Sashe 102
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fahad dayaji yayi sauri ya diro daga kan bed yasa short yabi kofar,
Faseelat Ta kurma kuwwa da duk karfinta tana jijjiga amira tana kuka,
Kafafunshi kasa daukarshi sukayi yayi zaman dirshan gabansu jikinshi a mace kamar anzare Mai duk kuzarinshi,
Faseelat nata kuka ta tallabo kan amira tana bubbuga fuskarta "amira, amira gani nice anty kibude idonki 😭 kibude idonki gani nazo "Allah sarki amira ta rasu dasunan anty abakinta,
fahad da hankalinshi yadan dawo cikin tashin hankali yace "daukota mutafi asibity daukota "
Ya mike tsaye yana nuna mata tatashi,
Faseelat ta kifa kai jikin amira dake jikinta tana kuka mecin rai tace "amira ta mutu amira tatafi "
fahad kamar ansoka mishi mashi yaji yayi sauri ya amshi amira yana dubawa amma ina ta rasu ya kwartsa ihunda seda Aisha tatashi duk karfin maganin datasha kuwa,
Yana kuka yana kiran amira,
Faseelat nata kuka kamar zaa fidda mata rai take cewa "seda nace kadagani, kadagani "
Aisha jin yanata kiran amira yasa zuciyarta bugawa da karfi, kukan dadi daban na tashin hankali daban baa taba hadasu, dagudu ta hito tayi cikin dakin,
Tana shiga taga fahad rungume da amira yana ta ihu da kuka faseelat kuma tana gefen kafafuwan amiran tanata kuka kamar ranta ze fita,
Aisha zuciyarta na up and down very faster ta kalli gefen bakin amira taga jini, ga fahad nata girgizata bata motsi,
Diff komai yatsaya mata tai baya tafadi kasa a su me ,
Sede sukaji karar faduwarta fahad yadago kai da sauri ya ajiye amira yayi wurinta yana girgizata amma shiru yarika kuwwa yana girgizata yana kuka da magana ,
"Aisha kitashi Dan Allah kutashi plssss Aisha!!!! "
Allah sarki rayuwa kullu nafsin zaikatul maut,
amira de antafi Allah yasa meceton su Aisha da fahad ce, 😭
*R. I. P* *our meera we will surely miss you*😭
*da haka kuma nike kira gareku mutane murika kula da yiwa diyanmu addua karmu rika mantuwa, sannan mudena yada diyan mu a media irinsu Insta dasauransu don bamusan iya wadanda zasugani ba har gwamma status me contact dinka kadai zegani kuma nasan inbaka da relation da mutum ba yadda zaai yayi saving number dinka tunda batai mishi amfanin komi ,domin akwai masu kambun baka tun azamanin manzon Allah (S. A. W) wlh wani ko yabon abu yayi sekaga abun ya lalace ko ya mutu gabadaya, balle yanzu duniya tacika da matsafa yan mafiya yan asiri yan tsubbu dasauransu wanda kana nesa se suiya cutar da kai in Allah yaso, yanzu de gashi amira tatafi Allah kadai yasan dalilin mutuwarta, inafatan andau darasi acikin mutuwar amira, nide fatana akoyaushe a novel dinnan ku dauki darussan ciki masu amfani kubar Wanda basu dashi, inafatan ana tsintar wasu darussan boye da basu fito fili ba amma nasan masu hankali sun gansu kuma zasuyi amfani dasu, raggon miji dasauran tafiya ahaka inaganin ina maku tsallake banbi daki daki amma alhamdulillah tunda kuna ilmantuwa da nishadantuwa*
*mudage yiwa diyanmu adduar neman kariya insun girma mukoya musu surikayi da kansu*
*ina mika sakon taaziya ta ga amira fans Allah yajikan mamatanmu musulmai maza da mata amin kuma ina baku hakuri da yadda labarin ze cigaba da tafiya duk kansu akwai darasin da nakeso adauka akansu sede ayi hakuri akan yadda abun ze kasance kuciga da nishadantuwa amma karkumanta kuna ilmantuwa da abinda kaga yayi dede*
