Sashe 125
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fahad gabadaya kanshi wani irin bugawa yake da karfi kamar wani notin kan nashi ya tsinke,ga zuciyarshi dake ta harbawa fat!fatt!!fattt !!!!,
Ya tashi tsaye ya saki hannun yaisa wurinsu har sunkusa kai kofa sede suka ganshi ya rike hannun faseelat guda jikinshi nata rawa jin katti 5 zasu ketawa matarshi haddi,
Se ya zama hannun ta daya na rike da no mercy daya wurin fahad,dukkansu sukabar yin dariyar ,danbasa saba umarnin oga dan yana biyansu yadda ya dace,
Lion da ranshi yagama baci yana tsaye ya seta kafar fahad da bindiga ya dirmeshi ji kake "taaaaaa!!!!!"
Nantake fahad ya sulale kasa ba numfashi jikinshi bindigar tasamu gwiwarshi wurin joint ta wafce tsokar wurin kasusuwa duk sun bayyana,wasu sun tarwatse,
Faseelat ta buga tsuwwa cikinta yayi wani irin juyi tasaki jikinta gaba daya saboda ciwon da takeji tanata kuka murya shake ,
Dukda haka no mercy ya bude kofa yana niyyar turata ciki yaji jiniyar yan sanda,
Su kuma yan sanda sun dauko gwamna daga air port ne yadawo daga kasar waje sunji karar harbi tunkansu karaso wurin suka zama cikin ready,
Oteka ya mike zumbur hankali tashe ya dauki jakar kudi yace"move ,move get move now"
No mercy ya tunkuda faseelat tafada kan cikinta ta saki kara ta samu ta mirgina cikin yadawo sama ta cigaba da kuka da kara tana yarfa hannu domin ciwon da takeji yafi karfin brain dinta,
Suka fita da gudu suna fitowa dede motar police da tsirarrun sojoji sunzo wurin zasu wuce ba bata lokaci su tiger suka fara Harbin motar,
Suma yan sanda suka fara kai musu tun kan su shiga mota aka durme lion yafadi wurin matacce suka shige suka dauki hanya suna lekowa suna harbin motar police,
no mercy na lekowa zeyi harbi aka durme mishi kai ya mutu still sunata harbi police din wani na harbowa yasamu oteka a hannu suka kara gudun motar,
Memakon police su wuce se suka tsaya motar gwamna tuni tayi kwana ta koma inda tafito😂
Suka firfito suma an durme mutum ukku har lahira,
Sega motar sojoji suna zuwa suka zagaye gidan fahad dan daganan yan fashin suka fito ,
Wasu suka kutsa ciki tun bakin gate sukaga gawar baba tsoho,
Wani ya duka ya taba wuyanshi yaji difff yace "this one was already died"
Suka karasa ciki tun awaje sunajin karar faseelat da take labourn dole,
Suna shiga se gata kwance tana ta yarfa hannuwa tana kuka tana kara ,
Ga fahad kwance mana_mana gefenta cikin jini sukace "shiiiiiiit"
Biyu suka tallabi fahad sukayi waje dashi daya ya sungumi faseelat da sauri suka fita sauran suka shiga gidan suna bincike,
Akasa su mota akatafi dasu private hospital dake nan kusa ,
Suna zuwa aka amshesu emergency ba bata lokaci nurses suka fara duba faseelat labour take yi sosai,
Doctors kuma suka shiga theater room da fahad,sojojin na tsaye sunata rally,
Dama nace its short page bonus for you thanks,
*Ina wadanda sukace in faseelat ta haihu lpy zasumin kyauta?kuran ban manta ba Ku shirya bani kyautata eheeee"😂😂😂*
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
9⃣2⃣
*So haduwa ta jini in Allah yahada shikenan so in yabi jini yagama kamawa shikenan kece sarauniyata kinciri tuta inde kina gurina banida damuwa😍💃🏻*
*lady* _____ *u r not just a friend but a lover,u r cute,pretty,sweet voice, you own good heart,u have good manners thanks for ur love for me and all you did to me may Allah give you all u want in this duniya and make you among those ones that will enter janna jannatul Firdaus, I love you and ur lovers*
Ba abinda faseelat keyi se tsuwwa tana ta zabga zufa ta koina ,asibitin shiru ba abinda kakeji se karar ta at this time da zaa tambayeta ya sunanta bazata iya sani ba , nurses na kanta kusan Su ukku biyu mata daya namiji, sun wage mata kafa tanata nishi tana kara ,
A can theater room anwa fahad treatment daya kamata hannun an dinkeshi sede kafar ciwon yayi muni dole se anfitar dashi waje da gaggawa ansa mai Karin jini ,suka gurguro shi suka medashi dakin hutu,
Faseelat tana ta labour wata nurse ta kalli namijin babban tace" kode muyi arranging ayi mata cs ?"
