Sashe 20
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ita kuma momy kullum cikin ba fahad labarin abinda mamanshi taiwa mahaifinshi dashi take wannan yasa ya tsaneta ko kadan be damu daita ba, lokacin da ya girma ya tafi Mexico yayi Master's akan computer, sannan ya dawo lokacin da ya dawo bakaramin haduwa yakara yiba dama tun tasowarsu akwai shakuwa tsakaninshi da Aisha ita kuma sonshi ne take, ko da ya dawo momy taiwa daddinsu magana akan suna soyayya yaji dadi sosai saboda jindadi har kyauta yabata, ba boka ba malam de ta mallake dawood,
Daddy kiran fahad kawai yayi yace yasaka ranar aurensu da aisha, abin yabashi mamaki tunda baya sonta amma se be nuna ba saboda soyayyar da mahaifinshi ya ke masa yana ganin komi ze masa be biya shi ba, gashi dama yana bukatar auren don Allah nema kadai ya tsare sa acan da tuni ya afka neman mata, itako aisha dadi har kunne, Akayi biki aka sha shagali ,baa Dade da bikinsu ba yafara aiki companin daddy, as manager, ba adade ba kuma wani company da ke China suka yi branch Nigeria daddynshi ya mishi hanya aka daukesa a internet bus manager yana kullum aikinshi kawai tuttura kudi, kaya through internet, wani lokaci aikin dare yake wani time safe wani time da rana, wani lokaci ko fita bayayi agida yake aikinsa.
Bayan one year aka haifi amira wanda Allah ne kadai yasa zata zo duniya saboda tasha fama saboda yawan sex baadade da haihuwarta ba daddy ya rasu,
Gabadaya fahad baya tunanin mamanshi, kullum burinshi yayi abinda zesa momy jindadi saboda kaunar da take nuna masa,wannan yasa yake kula da aisha kuma yake matukar sonta, fahad mutum ne me barkwanci sede fa komai da lokacinsa akwai lokacin dariya akwai na aiki akwaina..... In yana aiki sam baya son wasa, sannan in yana kan network kukan yaro be hanashi bari, yana matukar son amira don ko kuka tai se ran aisha ya baci, shi kullum akan bukata yake maana de hariji ne dukdade Aisha bata da son sex irin matannan ne wadanda basa son sex amma hakanan take Hakura tai tabashi, fahad bayason raini kuma saurin duka ne dashi tun gida in yan miskilancin suka motsa da kayi abu ze zane kannensa aisha na ganin in sunyi aure zedena dukanta amma ina ko yanzu intayi mishi badede ba Zaneta yakeyi hankali kwance kuma ko yana cikin bugunta yaji shaawar shi ta motsa se yayi abunsa, in kuwa tana period a takure yake yayita kumbure kumbure abu kadan fada, amma yana nuna mata soyayya sosai shi be damu tai girki ko kartayi ba shide kawai akula da shimfidarshi, be damu tana kwance tana chart ko bacci ba ya gyara gida yayi wa amira wanka yayi girki ba saboda yasan tana kokari sosai dashi, ko unguwa zasu many time shiyske parking tana charting dinta, shi baya son yan aiki agida aganinshi zasu takurashi tunda kusan kullum yana gida, megadi kadai garesu shima tsoho tuguff ne, wato fahad na da matsanancn kishi Aisha ko fita zatayi to ko Vaseline bata shafawa inko tayi makeup to baya bari, da yake dan boko ne kuma be koshi da islamiya ba shiyasa be damu yasata saka nikab da hijab ba, da gyalenta take yawo.
Aisha nada problems duk da tasan yana da yawan bukata amma kullum se anjamashi aji sannan ya samu, kuma ita kadai ta mashi kadan amma hakanan yake hakuri saboda beda tsarin auran mata fiye da daya, kuma bata damu da kula da jikinta ba tana shan kayan mata kam amma banda gyaran jiki, gata itama da tsinannan kishi kamar shi agari, inkagansu dole su burgeka ka kara kallonsu.
Cigaban labari
faseelat ta meda wayarta jaka tafita gidan tatari adedeta tace "G. R. A zanje nan gaba kadan da kalamu wahid shopping mall"
Me adedeta yace "muje hjy "
Tashiga tanata sakin murmushi ita kadai.
wai kode akwai abinda faseelat ke shiryawa ne 🤔
comment
comment
comment
I love comments 😍
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
*PAGE2⃣6⃣*
*Dedicated to RAGGON MIJI FANS GROUP 1*
*KUSANI INAJIN DADIN COMMENTS NAKU YANA SA INJI CIKINA ZE FASHE SABODA DARIYA INA MA ZAN IYA LISSAFO KU AMMA KUNYI YAWA, KUSANI PAGE DINGA NAKU NE MAMAN MAMY NA GODIYA DA NUNA KAUNA*
*INA FASEELAT MUTANEN NIGER🤣the harija🤭inamiki sonso ana mugun tare*
Ta fiddo wayarta ta kira maman amira tace "gani fa nafito yanzu kinganni, wane kalar gate nema kikace? "
Aisha tace "black and golden color "
Faseelat setaji muryar maman amira very silent kamar Marar lpya se taji ba dadi tace "lpya de kike ko? "
Maman amira tace "sede Kinzo inajiranki"ta datse kiran,
Faseelat tai shiru tana tunanin ko me ke damun maman amira oho, ta danna wayarta screen saver nata ya bayyana ta cigaba da kallon pic din ta.
Suna zuwa bakin gate din gidan tace me adedeta ya ajiyeta gidan beda wuyar ganewa saboda yayi bakin titi sannan ko da kwatancen gate din gidan kawai zaka iya ganewa tangamemen gate ne yasha zanen golden,ta mikawa me adedeta kudinshi ta isa bakin gate din tafara kwankwasawa tana kallon saman katangar gidan duk flowers Sun baibayeta.
