Sashe 97
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
yamata banza ta kai hannunta saman habarshi ta langwabe kai tace "sorry nifa amaryace zakaja nai tafiya ta na kulle kofa "
yace "to kitafi mana "tai dariya tace "ni naisa na tafi ina son kasancewa da hero dina yaida sosamin inda yakemin kaikayi"
fahad yayi murmushi hannunta kan fuskarshi tana ta yawo dashi tana mai kalamai tuni labarin ya sauya,
wai sunsha sambatu Aisha kam jitayi kamar tabar gidan cikin daren,
wanshekare shi yaje yasamu aishar yabata hakuri akan maganar amira don tausayinta yakeji musamman dayasan bata da lafiyar zuciya ,
Yatafi banki yasawa faseelat 5millions dinta ,
da daddare dakin Aisha yake yaje yayiwa faseelat bankwana yatafi dakin Aisha,,
wanshekare girkin faseelat tun farkon dare fahad keta ihun dadi, Aisha tasha kuka bakadan ba,
gari yawaye ta amshi girki da dare bataji yana irin wannan munafukin ihun dayake yi ba ta cika tai famm,
da safe faseelat tai matsi da wani magani da ummi tasiyomata ko kwalbarshi mekyau ce dan kadanne har yakare ta jefa kwalbar ta window ta haye saman bed bacci don tasan yau babu bacci da dare,
Se wurin 11 Aisha ta zagaya baya dauko wa amira teddy dinta data jefar taga kwalba nata walkiya, batako dauki teddynba tayi wurin kwalbar ta dauka ta jujjuya duk larabci jikinta, dayake sunyi Arabic a school kuma tana yawo kasashe tadan iya larabci,
Daga cikin rubutun dake jikin kwalbar an rubuta *banda me kishiya kiji tsoron Allah inkina daita karkiyi amfani dashi* da larabci,
ran Aisha bace ta lailayo asharrrr "kutumar uban can wlh yau dinnan senaci ubanki cikin gidannan sede uwarki ta haifi wata "
dagudu tashiga ta banka dakin faseelat tahayeta tana jibga kamar kayan wanki,
faseelat cikin bacci taji abun gashi ta danneta taita ihu tana neman temako Aisha kau nata jibgarta tana surutu "baki isa ba bakiisa kirabani da mijina ba wlh shegiya marar tsoron Allah "
itako faseelat batasan da rubutun jikin kwalbar bama don ummi kawai tai mata bayani kuma rubutun ma bawani manyan rubutu bane tunda kwalbar karama ce,
fahad ya dawo aiki yashigo gidan seda yana taka bene yaji ihun da gudu ya shiga dakin, Aisha nakan faseelat ya janyeta, yana fada "miye haka kikeyi Aisha? Haba Aisha donme zakizo kidaketa " faseelat na kwance tana ta kuka,
Aisha na huci tace "yaya yarinyar nan munafuka ce so kawai take ta rabani dakai donme zata rika amfani da abunda akace banda me kishiya"yana tsaye yana kallonta begane komi ba
ta waiwaiga ta hango kwalbar ta dauko ta zo Tamika mai tanata huci tace "karanta kagani haka akeyi tayi duk yadda tayi tashigo yanzu kuma sotake kabar koda kallon kofar dakina "
Fahad ya kalli kwalbar ya karanta, yaja karamin tsoki yace "to saboda me zaki daketa aiseki sameta kuyi magana ta fahimta "
Aisha tabishi da matsiyacin kallo na bakasan abinda kake ba,
yace "yanzu de kiyi hakuri ke " yawuce yabude wardrobe ya fiddo 2rappers na 1k yamika mata yace "kema kije kisiye irinshi amma abar maganar bansan fitina Aisha kema kinsani "
Kamar kar ta ansa ta amsa tana yamutsa fuska ta harari gun faseelat cikin ranta tace "zakici ubanki ne wlh kadan naimiki "
Ta juya ta fita,
faseelat nata kuka fahad yajawota jikinshi yace "sannu kiyi hakuri honey"
