Sashe 123
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kalleta yace"basa movement sosai ,kinajin wani abu?"
Tace"a,a maybe kodan mommynsu ta rasu ne "
Ya dauke hannu sukayi shiru sunata tunani tunawa yayi da Ummi yatashi tsaye yace"natafi gida seda safe ki kula da kanki kiyi bacci"
Tanata kallonshi ta daga mishi kai kurum ,yajuya ya fita,
Hawaye suka kara gangaro mata ta rasa yadda zatayi amma jitake ita takashe Aisha mutuwar amira tayi kukan sabone, wannan kuma tanajin kamar itace ta aikata ,
Ummi ta dawo dakin taga tana kuka ta zauna gefenta tace"nide da nice ke da bazan zauna inata mata kuka ba addua zantayi mata don ita tafi bukata "
Faseelat tace"Ummi dole nai kuka ina tuna yadda anty ta nunamun so nikuma nai mata butulci na auri mijinta har hakan yazama sanadiyyar faruwar abubuwa da dama Ummi nayi danasani "
Ummi tace"to ai sekiyi ki zauna kita surutai marar maana dan ubanki time dinnan ba har seda na nuna banason abun ba kika nace kika haukace seshi,rabone ke tsakaninku gakinan da yan hudu danhaka seki roki Allah gafara kita rokar mata rahma zataji dadin saninki a rayuwa"
Faseelat tace"insha Allah Ummi ,anty tana cikin jindadi a lahira domin ta tuba kuma tayi nadamar abinda tayi baya tayi umara tayi hajj "
Ummi tana ta kallonta tace"wai me tayi ne ?dama sun rabune dashi kafin mutuwar ta?"
Faseelat ta girgiza kai tace"a,a kawai de kuraren rayuwa,Kikamani Ummi zanje toilet nayo alwala"
Ummi ta kamata ta kaita zukunniya dakyar tashi dakyar haka abun yake tagama suka fito ta kabbara salla daga zaune tanata nafilfili tana dadewa cikin addua tana fadawa Allah bukatun ta,
Ummi tun tana gyangyadi har ta kishingida a gadon bacci ya kwasheta,
Fahad yana isa gida ya sheme kan kujera a falo yanata tunani ,yanzu Aisha nacan cikin kabari amma yana mata kyakkyawan zato,
Ya dade kwance sannan ya tashi ya shiga bedroom yayi alwala yafara salloli ,can kusan asuba bacci ya dauke shi kunsan shedan ya tsani sallar asuba acikin salloli ita tafiwa mutane wuya dan da lokacin yayi sekaji lokacin kakejin dadin baccin,Allah kakaremu daga sharrin shi,
Se can ya farka anata kabbarori alamun antada salla yatashi kanshi na sarawa yashiga toilet yayo alwala yatsaya bakin fridge yasha PCM sannan ya kabbara salla agida bayan asuba ya rama rakaatanil fajr,sannan ya zauna yanata tasbihi,
Faseelat ma batasan lokacin da bacci ya dauke ta ba seda Ummi tafarka ta tadata takoma kan bed,
Tun 6:30am yafita batare da ko wanka ba yatafi gano jikin mommy,
Ya sameta kamar jiya de tana kwance kawai,
Ya zauna kasan bed din yasa kai cikin gwiwa yana kuka,
Hakanan yakejin be kyautawa mommy ba baze manta gatan da ta mishi ba har goyashi tayi ta fifitashi amma alfarma daya ta meda Aisha dakinta yakasa yi mata,
Mommy muryar ta dishe tace"son so kake nima nabi Aishar ?"
