← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 130

Sashe 12

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aliyu yaja khalil gefe daga cikin friend yafada mishi zeje daukar su faseelat, khalil ya dade besa sanyin idaniyar shi cikin ido ba, yace bari su shiga motar Mohammed su tafi haka akai har kofar gidan baba babba, aliyu ya kira zainab se gasu sunfito tunda suka fito yake kallonta feeling like going to hug her, suma mazan ita suke kallo sunajin inama tasu ce,

Itako faseelat da dai daya take jefa kafa jikinta a matukar sanyaye shikenan fa ta zama tashi mallakinshi,

har suka isa bakin motar khalil be dawo daga shock daya Shiga ba, yanayin kamshin wurinne ya dawo dashi tunaninshi saboda yadda faseelat ke zuba kamshi,

Friend dinta suka fara zaulayarshi ango, ango!, ya dan dara zainab taja hannun faseelat har gaban khalil, kanta sunkuye,

Kasa magana yayi sede kallonta kawai da yake a sannu ta dago Sukai 4 eyes, itama ta kura mishi ido kamar tana kallonsa nayan seconds wanda kafin ta dauke ido har aliyu ya masu picture wanda sekace shahararrun masoya ne wadanda suke cike da dokin juna haka pic din yayi,

Duk yadda yaso ya dedeta Yamata magana yakasa haka suka Shiga mota suka wuce gida,

Ummi na ganinta tafara koda ta "amarya!amarya !kinsha kyau yau se gidan ango khalil "

Faseelat ta kwabe fuska zatayi kuka ummi ta jata jiki tana mata dariya gabadaya mazajen gidansu cikin damuwa suke especially ya omer da suka matukar shaku da juna.

Wata malama aka gayyato tayi waazi waazi me shiga jiki Wanda kacokam ya tafine akan hakkin miji akan matarsa.

faseelat waazin ba karamin shiga jikinta yayi ba se kuka take har ummi tayi iyayinta taki tayi shiru, ummi ta aika akakira mata omer yashigo gidan kai tsaye yayi dakin abba inda akasaka faseelat,

Ummi tace "gatanan taki tai shiru kuka -kuka tun jiya kila kai ka iya mata magana tai shiru danni kam nagaji "tatashi tafita ta basu wuri.

Ya matsa wurinta tafada kan cinyarshi tana kuka, idanunsa jawur ya tallabo kanta yana sharemata hawaye da kyar yayi kokarin cewa "it's okay plss "

Yana cigaba da share mata hawaye, ya dan samu tayi shiru yace "why all the crying? Bakince zaki'iya ba?,yanzu dole kiyi hakuri kuma be dace kina kukan nan ba zaki daga ma kowa hankali, kiyi hakuri hakanan"tai shiru tana ajiyar heart ya cigaba da cewa "inafatan zaku zauna da mijinki lpya, ki daure kiyi masa duk biyayya zakici ribar biyayya "

Ta daga mishi kai tana kara janyo hawaye ya share mata ya dagata tsaye yakama hannunta sukabar dakin har dakin faseelat Wanda su ammah ke ciki yanzu, seda ya zaunar daita sanan yafita idanunshi jawur,

Ammah da dije suka fara tasu nasihar "faseelat yanzu kinshiga cikin inuwar aure, akwai nauyiyyika da ke kanki wanda da baki saba da suba, mijinki na da hakkoki akan ki ,wadanda basu da iyaka, an ruwaito daga Aisha R. A tace manzon Allah (S. A. W) yace"da akwai wani gyambo a jikinsa Wanda yake fitar da ruwa da jini me wari tarika saka halshe tana lasar sa, bata biya shi hakkin sa ba"

kuma antambayeshi rasulillahi acikin mutane wa yafi hakki akan mace yace mijinta. Ki kiyaye ganinsa, jinsa, da dariyarsa da damuwarsa, ki zamo masa mace tagari wadda da ya kalleki koda anbato masa rai duk damuwarsa zata gushe, faseelat mijinki shugabanki ne, jagoranki,ki masa duk wata biyayya kibasa dukkan girma domin kuwa shine wutanki shine aljannarki....
nasiha suka cigaba da yimata me Shiga jiki wanda ya tasomata wani kukan,

