Sashe 25
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayi dariya kawai tai shiru tana kallonshi, wai shi baya ganin mutane na haihuwa ne? Ko a tunaninshi a romance kawai ake samun ciki ? Nace maybe 🤣
Yana Gama cin abinci ya jawo faseelat kan cinya yana shinshina ta yace "muma nangaba zamu samu yara Masu kyau kamarki "
Faseelat tai shiru cikin ranta tace "ai da yake a ruwa akesha "
Anan yaita romancing dinta sannan ya jata zuwa bedroom yau ma yayi attempting shigarta sede ina abun yaki shiga, faseelat jitai kamar Andora mata leda da ruwa cikinta kan prvt part dinta,
da safe bayan ya tafi tagama aiyukanta ta tafi gidan jego tana zuwa se nan nan daita suke suna mata surutu wai uwar biyu aiwa babynsu hakuri yana bata wahala sede tai murmushi kawai, in tazo yin aiki suce aa karta wahalar da baby, maganganunsu ma takaici suke bata,
kullum se faseelat ta turawa fahad message na addua tareda nanata mishi tana sonshi,
Kuma yana budewa bayade yin reply,
Ranar suna aka sawa yaro fawax su faseelat sunsha kyau dan anko sukayi,
Da daddare har ta kwanta ta tuna bata turawa fahad message ba yau, ta tashi har khalil yayi bacci ta dauko wayar ta tura mishi "sorry yau bakajini da wuri ba ammin haihuwa ne muna wurin suna thanks for ignoring my texts "
Ta tura mishi pic din da aka dauketa cikin pitet gownt,
tana cikin turawa khalil ya tashi yana kallonta tana latsa waya yace "faseelat dare ne fa ki ajiye wayar nan ki kwanta"
Tace "to "Tana turo baki ta kashe wayar tana gunguni tunda kai bakasan dadin charting dinba ai inkaga anayi se ka zuba wa sarautar Allah ido "shi khalil naganin chart is just wasting time shiyasa bayayi,
da safe tana cikin aiki taji wayarta na ring tana dibawa taga maman amira ta dauka tana murna "anty kece? "
maman amira tace "eh, wai yaushe zaki zo kinsan fa ankusa fara azumi "
Tace "anty yaushe kikeso nazo? "
maman amira tai dariya "yau nikeso "
Faseelat tai dariya "to yaude kinga marece yayi kuma banfadawa khalil ba amma gobe zanzo "
Maman amira tai dariya "bake kikace yaushe nake so ba, any way sena ganki goben "
Faseelat tace "thank you "
Suka yanke kiran, faseelat tai murmushi tana jin dadi fatan ta de taga fahad eyes to eyes she don't care yasan kowacece ita.
Yau tunda safe ta shirya 11 tana bakin gate din gidansu dan yau yini takeson yi musu, me gadi ya budemata ta shiga tana gaidashi ta wuce ciki.
Tana isa ta danna door bell sau biyu fahad da ke zaune falo Yana aiki da system dinshi ya jawo remote ya latsa kofar ta bude,
Ganin kofar ta bude faseelat ta kutsa kai ciki tana ta faraa,
Tana shiga tace "assalamu alaiiiii.... "takasa kara sawa ganin fahad zaune taja tai tsaye gabanta na bugawa,
tanayin sallama ya dago ya kalleta ya meda fuskarshi kan system jin ko sallamar baakara sa ba anyi shiru yasa shi ya dago ya zubamata ido, yana kallonta from head to toe,
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣1⃣
*Bismillahirrahmanirrahim*
*fans inajin dadin comments dinku, naga yadda ku ka caccaki faseelat 😂,kusani faseelat yarinya ce ,kuma dan adam ajizine kuyi mata uzuri mana inafatan zaku cigaba da biyoni dan jin cigaban labarin*
Yayinda itakuma ta sunkuyar da kai kasa, ashe duk abinta na chart ne kawai yanzu gashi ta ganshi takasa komi, gabadaya ya mata kwarjini bata kara sanin shi kyakykyawa bane se yanzu data ganshi face to face.
Shi ko kallonta ya cigaba da yi, yeah she's that girl to mi yakawota nan? yake tambayar kanshi yana cigaba da kallonta tayi mai kyau sosai ba abunda yakara burgeshi se shigarta in long hijab,
Zuwa can ya dauke ido ya cigaba da aiki a system dinshi,
Faseelat kamar kwai ya fashe mata aciki taja kafa taje ta samu wuri ta zauna, ta dan saci kallonshi yana ta aikinshi hankali kwance, siririn hancinshi da dan karamin bakinshi lebunansa pink color ga abinda take mutuwar so sajen shi a kwance yana sheki,
Ta dauke ido ta hadiyi miyau tana matse kafa, shiru 2mnt bawanda yayi magana cikin jarumta irin tata tace "ina wuni "
Yayi banza be amsa ba kuma yajita sarai sede ya dago suka hade ido tai sauri ta dauke nata, ya kara kallonta na wasu seconds ya koma ya cigaba da aikinshi, kawai yana mamakin Karfin halinta, yadda taiya yi mishi magana,
Faseelat ganin shiru yasa ta fiddo waya ta kira maman amira,
Maman amira da ke wajen saloon ta dauka tace "momyn amira yaushe zaki zo ne? Ko kintaho?"
