Sashe 114
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashiga kitchen tadora girki da man habbatus sauda da zaitun ta soya miya domin hadasu cikin na shafawar tahada tuwon shinkafa miyar ganye a wahalce tagama ta dora dining tahaye sama ta sake wanka tai Maghreb ta dauko kwalin maganin da akace na hiyaki ta aje kwalin tafita dashi,
A falo ta jona burner seda tai ja sosai ta kwarara maganin falon ya turnuke da hiyaki ta dauka tana haki ta zagaye wurin dining dashi zuwa sama dataje dakinshi seda takara zubawa sannan ta kullo dakin ta fito ,
Takoma daki tana ta tunani kanta na matsanancin ciwo har akayi ishai tayo alwala tazo ta kabbara tana salla tana kuka ,
Bayan ishai fahad yadawo daga gun abokanshi har lokacin aisha bata dawo ba ,
Yana bude gidan yaji wani kalar kamshi badadi ko kadan kanshi yayi nauyi,dasauri ya haye sama ya bude dakinshi nan kuwa yafi koina samu yabude windows ya kure fanka shaf shaf ya shige toilet yayi wanka ,ya fito yasa boxer ya zauna bayason fita falon sega aisha tazo ta rungumeshi tana cewa"nadade ko ?im sorry"
Yayi shiru saboda tunda yashigo kanshi yafara matsanancin ciwo,
Tace"ya de?"
Yace"normal kikawo mana abinci anan sama plsss banason fita falon"
Tace"to shikenan"ta juya ta fita ta dauko abincin ta medo sama ,
Tayi serving dinsu a plate daya tafara bashi abaki tana cewa "kamar bakajin dadi?"
Ya samu ya hadiye na bakinshi dakyar yace"im not well"
Tazo zata kara masa ya kauda kai ya dauki jug ya tsiyayi sobo cikeda cup ya shanye ,
Seya fara jin juwwa juwwa ya tashi yana layi yafada saman bed nantake bacci ya daukeshi ,
Hankalin aisha yatashi taje ta birkito shi taga yana sauke numfashi ahankali yana bacci ta gyara mai kwanciya ta koma taci abincinta takoma dakinta tai wanka ta haye bed tana charting se 11 takoma taga har lokacin yana bacci ta juya tafita ,tana ta kalonshi wata zuciyar nabata takira likita wata zuciyar na cewa tajira yatashi,
Takoma daki ta kwanta se bacci ,
Faseelat kam yau kokadan bata rumtsa ba daga zaune take ta salla tana adduoi a sujud tana hawaye ,sosai takejin jikinta ya mata nauyi amma hakanan tadaure tai tayi,
Karfe 4am ya farka da faduwar gaba yanajin kamar.....
What i want u to understand asiri ma ciwo ne bayan addua dole se antashi tsaye da neman magani har Allah yasa adace ,Allah yabawa marassa lpy ,lpy amin.
Karkumanta da wakar kuma banda dariya 🤣
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
8⃣6⃣
*Allah (S.A)yace ku rokeni zan amsa maku*
*Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda baya rokon Allah (addua) Allah na fushi dashi*
Bukhari
Karfe 4am ya farka da faduwar gaba yanajin kamar kirjinshi ze fito ,ya dafe kanshi yana ya mutsa fuska ,
Ba tunanin da yafara yi sena faseelat where she's? Ya rumtse ido yafara tariyo baya he can remember every thing that happend ya fiddo ido waje a tsora ce ya sauke kafafunsa kasa "what's wrong with me nine kuwa may be nayi mafarki but ba gaskiya bane abinda brain dita ke fadamin"
Yafita dakin dasauri zuwa na faseelat,
Tagama salla Ta mike kafafuwa domin ciwo suke mata jikinta bakomi daga ita se zane da half vest don bata iya kwana da kaya jikinta yanzu,
Ya murda kofar dakin ya shiga yayi tsaye yana kallonta zuciyarshi na kara gudu ,
Tunda taji budewar kofa ta meda kallonta gun yana tsaye idanunshi jawur yana ta kallonta ,
Hawaye suka cika mata ido suka gangaro tasa hannu ta share ta dauke kai,
Yanata kallonta hijabin jikinta bata iya boye girman cikinta ba he is asking himself "wata nawa yayi besa ta aido ba"
Yanajin matsanan ciyar kunya ya shiga dakin jikinshi mace ya zauna kusa daita ya dora kai a kafadarta ya saki kuka me taba zuciya,
Yana ta kuka tana ta hadiye nata batasan lokacin da ya kufcemata ba ta rufe fuska da hannu tanayi cikin ta se motsi yake ,
Ya rage nashi kukan ya dago fuskarshi yana kallonta hawaye nata kara wanke masa fuska murya na rawa yace"bani bane I'm not the one ,how could I??"yayi shiru yanajin ciwo yace"yazaai namiki haka ?yazaai na wulakanta rayuwa ta, you're my life wlh bansan yaakai ba ,bansan meyasa meni ba "
Ta cigaba da kuka tasha wuya ta azabtu sosai,
Yace"Truth me sonki baze taba bari namiki haka ba ,yama zaai natafi for almost 3month batare dake ba ,inasonki sosai da cikinki I don't know what come over me,ki fahimceni plsss"
Tana ta kuka na murna dana tausayin kanta yace"kiyafemin faseelat wlh da hankali na bazan iya dukanki ba tuntuni natuba da tunani na bazan iya kauracemiki ba ,bazan dena kula da lafiyarki data cikinki ba i hate my life dana kasance azzalumi I cheat you kiyi hakuri plsss"
