Sashe 76
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana murna yakira umma, umma dake driving ta dauka tace "son gani ahanyar gidan yanzunnan Mansura take fadamin faseelat ba lpy "
Yace "ehmm umma" yana sosa kai ya cigaba da cewa "ai doctor tace she's 1 month pregnant "
Batare da jin kunyar maganar ba Umma tace "alhamdulillah this is good news gaskiya dole naiwa doctor din kyauta Allah yaraba su lpy I'm very happy "
Yace "thanks u "
Ya rage murya" umma plsss ki kulamin daita inanan dawowa anjima da daddare"
Umma tai dariya tace "wato ma bazaka iya hakurin 4days dinba to yayi Allah yakawo ka lpy "
Yace "amin thank you "
Yakashe kiran yana farin ciki sama sama yafita pallow yaje ya zauna kusa da Aisha yanata murmushi,
Aisha ta kalleshi tace "ya me jikinne "ganin yanata dariya shi da keda patient,
Fahad yajawota jikinshi yace "dasauki doctor nacan na kula daita, she's4 weeks pregnant "
Gaban Aisha yayi mummunar faduwa nan da nan zuciyarta tafara zafi,
Se tunanin baya ya fadomata tunda taga yadda fahad yasha wuya itama tasha wuya ga cikin amira shiyasa taje akasa mata implant na 2 years, bayan 2years saboda fahad yakara jindadi ta koma aka cire akasamata na 5 years, wanda shi bema sani ba kuma be damu da rashin haihuwar ba sedaga baya yagane be kuma mata fada ba,
Seda yayi 4years jin ze kara aure taje ta cire gashi haryanzu shiru ba ko alamun cikin gashi mommy batasan da maganar ba da hanata zatai, gashi yanzu daga shigowar faseelat zata haihu su zama daya, hawaye suka gangaromata tai sauri ta share kar ya gani tace "I'm happy Allah yabata lpy "
Yace "amin my heart beat "ya mata kisss,
Shiru sukai Aisha nata tunani itama so take tasamu cikinnan,
bayan wani lokaci bacci ya dauke faseelat se bayan azahar ta tashi batama san umma tazo ta tafi ba ta kurawa pop din dakin ido setaji kamar motsi a maratta ta kai hannu sama tai tunanin ko period zezo ta tashi zaune cike da dauriya,
Tana ta kokarin tashi su Mansura suka shigo amira taje ta rungume faseelat tana fadin "anty karki kara kyarma irin dazun kinbani tsoro "
Faseelat tai murmushi tace "bazan sake ba princess "
Mansura tana faraa tace "sannu anty ya jikin? "
Faseelat ta kalleta tace "dasauki "
Mansura tace "to me zakici? Dan kisamu karfin jiki kisha magani "
Faseelat tace "bakina babu dadi ki hadomin tea da dan lemon tsami insha "
Mansura ta fiddo ido waje tace "anty so kike kiyi kisan kai? dukkanmu munata murna zamu samu baby daga gunki "
faseelat tace "bangane ba "
Mansura tai dariya ta kalli amira tace "tell her "
Amira tace "umma ta cemin zaki haifamin kane nanda 8month aide anty triplet kikamin alkawari ko?"
Farin ciki ya mamaye ruhin faseelat itace ke dauke da jinin fahad she'll become a mother soon dadi ya cikata,
Ganin tayi shiru amira tace "ko anty "
faseelat tace" eh daughter "
Amira ta cigaba da murna,
Faseelat ta kalli lady tace "Ashe umma tazo? "
Lady tace "eh kuma tace duk abinda kikeso kici afadmata, zogale, goruba, kwakwa, dinya, danmalele, danwake, dan na rogo, lubiya 😂ds"
faseelat tai dariya tace "lady bakida kyau "
tana dariya tace "Allah anty nasan abinda masu ciki suka fi so kenan "
Faseelat tace "umma bazatai wahala ba kije kiyimin tuwon semo miyar kuka daddawa tai yawa acikin miyar kila naci "
lady tace "angama uwar triplet "har ta juya ta dawo tace "yawwa anty kar namanta yaya anjima zasu taso nasan zasu iso nan cikin dare "
faseelat tace "tasowa kuma mikomin waya ta "
Lady tamika mata wayar ta fita,
Faseelar tai dialling number fahad cikin doki ya dauka, yace "my happiness ya jikinki kiyi hakuri baby na wahalar min dake inanan zuwa muyi jinyar tare "
Cikin sautin muryar marassa lpy faseelat tace "hero nasamu lpy kayi zamanka shiyasa ban fadamaka ba since kabari kaida aikin ka "
Ya bata fuska yace "bazan bari ba din saboda wani aiki can seki bar kanki cikin ciwo for many days bakifadamin ba banji dadi ba karki sakemin haka "
tace "Tom Allah yahuci zuciyar yan maza "
Yayi dariya yace "kisha maganinki kisamu lpy kafin nazo plsss "
Faseelat ta lumshe ido aranta tace hero kenan dukda ban lpyar?
Afili tace "naji sauki Allah yakawoku lpy bari naje nai salla yanzu na farka "
Yace "kikula da kanki bye "yakashe kiran,
Ta dafa mararta tanajin tsoro inde har ze rika yin sex daita kamar yadda ya sabayi tuni cikin ze zube, ta jinjina maganar shi ta tashi ta shiga toilet tai wanka tafito tai salla taci tuwon da Mansura tai mata sosai tasha magani taje tai brush ta fito tazo zata fara gyaran gidan,
Lady nagani tace "anty Dan Allah kibari ni nama mance da gyaran yanzu zanyi "
Ta amshi kayan tafara mopping,
Faseelat ta koma ta zauna ta lumshe ido, ummi ce tafado mata tunda tatafi kullum se takira ta, tana zaune tace lady takawo mata wayarta,
bayan takawomata ta kira ummi, ummi ta dauka tanafadin" yar albarka yanzu nake shirin kiranki naga yau haryanzu baki kiraba "
Faseelat tace"ban lpy ne ummi amma naji sauki ya ibada? "
Ummi tace "alhamdulillah, bade typhoid din bace ko?"
