Sashe 32
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe 9 35 tai shahada tabude dakin tafita dasauri tayo fitsarin ta dawo takara garkame kofa, su ummi na dakin abba tanajin fitowarta amma ta kyaleta saboda abba da yayi ta mata nasiha,
Duk yadda taso bacci kasawa tayi hakan yasa ta bude Data daga cikin messages din da suka shigo harda na aisha, ta shiga, tana karantawa "the jawara ya kk..... Lol mundawo fa yau dinnan baki missing dina ba kenan shiyasa koki neme ni, alright mundawo se Kinzo ganin diyarki "
Faseelat ta yatsina fuska, saboda ba mood din dariya take ba, ta tura mata "welcome back anty I will surely coming anytime great meera for me"
Suddenly se message din fahad ya shigo tayi mamaki mi yahanashi bacci har yanzu tasan de kamar yanzu Yana wurin matarshi tabude tafara karantawa "nakasa bacci baby tunaninki ya addabi ruhina naji tsoro jin muryarki a dazun, zakiiya fadamin matsalarki? I thought nidake yanzu bawani boye boye, don mun amince da juna, we have to share sorrow and happiness together, plss what is wrong with you? "
Ta tabe baki hawaye na zubo mata aranta tana jin duk duniyar tama ta zafi ,
Yanzu kunyar kowa takeji especially her parents,
Tafara tunani tunyanzu is better ta fadawa fahad ko mikenan in ya rabu daita shikenan hakan yafi saboda kullum kara sonshi take ,
Ta dade tana kallon wayar sannan ta tura mishi "I'm scared I don't want to lose u, I know you can leave me if I told you my problems"
Akagare yake yana ganin amsar ta yace "don't think like that please I will not going to do that to you, faseelat kina ganin kanki kadan awajena, wlh u have big space in my heart honestly speaking I don't think I can let u go duk wuya just tell me I'm ur lover "
Tace "hmmmm "tana tabe baki zuciyarta ta bata shawara tafada mishi kawai is better ya rabu daita yanzu ko bakin ciki yakasheta ta huta "
Ta tura mishi "I'm widow ,will you marry me like that? "
Ta tura mishi yana gani ya ji kanshi na mashi nauyi yana zaune ne kan bed su Aisha kau tuni tayi barci, ya bude ido yakara karanta wa yana tunanin ko shi ke be gani sosai ba,
Still abu daya yake karantawa wata juwa juwwa yaji tana daukarshi ya rumtse ido ya bude ya girgiza kai ko yasamu ya dawo dede, wani irin kishi ne ya taso mishi, yanzu wani namiji yasan komi na faseelat dinshi, yayi squeezing dinta yanda yaso a lokacin da yaga dama, wani yaji yaji ya rika taso mai a makoshi, ya dafe wuyanshi.
Faseelat taji shiru shiru ba reply nan zuciyarta tafara zafi, dama tasani ze rabu daita ne da yagano hakan, ta fashe da kuka tana fadin"karkamin haka fahad "
Da kyar ya samu ya tura mata "why did you do this to me?"
Yaji baze iya typing dinba ya kashe wayar gaba daya ya mike tsaye yafara sintiri cikin dakin, yana ta tunanin yaudararshi da faseelat tayi, duk yadda yake mabukaci duk dare se ankashe arna wannan daren kam ba shaawa ba labarinta, dukda be barci ba gabadaya daren,
Tunaninshi kwata kwata ya kulle yanada kishi sosai bejin zeiya aurar kingin wani, kuma bangare daya na zuciyarshi bejin zeiya rabuwa da faseelat,
Itama batai bacci ba ganin sakonshi ma yakara tabbatar mata da tunaninta ta tashi taita rusa kuka harse da abba yazo bakin window dinta yamata magana akan tai hakuri ta kwanta hakanan.
Tunda asuba aisha ta farka tana mamakin rashin ganin fahad kwance da dalilin rashin yin sex din donko tana off se ya samarwa kanshi natsuwa yake barci,
Ta tashi ta sauka daga gadon dasauri tayo waje daga saman bene ta hangoshi zaune ta sauko ta nufi wurinshi.
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY SHALELE 😂*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣8⃣
Kanshi jingine da pillows na kujera tana ta kallonshi taje gefen shi ta zauna, har ta zauna be sani ba ta dafashi ya juyo da kanshi sashen ta yana kallonta tana kallon kwayar idonshi tace "daddin amira lpya? "
Ya juyar da kai tace "mike damunka ne naga ma ko barci ba kaiba "ta dora hannu kan jikinshi taji ko baya lpya
Yanajin ciwo aranshi yace "bakomai wifey kawai jiya na samu headache ne da dare"ya mata karya.
Cikin jin tausayi ta dora hannu kan goshin shi tace "sannu yaya "
Ya daga Kai kurum don ciwon da yakeji yafi na kai zafi, ta tashi "bari nahada maka tea kasha ,kasha magani sorry "
Ta nufi kitchen yabi ta da kallo gabadaya yanzu hankalinshi yakoma kan faseelat meyasa tabari ya kamu da sonta,
Few minutes takawo mishi tea tana bashi abaki tana mai sorry har yagama sha ta bashi magani don yana da bukatarshi ya meda kai ya jingina da kujera, aisha tai fuskar tausayi tace "honey katashi mushiga ciki kadan kwanta kafin kafita aiki "
Ya dan ya mutsa fuska don surutun nata yafara isarshi don yahanashi tunani n mafita Ya dora hannu ya dafe kai yace "aisha plss leave me alone banason surutu "
Cikin jin tausayi thinking that duk ciwon kanne tace "alright I'm going wish you quick recovery "tana ta kallon shi sannan ta juya ta haye sama don tayi salla, se taji itama duk bata lpyan,
Fahad ya meda kai kan pillows ya cigaba da tunani.
