Sashe 66
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita tayi musu lunch jellop rice with chicken nuggets ,
har suka gama lunch din bata kalli fahad ba yanata so su hada ido taki kallonshi,
Shi yariga kowa tashi ya haye sama,
Dayake yau Aisha keda girki suna gamawa ta wuce kitchen tai wanke wanke sannan Takoma sama tana charting,
Karfe 4:30 anty salma Ta danna door bell faseelat suna cikin karatu da amira tana koya mata hand writing ta dauki remote ta latsa,
Anty salma ta shigo tana taunar cingum tai tsaye tana kallon su faseelat data kadaddabe amira kamar diyarta,
Can zuwa faseelat ta dago ta Kalli anty salma ta kakaro faraa tace "yi hakuri dan Allah bari naje nakira maki ita "
Anty salma tai dariyar rainin hankali zatai magana Aisha ta sauko tana cewa "maraba da anty kishigo kintsaya kamar bakuwa "
Anty salma ta zare glass din idonta tace "baride nagama kallon ikon Allah yar matsiyata ansamu wuri waini zataiwa iso "
Aisha tai dariya tace "hmm anty kenan aikin san basuiya samun wuri ba muje ciki de akwai labari "
Anty salma takara rafkawa faseelat harara suka haye sama, jikin faseelat har rawa yake saboda bacin rai samm bata ciwa mutum mutunci kuma baaisa aci mata ba,
Arikice ta cigaba da nunawa amira hannunta na rawa ,
Acan sama anty salma kayan mata ne birjik takawowa Aisha takara daura mata darasi se 5:40 suka fito sunata labari kamar wasu friends gabadaya yau Aisha bata da damuwa ko kadan,
Suka zo zasu fita anty salma tace "amma de ki kama diyarki kar ai wata kissa daita "
Aisha tace "kuma fa anty ai bata da zuciya ne namata warning taki barin tabamin diya da yake ba zuciya "
Anty salma tace "kide kama yarki kar akoya mata muguwar dabia "
Suka fita duk faseelat najinsu har mota Aisha ta raka anty salma seda ta bar gidan ta dawo ciki, ba tsaitsayawa tai wurinsu faseelat ta janyo amira faseelat ta rike ta ta tashi tsaye itama don ranta yagama baci,
Aisha ta kalli hannun faseelat data rike amira ta meda kallnta gun faseelat tace "sakarmin diya, tunda bake kika haifamin ita ba "
Faseelat tace "ai bake kadai kika haifi diyar ba nima diyata ce tunda diyar mijina ce "
Aisha tace "da Allah gafara can marar kunyar banza harni zaki kalla kice wai diyar mijinki, mtswwwww na fada miki ki bar ta bamin diya kar agoga mata dan hali mutum da aurenshi yanabin namiji "
Faseelat tai murmushi tace "wannan shine kuskuren da natabayi a rayuwata kuma ni nakasance mai tuba ga Allah akowane yini inada tabbacin ya yafemin, kuma ma miya kawo wannan maganar ne cin fuska? "
Aisha taja tsoki ta harari faseelat up and down tace "towa yasani ko kema awurin ta gida kika koya abu aduhu "
Idanun faseelat jawur dan ba abinda bazata iya juraba amma banda zagin iyaye batare da bata lokaci ba ta dauke Aisha da mari, tasss!!!
Aisha ta dafe kumci tana kallonta abun yazo mata un expected, amira tasa kuka,
fahad fitowar shi kenan yagama aiki a laptop dinshi zeje office hankalinshi na kan wayarshi ya ji karar mari yayi sauri ya daga ido yaga hanun Aisha dafe da kunci faseelat kuma na huci ga hannun amira kowa yarike da alama akanta suke fadan taf tafffff taff yafara saukowa daga step dasauri,
Dukansu suka meda kallonsu gun wurin har ya karaso rai bace ya dauke faseelat da mari,
Ta dafe kunci hawaye suka ziraro mata ta zuba mai ido tana kallonshi, Aisha ta saki karamin murmushi tana tuno marukan da tasha saboda faseelat ,
fahad rai bace yace mata "kada ki kuskura ki kara gigin tabamin mata, bata girmeki ba? Tsarar ki ce ita da zaki mare ta oya apologize to her"
faseelat hannu dafe da kumci take kallonshi baki bude, bawani bincike ya dauketa da mari,
rai bace da tsawa yace"nace kibata hakuri "
faseelat gani tayima ya rainata ta ja karamin tsoki ta sauke hannunta kasa tace "bazan bata hakurin ba, kuma wlh ko yanzu takara zagarmin mahaifiya sena dauketa da mari "
Yafara kwance belt dinshi yace "bazaki bata hakuri ba?" zuuuu ya zuge belt din,
faseelat tasaki hannun amira ta kwasa aguje yabi bayanta tana shiga daki ya shiga ta haye saman bed tana yarfa hannu ido rufe yafara lafta mata belt kotaina, tarika ihu tana sosa jiki,
Aisha na tsaye jin ihun faseelat da sautin duka tai dariya tace "yanzu kika fara gani yarinya "taja amira kan kujera tana rarrashi,
amira daketa jin ihun faseelat takiyin shiru ta cigaba da kuka,
seda yama faseelat lilis sannan ya wurgar da belt yawuce dakinshi ya sake wanka yazo yawuce su Aisha dake zaune falo yabar gidan ,
faseelat na sheme kan bed tana ta kuka tunda take baataba dukanta da belt ba.