Ta share hawaye tana ta hadiyar wani kukan tace"kadena fadar haka bayin kanka bane saka akeyi,before ina tunanin kadena sona ne daga baya na fahimci abun yafi haka nasha wuya hero I'm not eating ,im sleepless ,not enjoying my life for all this time,I cry loudly and silent, "
Ta riko fuskarshi tana hawaye tace" baaso muna tare anmaka asiri hero don katsaneni ka rabudani,u maltreat me hero u had said zaka iya kasheni "tafashe da kuka
Ya rumtse ido yana tuna time din da yafadi hakan tanata zubda hawaye amma beji komi ba,
Yana hawaye yace" I'm very sorry, u have gone through a lot of pain I'm sorry, waye ze min haka waye ze cuceni haka wannan shine mafi cutar da akamin a rayuwa what if something bad happened to you ?wlh faseelat I will not forgive my self for doing all these to you"
Ta girgiza kai tace "I don't know bansa niba abinda kawai nasani shine wasu nason Su rabamu ,wani naso yashiga tsakaninmu,bansan kome hakan ze kara musu ba"
Still fuskarshi na rike da hannuwanta Hawaye suka zubomai yana jan zuciya yace"I'm sorry plsss forgive me for all that I did to you "
Hawaye na cigaba da zubomata tace "stop begging for my forgiveness, before inajin baka kyautamin ba inajin cewa ka zalunceni but tunda nagane u have been charmed sena rika jin tausayin ka don tuni nake karyata kaina nace bazaka iyamin haka ba,nasan kana sona hero kuma nima haryanzu ina sonka ba abinda ya sauya "
Ya kure ta da kallo yana kara tausaya mata,tace"I Love u hero and I will always do"
Ya rungumeta tsam without saying a word,dukansu sunata hawaye suna murmushi,juyin da cikinta keyi sosai ne yasa ya saketa ,ya cire hijab din jikinta yana kallon cikin he can see the movement kobai taba ba,
Abun yabashi tsoro yadda cikin ya tale yayi Kato haka,motsin shima abin ban tsoro ne ,
Ya dora hannu sama yanajin dadi da tsoro, tameda kallo ga hannunshi dake kan cikinta Wanda tai matukar kewa,
Just like cikin na juyi ze fito waje,haka yake ganin abun ,
Ya dago ya kalleta yace "baki lpy ko? naga girman is too much"
Tana ajiyar zuciya tace"lpy ta lau hero yaranka ne suke da yawa"
Ya bude ido yana murmushi yace " my babies? kinsan at that time inata adduan triplet"
Tai murmushi tadora hannu akan nashi dake saman cikinta tace " u ask him only 3 but he add one for you, he love you hero 4child in one time, Allah love you hero he give u all in life beauty, money, well,education and children,
Farin cikin shi yaki boyuwa nishi yake yana fidda ido yace" 4 child for me?all praise be to Allah for all his blessings to me alhamdulillah"yanata murna yana taba cikin yanajin dadi,
Hankalinshi nakan cikin nawani lokaci sannan ya dago yana kallonta,tana ta kallonshi da murmushi fuskarta ,ya zuba mata ido yana kallonta yana murmushi yana karajin sonta fiyeda da,
Faseelat tana ta murmushi tace"I miss u hero ,and everthing about u ,ur smiling ur perfume, sweet word and every thing"
Yanata kallon lips dinta yana lumshe ido yace"thanks my love "
She missed him badly tayi iyakar kokarinta she want him now,
Kallon lips dinshi take tayi she is thinking to kiss them taji Yakama lips dinta yana tsotsa passionately, ta lumshe ido tanajin dadi,
Dukansu they're enjoying hakan yasa abun yakara girma ya tallabo kanta suna kissing tongue din juna suna wasa dasu acikin bakuna,
Lokaci gudu yake kana zaune zakaga time yaja,
Sede sukaji kiran salla har biyar da wani abu tayi ,
Kowa ya janye bakinshi suna meda numfashi tare suna kallon juna suna lasar lips ,ya meda kallonshi a kwarin wuyanta duk kasusuwa seyaji badadi ,
Ya dora hannu kan cheek dinta yace"maman babies ki shirya zanje salla nadawo nazo na gaisa da babies dina,yau I'm groom ke kuma bride but karkiji tsoro zanbi sannu zanyi yadda zakiji dadi"
Tai yar dariya tace " I'm ready every time"
Ya tsinkuli cheek dinta yace"thats y I love you thanks " ya tashi yashiga toilet yayo alwala ya saka kaya yayi rakaatul fajr ya nufi masjid yanata tunani waye zeyi masa haka ? Yanason sanin makiyinsa,Wanda yakeson raba sa da hasken rayuwarsa ,
Faseelat ta tashi ta dauko jug din ruwan magaryar ta fiddosa waje don ya huce,tayo alwala tatada salla,
Ana tada ikama Aisha ta farka bata tsaya ko wanke fuska ba ta nufi dakin hero ganin bayanan ta saki ajiyar zuciya ta san ya tafi masjid,takoma daki tai brush tai alwala ta tayarda salla,
Bayan Faseelat tagama adduoin ta ta tashi ta jona electric yanayin zafi tahada tea dama tana da kayan tea dinta a dakin,
Tana cikin shan tea din fahad da ya dawo daga masjid ya shigo yanata kallonta tai masa murmushi ta meda kallonta kan cup din ,
Yazo ya zauna kusa daita ya kaiwa cikin kiss yace"babies kuna bawa mommy wuya fa "
Tai murmushi tanajin sanyi a zuciyarta,
Ya leka cup din tea din yace"Honey ki kara yawon tea din saboda kisamu kuzari "ya dage mata gira