Sashe 14
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faseelat ji tayi duk abincin ma ya fita ranta, seta tashi ta kai plates din kitchen tadawo taga jallabiyarshi yashe kan kujera taja tsoki ta dauketa ta meda bedroom tana mita itafa bata saba da kaude kaude ba dakinta ita kadaice kuma basuda yara masu bata wuri.
Yana fitowa ya shiga bedroom din saka kaya itakuma tahau gado ta dan kwanta tayi bacci,
Ya dauki towel karami yana goge lemar jikinshi yana kallonta idonta a rufe yake tana sauke numfashi da dai daya ,ya juya ya tafi bakin gadon yana kare mata kallo tunda ga kafa har kai,
Dasauri ya haye gadon jin motsi yasa ta bude idonta taganshi kwance ba riga daga shi se short, gabanshi bakikirin yake da gashi tai sauri ta rumtse ido zata juya ya riketa ta hanyar zagayeta da hannushi ,hakan ya hanata motsi, idonta a rumtse se kallon Yadda gabanta ke sama da kasa yake ,yakara matsawa daf daita, har nunfashinsu na haduwa bazato taji bakinshi kannata yana tsosar nata bakin with passion ,hannunsa kuma na yawo saman jikinta touching every where faseelat farko abun haushi yake bata saboda yadda hanninshi ke rawa yana shashshafata tunda ya fara massaging breast dinta taji shaawarta ta motsa, aiko da shi kadai ke kissing din se jiyayi itama tafara kissing nashi tasa hannu ta tallabo fuskarshi ta cigaba da lasar koina a dimauce, shikuma yana massaging nata, ko minti biyu baaiba ya kankameta sosai yana gurnani faseelat ko a matukar bukace take yanayin matsar da yamata ne ya dawo daita hayyacinta, asannu ya rika sakinta yana kallonta itakuma duk se kunya takamata tai sauri tajuya mai baya ya dora hannu kan kugunta yana shashshafawa saboda yadda yake matukar birgeshi, har xuwa wani lokaci Sannan ya tashi ya shiga toilet wanka, faseelat ji take Kamar tai hauka gabadaya ya rikita mata lissafi yayi tafiyarshi tana kwance tagame hannayenta a kafa ya shigo tai sauri ta gyara kwanciyarta kallo daya kadai yayi mata yafara shiryawa yana sauri yaje yakawomata cefane tayi abinci yana gamawa yajuya wurinta tai kamar me barci yajuya yafita daga gidan,
yana fita ta tashi zaune tanata hada zufa saboda marar ta dake ciwo, rasa me zatayi tayi takoma ta kwanta tana juye juye, har kusan 30 mnt, ganin ba mafita ta tashi tashiga kitchen ta kunna gas ta dora ruwan zafi suna danyin zafi ta sauke, ta zubo su hakanan a cup tanasha da zafi zafi, dandanan tahada gumi, marar ta dan rage ciwo, ta tashi tashiga toilet tawatsa ruwa da ruwan zafi, tadawo ta saka kaya amma dukda haka she's not alright,
Ta lallaba ta dawo Palo ta dauki wayarta itama batayi zato ba sede taga ta bude picture din dazu, ta cigaba da kallonshi, shine ya dauke mata hankali har tamanta da ciwonta ,
Karfe 12 da wani abu yashigo da cefane da kaji, tai masa sannu da zuwa ya amsa ya ajiye ledojin ya shige daki, se lokacin taji ciwon maran ya dawo tunda dama ba tafiya yayi ba kallon dream man dinta ne ya shagaltar daita,
bayadda taiya ta mike tashiga kitchen saboda yadda marar ta ke ciwo takeso tai suphagett dan ta samu tagama da wuri, ta bude kajin memakon agric kaji setaga na hausa, sam bata cika son kajin hausa ba saboda basu mata dadi kuma sunfi delay gun aiki, ta yamutsa fuska ta wankesu ta zuba a tukunya ta dora ta nane.
Tanayin aikin tana yamutsa fuska saboda ciwo, shiko goga yana daki yabaje saman bed yana baccinshi cikin jindadi,
Aikin ya dauketa 1hr sannan tagama lokacin har daya da wani abu tawuce toilet tayo wanka lokacin da tafito yatafi masallaci tai sauri ta shirya tafita falon, ta kwanta kan 3 seater tana dafe da cikinta.
Yana dawowa yaji kamshi ya kacame dakin, memakon ya shige ciki se ya zauna ya jawo cooler ya na bude abincin yayi sauri ya dago yana kallonta.
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
1⃣9⃣
Yayi sauri ya dago yana kallonta ya meda murfin kular ya rufe batare da duban yanayinta ba yace "faseelat miye kika dafa haka?"
Faseelat tana cikin juye juyenta taji maganarshi kamar daga sama, kamar an dakatar daita tai cak ta tsaya ta dago ta kalleshi ta Kalli kular tace "abinci mana "
Yace "taliyar ce abinci? ai ko zaki dafa ta a kalla de kinyi mata ko stew ne amma jallop fa? "
Tai shiru tana kallonshi shima ita yake kallo be san wuyar da tasha tai girkin nan ba ta meda kanta kan kujera tace "kayi hakuri "
Yace "daga yau kar asake yin taliya ita kadai a matsayin abinci sede ko breakfast domin bana sonta, sannan bana son sakwara, kuma banicin cous cous gabadaya, kuma nafison abinci da wake inafatan zaki kiyaye?"
