Sashe 112
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe biyu fatouma ta kirata bayan Sun gaisa tace "sannu me ciki anjima zamuzo ganinki nida anty tunda safe ina nan ina hutawa kamar kar in koma gida nafada mata zanzo tace zatazo itama taga kawarta zamuzo wurin laasar haka "
Faseelat tai dariya tace "sekunzo "takashe kiran
Aisha na dakin fahad yadawo daga aiki sunata rikita juna, faseelat ta rika jin ihun su harda na aishar tai murmushin bakin ciki don ita samm sex dinma baya gabanta tun mutuwar amira rabonta dashi yanzu laulayinta bama tajin desire ga kuma tashin hankali sede tanajin ciwo sosai yadda takejin ihunsu dariyarsu amma ita da ta matsa ze hade fuska,
Da laasar su fatouma suka taho radiya na tuki domin fatouma bata kware ba tanade koyo ,
radiya tana tuki tace "amarya ki kokarta ki samu ciki soon don oga duk zubin da kkga yadage yanayi yara yakeso ni shiru saboda ciwon mara kede lpyarki lau yakamata ki haifomana twins seki bani daya ni yar baiwar Allah "
Fatouma tana ta dariya tace "anty kina da abin dariya maybe ma kinada ciki, to nide babu amma I promise idan har nariga ki haihuwa dana yaye dan zan kawomiki shi kece mamanshi idan macece zansamata radiya narika kiranta my rival, "taida tana dariya
Radiya tace "kamm diyar tawa zaki sawa My rival?wlh fatouma bakida kirki ina laifin kisamata habibaty don nasan kina sona "
fatouma tana dariya tace "Allah yabamu gabaki daya nagode anty kullum kina sona kin daukeni sister Allah yakara hadakanmu, wlh kusan kullum se darling ya yabeki maganarki kullum Nifa har kishi nake wani lokaci "
Radiya tace "to ya kika iya nice fa uwargida sarautar mata ,ta gaban goshin, kefa cewa yayi temaka miki kawai yake yana kulaki musamman in muna sex sekiji yanata Ihu yana cewa wayyo dadi radiya kinfita wlh kinfita komi lami take kamar koko babu sugar"ita kanta dakyar takai aya tanata dariya, Fatima itama tanata dariya kamar kawaye ko cousin suka isa gidan,
Sunata labari suna danna door bell Aisha tazo ta bude fatouma ta tsaya seda radiya ta shiga sannan tabi saboda she respect her tana da hakuri da kawaici sosai most of it yadda ta sakarmata jiki,
Aisha ko tana ganinsu tare ta tabe baki tanajin haushin radiya yadda ta saki jiki har suna wani wasa kamar wata doluwa, she wonder ina ajin radiya ya tafi,
suna zaune suna labari main falo fahad yafito ya dandasa wanka yana cikin light ash jeans da shirt light purple fuskarshi tamau yazo yawuce su yafita,
duk suka bishi da kallo radiya tace "Aisha kuna fama wlh"
Fatouma ta tashi ta hau sama tasamu faseelat kwance don cikinta ke ciwo,
Suka gaisa Fatouma tace "meyasa bazaki koma gida ba ne can kinfi samun kulawa sosai "
faseelat tace "ya hana yace da lpyata akabashi ni"
Tace "to Allah ya sawwake inde kinji kwadayi irin namu na yan Niger u should contact me "
Faseelat tace "thanks" suka taba labari sannan suka tafi,
da dare ita keda girki ta musu tai setting dinning ta komawarta daki ,ummi takirata bayan sungaisa faseelat tace mata gobe zatazo gidan,
kamar kowane dare banda karar AC se surutan su Aisha da ihunsu yafito haka yauma, ita kuwa kullum takan kwanta da wuri har tasamu baccin yazo karfe 3-4 take kaiwa tana salla tana addua wani lokaci daga zaune wani lokaci a tsayen,
