Sashe 37
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabeer yace "ni yakamata nace haka, zuwa kawai zanyi nafada wa aisha cewa u r about to get the second wife "
Fahad ya dora hannu a baki yana zaro ido yace "rufamin asiri, ni har ka tunamin akwai big war gabana ita faseelat kawar aisha ce ni bazan iya tararta da maganar ba ma "
Sabeer yace "cabdi, ai dole tasani "
Fahad yace "wlh aisha ta cika kishin tsiya ranar nan ma fa daga ita faseelat tazo tayi girki nace ysyi dadi taita kuka ta kwashe girkin ta kaiwa baba tsoho, to inaga intaji zani aureta? "
Sabeer yace "Allah ya kyauta kasan mata da kishi haka yaruwarta radiya take kuma sede tayi hakuri dan bazan hakura da tsomawa wuri daya ba "
suna dariya suka kashe fahad yace "mu fita plss karakani wani wuri "
Suka mike suna tafiya sabeer ke cewa "kai gaskiya dude zaka huta wannan halitta haka zankadi kenan "
Fahad yana hararanshi yace "kuma kwalelenka ba"
suka cigaba da fira fuskar fahad a sake kamar bashine yayi 2 month ba faraa ba,
suna gama waya faseelat tafara tsalle saboda murna ta dauki wayar tanata manna mata kisss,
sega ummi ta leko ta taga tana kallonta tace "ke lpya kike? "
faseelat tai sauri ta ajiye wayar ummi na karemata kallo tace "sekije ga miyarki can ta kone "
faseelat ta zaro ido ta diba aguje se kitchen.
Da marece faseelat akasha gayu se kace me miji ummi de se kallonta take ganinta cikin walwala yau,
As usual karfe 8:30 fahad ya kirata, tun da tai ishai bata bar dakin ba ,
hannu na rawa ta dauka takara a kunne,
yace "hi "
Tace "ihimmm sweetie na "
Ya lumshe ido ya bude yace "kullum voice naki nakara dadi meyasa? "
Tace "kamar yadda nakejin naka haka kullum "
Ya dan murmusa "I want to ask you something "
Tace "ask me "
Yace "when are you going to complete ur idda? I'm very eager to have you as a wife"
tace " in next 3 wks "
Ya meda kai jikin seat din mota yana murmurza gashin kanshi yace "I can't wait to that date, kisan yadda zaki kifito naganki, I want to see ur beautiful face and smile "
Tai dariya tace "kana gani na fa, kabari se nagama "
Yana girgiza kai yace "no plsss nagaji wlh na azabtu ganinki kawai ze medani Dede "
Tace "alright duk time da kakeso ka kirani zanfada maka address "
Yace "gobe nakeso "
Tace "a, a ba gobe ba de kade samu rana "
Yayi shiru tace"ina my princess da momynta? "
Yace "suna gida "
Tace "agaidasu "
Yace "good night cutie I want to go inside "
tace "OK good night have a nice dream "
Yayi murmushi beko tambaya ba taimasa kiss takashe kiran ta sheme kan gado ta jawo pillow ta rungume,
Shima yanajin dadi sosai ya shiga gida,
Tunda ya shiga Aisha tagane yana cikin farin ciki da tazo tarar shi har daukarta yayi yana juyi daita looking very happy,
itama tanajin dadi suka shige ciki,
Daren Sun kashe arna sosai dan andade anayi kadan, itama faseelat tasha mafarkai kala kala nashi,
Tundaga nan suka kulle koda yaushe yaso yana kiranta susha vedio call dinsu da rana da daddare kuma voice call, ita faseelat kota mance cewa haryanzu da auran khalil akanta don yanzu in yace ya dawo daita shikenan, Da kuma ze mutu yanzu zsta zarce da takaba ne kuma zataci gadonshi ,soyewarsu kawai suke da fahad dinta ba ruwanta da kayan jikinta duk yadda yakira haka zata dauka, duk yabi ya rude kau, gabadaya giyar soyayya ta mantar daita addininta tunda tana da iliminta bare akirata jahila, tasan fahad bedaga cikin wadanda Allah subhanahu wataala yace a bayyanawa ado ba, cewarshi a alkurani me tsarki *=bismillahirrahmanirrahim,wa kul lil muuminati yagdudna min absarihinna wa yahfazna furujahunna wala yubdiyna zinatahunna illa ma Zahara minha wal yadribna bi kumrihinna ala juyubihinna wala yubdina ziynatahunna illa li buulatihinna au abnaihinna au abai buulatihinna au abnaihinna au abnai buulatihinna au ikwanihinna au bani ikwani hinna au bani akwatihinna au nisaihinna ,auma malakat aymanuhunna awittabiina gairi ulul irbati minal rijali awiddiflil lazina lam yazharu ala auratun nisai, wala yadribna bi arjulihinna li yuulama ma yukfina min zinatihinna wa tubu ilallahi Jamie'a ayyuhal muuminuna laallakum tuflihun.*
Bayan kwana goma ya matsa shifa he's missing he want to meet her, akai saa ummi zataje Niger zatayi kwana ukku tace mishi yazo geben tareda yi mishi kwatancen gidansu dukansu suna murna sukai sallama, fahad har gani yayi dare ya masa nisa da safe wajen 11 yakirata akan he's on the way,
Tana ta doki ta shiga wanka tafito ta tsara kwalliya sarkar zinari da yabata ta dauko tasanya, ta dauko veil dinta guda daya rak da akasamata a lefe ta yafa ta feffesa turare tana jiranshi don tun 9 yangidansu suka fita hidimarsu,
