Sashe 5
Domin Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Daga kasuwa Asma'u direct gidan kawunsu tanufa tana isa ta tura kofar palon tare da yin sallama fa'iz ne kadai azaune yana duba wani magazine karasawa tayi ta zauna adai daga kujerun palo fa'iz ya ijiye magazine din hannunsa suka gaisa Asma'u ta mike ta nufi dining tana cewa bakowa agidan ne fa'iz yace Ummi taje barka nusaiba kuma tana ciki Asma'u tace inna fah yace tana Akurkinta Asma'u tayi dariya tace wallahi kai da khadeeja kunraina inna ranar da Abba ya kama Ku bazakuji da dadi ba abunci ta zuba tafara ci nusaiba tafito suka gaisa da Asma'u tace Asma'u inada dinki fah Asma'u tace to se ki kaimun shago Nusaiba tace tab!! Wannan shagon dinkin naku mai Nisan tsiya ina zan iya Asma'u tadaga kafada tace ba kishirya dinkin ba kenan nusaiba tahade fuska tanufi palo kusa da fa'iz ta zauna tana leka magazine din dake hannun shi baki ta washe tace kai ji wani gado kamar na sarauta fa'iz yayi murmushi yace Shi zan maki na auranki dukan shi tayi akafada tace Allah yaya bana so Wani page ya juyo sega photon AK yana sanye cikin shiga ta kananun kaya ga agogon Rolex daure ahannunsa yana murmushin da yake kara masa kyau nusaiba tace WOW!!! AK hausawee gayan nan yana bala'in birgeni fa'iz yace Ashe bani kadai ba ai gayan ya hadu ga gayu ga money
Daga can dining Asma'u tace waye ake cewa ya hadu fa'iz yace AK hausawee Asma'u takai loman tuwo bakinta tace waye kuma shi fa'iz yace ammah kina Abuja amma kanki na kauye to ai duk yan matan garinnan daya daya ne basu San shiba Wanda yakeda Hausawee interior decoration (HID) import company suna shigo da kayan gida irinsu Gado kujeru da sauran su tasowa tayi tana fadin ina jinshi abakin khdy Amma ni ban taba ganinshi ba murmushi yayi ya mika mata magazine din ta miko hannu zata karba kenan akaturo kofar palon tareda sallama wata dattijiwa ce tashigo palon kofar suka kalla suna Amsa sallamar tsaye tayi abakin kofar tarike haba tana zabga salati asma'u tanuna da yatsa fuska ahade tace ke yanzu asama'u dama nan kikazo wajan wa'innan sakarkarun kika shanyani ina jiranki? Asma'u tayi murmushi tace yi hakuri inna dama yanzu zanzo inna batace komai ba takada kai kafita Asma'u tabita da kallo fa'iz yace kin tsokano mana tsuliyar dodo hararar shi tayi tace ya isheka malam itama ta fita daga palon bangaran inna tanufa azaune ta iskota tana ninke kayanta da aka wanke da sallama takarasa cikin palon inna ta amsa sallamar ciki ciki ita adole tashaka kusa da ita Asma'u tazauna itama tafara ninke kayan kusan minti 10 bawanda yace wani Abu atsakanin su asma'u ce takatse shurun da cewa kince kina son ganina nazo kuma bakice komai ba inna tace yau wace rana?? Asma'u tace Dama dan kitambayeni hakan yasa kika kirani? inna tayi shuru batace komai ba Asma'u ta sauke ajiyar zuciya tace yau asabar menene inna tadago ta kalli Asma'u tace magani na yakare jibi ya kamata mu koma asibiti gashi abbanku bai dawoba kuma ni gaskiya ina jin kunyar inje ince ma Maman nusaiba tabani kudi inje asibiti Asma'u tayi shuru na dan lokaci can tadago tayi murmushi tace Karki damu inna Allah ya kaimu jibi kishirya da safe zan zo se mu wuce asibitin inna tayi fuskar tausayi tace asama'u ina ruwa yaci makadi ke kina ganga ta jiki yo dawane kudin zamuje asibiti? Asma'u tace Dama akwai dunkunan da nakare Se inkira a amsa kedai kawai kishirya da wuri Inna tawashe baki tace ai insha allahu tun asuba zan shirya Asma'u tace dakin kewta mun kuwa dan daga can shagon dinki nakeso in wuce Bazan samu damar zuwa makaranta ba inada aiki dayawa gaskiya inna tace to Allah ya