fuska jage jage tace "wlh bansan da rubutun ba danasani da banyi amfani dashi ba "
Yace "nasani honey nasan bazaki taba abunda ze cutar da Aisha ba kita hakuri, har Allah yasa tahuce "
Yayita rarrashinta sannan tai shiru, bekara fita ba yana gidan se da marece sannan yafita,
da daddare ihunnan de seda yayi shi Aisha har kagara tayi gari yawaye takara cin uwar faseelat😂
da safe faseelat tai musu Irish potatoes porridge yaji liver da vegetables, bawacce taiwa wata magana ko gaisuwar da faseeelat keyi batayi ba, suka gama yatashi ze kai amira school daganan yawuce gaida umma, faseelat nata rangwada daga ita se half gownt iya gwiwa ta matse ta tabi shape dinta tawani baza gashi tana rangwadar da biyu, seda ta kaisu bakin kofa tai mashi kisss a lips sannan suka fita tana tsaye seda ta tabbatar Sun wuce ta rufe kofa tajuyo tana tauna cingum yana kas das,
Aisha da dama jiran fitarshi take tasha gabanta faseelat tai mata kallon up and down tace "lpy? Anty kikama girmanki wlh ina daga miki kafa karkiga jiya na kyaleki kice zakirika shiga harkata kidena shiga lamarina "
Aisha datake ready tace"anshiga din dan uwarki "ta tura ta da hannu faseelat tai baya Aisha tajawota suka fara kokawa, kowace na bakin kokarinta, har faseelat tasamu takai Aisha kasa tabi tadanne ta tana jibgarta kamar kayan wanki, Aisha tasamu ta kwace tatashi tafara rarumo abubuwa tana kwadawa faseelat, faseelat ta kara jawota takaita kasa tahaye ta cigaba da jibgarta,
fahad yana kai amira school se aka kirashi office seya dawo gida daukar system dinshi domin akwai abinda yakeson turawa,
yana bude gidan yaga palon a baje pillows warwatse kasa da yan flowers duk sun farfasasu ga faseelat kan Aisha tanata jibgarta itakuma tana kokarin kwacewa,
ranshi yayi mummunar baci yace "kaiiiiiiiii !!!! "da karfi,
faseelat ta daga Aisha tana nishi tana gyara riga, itama aishar na nishi ta mike tsaye,
Yabisu da kallon takaici sun koma yan dambe🤣
ranshi bace yace "gidana ba gidan yan dambe bane kowace tatafi gidan ubanta yanzunnan "
Aisha tanajin mugun haushinshi tana ganin an kwareta ta juya tahaye sama faseelat tabi bayanta,
yasamu wuri yazauna ya dafe kai da hannu biyu kanshi nasarawa wannan wace irin fitinace?
yananan Aisha tazo tawuce tafita,
yananan zaune shiru shiru faseelat bata fitoba rai bace yabita dakinta,
ya sameta kwanciyarta tana huta gajiyar aiki, ya daka mata tsawa yace "get out from my house"
faseelat ta mike jikinta na rawa zata fita don tsawar ta razana ta seyatuna mata randa ya zubar mata da ciki,
ganin ta tunkari kofa ahaka a tsawace yace "come back and cover ur body nonsense "
Tadawo afirgice ta dauki hijab da zane ta saka hijab tadora zane jikinta na rawa tabar gidan,
yafada kan seat dafe dakai yace "to hell with all of you "da karfi
Tirkashi 🤔😂 nide kamar ba page dinda yafimin wannan dadi don ankece raini aciki 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
team Aisha
Team faseelat afafata 😂😂😂😂
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
7⃣9⃣
*Manzon Allah (S. A. W) yace in kanason mutum to kafada mishi kanason shi*
*Yace"imanin dayanku baya cika harseya sowa danuwansa abunda yake so wa kansa*
