← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 130

Sashe 116

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

Boka yanaganin ta shiga ya kwartsa ihu yakara kwartsawa har sau ukku yana daga hannu sama banza ta samu,ya tashi yashiga wurin da baya baya,

Aisha na tsaye tsirara yabi duk jikinta da kallo yanajin matsananciyar shaawa yana lashe bakin bakinshi, ya debe bantai nashi yaisa inda take tsaye yasa hannu yana shafo koina da yamishi ta matukar ba shi shaawa ,yafison mata sirara,dole yasa tadawo wurin ko kallon tsiraicinta ya isheshi jindadi,

A dimauce yarikabin jikinta da kisses ya dauketa sama ya aza akan katifar kadarshi yabita yana murzar breast dinta yana sha yana surking , seda yaga dama, sannan ya fara sex daita ,Aisha duk abinda ake zuciyarta ma tashi take,

Yayi ta hakarta son rai yana sambatu don Aisha yanzu bade dadi ba donkuwa tana gyara kanta sosai,don mijinta yaji dadi,

Boka yanata gurnani yana mata cin kaca Aisha ciwo takeji Wanda yawuce misali kamar aljanun ke sex daita saboda yadda takejin ana abun da karfi gata sherbebiya kamar muciyar tukin tuwo🙈

Hakan yasa dole tafara nishin wahala tana cize baki saboda ciwon da mararta takeyi ,Ashe maza suna suka tara don setaji kamar yau akafara sex daita na bakin mommy,amma batajin komi wuyar lokaci tunda bukatar ta zata biya ,

Shiru shiru har 7:15 Aisha bata fito ba ,yakasa tafiya daga wurin,ranshi bace ya bude murfin motar yafita yakama hanyar bukkar ,

Yana tafiya kamar Wanda kwai yafashewa yanata fatan dama mafarki yake,

Har yaisa wurin zuciyarshi na ciwo yakebin wurin da kallo duk skulls da fatu da layoyi awurin ,kanshi yakara daukar zafi wai aishar shi ce tazonan, yakarasa tsakiyar wurin,yanata kallon wurin ,

Sambatun da ya rikaji da nishin Aisha shiya kusan hargitsa tunaninshi zuciyarshi na mugun bugawa da karfi jikinshi na kyarma sosai jijiyoyin kanshi suka kara fitowa ,he's not child wannan sambatun yasan ko namiye ,wannan nishin Aisha takanyi shine a lokacin da take azabtuwa ,

Zuciyarshi na up and down ya bude bukkar ya afka ciki,

What he sees ya kusa saka zuciyarshi bugawa makoshinshi yabushe miyonshi ya kafe jikinshi na matukar rawa ,

Allah sarki fahad😭➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*

✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽

We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

8⃣6⃣

*Allah (S.A)yace ku rokeni zan amsa maku*

*Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda baya rokon Allah (addua) Allah na fushi dashi*
Bukhari

Karfe 4am ya farka da faduwar gaba yanajin kamar kirjinshi ze fito ,ya dafe kanshi yana ya mutsa fuska ,

Ba tunanin da yafara yi sena faseelat where she's? Ya rumtse ido yafara tariyo baya he can remember every thing that happend ya fiddo ido waje a tsora ce ya sauke kafafunsa kasa "what's wrong with me nine kuwa may be nayi mafarki but ba gaskiya bane abinda brain dita ke fadamin"

Yafita dakin dasauri zuwa na faseelat,

Tagama salla Ta mike kafafuwa domin ciwo suke mata jikinta bakomi daga ita se zane da half vest don bata iya kwana da kaya jikinta yanzu,

Ya murda kofar dakin ya shiga yayi tsaye yana kallonta zuciyarshi na kara gudu ,

Tunda taji budewar kofa ta meda kallonta gun yana tsaye idanunshi jawur yana ta kallonta ,

Hawaye suka cika mata ido suka gangaro tasa hannu ta share ta dauke kai,

Yanata kallonta hijabin jikinta bata iya boye girman cikinta ba he is asking himself "wata nawa yayi besa ta aido ba"

Yanajin matsanan ciyar kunya ya shiga dakin jikinshi mace ya zauna kusa daita ya dora kai a kafadarta ya saki kuka me taba zuciya,

Yana ta kuka tana ta hadiye nata batasan lokacin da ya kufcemata ba ta rufe fuska da hannu tanayi cikin ta se motsi yake ,

Ya rage nashi kukan ya dago fuskarshi yana kallonta hawaye nata kara wanke masa fuska murya na rawa yace"bani bane I'm not the one ,how could I??"yayi shiru yanajin ciwo yace"yazaai namiki haka ?yazaai na wulakanta rayuwa ta, you're my life wlh bansan yaakai ba ,bansan meyasa meni ba "

Ta cigaba da kuka tasha wuya ta azabtu sosai,

Yace"Truth me sonki baze taba bari namiki haka ba ,yama zaai natafi for almost 3month batare dake ba ,inasonki sosai da cikinki I don't know what come over me,ki fahimceni plsss"

Tana ta kuka na murna dana tausayin kanta yace"kiyafemin faseelat wlh da hankali na bazan iya dukanki ba tuntuni natuba da tunani na bazan iya kauracemiki ba ,bazan dena kula da lafiyarki data cikinki ba i hate my life dana kasance azzalumi I cheat you kiyi hakuri plsss"

Ta share hawaye tana ta hadiyar wani kukan tace"kadena fadar haka bayin kanka bane saka akeyi,before ina tunanin kadena sona ne daga baya na fahimci abun yafi haka nasha wuya hero I'm not eating ,im sleepless ,not enjoying my life for all this time,I cry loudly and silent, "