Me gadi ya bude yana kallonta ya gaisheta ta amsa tana meda mishi gaisuwar ya bata hanya tashiga ya bita da kallo yana iya cewa tunda yafara gadi gidan ba macen da yataba gani tazo da hijab se faseelat, sede suzo da gyale, after,ko himar, ko hakanan gidigai-gidigai, yakoma ya zauna yana cigaba da sakar hulunanshi.
Faseelat tunda ta shiga gidan ta sake baki tana kallon girma da kyan gidan ga yan rumfuna nan irin wanda bature yayi acikin gidan ansa masu furnitures kamar wurin shakatawa, sannan ga dan karamin swimming pool dinsu ga wurin ajiye motoci, motoci reras sunfi biyar a pake masu kyau da tsada, ga wurin wasan amira anzuba masa kayan wasa iri iri, kai gidanfa ya hadu komi yaji, ta samu ta yakice kauyancinta don kare girma 🤪 ta isa bakin kofar shiga ainihin gidan tafara danna door bell,
Maman amira na kwance kan bed taji ana danna bell tafito tana kara rage damuwarta don baadade ba fahad ya mare ta sabida kawai tana bawa amira ruwa seta kware shikenan ya dauketa da mari yaja diyarshi sukabar gidan tasha kuka sosai shiyasa har muryarta ta canza har faseelat tagane, taje tabude kofar tana kakaro murmushi,
Faseelat ta saki murmushi tanajin dadi tai tsaye bata shiga ba, maman amira taje ta rungumota tajawota ciki tana cewa "wow kanwata kinganki kuwa? Wai dama haka kike?wlh pic muni ma yake miki kinhadu "ta saketa tana kara kallonta,
Faseelat tai dariya "hmm anti kenan wai miya sameki naga idanunki sunyi ja kamar ma kumburi a fuskarki "tana kara kallon fuskar,
Maman amira ta waske maganar "ki zauna mana kinyi tsaye ya hanya yaude Allah yayi naga kawata kuma kanwata "
Faseelat tai shiru tana kallon aisha tace "anti bazaki fadamin ba? Ga muryarki nan har ta canza miya sameki jiya fa lpya lau mukayi waya da daddare "
maman amira tai murmushin jindadi "why faseelat zaki damu kanki bugewa nai da kofa na zauna nasha kuka na shinefa kikaga muryata har ta sauya"
faseelat tace "sannu anty gaskiya banji dadi ba Allah ya baki lpya "tana bata fuska alamun tausayinnan,
maman amira tai dariya "zo, zo "tajata har kan kujera irin kujerun nan masu amfani da AC inba ita suna saurin lalacewa,
itama ta zauna tana fuskantar faseelat tace "ya amarci ya jindadi? "
Faseelat tai murmushi tace "ehinnn anti kenan "
Maman amira ta juya ido tana mata hararan wasa tace "bari nakawomiki abinsha "tatashi tai hanyar kitchen, faseelat tasaki ajiyar zuciya ,ta daga kai tana kallon gidan daga main palo se daku na biyu se kitchen se upstairs,kai gaskiya gidannan yafi karfin gida sede akirashi da mansion 🤣ta dawo da kallonta cikin Main falon tana bawa idanunta hakki, idonta ya sauka kan pic din fahad tangamemen enlargement shikadai ta na kallon pic din tagane ya kwana biyu saboda yanzu yafi cika tazama magidanci, ga sunan pictures birjik wasu shida maman amira wani su da amira,, wani pic takurama ido ya ruko maman amira ta baya itakuma tana dariya shima yanayi, dandanan taji idanunta suncika da kwalla tai sauri tasa yatsa ta debe wadanda suka zubo ta cigaba da kokarin meda sauran, sega maman amira ta fito daga hanyar kitchen din dauke da babban plate tazo ta ajiye, gaban faseelat tana ta kakaro faraa saboda bata saba ba tanayi ne kawai don faseelat tagane tayi murna da zuwanta,
ta zukuna ta bude drink din berries king non alcoholic ta tsiyaya mata a cup cikin plate din kuma ga wani snack nan a ledanshi ta mike tace" bismillah"
tana komawa tazauna kan kujera,
faseelat tai murmushin dole don tana ganin pic din nan duk ta nemi farin cikin ta rasa ta dauki cup din ta kurba ta meda ta ajiye,
Ta dago ta kalli maman amira tana mata kallon kurilla, abun yabata mamaki tana cikin irin gidannan amma gatanan a rame, duk dade kiba halittace amma ita ta ramar daka gani kana iya cewa rashin abinci ne ko damuwa,
Tana cikin tunani maman amira data meda idonta akan katuwar plasma dake mamaye a bangon falon kallo, ta dawo da dubanta kan faseelat tace "to ya megidannaki yana lpya? "don abinda yasa tai saurin kara sakin jiki daita kenan jin tayi aure shiyasa har ta barta tazo gidanta.
Faseelat tace "lpya lau ,anti wai ina my daughter zuwannan fa Nata ne ita kadai ba Don ke ba "
maman amira tai murmushi tace "dazunnan suka fita itada daddinta amma tunda kikaga sundade haka to ya kaita wurin momy ne, kuma nasan bazata barta ta dawo yau ba don nasan tayi missing dinta sosai "
Faseelat ta bata fuska tareda cewa "ayya banji dadi ba gaskiya naso yau taga antin ta itama kullum sede muyi waya, gaskiya banji dadi ba "acikin ranta harda rashin jindadin ganin fahad ,