taimaka amma asama'u kinaida wasa da karatunki kinje Asma'u batace komai ba tadauki kayan da suka gama ninkewa tashiga dasu ciki inna tabita da kallon tausayi tana fadin allah sarki Asma'u mace mai kamar maza kenan tana tsananin son yan uwanta da kishinsu tun tana Karama take zuwa gidan wata ameena makwabciyar su tana koyon dinki har ta kware aharkar dinki tana fitar da style masu kyau intayi dinki kai kace injin ne ya buga kayan ganin haka ne yasa lokacin da ameena ta bude shagon dinki tadauki Asma'u tana mata aiki Dawanan aikin Asma'u take rike da gidansu da kuma karatun khadeeja dawasu bukatun su kasacewar shi kanshi kawusu bawani karfi gareshi ba fitowar Asma'u daga daki ne ya katse ma inna tunaninta ledan da tashigo dashi daga kasuwa tabude ta Ciro wata Leda aciki tamika ma inna tana fadin inna ganshi ba yawa kidan yi brush inna takarba tana washe baki tabude gasashshiyan hanta ne Wanda bazasu wuce yanka 10 goma ba Inna anata lashe baki asma'u Tamata sallama tafita dayan bangaran Ta koma ta iske Ummi tadawo tana zaune a Palo wajanta ta karasa suka gaisa Ta kalli nusaiba dake gefe tana goge uniform tace ji ki kawo dinkin naki tashi tayi tanufi daki tana jin dadi Ummi tace Asma'u badai har zaki wuce ba murmushi tayi tace Ummi sauri nake yamma tayi Ummi tace namanta ban tambayi yar lelanki ba khadeeja it's dai bata zuwa nan gidan se in an aikota Asma'u tayi murmushi tace tana nan makaranta ne ya riketa nusaiba ce tafito dauke da turmin atanfa tamika ma asma'u tace buba nakeso Asma'u ta karba tare da fadin sedai singlet nusaiba tace kai ammah wane irin singlet kuma😧
Dariya suka sa Asma'u tamusu sallama tawuce
tafe take tana sauri ganin magariba ta gabato ta tsallako titi kenan ledan hannunta ta tsinke dogon tsaki taja ganin lemun da tasiyo ma khdy duk ya waste Hakanan ta tsugunna tafara tsincewa tanaji ana mata horn amma bata motsa ba AK dake bayan mota a zaune ya jingina kanshi akan kujera ya lumshe ido jin driver nata horn yasa yace menene? Driver yace wata yarinya ce a hanya Shiru yayi bai CE komai ba driver yakara danna horn Ita kuma haushi duk ya isheta ga karan horn duk ta rikice tarasa ma mezatayi jin shuru yasa Ak bude idonshi ya leko ta window ya ganta tana kokarin Gyara ledar da tayage komawa yayi yazauna yace ma driver taka motar driver yace sir???
tsaWa yadaka ma driver hakan yasa ba shiri ya taka motar suka nufota a guje duk dacewa Asma'u ta tsorata amma ko motsawa batayi ba bare tayi yunkurin guduwa seda motar tazo daf da ita har tana jin hucinta kana driver yaja birki mutanan dake wurin suka dau salati aka zagaye wurin AK kam yagama shaka a hasale ya fito daga mortar ya nufota yana zuwa ya fincikota ya daga hannu da nufin marinta se kuma yadakata yace you???Asma'u kuwa takafeshi da ido ko kiftawa batayi zuciyanta na azalzala aranta take fadin nufinshi da yakara marina ai kwa da na nuna mashi cewa ba kullum ake kuana agado ba ganin yadda take kallonshi babu ko alamar tsoro afuskarta yasa ya kalleta da mamaki yace ke anya bakyada tabin hankali kuwa?? Batace komai ba se hannunta da tafizge tadauki ledanta ta raba ta gefenshi ta wuce yana tsaye kamar Wanda aka dasa a gurin se binta yake da kallo aransa yana fadin anya kuwa wannan mutun ce tokodai gamo nayi ne ahankali ya furta (Wa innahu min sulaimana wa innahu bismillahi rahmani rahim) mota ya koma ya zauna driver yaja suka tafi yana karanta duk addu'ar data zomai Abaki...
[18/07, 15:03] Hubbey Frd Ameena Kn: 📚📚📚📚📚📚
👨👧DOMUN KANWATA👩👧
🖊na marubuciya HUSNA kabir zarewa( the mammah girl)
🖊da sunan allah mai rahama mai jin kai....
👨👧DOMUN KANWATA👩👧
1⃣5⃣⏭2⃣0⃣