da safe, karfe goma tafita falon fahad dagashi se boxer ita kuma Aisha daga ita se ladies short da vest yana kwance kan cinyarta yana latsa system ita kuma tana wasa da kanshi tana kallo,
duk lokacin da yaji ko motsinta se gabanshi yafadi,
Taje ta zauna kujerar dake facing dinsu tana hadiye duk abinda takeji,
Bayan minutes idonta lumshe tace "hero zanje gida idan ka amince"
Yayi banza seda ta memeta sau ukku sannan da kakkausar murya yace " mtswwwww u r free to go anywhere it's ur life not mine who care,"
Ta bude ido tana kallonshi yanata aikinshi, har yanzu abun yaki sakinta gani takeyi kamar anmata musanyarshi ,
Zuciyarta na kuna tatashi zata bar wurin,
Aisha dake ta son zuciyar ta buga tace "faseelat!!! "
Faseelat ta waiwayo tana kallonta tanajin haushinta don ita bazata bari yayi mata haka ba,
hankalin Aisha akan TV tace "around 3pm jirginmu ze tashi zuwa Malaysia daga can zamu wuce dubo daddy, so kila bazaki same mu ba, ga gidannan akula dashi idan kinason wani abu u should ask mommy sannan se bayan 2-3 month zamu dawo kila muwuce calipornia daga can to sede kinganmu kawai "
Faseelat tai murmushi it's better ai da wannan bakin cikin da take gani,
Tace "Allah yakiyaye Allah ya medoku lpy"
ta juya tahaye sama,
Aisha ta yamutsa fuska bataso ta nuna I don't care haka ba,
taso tai kuka sanin dataje ummi zata gane yasa ta hakura, sunanan har tayo wanka tazo ta wuce su wannan karan Aisha rungume ajikinshi ta fita tashiga mota ta nufi gidan ummi tana ta tunani barkatai,
We have only one heart but divided into two, one has good thoughts and other is negative ,
Always follow ur good heart not the bad that tell you to do something bad or make you thought about that
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
8⃣5⃣
*Godiya da ban girma ga anty ta anty hanne ado writer of fini a uba nafiki a miji,wacece uwa,and now iyayen ko mazan, ina rokon Allah yakara miki budi yakara miki lpy ya shiryamiki zuriar ki, ya kara miki basira da daukaka yasa kigama da duniya lpy a karshe ya tsunduma ki aljanna, ke masoyiyace nagode da soyayya Allah yabar kauna*
*readers🗣kunemi novels na anty hanne akwai darussa da dama,zakuji dadinsu*
*ni shalele wlh inajin dadi na 😂💃🏼sede naji bugul alert ya shigo daga masoya, kamar kunsan ba abinda yafimun dadi kamar naji alert😂 kai ina godiya Allah yabiyaku yakara maku budi kuyita cikani da alheri nagode😘😘😘😘*
Tana zuwa tai parking ta shiga sedata tattaro duk sauran kuzarinta da faraa sannan tai sallama ummi tafito tana amsa sallamar, tai tsaye baki hangame tana kallon muguwar ramar da tayi, faseelat nata murmushi taje ta rungumeta ,tana cewa "I miss you so much ummi "
Ummi ta cirota daga jikinta tace "faseelat duk laulayin cikin ne haka? kinbi kin kanjame kin fada dubi skin dinki yadda duk ta yamutse kode baki lpy ne? "
faseelat tai murmushi tace "ummi se ahankali wlh banijin dadi sosai laulayi nake ba kadan ba ina wahala sosai bana bacci sosai bana iya cin abinci sosai sometimes ma tea kadai nakesha ga amai, kimin addua ummi Allah yaragemin wahalar nan "
