← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 130

Sashe 17

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan da nan dakin ya cika da kamshi ta koma waje tayo alwala ta dawo tana diba agogo har 2pm tayi ta bude jikarta takara yin makeup ta kabbara salla, hjy na fitowa falon taji kamshi ya kacame koina gashi se walkiya yake har wani extra iska ke kadawa a dakin hjy tai murmushi saboda taji dadi a ranta ta wuce kitchen takawo wa faseelat abinci faseelat taki ci, ana cikin haka sega khalil ta tashi suka fita bayan hjy tamata kyautar sabullai,

Suna cikin tafiya yajuya wurinta yace "ki shirya anjima karfe 6 zanzo mutafi"

tace "to naji "tana kauda fuska gefe

Bayan sun isa har ciki khalil ya shiga ya gaida ummi sannan ya tafi faseelat se murna take su abul da ishak suka shigo suka zauna anata labari laasar nayi ummi takira faseelat daki tana kallonta tace "yanaga duk kin fada? "

faseelat ta kalli kanta tace "bakomi "

Ummi tace "lpya de kuke ko? "

Faseelat tace "eh "

Ummi tace "to aita ladabi da biyayya da hakuri kuma kirika kula da kanki, yanzu ma ga wata gumba nan tunda kikace zakuzo na hada maki ita, anshi ki shanye,"

Faseelat ta amsa tai kasake don bataso ta jawowa kanta matsala

ummi tace "kisha mana kinyi tsaye, jira ma kinashan wadancan da aka kaimiki ko ajiyarsu kawai kike?"

faseelat tace ".....
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY*

*PAGE* 2⃣2⃣

*aslm, masoya na wadanda sukai paying namayar musu Nagode sosai Allah yabar soyayya,wadanda suka barmin kudinsu kuma ina matukar godiya kun nuna mun duk soyayya Allah yakara maku budi,*

*ina makaranta ragon miji wadanda basuiya biyan kudi dan su karanta, to kuzo ku karanta gashi ya zama free, kowane lokaci wani nacin albarkacin wani zan karasa novel dinnan ne saboda real fans dina, ina wadanda ke zagina ina wadanda suka ci mutunci na, kuma kuzo ku karanta dama rayuwa tagaji haka Allah ya kyauta*

*bazan cigaba da ansar kudin real fans dina ba wasu kuma na karantawa a free ba shiyasa na medashi free da masoyana da makiyana duk ina sonku*

*kuzo kutayani ci plsss 😂 it's now for free🤣*

Faseelat tace "eh Inasha" tana zumbura baki gaba,

Ummi ta kalleta tana nazarinta tace "Allah yasa dagaske ne, in kinki sha ma kanki kikawa don yanzu mata suntashi tsaye ko kana da kyau ka kara da wanka "

Faseelat tai shiru tana tunani rabonta da shan haki tun wan shekaren da aka kaita, yanzu ummi ma ta tuna mata data koma zata aikawa makobtanta tallan kayan gwara ta sai dasu kawai ta amshi kudinta ,

Tana gama tunanin ta kalli ummi taga ita take kallo tai sauri ta kafa kofin ta shanye gumbar tass sannan ta aje ,ummi tace "ko kefa yanzu ga wasu ma nan nasiyo miki ki cigaba da sha "ta ajiye mata wata bakar leda agabanta cike damm da kayan mata, faseelat tai sauri ta dago ta kalli ummi se kuma tai shiru,

Suna nan kafin yazo daukarta har taiwa su ummi abincin dare sannan tai wanka, tana cikin yin shafa taji wayarta na ringing tana dubawa taga shine ta dauka yace "kifito mu tafi"

tace "ganinan zuwa"
Ta ajiye wayar ta jawo hijab ta saka tafito tace "ummi natafi har yazo "

Ummi tace "Allah yakiyaye to se kun kara lekemu Allah yamuku albarka "
Faseelat tace "amin" ta fita, ummi tai murmushi yanzu wasai take jinta, tunda ta aurar da faseelat hankalinta ya kwanta.

Faseelat nafita taganshi zaune kan babur dinshi, taje ta hau, yaja suka tafi gida yana ajiyeta be ko shiga gidanba ya juya, ita kuma ta shiga gidan tana cire hijab ta leme kan gado yanzu ba abunda zatayi tunda abincin da tayi tazarce ne, ta jawo wayarta ta bude pic din muradinta wato fahad, kwata kwata bata gajiya da kallon pic dinshi ita kanta har mamaki takeyi yanda take wuni kallonshi amma bata gajiya ga wata irin shaawar shi da takeyi tanaji kamar takai kanta wurinshi, ta kure picture dinshi da kallo nan take taji shaawa ta dabaibayeta ga yanda take ga kuma maganin da tasha yanzu kallon pic dinshi yakara zuzuta wutar shaawar tata don haka ta ajiye wayar tana nishi tai kwance ruf da ciki, tana cije lebo batasan ya zatayi ba amma ji take in har baa kusanceta yau ba zata iya fadawa wani hali, tana ta tunani har bacci ya dauketa bacci me nauyi dan bata farka ba har khalil ya dawo, ya ganta leme kan bed tana bacci da alamu ko sallar Maghreb batai ba, ya matsa yafara bubbuga gefen katifar ta bude idonta da sukayi jawur ta kalleshi yace "ki tashi kiyi salla yanzu fa karfe 9 :40pm "

ta yunkura tatashi cike da jin haushi ya katsemata jin dadinta, mafarki takeyi suna sex itada rabin ran amma yazo ya tada ta, ta tashi tana layi ta fara tube kaya tana wurgasu kan bed din seda ya rage saura bra da pant sannan Tai hanyar toilet din tana tafiya kamar yar maye, kamar status haka khalil ya zama gabadaya tsikar jikinshi ta mike manhood dinsa ya mike, ya tallabo ke yarsa da hannu yana cije baki, kamar yabita toilet din yakeji, ji yayi cikinshi na neman abinci hakan yasa ya juya ya fita falo, yayi serving kanshi ya zauna yana ci.