Faseelat tace "uhn uhn cewa akai ihnn "
ummi tace "inajnki "
"ummi inada ciki 1month"ta rufe fuska tanajn kunya,
Kuts kuts lady tafara dariya faseelat ta juyo ta harareta tai sauri tabar wurin tana ta abinta,
Ummi tace "masha Allah naji dadi sosai nima zanyi jika Allah yaraba ku lpy yabaki masu albarka "
faseelat tai shiru azuci tanata fadin Amin Amin,
Ummi tace "bari na fadawa alhaji sena kira maman baby "
Faseelat tai dariya ta ajiye wayar,
Da laasar mary tazo takara dubata tana fadin "sannu madam Allah yabaki lpy inkintaci haihuwa ki haifo me kyau irin wannan "ta nuna amira,
Tunda yafadama Aisha maganar ciki take cikin tashin hankali tai wannan tunani ta kwance tai wannan brain dinta ma bata barta takira mommy ba,
Karfe biyar jirginsu ya taso while nasu musty har ya sauka japan ,
Daurewa faselat tai suka hada masu abinci itada lady
yau mada dare ta danyi zafin jiki amma ba sosai dukkansu sunkasa bacci suna zaune sunata kallo,
Karfe 12 faseelat ta tashi tayo wanka tasaka sabuwar sleeping gownt purple bata ma taba sa taba tafito lady ta kalleta ta dauke ido tana murmushi zamanta gidan takara daukar courses sosai,
karfe 1 saura suka iso umma yakira driventa yaje ya daukosu, yanata zumudi dandanan ya kalli agogo he is so eager ya ganta jiyake kamar sunyi shekara dubu basunan,
Aisha na kwance kan cinyarshi har suka isa gidan sukai horn megadi ya bude suka shiga ciki,
kasancewar su lady suna kallo basuji ba itako faseelat tundazu se kunnenta su rika jin kamar horn data leka setaga wayam shiyasa yanzu tai kwanciyarta,
har suka fito a motan driver ya fara fiddo musu luggage dinsu hannunshi sar gafe akan kugun Aisha suka nufi kofa baya tunanin idonsu biyu yasa key ya bude ya tura suka shiga,
Da shigarshi kamshin faseelat me rikita tunani ya dokarmishi hanci, faseelat ta mike tsaye tana kallonshi shima yanata kallonta duk ta fada takara haske over itama setaga ya danyi rama,
Amira ta ruga ta rungume mommy dinta tana murna Aisha ta rungume diyarta tanajin kewarta,
Lady takurawa su faseelat ido ta kalli wannan takalli wannan,
Dukansu suna ta kallon kallo kowane da faraa fuskarshi,
Ya bude mata hannuwa alamun tazotai hugging dinshi ,
Ta make kafada ya langwabe kai alamun plss dinnan,
Takara makewa ya daga kai yajuya ze koma,
Tuni ta manta ciwon jiknta ta ruga ya juyo yaga tana tsaye din ya ganta tafe yakara ware hannu tazo tafada jikinshi ta makalkaleshi,
Shima ya makalkaleta gam,
Aisha zuciyarta ta harba tana ta tariyo rungumar batare da bata lokaci ba taja amira sama,
su lady kau anyi tsaye ana kallon show 🤣
*wannan pagyn nakine F i value the love u r showing to me baki online amma kullum cikin kira na kike all most every time thanks for the love Allah yakara mana son juna I know ko bayan angama buk dinnan u will read the document just smile when u sees ur page and kikara sona fiye da da 😉I love you more and more*
[8/8, 10:20 AM] SHALELE: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
*
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
*Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
6⃣7⃣
*Banga dalilin da zesa mutum ya rika karanta abunda yasan baya koyarda komi se iskanci ba , idan har ragon miji iskanci yake koyarda ke kidena karantawa ko dole ne se kin karanta,tunda akwai iskanci aciki Adena bi plss ,bazan fasa rubuta fahad ya tsotsi faseelat ba ahakan naga damar rubuta kayana,kuma inke baki fahimtar komi wasu na fahimta kuma kar adena zagi na acigaba baya karamin komi se lpy*💁🏼
Ya saki ajiyar zuciya yanajin natsuwarshi ta dawo jikinshi na dan lokaci tana jikinshi tace "I miss you badly Hero "
Yawa hair dinta kisss yace "me too honey "
Yayi breaking hug din ya sungumeta zuwa sama tai kwance akan jikinshi,
Mansura tabisu da kallo takoma ta zauna tace "muma de Allah ya gwadamana namu ahaka 🤣"
Asaman bed ya shimfidar da ita ya kwanta gefenta fuskokin su suna kallon juna sunata sakin murmushi fahad ya dora hannu saman hancinta da yakara fitowa saboda rama yace "yace u have change "
Ta lumshe ido ta fadada murmushinta tace "like you duk ka rame why? "
Yayi murmushi yace"ya kk tunanin zan samu kwanciyar hankali bana tare dake, dakyar nake bacci saboda tunanin ki "
Tai murmushi ya tashi zaune ya jawota jikinshi ya zura hannu a rigarta ya rika shafa mararta to above yana lumshe ido yace "thanks u I'm very happy da cikinnan plss kihaifamin cuties twins masu kamarki "
Tai dariya tace "noo zande haifama baby boy kasamu friend"