← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 130

Sashe 118

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

A dimauce yarikabin jikinta da kisses ya dauketa sama ya aza akan katifar kadarshi yabita yana murzar breast dinta yana sha yana surking , seda yaga dama, sannan ya fara sex daita ,Aisha duk abinda ake zuciyarta ma tashi take,

Yayi ta hakarta son rai yana sambatu don Aisha yanzu bade dadi ba donkuwa tana gyara kanta sosai,don mijinta yaji dadi,

Boka yanata gurnani yana mata cin kaca Aisha ciwo takeji Wanda yawuce misali kamar aljanun ke sex daita saboda yadda takejin ana abun da karfi gata sherbebiya kamar muciyar tukin tuwo🙈

Hakan yasa dole tafara nishin wahala tana cize baki saboda ciwon da mararta takeyi ,Ashe maza suna suka tara don setaji kamar yau akafara sex daita na bakin mommy,amma batajin komi wuyar lokaci tunda bukatar ta zata biya ,

Shiru shiru har 7:15 Aisha bata fito ba ,yakasa tafiya daga wurin,ranshi bace ya bude murfin motar yafita yakama hanyar bukkar ,

Yana tafiya kamar Wanda kwai yafashewa yanata fatan dama mafarki yake,

Har yaisa wurin zuciyarshi na ciwo yakebin wurin da kallo duk skulls da fatu da layoyi awurin ,kanshi yakara daukar zafi wai aishar shi ce tazonan, yakarasa tsakiyar wurin,yanata kallon wurin ,

Sambatun da ya rikaji da nishin Aisha shiya kusan hargitsa tunaninshi zuciyarshi na mugun bugawa da karfi jikinshi na kyarma sosai jijiyoyin kanshi suka kara fitowa ,he's not child wannan sambatun yasan ko namiye ,wannan nishin Aisha takanyi shine a lokacin da take azabtuwa ,

Zuciyarshi na up and down ya bude bukkar ya afka ciki,

What he sees ya kusa saka zuciyarshi bugawa makoshinshi yabushe miyonshi ya kafe jikinshi na matukar rawa ,

Allah sarki fahad😭
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

8⃣7⃣

*dedicated to my kawalli😘 Maman Nour ke kadai enjoyed* *RUDANIN RAYUWA YANA DADI OVER ALLAH YAKARA BASIRA* 🥰🥰🥰
Ai lob yu❤

ياءيها االذين ءامنوا توبوا الى الله توبة نصوحا عسى ربكم ان يكفر ءنكم سيءا تكم ويدخلكم جنت تجرى من تحتهاالاءنهر يوم لا يخزى الله النبى واالذين ءامن معه نورهم يسعى بين ايديهم و بءيمنهم يقول ن ربن اتمم لنا نورانا واغفر لنا انك على كل شيء قدير

Tahreem verse ٨

Another verse

Ya ayyuhallazina amanu Ku anfusakum wa ahlikum naran wa kuduhannasu wal hijaratu alaiha malaikatun gilazun shidadun LA yaasunallaha ma amarahum wa yaf'aluna ma yuumarun.

Tahreem verse٦

Manzon Allah *(S.A.W)* yace " ya Ku wadanda kukayi imani kutuba zuwaga Allah wlh ni ina tuba fiyeda sau100 arana.
Muslim

*(S.A.W)* yace Wanda yatuba kafin faduwar rana Allah yagafarta masa.
Muslim

Manzo *(S.A.W)* yace Wanda yace subhanallahi wabihamdihi arana sau 100 Allah yagafarta masa zunubansa koda sunkai yawan kunfan kogi.
Bukhari da Muslim

*S.A.W* yace narantse da Allah dabawani sarki se shi dayanku zai tayin aikin yan aljanna hasse yazama tsakaninsa daita saura zirai daya seya aikata aikin yan wuta seya shigeta,kuma dayanku zetayin aikin yan wuta seyazama tsakaninsa daita saura zirai daya seya aikata aikin yan aljanna seya shigeta .
Bukhari da Muslim

Kauluhu taala "wallazina iza faalu fahishatan au zalamu anfusahum zakarullaha fastagfaru lizunubihim waman yagfiruzzunuba illallahu walam yusirru ala ma faalu wahum yaalamun.
الءمران ١٣٥

