← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 130

Sashe 72

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ummi tace "never mind ,bazan manta dake ba "sukai sallama

After ishai sukai diner faseelat taja diyarta suka shige daki ,

su umma kau murna ta cikasu, bayan sun fadawa daddinsu yaji dadi har ya masu albishir gobe zasuyi dan karamin celebration agida "

Atare fahad da Aisha suka shiga ciki ,suka shiga toilet wanka tun a toilet fahad Ya gane Aisha bata salla dadi yakama shi unlike before da haushi yakeji bakomai yasashi farin ciki ba sedan ze je gun faseelat,

Ya rigata fitowa yasa rigar bacci Ya haye gado yafara latse latsenshi awaya,

Aisha tafito ta kimtsa kanta, yana yi yana kallonta tazo ta kwantar da kai kan cinyarshi tana latsar tata wayar,

Itama faseelat na can tana latsar tata tanata dariya ita kadai, dan Mansura da safiyya Sun dora pic dinsu a instagram da what's up sunata different ributu akai,

Har karfe 11 fahad Ya tashi yashiga toilet ya rage nauyi😉 Ya fito ya zauna kusa da Aisha da ke kwance yace "heart beat naga kamar kina off? "

tace "eh dear I'm off why kake tambaya"

Fahad yace "tunda kina off I will go to faseelat idan nata yazo kema zanzo gunki"

Aisha tabata rai ta tashi zaune tace "gaskiya ban yadda ba, kowa Ya rike kwananshi kawai nasan ko kwana nawa take period dinta maybe nafita,kayi hakuri plss I promise zan sama maka natsuwa more than you think"

Fahad daketa mata kallon bakida hankali yace "sanin kanki ne ba abunda nake bukata ba kenan miye amfanin kuna ku biyun? Dan haka ni natafi gunta"

Ya tashi ya nufi hanyar fita Aisha ido taff kwalla tace "Dan Allah yaya karkatafi inason jin numfashinka kusa dani "

Ya juyo ya kalleta yace "I'm not going to sleep there anjima kadan zandawo just take patient and sleep "

Ya juya Ya fita,

Faseelat har ta kwanta tayi bacci saboda yau ta jigatu, yazo ya kwanta gabanta Ya matsa daf daita ya kurawa sleeping face dinta ido, yafara yawo da hanunshi jikinta ta bude ido cike da bacci ta kalleshi,

ya cigaba da abunda yake faseelat tai wuff ta tashi zaune shima ya tashi tace "hero lpy dare ne fa "

Ya jawota jikinshi ya meda hannu kan breast dinta yana matsa nipples din yace "Aisha na off ko nima kinaso nai kunzugu ne kamarta?"

Faseelat tai murmushi tace "a, a ni bance ba but tasani ta amince ko?"

Yace "tasani kuma bata amince ba I try to convince her taki yarda Toni kuma bazan cuci kaina ba"

Faseelat tace "Hero ka daure ka koma gunta yakama ta ta amince da hakan sannan "

Yace"kinganki ko ai nasan me nake idan kinfara zanje wurinta itama ,kuma ina me tabbatar miki bazata fahimta ba don kishi baze barta ba,kullum kara rikicewa take, kibari inci abinda nasamu komawa gunta zanyi ai baanan zan kwana ba "

Bahaka taso ba amma ba yadda zatai ,se karfe 2 yakoma gun Aisha har lokacin batai bacci ba,

Tana zaune tana kuka yaje ya rungumota jikinshi yafara rarrashi da yake batada wuyar saukowa dandanan sukai bacci,

tundaga lokacin fahad ya ke kula da ummanshi kullum se yaje sun gaisa kuma suna waya sosai da ita sisters dinshi ma na kiranshi suna gaisawa, hakan besa yarage wani abu da yakewa mommy ba,

zaman gidansu kuma lpy lau sede Aisha bata sakarwa faseelat fuska, duk ran girkin faseelat suke fita bye pass road yana koyamata driving, duk soyayya tafi yawa a wurin koyon but tana trying,

Bayan 7 days da tafiyar su ummi ,su ishak da Mubarak suka tafi gidan faseelat, lokacin Aisha na gidan mommy itada amira, faseelat kadai ce agidan suka danna door bell taje ta bude tagansu tana murna tace su shigo suka shiga suka zauna takawo masu drinks suka sha suka zauna sunata labari, can wayar ishak tai ringing ya saci kallon faseelat ya dauka, faseelat batasan me aka ce mishi acan bangaren ba sede ji tayi kasa kasa yace "kiyi hakuri ganinan zuwa "

faseelat ta rufe baki wai ishak dake SS2 ne yakeda budurwa, ishak ya tashi tsaye yace "yaya mu zamu tafi wani nakira na "

Ta harareshi tace "wata de ko ?kokasa banji abinda kake cewa bane "

Yace "wani de yaya "

Tace"bari naga wayar kawo nagani "

yaki badawa ta matsa ta riko shi zata amshi wayar shi kuma yana ta boyewa suna ta dariya"

Bazato fahad Ya shigo gidan fuskar shi da faraa dan daga gurin umma yake ganin faseelat rike da ishak ya daure fuska tamau yazo ze wuce,

Faseelat ta saki ishak ta matsa tafara susar wuya tana satar kallonshi ,

su ishak sukace mishi "ina yini "

Beko amsa ba ya haye sama rai bace ,

Ishak ya juya ya kalleta duk ta daburce yace "yaya bari mutafi se watarana "

Ta daga masu kai tana yake tace "to Allah Ya kiyaye ku gaida min yaya"

Suka juya suka fita, faseelat gabanta na faduwa ta daga ido ta kalli benen gidan tsoro cike da zuciyarta, tai ta maza ta haye ta nufi dakinshi,