[8/5, 6:11 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
6⃣2⃣
Amma yau kwana ukku kacal da aure fahad ya nakada mata duka, ga ciwon jiki ga zafin zuciya nan da nan masassara ta rufeta kuma kunsan dama farar fata basu cika kwari ba lol,
Tunda ya fita driving yake amma hankalin shi baya kai kukan faseelat ne keta yawo a kunnuwanshi lokacin da yake jibgarta, zuciyarshi tace to kanme zata daki Aisha ai wannan hukuncin shine dede ita yaja tsoki , wata zuciyar tace be kamata ba tara su yakamata kai kaja masu kunne dukansu yakara jan tsoki, gabadaya zuciyarshi ta cunkushe zafi yakeji kamar me, ya gangara gefen titi yayi parking ya dukar da kai jikin sitiyari, maganganun faseelat da tafada mai jiya sune suka fado mai akaro na baadadi daga jiya zuwa yau da yayi tunanin umma, amma da ya tuno yadda tai watsi dashi, se yaja tsoki ,yayi tsoki fin 10 office yake son zuwa don akwai meeting da zasuyi kamar yakoma gida ya rarrashi gimbiya ya tada mota ya nufi office,
A office ana meeting amma rabin hankalinshi na wurin faseelat dandanan kanshi yafara ciwo ,
Dakyar amira tai shiru ta Kalli Aisha tace "mommy u once told me in kasance me hakuri a rayuwa "
Aisha tace "eh, me hakuri baze taba wulakanta ba "
Amira tace "mommy to meyasa ku baku hakurin? "
Aisha tace "kiyi hakuri amira hakan will not happen again"
Taja ta suka shiga daki,
Da kyar faseelat ta tashi ta shiga toilet anata kiraye kirayen salla, ta kunna shower using warm water don bata wanka da ruwan sanyi, ta tube tana ta bin inda ya fashe ajikinta tana tabawa tana kuka ta shiga cikin shower, wani mugun zafi tarika ji ta koina tai sauri ta fito zuciyarta na harbawa tana kuka ta dora tawul tai alwala tafito ta kabbara salla,
A can su fahad sukai Maghreb da ishai sannan ya nufo gida gabanshi nata faduwa,
Karfe 9 yashigo gida
A main falo ya samu Aisha har ta kwantar da amira tai bacci, ta taso wurinshi batare da ta ida kaiwa jikinshi ba tace "sannu da dawowa"kanta duke tasan halin kayanta sarai yanaiya dawowa kanta,
Ya kalleta up and down yace "yawwa "ya haye sama, taki binshi ta zauna jiranshi dan mood dinshi kadai ya mata bayann sauran,
Daki ya shiga ya watsa ruwa don ya dan samu relief sannan ya fito yasa jumper short nashi da singlet, yayi tsaye yana kallon kanshi a madubi wata irin kunya ce ta kamashi he want to see her to me zece mata ma? Be kwana daita ba kuma yazo yakara wa kanshi laifi, yayi ta maza ya tashi ya fita don ko zaman yayi hankalin shi ba kwanciya ze ba inbe ga halinda take ciki ba,
Faseelat tunda tai ishai tai zaune kan mirror daga ita se towel ta sabule shi kasa tana ta kallon jikinta tana kuka koina yayi rudu rudu jajir wani wuri ya farfashe jikinta zau da masassara amma takasa kwanciya,
Ji kawai tai Anturo kofar dakin, bata wai waya ba kuma bata rufe jikinta ba se kukan da takara volume dinshi ,ai gara yaga barnar da yayi.
Fahad kamar wanda Kwai ya fashewa ya ida shigowa gabanshi na faduwa,
Hango ta da yayi jikinta koina sashin belt yasa zuciyarshi tai mugun bugawa a 360 yaisa wurinta ya zukunna gabanta yana kallon jikinta koina belt har kan twins dinshi su ma duk sun samu ,ya dafe kai yana danasani, faseelat ko kallonshi batai ba,
zafi zafi yaji yana hurowa daga jikinta ya dauki hannu ya dora a jikinta tai sauri ta kabe mai hannu tana kuka tace "karka kara tabani dama ba sona kake ba jiki na kawai kakeso, ka riga kagama dibar abinda kakeso shine zaka lalatamin fata ko? To Nagode da kalar wannan soyayyar hero, a tunani na bazaka taba wulakan ta niba, na nuna maka duk soyayyata amma abinda zaka sakamin dashi kenan? Yau only 3 days da aurenmu amma kamin dukan mutuwa "
Tai shiru tana tuna irin wulakanci da tai ta shukawa khalil amma ko tsinkuli be taba mata ba,
fahad zuciyar shi karye idanunshi sunyi jajir ganin dukan da yamata kuma shi besan lokacin da yayi haka ba ya sha dukan Aisha amma be taba gani jikinta ya farfashe haka ba,
Ya dafa cinyarta ta kabe mai hannu tanajin haushin shi saboda Aisha ya mareta ya daketa, fahad yace "kimin hakuri honey baa cikin hayyacina hakan ya faru ba, ki yafemin tundazu bana cikin natsuwa ta saboda abinda na miki amma ai kema baki kyauta ba meyasa zaki mareta seda fa kikamin alkawari bazakiyi zaman kishi daita ba amma kitashi ki mareta agaban diyarta haba "