Ya dago kai dasauri jin furucinta,mommy tace"eh idan har bakaso nabita kadena dagamin hankali dan Allah kana karamin damuwa"
Yana hawaye yace"I'm sorry mommy banason wani abu yasame ki"
Mommy tace"katashi katafi kafito dawuri kaxauna ka amshi gaisuwar matarka"
Ya daga kai ya mike yafita ,she don't know meyasa takejin tausayinshi kadan wani time,
Gidan Umma karfe 7 yagama kacamewa da kamshi yaranta da surukanta da jikoki zasu zo anyi deferent abinci akasawa Su faseelat Umman ta shirya tatafi kai musu,
Da tambaya tagane dakin tashiga lokacin har faseelat tayi wanka da temakon Ummi tana zaune jingine da bango hannaye duka dafe da gadon,
Ummi tai mata barka da zuwa suka gaisa ko zama batai ba ,ta taba wuyan faseelat da cikinta taji duk normal,sannan tace"daughter aita hakuri plsss duka rayuwar yar hakuri ce muma duk zamu mutu kowa da lokacin shi"
Faseelat ta girgiza kai,Umma bata zauna ba tace"to zantafi saboda yau kannenta zasu zo "
Ummi tace"to Allah yakawosu lpy"
Umma ta kalli faseelat da hankalinta nacan tunani ta fita,
Tana fita suka hadu da fahad ta tsaidashi ya gaisheta ta amsa cikiciki tana kallon idonshi tace"dan Allah son kar ka shiga da damuwa haka awurinta seka kara mata ciwo,me ciki dama yaaka kare bare ita me hudu kuma da hawan jini kadaure karage damuwar kafin kaisa"
Ya daga kai tace"yau yanuwanka nanan zuwa suduka zasuyi maka gaisuwa idan kasamu time kashigo kugaisa"
Yace"to nagode"Ummi tatafi shikuma ya shiga dakin ,dukda yadan seseta kanshi amma ina faseelat tariga tagama sanin abunta,
Ya duka ya gaida Ummi ta amsa takara masa gaisuwa ta fita,
Ya koma kan gadon faseelat ,ya kalleta yace"ya jikin ?ya cikin sunfara moving like before?"
Ta kuramai ido takasa bashi amsa, ya kanga kai jikin cikin yaji sunata wasoso sannan yadanji sanyi ya kalleta yace"kinci abinci ?"
Tace"I must saboda su "
Yace"thanks ,zantafi zandawo anjima"
Tace "bakai bacci ba jiya na rokeka badanniba karika bacci rashin bacci ciwo yake zama ga rashin cin abinci kuma haka kakeso ni narika natsuwa "
Yace"I'm sorry "yaja kofa ya fita ,tabi bayanshi da kallo,Tana hawaye anya rayuwarsu zata dawo kamar baya ?farin cikin baya ze dawo kuwa?sune tambayoyin datake wa kanta,
Fahad wurin karbar gaisuwa yakoma anata zuwa yi masa gaisuwa ,duk Wanda yagansa yasan yana cikin halin rashin matarsa,
Karfe 11am Su lady suka iso gidan Umma tareda mazajensu ,
Umma bata gane lady ba ta sauya tazama balaraba sak,
Sukayi ta murna suka kai mazajensu masauki suka cikasu da kayan abinci da nasha sannan suka fita ,
Hussein tunda lady tafita yake kallon kofar anya zeiya tafiya yabarta har 3days shide he love her saboda dalibar faseelat ce ta kware wurin nuna masa soyayya kamar tamedashi ciki shiyasa shima he feel desame,
Lady sun baje falo suna cin abinci dukansu da cikunnansu harta auta da Umma ke fadin bata isa aure ba,dukkansu sunyi sharrr daka gansu kasan suna hutawa abunda ya kara kwantarwa da Umma hankali kenan sun shige sunyi tsitt sede ayi waya anata raha ,
Dukkansu bame problem se khulsim don kishiyarta har gida take zuwa ta nakada mata duka tai tafiyarta so biyu mijinsu na sakin kishiyar shiyasa yanzu tadena zuwa dantasan saura igiya daya ,
Basu gama cin abinci ba Su anty khadee da zuriarsu suka shigo gidan yakarasa kacamewa ,
Bayan sunyi wanka sun sauya kaya ,suka tashi tafiya wurin gaisuwa Umma tace "to gaisuwar zaku fara zuwa ko asibity ganin faseelat?"
Lady ta dafe kirji tace"Umma meyasameta ?"