*😂nasha wuyar page dinnan ba page din dayaban wuya kamar shi awa 4 ina typing nashi ya kukaga debate yayi? Ayi hakuri da turancin candidate🤣 ahankali muna kara koyo ,acikin maza kukawo oppose na debate din ,ko cikinku mata wadda take mutuwar son mijnta takawo nata debate na opposing that female education is better than male education🤣 ko kuma wadda bata yadda da hakan ba, thank you all enjoyed*
*don't forget to comment saboda aradu na wahala na gwagwatu harseda na nemi temako*😂💃🏼
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
8⃣1⃣
*Manzon Allah (S. A. W) yace wanda ya muku alheri to ku gode masa kuma kusaka masa da alheri kwatan kwacinsa ko fin haka idan baku da hali to kuyi masa addua*
*pagyn kine Mrs Ibrahim maman teamalo😍kinasona da diyana kina bamu duk kulawa inasonki sosai da sosai Allah yakawo ranar haduwar mu alherinki gareni yafi karfin fada nagode maki Allah yakara dankon soyayya keda oga yakara budi ya kawo triplets masu albarka luv u so badly dear*
Faseelat na rungume da amira tana kuka shi kuma yana rungume da Aisha yana kukan,
Dogon lokaci aka dauka sunayi abunda faseelat ta lura dashi fahad beiya rudewa ba dan lissafin kanshi kwancewa yake gabadaya,
Tana kuka ta ajiye amira ta tashi tafita tashiga dakinshi takira doctor faith,
tana gama waya daita ta kira umma har lokacin tana kuka da misalin 3:40 umma ta farka tana nafilfili kira ya shigo gabanta yayi mummunar faduwa ta dauko wayar tana dauka tafara jin kukan faseelat,
Tana kuka take magana "umma amira ta rasu amira tatafi tabarmu"
Jikin umma ya mace zuciyarta ta karye dandanan hawaye suka cika mata ido tasamu tace "innalillahi wainna ilaihi rajiun, Allah ya jikanta yasa me ceto ce kuyi hakuri faseelat"
Faseelat bata iya magana ba saboda kukan dake kara tunkudota ta kashe kiran,
Umma tai zaune tana hawaye suma ajiya duk sunga vedion sunata jindadi ashe ajali natafe,
Faseelat ta kira mommy, tana tsaka da bacci jin ringing yayi yawa yasa ta dauko wayar da bacci a idonta ganin son yasa tadan bude ido ta dauka,
jin sautin kuka yasa tatashi zaune faseelat na kuka tace "mommy amira ta rasu"
diff takashe kiran,
cikin mommy kullewa yayi zuciyarta na harbawa da karfi batsayawa hawaye suka cigaba da zubomata, tatashi dasauri daga ita se zane da vest tasaka hijab tafita dakin da keys ahannu ta shiga dakin su ramlat ta tadasu tana hawaye tafada musu sukaita kuka dukkansu suka fito suka nufo gidan,
faseelat na fitowa taji ana danna door bell taje tabude doctor tashigo dasaurinta hankalinta tashe ta haye sama da dangudu faseelat tabi bayanta tana ta kuka,
Doctor nashiga tasamu fahad yarike Aisha yanata kuka tai sauri ta matsa gunta tafara bata temakon gaggawa,
tana jikinshi tafarko da nishi me karfi kirjinta na dagawa sosai idonta a kulle,
doctor tai mata allurar rage pain ta mata ta barci ahankali jikinta ya koma yasaki,
Sannan takoma gun amira dake hannun faseelat sede tana dubata taga ai ta rasu,
ta girgiza kai hawaye nasan zubomata tace "kuyi hakuri mutuwa dole ne kowa se ya mutu kuyi hankuri "da yar hausarta dabata ida gogewa ba,
Tafita dakin dasauri tabar gidan saboda kukannasu jinshi take kamar me,
