Sashe 56
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Se 7 Aisha taiya tashi daga inda tayi salla, tana jin jikinta weak cikin karfin hali tashiga kitchen tahada masu breakfast tea da toast bread da fried egg, da yake tana aikin cikin sanyin jiki seda tabata fiye da 40mnt a kitchen din, tafara gyaren gidan ta share taje bayan gidan wurin laundry area taga bed sheets da fahad ya shanya, kirjinta ya buga da karfi, tai kwallo da bokitin gabanta tasaka kuka, ta haye daki tana kukan ringing din wayarta ne yasa ta yin shiru, tana dubawa taga anty kulsum ce, ta dauka tana gyara muryarta,
Anty kulsum tace "Aisha inafatan kin dau shawarata kinyi baccinki? "
Aisha tace "ihmm "
Anty kulsum tace "hmm yarinya kenan ni zakiwa karya? To bari kiji kitashi tun wuri ki warware kafin su fito ki fesa wanka ki dau good dressing, kifara hidimar ki,su fito su ganki Kwaskwas, dan wlh inta ganki atakure ko alamun kinsha kuka rena ki zatayi, ki rika abu irinna wayayyin mata mana, kitashi ki abinda nace "takashe wayar dif,
Aisha tai shiru tana nazari ,ta tashi ta wuce toilet tayo wanka tafito ta tada amira tayo mata ta shiryata itama ta shirya cikin pitted gownt red color, tafito main pallow ta zauna,
Shiru har 9 ba alamun fitowarsu dan haka takasa hakuri ta tashi tai dakin faseelat ta tsaya bakin kofa tafara knocking,tanata yi shiru, abun har ya kuleta tafara bugawa da karfi,
Cikin bacci fahad yaji knocking ya bude ido da haryanzu yake cike da barci yaga haske cikin dakin alamun gari ya dade da wayewa, ya meda kallonshi gun faseelat daketa baccinta tana sauke numfashi a natse, yaji wani dadi cikin ranshi tuna daren jiya,
Knocking din da aisha takarayi ne yasashi fadin "come in "
Aisha ta tura tashiga tana hadiye bacin ranta, yadda ta gansu yasa ta dabarbarce,
Fahad hannunshi nakan wuya yana jujjuyashi saboda wuyan da yayi sanyi, yake kallonta ,
Aisha ta samu ta kirkiro murmushin dole cikin yar yanga tace "yaya breakfast is ready naga har 9 Tawuce bakufito ba shine nace bari nazo naduba ku "
Fahad ya dora hannu kan gashin faseelat yana shafashi yace "heart beat inaganin ki kawomata nata breakfast din anan saboda bata lpya, ni kuma zanyi wanka sannan "
Aisha nata kallon hannunshi dake wasa da gashin faseelat dake sheki ga shi wulik ya baje a kan cinyar shi, tanajin kamar tai bindiga, tace " Allah ya sawwake "ta juya tafita dasauri,
Dakinta tawuce ta tsaya setin window dinta tana faman zubda hawaye idanunta nata kallon bedsheet din dake down a shanye, ta rungume hannayenta a kirji bakinta adatse se hawayen dake ta ambaliya saman kumcinta,tana tuna itama first night dinsu he did it gently shiyasa bataga jini ba seda yakaita toilet wajen tsarki taganshi shima it's not that blood be wuce 2-3 drops ba, taja dogon numfashi tasaka hannu ta shafo kanta takamo dan fakin dinta da beda wani tsawo, hawaye suka zubo mata sharrr, tariga tasan fahad he loves very long hair gashi faseelat nadashi itako batadashi kila daga yanzu ze dena shaawar nata gashin tunda ga wanda yafiso,
Fahad Ya nata kallon faseelat ya sauke kanta Ahankali ya kai mata kiss saying "my honey queen "ya tashi ya shige toilet, few minutes yafito ya kabbara salla bayan yagama ya fita dakin yashiga nashi ya saka kaya yafito ya nufi dakin Aisha, lokacin har tabawa kanta hakuri tafita hadawa faseelat breakfast ,
Ya fita ya sauka down stair, amira dake ta wasa a main palo ta ruga tai hugging dinshi, yayi sama daita yana kallon fuskar ta yace "that's my girl, ina mommy? "
Tace "she's in the kitchen "
ya nufi hanyar kitchen din amira nata mishi labarin party da sukayi da friends dinta jiya se faman kallonta yake yanajin tsananin sonta, abakin kofa suka hadu da Aisha tafito da flask da cooler a hannu ya sakar mata murmushi yace "uwargida sannu da aiki, Allah yamiki albarka "
Tai murmushi ta haye sama ta bude dakin faseelat ta shiga har lokacin tana bacci ya rufa mata bedsheet, tana ta sauke numfashi,
Aisha taja tsoki ta ajiye kayan ta juya tanajin kamar ta rufe ta da duka,
Tare suka zauna kan dinning table Aisha tagama hada masu ta zauna sede takasa shan kome bare taci, shiko shida amira shan tea dinsu kawai suke,
Lura da yayi batasha yasa yajawo ta kan cinyarshi yana sunsuna wuyanta yake cewa "why r u not eating ?kici abinci I have something to tell you in the room "
Ta kalleshi ya kashe mata ido daya, tasaki murmushi, ya dauko tea din yafara bata abaki,
Amira nagama breakfast dinta ta tashi tabi ta kitchen tafita wurin wasanta,
Seda ta shanye tass ya dauketa yana mata murmushi suka shige daki ya zame rigarta yafara aika mata da kisses,
12noon faseelat ta farka tafara bude idanunta a hankali har suka bude ,ta rumtse ido da lips tanajin hq dinta na zut-zut-zut gawani mugun zafi kamar tayi matsi da tarugu, saboda allurar da maganin sun gama aiki a jikinta.