11 :15 yaiso yakirata ta fito tana faraa tana ganin motarshi taje ta bude ta shige,
Tana shiga yaja numfashi "hmmmmm "yana lumshe ido,
Ta kalleshi tana murmushi tace "barka da zuwa jinin jikina "
Yace "yawwa cutie kinga yadda kikayi kyau kuwa?"ya daga kai sama "ya Allah kabarni da cutie dita kamallaka min ita harabada "
Faseelat tace "amin "ta shafa tana dariya yana karemata kallo yace "muyi pic mana"
Tace "anything for you dear "
Ta matsa har suna gogar kafada ya dauke su hoto so biyu,
Faseelat ta matsa tana kunkuni wai yafita kyau, yayi dariya yace "inkina wuri ai baa hangoni saboda haskenki "
Faseelat tace "hmmm gaskiya nida kai mundace pic dinnan yayi kyau "
Yace "Allah? "
Yana mata kallon kasakasa tace "eh, meyasa bakazo min da amira ba? "
Yace "tabb so kike tafasa kwan ko? "
Faseelat tafara dariya,
Yanata kallonta with emotion yafara zaulayarta da message na farko data mishi lokacin da ya shareta yace "a good believer always fulfill his promise "
Ta fashe da dariya ta dora kanta kan seat ta dora hannu akan bakinta tana cigaba da dariya,
Yanayin yadda take dariya nonuwanta rawa kawai suke,
Yakure ta daido yanajin kamar ya rungumota gabadaya ta rikitashi he's losing control,
Tana ta dariya ba zato taji hannu saman breast dinta,
Tsit tai shiru ta dukar dakai tana kallon hannunshi dake kan breast dinta, ta juya ta kalleshi his eyes are closed ya lumshe su kanshi kan seat shima hannunshi nakan breast dinta ne kawai amma daga ni baya cikin duniyar,
Rai bace ta bude murfin motar tafita da gudu tana kuka tai gida,
Karar bude kofar ya dawo dashi tunaninshi ya bude yafita shima yana kwala mata kira harta shige gida, ya dafe kai ya rike kugu yace "oh my God what's wrong with me? Yanzu seta canza min manufa, bayan duk ita tai cause din hakan ta kwaso gayu with everything open "
Yaja tsoki ya shiga mota yabar unguwar.
Comments, comments
Team faseelat on top💋
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
4⃣3⃣
*Dedicated to husnah ta riri yar fullo,inasonki sister kamar yadda kike sona Allah yakara mana son juna yabarmu tare har karshen numfashi luv u dear, ga good addua ta agareki , Allah ya kara maki dadin.....😂🤭 kita zama tauraruwa awurin oga*
*FANS I'm sorry wani dan bayani da nayi abaya cewar faseelat tana da gadon khalil I'm sorry namanta romance ba sex bane 😂 tunda be taba kusantar ta ba ko idda ma batada ita, inafatan kungane, sannan masu cewa haramunne fahad ya aureta to gaskiya ba haramun bane Sabida shi besan tana da aure ba kuma Allah baya kama bawa da lefin da besaniba kuma koda yasani aure be haramta tsakaninsu ba, sannan akwai masu cewa halak ne namiji yakarewa macen da yakeso kallo eh hakane amma seta suturce jikinta, mazhabobi da dama sunyi magana akan haka wasu suna ganin zata iya bayyana ado gareshi toni gaskiya nafi ganewa wadanda sukace bazata bayyana ado gareshi ba, sena fuska da tafukan hannaye da kafa,, kuma yawancin malamai suntafi akan haka, ga misali namiji yazo yana sonki se yazam yasan komi na jikinki to in yazo yafasa fa? Shikenan ya kalli banza? 😂 kuma hakan mabudin aikata zina ne, to nide shawara ta yanmata ko gobe ne aurenki da namiji ki kame kamkam ta hanyar zumbula katuwar hijabinki komi kenan in an daura yagani, amma ki tabbatar bawani aibu kike boyewa ba wannan kam kin yi yaudara da zalunci , kuma inyagani komi na iya faruwa, Allah yasa mudace.*
*koda yaushe in anga kuskure amin magana plsss zan kasance me daukar gyara, haka ma kuna iya bani shawara, Nagode da irin kaunar da kukewa buk dinnan.*
Yana tuki yanajan tsoki, yarasa ina hankalinsa ya tafi harya kai hannu jikinta, ta madubi ya kalli siyayyar da yamata da suke aje a back seat yakara jan tsoki, ya fiddo waya yayi dialing number dinta tana ta ringing bata dauka ba cikin takaici yace "pick my call mana I want to apologize for my mistake"yakara dialing number din,
Faseelat nashiga gida ta fada kan bed tana kuka,cikin kuka take cewa "ya daukeni yariska ne kome? Daze tabani kamar wata matarshi, saboda inasonshi doesn't mean zan bari ya rika tabamin jikina "
Tana kukan tace "duk laifina ne da nake sonka sosai tunda kasan haka ai zakamin komi kaga dama don kasan bazan iya rabuwa da kai ba "
Tanaji wayarta na ringing bata dauka ba se kuka kawai take aganinta bama sonta yakeba jikinta kawai yakeso,
Ganin ya mata 3 missed calls bata dauka ba yasa ya aje wayar, direct kofar gidan sabeer yawuce ya mishi waya ya fito,
Yana shiga motar fahad ya dago da kanshi daga jikin sitiyarin motar yana kallon sabeer,
sabeer yace "mutumina lpya de? "
Fahad yaja tsoki mtswwww yana shafar sumanshi da hannu daya yace "ansamu matsala wlh"
sabeer yace "wace kalar matsala kuma?"