Da dai daya suka rika barin dakin suna fita dije ce tabata wani turare tace, taje tai wanka dashi,

Bayan ta fito wankan ta saka wata bakar lace atamfa me bakin lace purple da stone fari, tayi kyau sosai sede idanunta har Sun kumbura, suka fita, ya omer shi ya kaisu gidan baba babba, itada friends dinta,

Suka cigaba da hidima da friends dinta masu zuwa da sukayi aure.

ana Maghreb aka sakata tai wani wankan shima da wani kalar turaren a ciki, gabadaya duk inda ta gifta kamshi ne. Lokacin har anyi ishai, su ammah da baaba dasu dije dasauran dattawa kowa albarkacin bakinsa yake ta fada,

Har yan daukar amarya suka zo dije tashigar daita mota se gidan ango khalil,

Suna isa aka fiddota kanta lullube suka shiga ciki daita, friends nata na gefenta dattawa duk sukabar gurin rahma se ta bargaza take "wato amarya kina ban tausayi, yau zakiga Sandar famfo har kisha ruwan cikinta, wayyyo Allah sarki amarya "wata kawar faseelat taja rahmar waje bayan ta mata karyar ana kiranta da kyar ta jata suka bar gidan,

faseelat de shiru kawai take tana ta tunani, suko yanmatan suyinan suyinan cikin gidan antayar masu inji sunata daukar hotuna, se yaba kyan gidan suke ana haka ango ya shigo da abokansa,

Akai siyen baki dubu 15 suka kwashi yanmata zuwa gidajen iyayensu.

Ango khalil besan yanda zekira yanayin da yake ciki ba dan ya rasa me ya keji, a hankali ya matsa gaf daita kanta rufe da gyale hawaye na diga daya bayan daya.

Bazato sede taji ya sdora hannunshi kannata ,

Yace "faseelat ina matukar farin cikin mallakarki da nayi, inafatan Allah yabamu zaman lpya, ki tashi kiyo alwala muyi wa Allah godiya da ya nuna mana wannan rana me dumbin farinciki da tarihi a gunmu "

hakika ba abinda ke saurin karyar da zuciya taji tana tsoron mahaliccinta irin waazi jin waazi na gyara zuciya ya wanko ta tasss lokaci daya, waazuz zukan da tasha kawai ke mata yawo aka.

a hankali ta yaye mayafin jikinta ta tashi zuwa toilet, yabi bayanta da kallo yana hadiye yawu yellow din cotton material ne jikinta me zanen baki anmata gownt dashi telan yayi kokari ya zana jikinta sosai a dinkin wannan yasa rigar tai zaune a jikinta, kugunta yabi da kallo Wanda yafara gani yau nan take duk yanayinsa ya sauya.

Be zauna ba yafita yayi amfani da toilet din waje tana fitowa ya shigo dakin yanata binta da kallo ta yafa gyalenta ya jasu salla rakaa biyu ya dafa kanta ya mata addua, itama tanata yin tata har ta shafa sanan shima ya shafa,

Ta tashi ta koma kan bed shi kuma ya zare rigar shaddar jikinshi yabar singlet ledar kazar da ya shigo daita ya dauko yaxo ya budeta kasan gadon yace "amarya bismillah "

ta girgiza kai tare da cewa nakoshi "

bawani rarrashi ya zauna yaci kazarshi faseelat se kallon shi take tanajin wani iri da abun yaso tabata seta juya ta kwanta.

shi ko da yakoshi sauran ya tattara ya aje yaje ya wanko bakinshi tareda yin alwala ya dawo dakin ya kashe light ya hawo gadon ,

Can kusa daita ya matsa ita har baccin gajiya yafara fizgarta taji ya zagaye hannunshi zuwa cikinta.