Tana fita su umma sukashigo sukai cikin gidan suna kuka,
suna shiga dakin suka tarar har lokacin Aisha na jikinshi yanata kuka ga amira a jikin faseelat mommy taje ta amshi amira tana ta kuka su ramlat suka kama Aisha suka kwantar daita kan bed sunata kuka,
ana haka sega umma da tawagarta suma sunata kuka se lokacin megadi yagane mutuwa akai,
suka shiga ciki suna tayi,
se gaf asuba sannan umma ta amshi amira tai mata wanka aka rufamata zane,
Da asuba fahad yafita yafada a masallaci akwai janaizar diyarshi da karfe 7 na safe, mutane sunata mai taaziya duk yabi ya rikice,
Har yakama hanya liman yabishi yasa meshi cikin nuna tausayi yace "alhaji fahad kuyi hakuri da rashin da kukayi, Allah yana son masu hakuri nasan hawaye dole ne saboda shakuwa da yaro manzon Allah (S. A. W) ma yayi hawaye a lokacin da Ibrahim ya rasu amma kuyi hakuri ku dangana se Allah yabaku wasu masu albarkan dama shiyabaku ita kuma ya amshi kayanshi in kukayi hakuri seyabaku ladar hakurin ya musanya maku da wasu kuma inamaku albishir da cewa yara zasuyi ceton iyayensu ranar kiyama insha Allah zaku hadu a aljanna "yana maganar cikin tausasawa,
fahad seyaji hakuri yazo masa lokaci daya, yace "nagode malam Allah yajikan mahaifa "
liman yace "amin "sukai musabaha ya tafi,
fahad na zuwa gida yakira abokansa na kusa yafada musu, yasa akakawo likkafani akaimata sutura,
dandanan mutuwar amira tabazu cikin garin,
7 dede aka kai amira makwancinta mutane ne birjik don fahad mutum ne me kyauta da muaamala da mutane wasuma besan suba duk sunzo,
kowa yatafi amma shi yana duke wurin kabarin yana kuka,
sabeer da shima mutuwar ta girgiza shi har hawaye yayi yaje yakamashi yasashi mota suka nufi gida,
Ahanya yanata bashi hakuri da nasiha har yayi shiru,
Bayan anfita da amira umma takoma gida itada mommy sauran kuma sunanan dangin mommy kau sun cika gidan,
Faseelat haryanzu bata samu natsuwar yin waya tafadawa yangidansu ba,
Ana haka Aisha tafarfado tana hawaye masu zafi, zuciyarta na matsanancin ciwo,
Anty salma suka medata dakinta suka bata magani takasa cewa komi se hawaye data ketayi baadadi,
Su fahad na dawowa yasamu cikin gidan duk ankafa rumfuna na zaman gaisuwa,
yaje ya zauna mutane sukaita mishi gaisuwa,
Zuwa 12:00pm har yan kasashen waje sunji labarin mutuwar amira yara mate dinta sunata kuka wadanda jiya ta burgesu sunata yi,
Karfe daya da wani abu mutane suntafi sabeer ma yatafi yayi wanka fahad yashiga gidan ta kitchen,
Faseelat suna zaune falo inba kukan ta ba ba abinda akeji anyi rarrashin anyi ban bakin taki hakura,
Da fada Anty salma tace"ke da Allah kimana shiru munafukar banza munafukar wofi kin damu mutane da kukan munafunci dan ace kinason amira to kinason ta din muguwa kawai wa ma yasani ko ke kika kasheta yarinya ba ko ciwon kai sede asamu ta mutu"
su lady duk shiru sukayi, dangin mommy akai mata ca wasu nabada hakuri,
Fahad da yadanji wasu maganganun be gama jiba ma yahaye sama saboda idan yatsaya bakaramar matsala zaasamu ba,
Faseelat ta tashi tahaye bene dagudu tana kuka tashiga daki tai zaune saman kujera ta hade kai da gwiwa tanayi,
fahad da yashigo daukar wayarshi yafito yazo wurinta ya zauna ya medata jikinshi yana rarrashi,
faseelat tai shiru sede hawayen sunki tsayawa,