Yana zaune dafe da kanshi dake sarawa ta rakube jikin wall tace "sannu da zuwa "

yayi shiru kamar be ji taba yanata controlling fushinshi , zuciyar shi zafi kawai take, yana tuna yadda ya gansu jikinsu hade dana ishak,

Faseelat ta wuce ta bude fridge ta kawo mashi 5 alive ta duka ta zuba ta mika mai,

Ya ansa ya jujjuya cup din ya watsa mata shi ajiki idanu jawur,

Tai zumbur ta mike tsaye tana kallon jikinta idonta cike da hawaye,

Zuciyar shi awuya yana jin kamar ya daketa cikin tsawa yace "get out from my room idiot"

Hawaye na bin fuskar ta ,ta juya tabar dakin dasauri tana gudun ya nakada mata duka.

tana fita ya dafe kan da duka 2hand dinshi ya rasa meke mai dadi, besan ta ina ze bulowa lamarin ba,

Faseelat na shiga daki ta cire kayan jikinta tana hawaye taje tai wanka ta dawo tai kwance tana kuka, wai haka ake kishi ne? shikenan bazan magana da kowa ba?

ana kiran Maghreb ya fita zaije masallaci yasha magani amma har time din kanshi na ciwo,

yana zuwa i
kusa da baba tsoho Ya kira sunanshi baba tsoho ya taso dasauri yazo yana dukar dakai,

Fahad beko kalleshi ba yace "kar akara bari wani namiji ya shigo gidannan komin kankantar shi"

baba tsoho yace "insha Allah zaa kiyaye "

fahad yaida fita daga gidan,

tana gama salla ta shiga kitchen tai masu fried cous cous, ta koma daki tai ishai ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta saka black riga da half sket pink se gyale pink ,

tana Zaune tana ta shawara da zuciyarta ta tashi ta nufi dakinshi,

tunda ya dawo masjid ya kwanta kan bed fuskarshi na kallon sama still hannunshi nakan head nashi dake ciwo,

ta bude dakin ta shiga, kamshi ya mamaye dakin,yana jinta beko Kalli kofar ba tana takawa a sannu taje ta kwanta kan shi ta saki kuka,

Ta dago fuska duk hawaye tace "Dan Allah kayi hakuri kuskure ne nayi amma bazan sake ba bazan juri ganinka cikin damuwa ba,i promise you this is the first and last dahaka zata faru"takoma ta rungumeshi,

ta cigaba da hawaye, hawayen na diga ajikinshi, Sam besan jin kukanta, ya dora hannu saman bayanta yafara tapping dakyar yace "it's okay stop shedding your tears"

tana jikinshi tace "I can't seka dena damuwa sannan, wlh bani son ganin bacin ranka ko yane "

in law tone yace "naji nadena "

ta dago tasa hannu ta share hawayenta tace "to katashi muje muci abinci"

ya girgiza kai yace"bazan iya cin komi ba kije kici naki"

faseelat ta kalleshi taga hannunshi akan kanshi ta dora nata hannun akan nashi tace "yana ciwo ne"?

ya daga mata kai yace "sosai"

ta langabe fuska tanajin tausayin shi tace "kasha magani?"

ya daga mata kai, tai shiru, adduoin khalil da yake mata suka fado mata arai ta tashi ta dauko ruwa da cup ta bude robar ta tsiyayi ruwan ta mishi tofi sannan ta tabashi tace "namaka addua katashi kasha zakaji sauki soon"

idonshi rufe ya tashi ta dora mai cup din a baki ya sha ya koma Ya kwanta ta debi sauran ta rika shafa mai a goshi, tana mai sannu tanajin kamar ta medo ciwon jikinta

idonshi rumtse yakira sunanta "honey! "

tace "naam my hero"

yace"plss ki tausayamin ki dena hada jikinki da kowa, I may die in nakara ganin ki haka da wani"

Cikin tausayin shi dan tana ganin nashi kishin ya zama ciwo tace "it won't happen again "

ta koma ta kwanta kanshi,

ranar ko dinner basuyi ba don fahad ba lpy,

da daddare ya samu sauki ta dage ta rika rikita shi don mantar dashi damuwar shi tana mishi different styles,

da safe suka tashi lpy lau sema murmushi da suke sakarwa juna duk lokacin da suka hada idanu,

faseelat bata sani ba fahad ya dauki phone dinta ya goge duk numbers na maza seta abba da baba babba yabari,

bayan 2 day's tafiya ta taso zeje Japan kuma da Aisha zaije zasuyi 2 weeks acan idan ya tashi wata tafiyar se ya tafi da faseelat,

shi da umma sukai magana Mansura zata koma can da zama kafin su dawo kuma anan zaabar amira itama, duk bayajin dadi yakejin shi amma bayadda zeyi,

daren da zasu tafi basuyi bacci ba sun dirji juna shida gimbiya kuma sunsha kukan rabuwa a karshe ma faseelat ce ke rarrashin shi,

da asuba suka kaisu airport seda suka tashi sannan suka dawo gida,

suna isa yakira faseelat, daganan kuma kullum suna like awaya wani lokaci agaban Aisha suke wayar sunawa juna dirty talk baanan abun yatsaya ba har nude pics faseelat ke turomishi duk yabi ya rikice har yar rama yayi na rashinta,

tunda ya tafi faseelat da zafin jiki take kwana kuma dakyar take iya bacci ta meda hakan akan dalilin rashin fahad ne,

Baba babba ya dawo daga Niger ya taho da sakon ammah na nonon rakumi da cukwi tabada akawo wa faseelat, baba babba yabawa omer yabada akai mata,

omer da yanzu tsohuwar motar abba ta zama tashi Ya biya gida Ya dauko Mubarak suka nufo gidan faseelat,
Chapter 72 · 0% Book details