Ta daga kai tana yamutsa fuska saboda haushi yace "ki tashi ki dafamin wani abu "
Faseelat ta yamutsa fuska "bazan iyaba banijin dadi "
Ya taso da sauri wurinta ya zukunna gabanta yace "subhanallah miya sameki ne? "
Ta yamutsa fuska tace "cikina"
Yayi sauri ya dora hannu akan cikin Nata yace "wane kalar ciwo yake yi ne? "
Tace "ciwo de kawai yake "
Ya janye hannunshi ya mike tsaye "bari naje na samo miki magani a chemist maybe ko abincin da kikaci dazunne ya bata miki ciki "Don shima bewani ci abincin ba.
Tai sauri ta tashi zaune tace "a, a kabarshi kawai zansamu sauki,ya ma fara barin ciwon "
Yace "Tom Allah ya sawwake ,bari na tafi gidan hjy naci abinci acan "
Faseelat tace "a gaidata "
Ya shiga daki ya dauko key ya fita,
Yana fita tabi bayanshi da harara, tace "wai baya cin taliya, cous cous, sakwara, to shinkafa zaai ta ci kullum?wai kullun asa wake ga abinci wake kayan tusa, Allah yakiyaye"
Ta dafe mararta saboda juya mata datayi takoma ta kwanta tana juyi, tace "nabani ni faseelat Allah katemakamin in rage feeling "
Ta dauki wayarta ta danna kiran ummi, ummi na dauka faseelat ta fashe da kuka, ummi tai shiru tana saurarenta dije ta riga tafada mata lpyarta lau bawani abu da yashiga tsakaninsu tace "faseelat kukanme kike? Kode kinfiso kita tadamin hankali ne? "
Faseelat ta rage volume din kukanta tace "ummi ban lpya cikina ke ciwo "
Ummi tai shiru tana tunani tabbas dole cikinta ma yayi ciwo tace "to kiyi hakuri mana ze bari kinji ko? "
Faseelat tace "ihhhhm"
ummi tace "yanzu kije ki dan kwanta ko bacci kisamu kiyi Allah ya baki lpya "
Faseelat tace "amin ummi "
Ummi takatse kiran, faseelat kuma ta shiga bedroom ta haye gado, tana jiran bacci shiru har kusan 15 mnt ba bacci sede tadanji dama, se ta bude data, kai tsaye tawuce status, ga na friends nata nan wasu sundora pictures din bikinta suna mata best wishes, har ta kai ga number maman amira, ta bude nata, kusan hotuna 5 ta dora fist one amira ce, da karamin short da yar vest kusa da swimming pool tana dariya, na biyun itada mijinta ya rungumeta ta baya kanshi kan kafadarta hancinshi setin wuyanta ita kuma maman amirar na dariya, na ukkun shikadai yana zaune kan wata resting chair yana karanta jarida da Alamu ma besan andauka ba, jikin status din ta rubuta "my only"da emoji na kiss
Na hudun Kuma su duka ukun da manyan coat jikinsu da alamu kasar waje aka dauki pic din dukansu sunsha hulunan sanyi suna wurin shakatawa, na biyar shi kadai ya saka jar shirt jikinta an rubuta "luckiest guy" yana tsaye jikin wasu flowers, kasan pic din ta rubuta "my blood my sweet baby, my honey my precious, my life, ur love is increasing in my heart every second in the day,"
Faseelat se taji wani haushi yakamata ta sake biyo pictures din tana kallo lokacin da taje gun da yake shakar kamshin Aisha zuciyarta har halbawa take tai sauri ta wuce shi tanajin balai -balain kishi, duk tabi tai saving pictures din amma banda Wanda suke su biyu, tana jin zafi cikin ranta ta shiga message din da maman amira ta turo mata yanzu. "amarya ya jiki? "
Faseelat ta tura mata "miya sameni? "
Maman amira ta tura mata "ciwon first night mana, kinsan wlh ni kwana na biyu asibity kafin a sallamomu dan dinkin da akamin yakai 3"
Faseelat tai shiru tana tunani cikin ranta tace kaga jarumai can masu sumar da mata nikam aigani se Allah, dan bana tunanin wanga shantalin ze iya wani katabus.
Seta turawa maman amira "anty kenan ni baai komi ba tukun"
Maman amira tace "kice har yanzu baa wuce wurinba gaskiya yayi kokari bakowane namiji ke daga kafa ba, to mude ayi a kashe arna muzo gashi 😂"
Faseelat tai murmushi ta canza zancen da "anty naga status naku kunyi kyau sosai"
Maman amira tace "thank you "
Dukansu sukayi shiru Hakan yasa faseelat sauka daga online bayan ta gama medawa friends nata da suka turomata messages reply, se ta shiga group dinsu tanabin charts dinsu one by one,
Wata ta turo tambaya wai plss ya zatayi mijinta ya cika takuramata bashi da aiki se sex ita kuma tagaji kuma tanajin zafi , kowa da amsar da yake bata wata tace "ni wlh dama ni, ni kinganni har maganin karfi nake zuba masa a lemon "
Wata kuma tace "kiyi hakuri kawai kicigaba da bude masa kafa 😜"
Wata kuma tace "ni se ayi wata baaiba kullum sede yajuya yabani duwawu 😏"
Wata tace "ni bayason kasancewa dani in yana dakin kishiya ta kullum ne amma ni se ya ga dama"
Maman amira tace "ni ko my fahad karshe ne wurin sex wlh se ya kwana yanayi da rana ma inbe je aiki ba be sassautawa, so biyu ina miscarriage saboda jarabarshi"
Wata tace "to ke ya kike zama har ya miki illa"
Maman amira tace "hmmm wlh inyanaso ko da karfi se yayi, shiyasa nake hakuri ayi ta ruwan sanyi, "
Waccan tace "irin haka se ka tsani mutum "
maman amira tace "ko sau daya ban tabajin haka ba cos inason abuna kuma yaiya kula da mace "
Waccan tace "to kice me tambaya ta samu yaruwa to kibata shawara tunda kuna facing desame problem "