Doctor da yana daga cikin wadanda faseelat ta burge a speech day nasu amira ya kalli agogo hannunshi ankawo ta kusan4am yanzu 4:30 yace" noo give her sometimes laboun ta na tafiya "
yayi directing daya tana sawa faseelat hannu tana fitarwa tana medawa don hakan yana sa haihuwar matsowa ,
shi kuma yafara scanning cikin duk yaran a alive ,yanata jin tausayinta,
Karfe 5 tafara haihuwa ta sullubo katon danta ba jimawa sega baby girl,
Doctors suka daukesu suka fara shiryasu ita kuma ta cigaba da labour suna temaka mata,
Daya daga cikin soji ya dauki wayar fahad kunsan basa saka security awayansu yabi call log mommy ce sama yakirata tanata bacci abunta ta tashi ta lalubo wayar dasauri tana tunanin Su oteka ne,
Taga fahad ta dauka tana tunanin ze fada mata ammasa fashi setaji muryar wani daban,
Sojan yace"yaronki an shigo an musu fashi yanzu suna asibity sun harbeshi matarshi kuma na labour "
Tunkan yakarasa cikin mommy ya juya yana gama fada tatashi da gudu tashiga toilet ta hau tana kuka tana zawo take magana "Ai bance ku tabashi ba nace kudin kawai zaku karbo " tanata kuka da surutu tafito ta dauki wayar ta kira number su sede duk switch off ,
Ta dauki gyale tana kuka ta sauko kasa ta tada Su ramlat tana kuka tace "Ku tashi ba lpy sun harbe yayanku yana asibity "
Su ramlat suka dora hannu akai suna kuka ,mommy tace so taso suka shiga mota sunata kuka Su duka mommy tanata regretting tura yanfashin,suka nufi asibitin
Seda komi ya lafa makwabta suka firfito kusa dasu akwai Kawar Umma ta kirata time din anata kiran sallar farko,Umma zata kabbara salla kenan ta dauka,cikin tashin hankali Matar tace "yanfashi sun shigo gidan son sun harbeshi ita kuma.... "
Bata ida ba Umma ta zube awurin a sume daddy yafito daga toilet yaganta sheme hankalinshi tashe ya debo ruwa ya kwara mata ta farko da kuka tai wuf ta tashi ,
Daddy yace"lpy meyafaru?"
Umma ta mike tana Neman keys tace"yan fashi sun harbi son yana asibity"
Ta dauko keys daddy ya riketa tana ta kuka yasata mota suka tafi asibitin,
time da yan unguwar suka fito masallaci ne wani abokin sabeer yakira shi yafadamishi ,sabeer ya fashe da kukan tausayin abokinshi wannan wace irin jarabawace daga wannan se wannan ,
Time din yana gidan fatouma ta tambayeshi abunda ke faruwa yana kuka yake fada mata ,cikinta yayi wani irin juyi sede taga jini yanabin jikinta tana kuka take kallon jinin sabeer da yake balain son yara bemasan da cikin ba hankali tashe yace "menake gani kamar jini ? jinin miye wannan teema na ?"
Fatouma ta saki kuka tace "bansaniba jini ne kawai"
Hankalinshi yakara tashi ya kwasheta suka tafi asibity,
Su Mommy suka fara isa wurin tana ta kuka jikinta na rawa aka nuna mata dakin da fahad ke kwance ta glass suka rika kallonshi yana sheme lifeless,takara shiga rudani how she can forget him tun yana yaro yake hannunta shi yafara kiranta mom yana kula daita yanasonta why ta mishi haka seyanzu take regretting,
Kasa hakura tayi ta tura dakin tashiga tana ta share hawaye tana kallon raunikan da suka mishi,
Ba jimawa sega Umma ita da daddy tana ganin halinda yake ciki takara fasa kuka ,takasa shiga dakin daddy yanata rarrashinta taji ihun faseelat daketa fama har takara haifuwar baby girl ,
Ta nufi wurin dasauri sede labour room din kulle yake ,
Ta tsaya bakin wurin tana kuka segashi anfito da baby girl din da aka haifa yanzu ta amsheta ta rungume tana ta kuka yarinyar kamar fahad sakkk ,
Kamar me bacci yarika jin ihu da nishin faseelat cikin mawuyacin hali ya bude ido dasauri jikinshi na mishi ciwo more especially his heart kamar zata fashe,
Mommy ta matso wurinshi tana kuka tace "sannu son se Allah yasaka maka abinda sukama"
Fahad ya lumshe ido ba abinda brain dinshi ke tunawa se yadda oteka yake sunsunar faseelat da yadda taketa kuka tana kiranshi sukuma suna cewa they want to chop,yanzu 5 men's sunyi raping masa mata kenan,
Hawaye masu zafi suka gangaro gefen idonsa yafara kokarin tashi jikinshi na rawa ,
Mommy ta rikeshi tana kuka tace"karka motsa baka lpy son"
Zuciyarshi na ciwo yanajin kukan faseelat da nishinta sosai ,hawaye nata wanko masa yace "mommy let me plsss let me see my wife"
Mommy ta rike shi tace"kayi hakuri ka kwanta duba kafarka u r very wounded "
Yanata hawaye zuciyarshi na ciwo kamar ya ciro yayar kasa yace"plsss let me see her ,they rape her they rape my faseelat plsss mommy....." tari ya sarkeshi ya koma ya kwanta nan take yafara aman jini,
Mommy tai tsuwwa ta danna kiran doctors ba jimawa suka shigo ,hankalinsu tashe ganin yanata aman jini yana tari,suka fiddata waje suka fara bakin kokarinsu wurin tsayarda aman,
Mommy tai zaman dirshan kasan tiles ta cigaba da kuka hannun ta biyu saman kai yaranta nabata hakuri,
A can labour room faseelat takara haifuwar baby boy me kama daita sosai ba jimawa ta kara haifar wata baby girl din"
Yara biyar ringis nurses sunata murna da farin ciki basu taba samun me ko triples ba a asibitin ,
Dukda ta haihu kuka take tayi idonta rumtse karfen gadon da ta rike haryanzu bata sakiba tanata kuka ,
Aka shirya yaran aka fito dasu zuwa wurin yanuwansu Umma da daddy sukaita murna da kuka time daya,
Da temakon Allah jinin yatsaya akamishi allurar bacci amma beyi baccin ba jikinshi de ya mutu yanata hawaye masu zafi,doctors suka fita sunajin tausayinshi,
Gabadaya yaran andubasu kuma lpyarsu lau cikin hukuncin Allah bulbul dasu jawur gwanin shaawa kamar ka dauke dukkansu suna cikin baby blanket ansa musu dresses dinsu,