Ula'ika jaza'uhum magfiratun min rabbihim wa jannatun tajri min tahtihal anharu kalidina fiha,wa niima ajrul amileen.
الءمران١٣٦

Rabbanag firli wali walidayya wa lil muuminina yauma yakumul hisab👏🏼

*idan kin aikata sin(misdeed) similar dana Aisha sede ke Allah ya rufamiki asiri so u cont to keep silent don't tell it to anyone ,just repent to Allah and ask for his forgiveness and his mercy ,ki tabbatar kinyi tuba nagaskiya,he told us he forgive all the sins if u repent ,sede sekin dage da tuban naki Allah yakara mana tsoronsa*

*ke kuma dabakiyi ba ki kara dagewa da addua kuma kirage kishi and arika kai zuciya nesa*

Jikinshi na matukar rawa zuciyarshi kamar zata fado ,kato akan matarshi yana sex daita ,

Boka ya dage zunduma ihu saboda release dayakeyi,

Idonta a kulle suke gam dan bata manta da umarnin boka ba kamshin turarensa daya sauya warin wurin shiya san yata tabude ido zuciyarta na harbawa,

Fahad daya kejin kamar yakashesu gabadaya ya jawo boka da karfin tsiya jikinshi nata rawa yarika kai masa bugu a hanci da wuya ,Boka dayake kan release aka tadoshi duk gwiwowinsa sun sage his joystick tana ta tsiyaya yakasa tabuka komi,se ihu dayake yi,

Aisha ganin dagaske fahad dinta ne awurin,tafasa kuka ta matsa ta takure jikin bukkar ta rufe fuska tana kukan nadama,kuka me taba zuciya kukan dabata tabayin kalarshi a rayuwa ba,

Fahad nata jibgar boka ahaukace ,boka ya sulale kasa, ba tsayawa fahad yabishi yahaye yana daga kanshi yana bugawa da kasa yana kuka me ciwo,

Bakin boka a fashe yake hancinshi ma duk sunata zubda jini, black and white shirt dake jikin fahad duk tabaci da jini haka hannuwansa,

Bedena hada kanshi da kasa ba seda yaga yabar motsi,sannan yatashi kafafuwanshi nata rawa,ya meda kallonshi gun Aisha yana zubda hawaye ,tana takure tanata kuka,

Jiri yafara daukarshi ya dafa bukkar kanshi kasa yana kuka,

Ko 5 minute ba aiba wurin yafara girgiza kamar zaai earthquake,

Dasauri yajawo Aisha ya kwashi kayanta ya fita dasauri,

Girgizar ta tada boka daga suman da yayi da ihu ya farka yayi waje da gudu yayi cikin daji tsirara yanata zunduma ihu da alama brain dinshi tasamu problem,bukkar kuwa ta ruguje ,

Basukai bakin titi ba ya saki hannunta ya watsa mata kayanta batare da ya kalleta ba ya tafi yanata kuka zuciyarshi na ciwo,

Aisha ta durkushe awurin tana kuka me sauti,

Yashiga mota yana tuki ahankali yanata hawaye wannan shine babbar jarabawar rayuwarshi his beloved wife tareda wani,idanunshi naganin bijibiji ya nufi gida,

Tanata kuka numfashinta na season ta dauki kayanta tasaka ta shiga mota ta nufi gidan momy tanata kuka zuciyar ta na harbawa da karfin tsiya, gudu taita shararawa batako kallon gabanta ,

Fahad yana isa gida ya fito kanshi na juya ya tsaya bakin kofa yana niyyar bude kofar,

Faseelat datasha wanka tayi gayu cikin doguwar riga, tana falo ta mike kafa tanashan Ovaltine tana kallon sunna TV shirin (don iyali) taji anata kakaniyyar bude kofa ta tashi dakyar ta dauko remote ta bude kofar ,

Fahad ya shigo yana layi kamar ze kife kanshi nata juyawa,

Faseelat ta zaro ido waje ganin jikinshi duk jini ga halinda yake ciki ,tayi wurinshi hankali tashe tana "innalillahi wainna ilaihi rajiun ,innalillahi wainna ilahi rajiun!!!!!"