[8/5, 6:08 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
5⃣7⃣
*dedicated to f&f*🤣
*dole ne ma inyi muku typing irin wannan ruwan comments haka? anata fafatawa tsakanin team Aisha da team faseelat,wlh abun har dariya yake bani yadda wasu suke jin abun kamar sune ,inayinku all teams🤣*
Ta daga ido tafara bin dakin da kallo, tana tuno abubuwa da dama, dukda zafin da takeji seda tayi murmushi tuno irin soyayya da fahad ya nuna mata harda new name da yabata *(honey queen)* ta lumshe ido ta bude ta kai hannu saman breast dinta tanajin yadda suke mata ciwo ,saboda yadda fahad yayi son ransa dasu,
Ta yunkura tana cije lips ta tashi zaune ta yaye bedsheet din tabi jikinta da kallo ta tuno rikicewar da fahad yayi lokacin da yaganta half-naked, ta dafe goshi tana sakin murmushi wani farin ciki takeji da be misaltuwa itace suka hada jiki da fahad suka kwana daki daya,
For like 15mnt tana zaune tanata tariyo daren jiya, tuno batayi salla ba yasa ta sauko da kafafunta kasa ta mike Ahankali ta rika takawa har ta shiga toilet ta hada ruwan zafi ta shiga, like 15 mnt tafita tayi wanka tareda wanke bakinta tafito ta dauko zani da hijab da carpet ta kabbara salla,
Tana gamawa ta cire zanen ta dauko towel ta daura tazauna gaban mirror tafara makeup,
Fahad ko seda ya dirji Aisha sannan ya kyaleta don tunda yatashi yaji sabon desire ajikinshi, yadda yaji aishar takara dadi sosai ,amma faseelat is different se yafara tunani dama ace ana rago niimar wata akarama wata da ya rago ta faseelat ya karawa Aisha don har tawa faseelat yawa ..lol
Aisha na rungume
a kirjinshi yana fada mata zafafan words, duk dade tana cikin jin haushin shi amma taji dadi yadda yazo gareta bayan jiya ya samu sabuwar hq,
Atare sukayi wanka ya fito ya jona hand dryer ya busar da gashin shi ya tashi ya meda kayanshi ya tsaya gaban madubi yakara gyaggyara sumarshi ya fesa turare ya juya ,
Aisha tunda tafito ta zauna kan bed tana ta kallonshi, tuno ihun da sukai tayi jiya yasa tashiga dogon tunani, to ya kenan in faseelat tafita dadi? Tade fita kyau tafita gashi tafita haske tafita breast tafita structure da dukwani abun jan hankali, idan ko tafita dadin hq akwai big problem,
fahad da yajuyo yaga tayi kasake tana tunani yaje ya dafa ta tai sauri tadawo tunaninta yana kallon idonta yace"my heart beat tunanin me kike? Banaso plssss, idan ina ganinki cikin damuwa se narika jin ba dadi, kitashi ki saka kaya inba haka ba na cigaba daga inda akatsaya "
ta kalleshi tai karamin murmushi, ya mikar daita tsaye ya mata kisss a goshi yace "thank you *heart beat*"Aisha tai shiru tanajin dadin new name nata itama.
Yajuya dasauri ya fita zuwa dakin faseelat yana gudun kar ta tashi baya kusa,
Faseelat ta tsantsara kwalliya amma not heavy one, ta saka English wears red mini sket da black top, ta gyara gashin kanta duk yakoma ya kwanta har kan kafada ta fesa perfumes dinta bayan na jiki da ta shafa, ta tsaya tana kallon kanta tana jujjuyawa tana sakin murmushi koita kanta tasan tayi kyau,
fahad ya tura dakin ya shiga ta Juyo suka hada ido, numfashin shi seda ya dauke na seconds yayi tsaye kamar stetous yana kallonta he is thinking ze sameta kwance kan bed don yasan ta jigatu jiya amma yaganta ahaka kamar ba itaba,
Faseelat tarika jefa mishi wani kallo tana sakar mishi murmushin jan hankali,
Ya matsa dasauri ya rungumota jikinshi yana lumshe eyes jin kamshi me dadi dake fita daga jikinta yasa shi kara rikicewa yakara matseta sosai jikinshi ,faseelat ta kai baki dede kunnenshi in a whisper tace "good morning hero "
ya lumshe ido jin tsikar jikinshi ta tashi gabadaya yaji wani yarrrrr ,
Idonshi a lumshe yace "honey queen kinason
na haukace ne ? Kar nakara yin na jiya fa saboda kina rikitani da salonki "
Faseelat tai dariya tana cigaba da kallonshi tasa yatsa tana shafa sajenshi da yake matukar bata shaawa tace "u dont answer my question"
Ya bude ido har sun sauya kala babu komai cikinsu se matsananciyar shaawarta ,yana bin fuskarta da kallo especially Her lips da ta shafawa red lipstick yasa hannu biyu ya kamo fuskarta yafara tsotsar bakinta a dimauce, faseelat ta lumshe ido tanajin yadda yake tsotsar lips dinta ,
After 10mnt ya meda hannunshi kan breast dinta yana mammatsa su yana shafawa at the same time, faseelat memakon taji dadi se zafi da takeji saboda sunyi tsami, amma duk da haka bata hanashi ba jin yana yin kasa da hannu going to her sket yasa tai sauri ta rike hannun ta zare bakinta, ta matsa gefe, gabanta na faduwa,