Ta riko fuskarshi tana hawaye tace" baaso muna tare anmaka asiri hero don katsaneni ka rabudani,u maltreat me hero u had said zaka iya kasheni "tafashe da kuka

Ya rumtse ido yana tuna time din da yafadi hakan tanata zubda hawaye amma beji komi ba,

Yana hawaye yace" I'm very sorry, u have gone through a lot of pain I'm sorry, waye ze min haka waye ze cuceni haka wannan shine mafi cutar da akamin a rayuwa what if something bad happened to you ?wlh faseelat I will not forgive my self for doing all these to you"

Ta girgiza kai tace "I don't know bansa niba abinda kawai nasani shine wasu nason Su rabamu ,wani naso yashiga tsakaninmu,bansan kome hakan ze kara musu ba"

Still fuskarshi na rike da hannuwanta Hawaye suka zubomai yana jan zuciya yace"I'm sorry plsss forgive me for all that I did to you "

Hawaye na cigaba da zubomata tace "stop begging for my forgiveness, before inajin baka kyautamin ba inajin cewa ka zalunceni but tunda nagane u have been charmed sena rika jin tausayin ka don tuni nake karyata kaina nace bazaka iyamin haka ba,nasan kana sona hero kuma nima haryanzu ina sonka ba abinda ya sauya "

Ya kure ta da kallo yana kara tausaya mata,tace"I Love u hero and I will always do"

Ya rungumeta tsam without saying a word,dukansu sunata hawaye suna murmushi,juyin da cikinta keyi sosai ne yasa ya saketa ,ya cire hijab din jikinta yana kallon cikin he can see the movement kobai taba ba,

Abun yabashi tsoro yadda cikin ya tale yayi Kato haka,motsin shima abin ban tsoro ne ,

Ya dora hannu sama yanajin dadi da tsoro, tameda kallo ga hannunshi dake kan cikinta Wanda tai matukar kewa,

Just like cikin na juyi ze fito waje,haka yake ganin abun ,

Ya dago ya kalleta yace "baki lpy ko? naga girman is too much"

Tana ajiyar zuciya tace"lpy ta lau hero yaranka ne suke da yawa"

Ya bude ido yana murmushi yace " my babies? kinsan at that time inata adduan triplet"

Tai murmushi tadora hannu akan nashi dake saman cikinta tace " u ask him only 3 but he add one for you, he love you hero 4child in one time, Allah love you hero he give u all in life beauty, money, well,education and children,

Farin cikin shi yaki boyuwa nishi yake yana fidda ido yace" 4 child for me?all praise be to Allah for all his blessings to me alhamdulillah"yanata murna yana taba cikin yanajin dadi,

Hankalinshi nakan cikin nawani lokaci sannan ya dago yana kallonta,tana ta kallonshi da murmushi fuskarta ,ya zuba mata ido yana kallonta yana murmushi yana karajin sonta fiyeda da,

Faseelat tana ta murmushi tace"I miss u hero ,and everthing about u ,ur smiling ur perfume, sweet word and every thing"

Yanata kallon lips dinta yana lumshe ido yace"thanks my love "

She missed him badly tayi iyakar kokarinta she want him now,

Kallon lips dinshi take tayi she is thinking to kiss them taji Yakama lips dinta yana tsotsa passionately, ta lumshe ido tanajin dadi,

Dukansu they're enjoying hakan yasa abun yakara girma ya tallabo kanta suna kissing tongue din juna suna wasa dasu acikin bakuna,

Lokaci gudu yake kana zaune zakaga time yaja,

Sede sukaji kiran salla har biyar da wani abu tayi ,

Kowa ya janye bakinshi suna meda numfashi tare suna kallon juna suna lasar lips ,ya meda kallonshi a kwarin wuyanta duk kasusuwa seyaji badadi ,

Ya dora hannu kan cheek dinta yace"maman babies ki shirya zanje salla nadawo nazo na gaisa da babies dina,yau I'm groom ke kuma bride but karkiji tsoro zanbi sannu zanyi yadda zakiji dadi"

Tai yar dariya tace " I'm ready every time"

Ya tsinkuli cheek dinta yace"thats y I love you thanks " ya tashi yashiga toilet yayo alwala ya saka kaya yayi rakaatul fajr ya nufi masjid yanata tunani waye zeyi masa haka ? Yanason sanin makiyinsa,Wanda yakeson raba sa da hasken rayuwarsa ,

Faseelat ta tashi ta dauko jug din ruwan magaryar ta fiddosa waje don ya huce,tayo alwala tatada salla,

Ana tada ikama Aisha ta farka bata tsaya ko wanke fuska ba ta nufi dakin hero ganin bayanan ta saki ajiyar zuciya ta san ya tafi masjid,takoma daki tai brush tai alwala ta tayarda salla,

Bayan Faseelat tagama adduoin ta ta tashi ta jona electric yanayin zafi tahada tea dama tana da kayan tea dinta a dakin,

Tana cikin shan tea din fahad da ya dawo daga masjid ya shigo yanata kallonta tai masa murmushi ta meda kallonta kan cup din ,

Yazo ya zauna kusa daita ya kaiwa cikin kiss yace"babies kuna bawa mommy wuya fa "

Tai murmushi tanajin sanyi a zuciyarta,

Ya leka cup din tea din yace"Honey ki kara yawon tea din saboda kisamu kuzari "ya dage mata gira

Ta fashe da dariya tace "hero u will not change, kuma kamanta dama matar taka mabukaciya ce"

Ya buda baki ya fiddo ido yace"kuma fa kullum bata gajiya"yana dariya,

Tai murmushi ta ida shanye tea din ta tashi zata kai cup ya amsa yace" kingama wahala honey inde inanan ni zan maki komi har wanka "
Chapter 116 · 0% Book details