← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 130

Sashe 19

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

wai mi ke shirin faruwa daita ne? itace akewa tayin zina? Dukwa yaja mata wannan inbasu ummi ba tace bata sonshi, abarta mana gashi abunda ake gudu na shirin faruwa, ta wage baki tace"Allah ya kiyayeni wlh bazan taba aikata haka ba acikin hankali na "tacigaba da kuka can zuwa tace "Allah yaisa na, Allah yaisana khalil Kana cuta ta ban yafe ba,nide ancuce ni wlh "

Tai ta kuka seda tayi tagaji har bacci ya kwasheta,

Tundazu khalil ke faman kiranta amma baa dauka besan dalili ba gashi duk hankalinshi a tashe yake tunda yaje makarantar,

ganin har 12 tayi yasa ya nemi excuse ya tafi gida tunda yana tunsnin taje dawuri iwar haka de ta dawo,

Yana zuwa yaga kofar gidan hangame ko rufeta batai ba yashiga da hanzari falonma bude ya kutsa kai ciki yana shiga ya bude ido duk tayi fillingin da kayanta sannan ita kuma tana bacci kanta kan hannun kushin, bawan Allah dasauri yaje wurinta ya zukunna yaga fa dagaske bacci take, baze iya daukar taba dan haka yajawo filon kujera ya aje ya dauko kanta Ahankali ya dora sama, yana ajiyeta ta saki ajiyar zuciya alamun tasha kuka, wani tausayinta ya kamashi duk atunaninshi ciwon ne,

ya jawo Jakarta ya bude ya ciro wayarta ga missed call dinshi nan rututu ya aje ya caje jakar ba magani ko daya ya dago ya kalleta, ya tashi ya duba falon ba wata leda, se kanshi ya daure ko bata sawo maganin ba ko ba a rubuta mata magani ba, tambayoyi fal ranshi kuma beso ya tadata dole ya samu wuri a gefenta ya zauna yana mata fifita ganin tana ta zabga zufa.

se 1 saura ta tashi firgigit ta mike zaune tana niyyar tashi ta gudu ya riketa, "sannu faseelat ya jikin? "

Tadan dedeta kanta tace "dasauki"

Yace "kinsha maganin kuwa?wai ina magungunan da aka baki inbaki siyo ba kiban takaddan na siyo miki,"

Ta fiddo ido waje tana neman karyar da zatayi bata samuba dan haka tace "ina shiga wurin likitan shine -shine wai yace yana sona, ni kuma sena gudo gida "

Khalil yace "what? "yamike tsaye nan take jikinshi yafara makyarkyata yace "tashi muje asibitin ki nunamin daniskan "

Ta harareshi tana fadin ba duk kaika ja ba cikin ranta, sannan tace "bazanje ba ni "

Ya riko hannunta "ki tashi kikaini wurinshi please "

Ta turo baki gaba "kayi hakuri ni baxanma gane shiba innaje, don banwani tsaya kallonshi ba "

Yayi kwafa yace "Allah ya temakeshi wlh da se ya ci..... "

Faseelat haushi ya kasheta aranta tace "kai burr ragon banza me zakaiya yi masa baya ga tusa "ya katseta ta hanyar matsowa wurinta yace "ki tashi mutafi prvt hospital "

Tace "a, a na warke, kuma nagaji sosai yanzu "tana fadin wa zaije yakara kai kanshi halaka,

Yace "to Allah shi sawwake ,me zakici a siyo miki? "

Tace "bakomi nakoshi "

ya tashi tsaye "bari na tafi na gaido hjya acan zanci abinci "

Tace "Allah yakiyaye "

Yace "amin kitashi ki watsa ruwa ko kindan kara warware wa "

Tace "naji "tana juya kai takagara ya fita ya bata wuri, batare da yaji me tace ba yabar gidan.

Yana fita ta jawo wayarta ta bude pic din fahad gwara ma ta ganshi ko taji dadi cewarta tana bude pic din tafara sakin murmushi, ita kanta batasan miyasa take wasting time dinta kan kallon fahad ba ,badon tagaji ba taaje ta tafi tayo wanka ta kabbara salla,

bayan one month

Haka faseelat ta cigaba da hakuri da khalil abun ma nashi kullum ja baya yakeyi dan dacan don suna sabon aure ne yanzu kullum kara rage nemanta yake sosai abun kewa faseelat dadi dan da yarika mata dandane gwara yabarta haka taita hakuri, yanzu faseelat baruwanta kudi take samu da ummi ta mata aike ake zuwa a siye kusan duk sati se ta mata aike itako ta saida ta amshe kudinta tai hidimarta ,don khalil abun nashi ya tabarbare, komi in yakare se yace se karshen wata madara wagga 1 big tin dole se tayi wata inko takare shikenan, bata ma tambayar shi kudi inzata biki ko suna da kudin hajarta take siya sede dan abinda yabata takara akai,

Ko a shago ya dauko infection oho da ya dawo gida inba kirce kircen nan ba ba abinda yakeyi sosai abun ke bawa faseelat haushi da takaici, har zuwa yanzu bata taba nuna masa batajin dadin shiba, shi kuma yaki gane komi, wani lokaci ma ba romance ba komi yake attempting shigarta amma baya iyawa don da yaje bakin wurin ma yaji wet din gurin se yayi release,

Soyayyar fahad sosai taiwa faseelat muguwar damka wadda bata san lokacin da hakan yafaru ba, yanzu haka pic din shine a wallpaper Nata da screen saver kuma bata damuba kowa ya gani ba,jiya tana cikin aiki maman amira takira faseelat, faseelat jikinta har rawa yake ta daga maman amira tafada mata sundawo, faseelat taita jindadi tace mata insha Allah zata zo ade ajiye mata tsarabarta, sosai maman amira taji dadi tace mata se tazo, yau faseelat shirin zuwa gidan maman amira kawai take don harta fadawa khalil zataje gidan kawarta kuma yabarta har yama bata kudin mashin,
Shiri kawai take tasha uwar makeup tayi matukar haduwa, har zata fita ta ja ta tsaya tabude Jakarta ta fiddo wayarta ta danna pic din khalil ya bayyana ta saki kaya taccen murmushi a ranta tana fatan yau zataga dream guy dinta azahiri.