Faseelat tace "anty gani nazo "
Maman amira tace "ayya wlh bansan zakizo da wuri ba nazata seda marece, gashi ni ina wurin saloon, zaaimin da wankin kafa, ita kuma amira ai mata kitso "
faseelat tace "to bakomi anty bari natashi natafi se bayan salla in Allah yakaimu "
Maman amira tace "au kina ciki kenan, ashe daddyn amira ya dawo, to tunda kina ciki kijira ni mana daman dan kar in shanyaki waje, ki bani 30 to 40 minutes inazuwa "
Faseelat tace "Tom anty se kindawo "
Ta yanke kiran dan koda 2 hrs maman amira tace tozata iya jira saboda ko kamshin turaren fahad kawai da ya mamaye falon yasa ta tsaya bare ga kyakykyawar fuskar shi tana kallo,
Tunda tafara waya yake kallonta se lokacin ya samu amsar tambayarshi wato kawar aisha ce, he wonder ina ta samo wannan, ya meda kanshi kan aikinshi cikin ranshi yana cewa "she has sweet voice too"
Faseelat tai zaune dukda de adarare take amma she love the moment, a dan sace take samu tana karemishi kallo, yana sanye cikin white shirt blue trouser, yayi kyau sosai ta cigaba da satar kallonshi she don't think ta fishi da wani abu dan inma fari ne har ya fita ,
Suna zaune ahaka shima suna musayar ido da wannan ya dauke nashi se wannan ya soma,
Can de fahad yameda hankalinshi kacokam kan system nashi,
Faseelat ta rasa abinyi zaman yafara isarta seta jawo waya takira aisha, maman amira na dauka faseelat tace "anty I'm feeling hungry "
Maman amira tace "ayya I don't think zaki samu abinci amma ki bude fridge na hanyar dining ki samu ko snack ne da drink kici "
faseelat tace "ayya anty ni abinci nikeso fa "
Maman amira tace "no be problem kishiga kitchen ki dafa abunda kikeso kafin na dawo "
Faseelat tace "OK I'm waiting "
Ta kashe kiran ta tashi tsaye ta ajiye Jakarta takama hanyar kitchen fahad yabi bayanta da kallo hijab din jikinta roba ce ta dan fito mata da shape kadan,
tana shiga kitchen tabude freezer wow ga freez chicken nan ga fish, liver and kidney ga chicken breast nan ma na company "
Ta danyi tsaye tana tunanin mi zatayi, can zuwa tace "le me do yam porridge and toastedchicken "
Ta fiddo kaza da sauri da ice fish ta wanke tasa kasu a oven on law heat don Ice din dake jikinsu tayi melting,
Ta fiddo kayan miya tai blending tadora tukunya a gas tafara soya su,
Ta fiddo kazar da fish din har sunfara zafi ta ajiye tai grettin tarugu da albasa tazo tai hadin kazar ta shafa mata ta kai fridge don tayi marinated ta cigaba da aikinta for like 20 mnt ta fiddo ta ,ta saka a foil paper takara hada mata spice tasaka a oven,
Ta koma ta cigaba da hada faten doyanta for like 30 mnt da shigarta kitchen yaji kamshi yana kawowa inda yake,
40 mnt dede ta gama komi ta dan zuba wanda zata ci a plate ta zuba nasu a hotter takai dining,
Yana zaune yaga tafara zarya dining to kitchen yatashi ya dauki system dinshi ya haye sama, faseelat na fitowa bataganshi ba,
Tasaki murmushi "kagama duk wani jiji dakanka zaka shigo hannu ne "tafada saboda karfin hali,yo karfin hali mana🤣
Ta zo ta zauna tana cin nata hankali kwance tana gamawa takira maman amira, tana dauka tace "anty har yanzu kusan 1hr fa kenan da zuwana "
Maman amira tai dariya "sorry gamu kan hanya "
Takashe kiran tana magana da amira "zakiga momy ko? "
Amira ta daga kai tana murna,
Faseelat na zaune amira ta shigo da gudu ta rungume faseelat, faseelat ta dauketa tana jindadi, aisha ta shigo tana faraa tareda cewa "sorry I keep you waiting "
Faseelat tai dariya "bakomi anty "
Ta cigaba da wasa da amira,
Maman amira ta haura sama, ta samu fahad nata aikinshi tafada jikinshi tana fadin "washhh! "
Tace "yaya I'm very tired "tana shige mai,
Ya matsar da laptop din ya kara jawota sosai kan cinyarsa yana Shafa kanta "kinyi kyau sosai honey "
Aisha tai Far da ido tace "thanks you my heart beat "
Ya na mata kallon bukata yadora hannu kan boob's dinta yana matsawa yace "I want to have you ..."
Ta katseshi "but not now yaya kaga fa inada bakuwa plss kabari na sallameta sannan "
Yayi murmushi yace "who is she to you "
Tace "just a friend "
Yace "good"
Ta tashi tsaye "let me attend her karta ga na dade "
Kallo kawai yabita dashi har tafita, tana fita yasa hannu ya na shafar sajenshi tareda furta "ahmmmmm"
aisha na fita ta hangi warmers akan dining tayi gun ta bude tace "wow so delicious "
Ta rufe tafito tana zama tace "faseelat har wahala kika bawa kanki? "
Faseelat tace "a, a bawata wahala anty "
Aisha tace "thank you yau zamuci ur delicious cooking gaskiya kin iya girki "
Faseelat tai dariya tana cewa amira "my angel kitsonki yayi kyau, anty nima fa naiya kitso ni zanwa faseelat na salla "