Kafin ta kai ya zube kasa ,ta isa wurinshi ta zukunna tana kuka,"hero Dan Allah katashi meya faru?"tanata jijjigashi ,

Ganin fa baya motsi yasa tafara lalubar aljihunshi ta jawo wayarshi takira doctor ,tana kuka take fadamishi hankali tashe yakamo hanya,tai zaune wurin tameda kanshi jikinta tanata kallon busashshen jinin dake ga hannuwanshi,tana kuka,

Aisha nashiga gida tafito tana layi domin ciwo biyu ne take daukedashi donko mararta ba abinda takeyi se murdawa tundazu,tatura kofa tashiga main falo nasu tana shiga ta zube a sume ,jini yafara gangaro mata from virgina,

Ramlat dake falon tana kallo tayo kanta tana kuka ,ganin jini yana zubomata yasa tadunga kwalawa mommy kira ,mommy tafito dasauri jikinta na rawa ,ganin Aisha acikin yanayin ya rikitata batako tsaya dubata ba ta dauko veil da keys ta sungumi abarta tana ta kuka tasata a mota Su ramlat suka shiga ta nufi asibity da high speed,

Faseelat tana ta kuka doctor yazo takasa mishi kome doctor ya yayyafamishi ruwa ya farko da tari ya dafe heart da hannu yanajin matukar ciwo ,doctor ya dubashi sosai shima yakamu da ciwon zuciya kuma jininshi yahau sosai,

He ask faseelat takawo katifa tatashi ta fiddo katifa dakyar ta shimfida ,doctor
Ya temakawa fahad yamedashi akan katifar fahad nata hawaye masu zafi ta gefen ido ,docton yafita don siyo magani da drip daze samishi,

Asibitin okaton aka kai Aisha nurses suka amsheta suka fara bata temakon gaggawa,Su mommy na waje sun hade kai suna kuka su duka ukkun,

Dakyar suka samu ta dawo da numfashi shima ba normal numfashi ba kirjinta nata yin sama tana jawo iska amma dukda haka "yaya" take kira,shima jinin dakyar suka samu yatsaya,

Akasamata jini da abinda ze temaka mata wurin numfashi bayan sun mata allurai d.s, suka fito daita tana sheme kan bed akamedata rest room,
Su mommy nabiye Suna kuka,

Nurse tace mommy tabiyota office tabita tanata hawaye ,

Nurse tace"Hjy anyi raping yarinyanki har takusayin miscarriage zuciyarta takara kumbura jini yahawo akan heart nata ,dole se anbata good care sannan asamu aceto rayuwarta tana cikin a lot of pain ,yakamata arika mata abinda takeso da Wanda zesa taji dadi"

Mommy ta fiddo ido tanata memeta rape a brain dinta bakinta na rawa tace"doctor rape ?cikin ya zube kenan ?"

Doctor tace "nooo yana nan sede sean kiyaye movement nata da komi,domin motsi me karfi ma zeiya affecting nasa Allah yabata lpy"

Mommy tace"thank you "
Ta tashi tafita takara lekawa dakin taita kallon fuskar Aisha tana tambayar kanta raping ?kasa hakura tayi tai dialing number fahad ,

Taita ringing sannan faseelat ta dauka tana kuka ,Mommy tace"kibashi wayarshi ?"

Cikin kuka tace"mommy baya lafiya sosai gashinan kwance anasa masa drip "

Mommy takashe wayar tana tunani barkatai batasan lokacinda Aisha zata tashi ba kuma tanason sanin abinda yafaru ,tabar su Sadiya wurin tafita ta nufi gidan fahad,

Doctor yasawa fahad drip da alllurai ciki hadata bacci amma baccin yaki daukarsa saboda karfin jininshi idonshi lumshe ba abinda yake gani se bad moment na dazu,doctor ya ajiye masu magunguna yafita,shimade besan miye ke faruwa ba ganin duk jini jikinshi with out tiny wound kuma,

Bayan yafita faseelat Takara matsawa kusadashi tasa hannu tana share mai hawayen dake fitowa daga gefen idonshi,

Tana kuka tace "meyasameka hero ?I want to know hankalina ya tashi sosai,jikinka duk jini Aina kasamu jini?"

Makoshinshi na ciwo hawaye masu zafi nakara zubomasa zuciyarshi nakara bugu dakyar ya bude ido ya riko hannunta yace"faseelat Aisha ta cuceni ,ta cuci rayuwata ,meyasa zatamin haka?ina tsananin sonta da kishinta ,ina kokarina wurin kyautata mata amma taci amanata"
Chapter 118 · 0% Book details