ummi tace "amin to amma kin canza kinga idanunki kuwa? "
faseelat ta shafo su tace"me sukayi ummi? "domin ko madubi bata cika dubawa ba,
Ummi tace "sun karayin luhu luhu fuskarki kuma tai firit "
faseelat tai yake tace "ummi lubiya nakeso kimin yau inanan har dare yanzu kimin lubiya da dare kimin tuwon dawa miyar kuka plsss "
Ummi tace "seme kuma Kikeso? kinsan ke shalele ce komi kikeso zakisamu "
faseelat tace "su kenan ni ai banso kina wahala"
ummi tai murmushi tace"kishiga ki kwanta ki huta yanzu zan shiga namiki "
faseelat tace"nagode ummi "
ta nufi daki ummi tabi bayanta da kallo duk yan kugun sun zube tace "to Allah ya kawo sauki"ta shiga kitchen ,
faseelat nashiga dakin tai kwance akan 3seater sede ba bacci ne idonta ba, ta kulle idonta gammm tana tunanin different moments da takeganin fahad yana wa Aisha abubuwa romantically, tunaninta yatsaya akan tafiyar su, yanzu Hero zeyi tafiya baze fadamata ba? saboda dan karamin laifi yanata gana mata azaba dama duk kalaman da yake fadamata karyane kenan, da yanzu ze tafi yabarta cikin ciwo da damuwa shiko ko ajikinshi, wai ko hero naso yagama da duniya lpy? Idan na mutu fa Kafin su dawo?baze yiwuba nasan dole ze sauko hero bazeiya wata ukku yana fushi dani ba "
Tanata tunani abinka dame ciki se bacci,
seda ummi tagama tazo ta tadata taje tayo brush tazo cin lubiyar, sede me? takasa cin ta kirki tanajin dadinta amma damuwa bata barinta cin abinci ta dauka tameda kitchen, tadawo
ummi tace "tunda bakiiya ci me zaki ci? "
tace "bakomi nakoshi dayake bama wani cin kirki nake yanzu ba "
ummi tace "Allah yaraba lpy, ai inajin yanzu yakai 2month nanda 2month zaki ragejin laulayin daya fara girma "
faseelat tai murmushi tace "ummi gidan yaya zanje nagano anty fadila "
Ummi tace "keda baki lpy? kibari harki samu sauki mana shi haryanzu be barinta fita daganan se gidan alhaji babba yace setayi 3month wai, "
Faseelat tace "ummi gwara naje tun biki fa bari natashi na shirya"
ummi tace "tow kibi sannu Allah ya kiyaye"
Tace "amin"tatashi ta wanke jikinta tasa hijab tafita, ummi tai shiru tana ta nazari gaskiya tana wahala mutum yayi fesss ga kasusuwa,
Faseelat tashiga mota ta tafi gidan ya omer,
Tana shiga gidan tafara knocking a bakin kofa, omer yazo ya bude,
Waze gani his sister acikin mummunan yanayi, gabanshi nafaduwa yace "sister meke damunki amma baki lpy ko? "
faseelat tai murmushi tace "yaya ciwo ne kawai mushiga daga ciki "
yabata hanya tawuce ciki yabi bayanta da kallo,dama laulayi haka yake ma wasu?
faseelat tashiga ciki tai zaune kan kujera tana meda numfashi take kiran" anty !anty!! Fito fito yau manyan baki gareku agidan"itako fadeela tana toilet wanka
jikin omer mace yazo ya zauna kujerar dake facing tata,yana kallonta yace "sister kode akwai abinda ke damunki ne? bayan laulayi "
faseelat tasaki murmushi tace "Dan Allah yaya karka damu kanka wlh ba abunda ke damuna, cikin ne kawai kuma lokaci ne nanda wasu watanni kome zezama labari "
yayi shiru yanata kallonta but he smell something fishy,
Fadeela tafito tanata faraa tace"sannu da zuwa anty maraba "
faseelat tabita da kallo har ta zauna tayi fesss Abunta tayi mulmul cikin kankanin lokaci,