Umma tace"shock ne amma dasauki de"
Lady tace"inaga mufara zuwa asibitin sannan muwuce gaisuwar tunda zamu dan juma a can"
Suka fita suka tafi tareda mazansu suma sukayi wa fahad gaisuwa da mommy,
Bayan 2days akai sadakar ukku zaman gaisuwa yakare wanshekare su lady suka koma kasarsu,
Da marece aka sallami faseelat fahad nafadawa Ummi tace"to zamu tafi daita gida idan ta haihu lpy bayan arbain seta koma"
Hankalin fahad yatashi yanajin tausayin kanshi yace"Ummi Dan Allah karku tafi daita abarmin ita zan kula daita sosai plss"
Faseelat daita ma abun yabata tsoro tace"Dan Allah Ummi kibarni in haihu a can plsss "
Ummi ta kalli katon cikinta tace "to Allah yasa haka shine mafi alheri amma naso mutafi"
Sukace "amin" atare suna sakin ajiyar zuciya,
bayan sun koma gida dukansu tattalin juna suke kome faseelat batayi har wanka shike mata ,dukansu bawani farin ciki tare dasu ,
After week sukaje scanning again time din cikinta 8month ,doctor tabashi shawara yadena barin faseelat tana tunani sosai don kuwa abun yafara affecting cikinta dan ta rage nauyi bisa ga wancan month din,
Jin abinda doctor tafada yasa ya cire tunanin Aisha da amira aranshi ya dage kula da faseelat yana kokarin dawo da zamansu kamar da,
Saboda yadda yake yin abun dariya yana nuna mata he forgot all the past yasa ta fara dawowa dede yakan dauketa suje wurin shakatawa ,park ,restaurant kau kullum suna hanya seta zabi abinda takeso akawo yayi feeding dinta sannan sutafi Dan Sam bata sanwa,
Mommy de haryanzu bata dawo dede ba ,fahad wata extra care yake bata arana yakanje dubata so ukku kofin haka ba kamar Umma ba da so daya ne tall arana,
Yau da marece sunfito daga restaurant sunata dariya fahad na mata sheri ta cika ci dayawa sunata dariya,sunzo shiga mota anty salma tawuce su abun yabata haushi just 2wks da mutuwar Aisha har sun manta da babinta ,
Takasa hakurin har ta kai gida ta ciro waya ta kira mommy ,mommy na kwance ta dauka salma tace"anty yanzu naga son dinki da gimbiyarshi sun fito daga restaurant sunata farin ciki rannnan ma naga motarsu bakin park zanje gidan wata kawata"
Mommy taja tsoki tace"salma plsss kidena fadamin abinda ze batamin rai Dan Aisha ta mutu se subar rayuwarsu?Dan Allah kidena fadamin komi kibarni insamu in ida samun saukin ciwon jikina"
Salma tace"to shikenan anty tunda de you don't care ni mezesa narika damuwa Allah yabaki hakuri"difff takashe wayar tanajin mugun haushin mommy,
Suna isa gida yace mata zeje ganin mommy after Maghreb ze dawo tana zaune tarika mai waving har yatafi,
Ta sauke ajiyar zuciya ta Dan kwanta bacci ya dauketa,
Fahad na zuwa gidan mommy yawuce dakinta tana kwance ya zauna yana mata ya jiki ,tace dasauki tana lumshe da ido ganin kamar ciwon yataso yasa ya rikice yafara tambayarta "mommy ko akira doctor?"
Mommy tace"a,a nasha magani zanji sauki "
Yayi shiru yana zaune wurin butsu butsu yace mata sannu ,
Ana cikin haka wayar shi tafara ringing ,ya dauka code Number ce ya dauka yace"hello"
Daga can bangaren manager yace"plsss akwai wasu kudi dazaa kawo yau to bana gari matsalar yanayin hazo bamu taso ba kaje ka amshi kudin ka ajiyemin su kafin gobe"
Fahad bayaji sosai yasa wayar loud speaker yace"sir banji sosai ba"
Manager yaja tsoki yace"cewa nai akwai huge amount da mukayi zaa kawomin yau to nayi tunanin zan dawo yau gashi matsalar yanayi bamu taso ba kaje ka amshi kudin ka ajiyemin su gobe zan amshesu sunada yawa kudin u have tobe very very careful"
Fahad yace "OK sir yanzu zanje na amsa"
Manager yafada mai address dazeje ya amsa yakara nanata masa ya kula kudin nada yawa ,
Sannan yakashe wayar mommy da ramlat sunajin shi ,
Fahad ya kalli mommy yace"mommy ankirani zanje na amshi wasu kudade amma zandawo anjima"