*(S. A. W) ya kuma ce wanda yaso dan Allah yaki dan Allah ya bayar dan Allah ya hana dan Allah to imaninshi ya cika*
*inamaku sonso fisabilillahi*🥰😍
Aisha tana zuwa gida tai kwance kan cinyar mommy tana kuka,
Mommy tace "lpy kike meyafaru? "
Aisha na kuka tace"yaya ne yace kowa tatafi gidansu "
Mommy tace "saboda me meyasa? "
Tace "mommy faseelat tacuceni so kawai take ta rabani da yaya, wai mommy har kayan matan da akace banda me kishiya sha take dan kawai tasa yaya yadena jindadi na, nagani ta yardo kwalba an rubuta haka shine naje na daketa, yau kuma tanata wani yanga shine muna fada yazo yasamemu yace mu taho gida "
mommy tace"wawa kawai marar wayau in nice ke aiko nuna mata bazan ba senima natashi tsaye neman wanda banda me kishiyar amma ke dayake shasha ce har kikaje wurinta yanzu kinkara mata kwarin gwiwa nemo wasu tunda tasan kema ba zama zaki hakanan ba, kuma yanzu kingama jawa kanki raini awurinta tariga ta rainaki tunda har kun hada jiki daita"
Aisha tai ta kuka mommy ta kyaleta se can tace mata "sekiyi shiru zan kira wadda tamiki gyara insa akawo miki wadanda suka fi nata aiki shasha tashi kiban wuri gwara da ya koro ku ai "
Aisha na kuka ta haye sama,
faseelat na fita ita ko motar bata tsaya daukaba tana ta hawaye ta hau napep tace yakaita gidansu umma don intaje gida Allah kadai yasan me zefaru,
tana shiga gidan umma, umma dake falo ta tashi tsaye ganinta tunda dugu dugu,
Faseelat ta karasa wurinta ta rungumeta tasaki kuka,
umma ta riketa tace "faseelat meyasameki? "
tana kuka tace "fada mukayi da anty Hero yace kowa tatafi gida"
umma tace "haba faseelat da girmanku kamar yara zaku rika fada, ai bekamata kibiye mata ba "
tai shiru tanata kuka umma tace "Dan Allah karki kara yadda hakan tafaru kirika kaucemata tunda ta girmeki itace babba yanzu kishiga ciki kihuta"
faseelat tace "umma dan Allah mutafi kibashi hakuri kimedani wlh nayi nadama"
Umma tace "to haka zan medake kina kuka ki share hawayenki ki nutsu kiyi wanka ki shirya se mutafi shima yafi yin hakurin "
ta share hawaye umma tace "kije ki kwanta kihuta da azahar semu tafi zansa akawomiki kaya kisaka "
faseelat ta haye sama, umma takoma ta zauna ta girgiza kai, soyayyar dasu faseelat kewa juna na bata mamaki"
fahad nanan zaune kanshi na sarawa akaita kiranshi dole yatashi yatafi office din jikinshi sanyaye,
Anayin azahar su umma sukai lunch faseelat ta shirya cikin riga da sket jar color da kwalliyar green ajiki tasa green hijab suka tafi gidan,
Suna zuwa suka shiga suka fito suka tsaya sukaita danna door bell,
fahad dayadawo yana dakinshi kwance dole yatashi yafito ya bude musu beyi tunanin ganin faseelat ba segata,
yadan kalleta tasha makeup tana ta kyalli ya dauke ido,
Yakoma falo yazauna, umma tashigo ta zauna faseelat nata sunkuyar dakai tana lanwabewa kamar marainiya,
umma tace "son kayi hakuri akan abinda sukayi nasan daughter bazata kama Aisha da fada ba sede in ita tafara janta "
ya kalli umma yace "seta biye mata seta koma dakinta ta kulle takirani tafadamin amma harse tabiyewa Aisha suyi fada, kullum ina yaba mata akan girman da take bawa Aisha ashe na banza ne "
umma tace "a, a bana banza bane, kayi hakuri tunda tasan tayi kuskure ita ta matsa a medota abaka hakuri kayi hakuri ka kyaleta ta zauna"