Wai waye fahad dinnan, zamuji a next page insha Allah,

I really like and love your commenting keep commenting and I will keep posting you new and hot page my commentators 💋
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMIESCO😂*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*

*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

*PAGE2⃣5⃣*

*Da sunan Allah me rahma me jinkai*

*Dedicated this page to my mamy i luv u my dear 💋*

Fahad dawud shine sunanshi cikakken namiji me kyau da kudi wanda kowace mace zataso ta mallaka, mahaifinshi dawood me kudi ne sosai lokacin da yaga maman fahad rukayya yanaso ita kuma bashi take soba tanada wani saurayi dankwallo Ahmed musa ba 😜shine ya tafi France shiru bashi ba labarinshi ,amma ita rukayya kullum dashi take kwana take tashi, mahaifin fahad yayi iyakar yinshi ya shawo kanta taso shi amma firr taki amincewa dashi, shiko yaki Hakura yaje yayita zubawa iyayenta kudi suka auramishi ita dondole ba Don tanaso ba ,bayan anyi aure ba jimawa ta haifi fahad amma sam inde dawood nanan bata nuna masa soyayya se in bayanan taita kula da abinta ana haka har yayi 3yrs, kwatsam se Ahmed ya shigo gari aljihunshi taff da nera yazo da wata mota wai ita benz tana farkon shi gowa, har yau yanason rukayya kuma yama dawo ne saboda ita se yaji wai ammata aure nanfa yafara hauka irin nasu na yan ball,ya rasa ina zesaka kanshi, yaje ya samu kawar maman fahad ya bata makudan kudi yace taje ta shawo mashi kan rukayya, tana murna ta amsa tana zuwa tafara kodashi tana bawa rukayya labarin yadda yakara haduwa, rukayya ko tsohuwar soyayya na nan ,nan da nan idanunta suka rufe kawar ta kira Ahmed sukai magana da rukayya, nan take taji tana son komamishi yadda taji yana nuna mata soyayya a wayar yanayin maganarshi kadai yaisheta jindadi, saboda baban fahad baya ma da lokacinta se dare yayi wannan fa ba fashi ya dauki a wanni yana hakarta amma da rana neman kudi kawai yake, don haka ta tatada balai a gidan tadena mishi girki tadena bashi kanta tadena kula da fahad, har akayi week baban fahad ya zuba mata ido kawai saboda yana sonta sosai.

Watarana da daddare ta tashi taita balai ta hana baban fahad bacci ita wlh seya saketa tagaji dashi, ya mata banza sede kallonta kawai da yake dama can be cika surutu ba, shouting da takeyi ya tada fahad a barci ya taho yana kiran umma! Umma!! Yana zowa gab daita ta daukeshi da mari nan ya kife wurin cikin tashin hankali dawood ya diro daga kan bed yayi wurin fahad don duk duniya ba abinda yafiso irinshi sanin hakan nema yasa ta tai wannan wulakancin ,ya dago fahad har ya suma ga jini a bakinshi dawood ya rude yanata jijjiga fahad itakanta seda hankalinta ya tashi amma ta dake tai kamar bata damuba, yanata jijjiga fahad shiru ba ya motsi idanunshi sunyi jawur yace"kije na sakekin saki ukku "

Jiki na bari ta saka hijab tabar gidan dan Sheri cikin dare ne sosai kusan 1:30am amma tafita tai tafiyarta gidansu, shi kuma yakira likita dakyar aka samu fahad ya dawo hankalinshi amma seda ya dade yana jinyar kunnensa saboda zafi ya rika masa,

Iyayen mamansa ido ga nera tuni suka aurawa rukayya Ahmed Bayan tagama idda, Sukai tafiyar su francer.

Shi kuma mahaifin fahad se ya hadu da maman aisha, yanzu shi burinshi be wuce me kula mashi da danshi ba, da yaganta da yarinya shine yakara yadda daita yana tunanin zata kula mashi da yaro,

Haka kau akai momy tarika nunamasa duk kulawa fiye da wadda take nuna ma yayanta wannan yasa mahaifin fahad tsananin sonta, sunata haihuwa har tai haihuwa ukku duk mata bata samu namiji ba se kuma haihuwar ta tsaya, itama maman fahad bata kara samun namiji ba hartayi yara 5 duk mata gabadaya son danta ya dabaibayeta amma ba yadda zaai ta ko ganshi se daga baya ne take danasanin abunda tai anahaka mijinta ya samu matsala a kafa karo na baadadi wannan yasa doctor yabashi shawarar dena ball, dasuna can France din daga baya ta matsamishi suka dawo gida Nigeria saboda yaranta suyi aure anan.
Chapter 19 · 0% Book details