Bata ce komi ba se bude ido da tayi da yake ta bashi baya, wani abu takeji tadan tattara natsuwarta bakome bane se hannunshi da yake rawa rawa, ahaka ya fara shafo kugunta zuwa saman kanta hannunshi na kyarma ya zare dankwalin kanta yana Shashshafa gashin kanta dukda kayan dake jikinta ba karamin dadi yakeji ba, a sannu yakai hannunsa saman tudun breast dinta yana fidda numfashi, yayi kokari ya sa shi cikin rigar yana shashshafa saman nonuwanta, jiyayi rigar na takurashi cikin matsananciyar kyarma yaja ziff din rigar rigar ta bude yafara yawo da hannunsa kan lallausar fatar jikinta da tafi ta jariri laushi faseelat tayi kasake wani abu na mata yawo a cikin kafa, lokacin da hannayensa suka je kan breast din se jikinshi ya kara matsananciyar kyarma ya tallabo su yana matsawa yana fidda numfashi ko 2 mint ba aiba faseelat taji ya kankameta yana fidda numfashi da mourning,jikinshi se rawa yake.

Faseelat abun be dameta ba sede rikon da yamata gam ya takurata se da yayi 2mnt ya sassauta rikon da ya mata a sannu bacci ya dauke Shi.

Faseelat ta dade sannan bacci ya dauketa saboda wasan da yadanyi da breast dinta yasake jefa ta wani yanayi fiye da wanda take ciki a da.

Da asuba ya tashi yayi wanka ya tafi masallaci khalil me son ibada ne duk da gajiyar jikinshi seda ya tafi masjid, itako alwala kawai tayi ta tada salla tana gamawa ta bingire gurin bacci,

yana dawowa ya haye gado dan bayason tashinta, yana kallonta kamar yaje ya rungumeta bacci ya daukesa.

Karfe 7 saura wayar shi tafara ring yana dubawa yaga hajiya ce, ya dauka ido cike da bacci, hjy tace "kazo yanzunnan inason ganinka"

Dole ya tashi yafita zuwa kiranta.

*Ina me ba makaranta wannan buk hakuri duk me son cigaban buk din ze biya ta hanyar tura 200 zuwa ga wannan account number din.*

*Account number 3128737902*

*account name Amina lawal*

*bank name fist bank*

*ko ki/ka tura 200 zuwa ga number ta 07063721063*

➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By *MAMAN MAMY*

*I'M VERY SORRY FAN'S*

*RAGGON MIJI daga yanzu zaku biya 200 domin samun cigaban wannan buk din, ayi hakuri plss, nasan masoyana da yawa zasu siye ne badon dadin buk dinba se dan kawai soyayyar da suke min, inafatan zaku biyoni danjin karshen labarin domin ba muyi komi ba aciki,nagode da soyayya*

*Donjin karshen novel din se ki/ka tura 200 ta wannan account din*

*Account number 3128737902*

*Account name Amina lawal*

*first bank*

*Za kuma kuiya turo katin 200 din ko VTU ko share&self,duk ta wannan number 07063721063*

*se ki/ka turomin screen short da suna dan in gane mace da namiji*

*kadan daga cikin abinda ze faru a gaba*...... "khalil yakamata ka nemi magani ni se nake ganin kamar baka lpy"

Khalil yace "lpy ta lau kuma ni banison in fara shaye-shayen magani nafison ki saba dani ahaka"............"fahad! Fahad! kadagani dan Allah kamar kukan amira nakeji, "
..................cikin kuka tana girgizata tace "amira ki tashi kitashi plssss karki tafi kibarni"ta bingire zaune tana kuka "seda nace kadaga ni kadaga ni "

"kinsan wlh hjy ki ka kara rikemin miji har wannan lokacin se ranki ya baci"........."mommy! Mommy ki temakamin plssss faseelat ta cuceni...............

*Zaku samu cigaban ta hanyar tura 200 ta wannan account number 3128737902*

*ko ki/ka tura katin 200 ta wannan number 07063721063*

*your beloved faseelat is waiting for you in paid group*
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY*

1⃣7⃣
Chapter 12 · 0% Book details