Karfe 6:30 amira tafito tana kuka tana saukowa ya bude mata hannu cikin kasala, taje ta rungumeshi
Yace "what? "yana shafa kan amira
Tana hawaye tana nunamishi saman bene tace "it's mom that woke me up from my sleeping "
Yace "sorry sorry kinsan zakije school yau gobe weekend bazaa tadaki ba okay? "
ta daga kai yace "oya go and get ready to school "
ta juya ta tafi, wai amira har tasan ta kai karan momynta saboda yanda taga ubanta na sonta,
bangaren khalil shima be barci ba saboda bakin ciki yana ta jin dama be saketa ba, hjya ta rikeshi akan ya kwana nan, tana ta jaddada mishi cewa ya cire faseelat a rai ba macen aure bace,
Wannan yakara tada mishi hankali da kuma maganganun faseelat na karshe datace zata iya fadawa halaka,
Faseelat baccin asuba ya dauketa tai ta barci har 9 kwankwasawar kofar dakinta ya tadata gaban ta na faduwa taje ta bude a tsorace taga ummi tsaye idanunta duk sunyi ja, faseelat taja baya zaton ta ko kara bugunta tazo yi,
Ummi tace "kifito kije kici abinci kiyi salla "fuska daure ta juya,
Hawaye suka zubowa faseelat dukda taba tawa ummi rai amma ta damu da cikinta, ta koma ta zauna tana share hawaye gabanta na tsananta faduwa tuno last chart dinsu da fahad jiya,
Seda tai minty goma tafito ta shiga toilet tai wanka tafito ta nufi daki,
Abul ne ya kira ya omer yafadamishi abinda yafaru, hankalin ya omer ya tashi jijiyoyin kanshi duk suka fito,
Har suka Gama waya da abul,
Cikin sauri ya kira ummi ta dauka murya sanyaye, cikin rarrashi da ladabi yace "ummi kiyi hakuri dan Allah komi kikagani a rayuwa rubutaccene ki dena sa damuwa ki kwantar da hankalinki ke kadai garemu ummi kat wata cuta ta kamaki "
Ummi tace "to Omar hakuri dole ne amma faseelat bata kyauta min ba "
Yace "kiyi hakuri ummi ki dena fushi daita kinsan fushinki matsala ne arayuwarta "
Tace "to nadena omer "
Yace "Nagode ummi da kika fahimceni, Allah yasa haka shine yafi zama alheri "
Tace "amin de "
Sukai bankwana cikin jin haushin faseelat ya omer yayi dialing number dinta,
Tana cikin saka kaya taji kiran dasauri taje wurin wayar tazata fahad ne se taga ya omer cikin jin nauyi ta dauka tana kame kame
yace "faseelat abinda kika ga ya dace da rayuwarki kenan? Tun kafin abunnan nafada miki matsalar shi amma kika ce zakiiya, yanzu aurenku wata 8 kinfito miye amfanin hakan? The sad news ma wai kina fira da wani, yanzu duniya inta tashi fada cewa kawai zaai ankamaki da wani, haka kikaga yamaki ko? Ki bata mana suna ki batawa kanki har yaya da jikokin ki se anmasu gori? "
Ta fasa kuka "Dan Allah yaya kuyi hakuri bansan yaakai haka tafaru ba kabawa su ummi hakuri fushi suke dani, Allah yaya banyi komi ba kawai natsaya da shine awaje "
Yace "wa yace kifita din? Faseelat kinsan fa malaiku na tsinewa macen da tafita batare da izinin mijinta ba "
Tace "yaya I'm sorry, hankali na ya gushe bansan abinda nake ba lokacin "tana cigaba da kuka.
yace "alright naji kimin shiru kinaji?"
Tai tsit tana goge face yace "kitashi yanzu kije kibawa ummi hakuri ki tabbatar ta hakura zankira abba zamuyi magana se kuma ki tanaji abinda zaki fadawa baba babba don yana kan hanya "
Tai tsit tafara raba ido batare da sunyi bankwana ba yakashe kiran,
Ta tashi jiki mace ta nufi dakin ummi bata ciki tafito tai dakin abba ta sameta tana gyaran dakin,
Ta zube kan gwiwoyinta kanta kasa ummi ta juyo tana kallonta faseelat tafara magana "ummi kimin hakuri dan Allah, wlh banyi zina ba nade fita wajen amma ban aikata komi ba, dan Allah ummi wlh bazan iya jure ganinki cikin fushi da damuwa ba "tahade hannayenta gu daya,
Cikin nazari ummi tace"ni nayafe miki faseelat bakin ciki na kawai da kika rasa miji kamar khalil, wai faseelat me kika rasa wurin mijinki da har zaki kula wani? "
faseelat ta kara dukar da kai tasaka hannu ta share hawayen da suka zubo,
ummi tace "inajinki ki fadamin me kika rasa bakida wanda zaki fadawa inbaniba"faseelat tace "ummi kiyi hakuri na barshi ne a matsayin sirri a zuciya ta "
Ummi tai kasake tana kallonta daga jin maganar faseelat ta san akwai wani abu kuma she want to know it,
Ta matsa ta jawo hannun faseelat ta zaunar daita gefenta tace "faseelat dama kinada wani sirri wanda mamanki bazata iya ji ba? "