Tana shiga toilet tai wankan tsarki tanata cije lebo gaskiya maganin da ummi tabata yana aiki sosai don jinta take kamar ba ita ba yadda takeji yau is different from always, ta samu ta warwatsa tafito, tasaka doguwar riga tai sallolin da ke kanta, tana gamawa ta yakice abayar da rigar ta dauko wata sleeping gownt tasaka rigar very transparent ce komi available ta tsaya ta kalli kanta a madubi komi ya bayyana, takure kanta da kallo yau de ita zataiwa khalil tayin kanta ko da beyi niyyar kusantar ta ba she had fade up, ta sa hannu ta sabule bra dinta wannan yasa gabadaya breast dinta suka bayyana suna a mike, a rigar kan nipples dinta ma duk suntashi, ta dauko wani perfumes da ummi tasiya kusan 20,000 ta bulbulashi a jikinta tana Cat walk ta fita falo,

Khalil har yagama cin abincinsa yana zaune yana kallo to ba dole yayi saurin gamawa ba yadda yakecin abincinsa kamar zaa kwace masa yake yi,

kusan suman zaune yayi lokacin da idonsa ya sauka kan ta ga wani mugun kamshi da takeyi se karairaya take komi nata na motsi,

Ta samu wuri ta zauna tana kallonshi yau de she hope ze kashemata kishirwar da tadade tana fama daita, ta dan sakarmishi murmushi wadda tasa seda khalil ya Saki dogon numfashi, sannan ta meda kallonta kan TV, yau de suna da nepa gabadaya komi Nata yake kallo tuni jikinshi yafara rawa, ya tashi dasauri ya koma kan kujerar da take zaune 2seater,

sede faseelat taji mutum yana yawo da hannunshi kan soft body nata, yanayi ne cike da salo dandanan taji jiknta na yammmm, yammmm ta jiyo ta na kallonshi tana lumshe eyes,

adan haukace yana shash shafata yace "bazaki ci abinci ba NE? "

Ta daga kai tana gantsaro kirji jin hannunshi kan nipple dinta yace "muje ciki ko? "

Ta daga mishi kai da sauri, yace "OK bari na kulle gida wait for me in the bedroom"

Ya tashi ya fita faseelat tabishi da ido feeling like ta kamoshi kar ya fitan, ta tashi ta shiga bedroom tai kwance tana jin yadda prvt part dinta ke zubar da ruwa,

Sauri sauri ya rufe gidan ya dawo ya kulle falon ya kashe wuta da TV ya wuce ciki,

yana shiga ya hangota kan bed jikinshi na rawa ya kashe haske ya zare dan boxer din da ke jikinshi ya haye gadon, tanajin ya hau ta tashi zaune he didn't ask her amma ita da kanta ta cire rigar jikinta ta sabule pant din jikinta, ya rungume ta yana fidda numfashi yau ne suka fara having body contact skin to skin, sunsunarta yafara yi yanabi da halshe aduk sassan jikinta yana nishi abunda yake ma faseelat yakara hargitsa mata lissafin kwakwalwa tafita gabadaya a hayyacinta, suna zaune suke romancing juna gabadaya dukkansu tsotsar juna suke khalil hardasu sambatu saboda yadda faseelat ke bin kowace gaba tashi da kiss ga joystick ahannu tana massaging feeling that tana tare da fahad ne, wannan yasa ya haukace sambatu, "oh, wayyo dadi, uhhmm, ni nafi kowa, kece rayuwata faseelat, so... So "itako bata ma San abinda take ba, can zuwa yafara wani gurnani ya damke ta ajikinshi har seda kasusuwan jikinta suka amsa, ba arziki tabude ido jin wasu uwayen ruwa na bulbulowa saman hannunta lalle rahma tayi gaskiya da ta kirata sandar famfo 😂🙈

Rasa abunyi tayi dan jikinta kamar anamata waiwayi takeji koina kaikayi yake mata more especially her prvt part, tana rungume dashi Byan 4 mnt ya saketa ya tashi ya shige toilet yayi wanka ya fito tuni faseelat ta juya mai baya tana hawaye, yayi tunanin tana bacci yahau gadon yakwanta tareda dora hannu kan cikinta, yanajin yadda kowace gaba ta jikinshi ke kara son faseelat itako ji tayi kamar ta wurgar da hannun daga kanta, tana ta hawaye cinyoyinta a matse har yaya barci can wajen 12am ta tashi tasaka rigarta tafita falo ta fara rusa kuka saboda yadda takejin kamar tai using wani abu a prvt part dinta,tashige tsakankani kujeru tagame kai da gwiwa tana kuka me cin rai,

Can cikin bacci khalil yaji sautin kuka sama sama ya bude ido yana laluben faseelat batanan dasauri ya diro daga kan gadon ya fita falo yana shiga ya ganta tana ta kuka tana zufa, jikinshi na makyarkyata ya karasa wurinta yana dora hannu kan jikinta ta dago tana kallonshi tanajin kamar ta daukeshi da mari, bakinshi na rawa yace "faseelat me yafaru?.....

Ina godiya masoyan buk dinnan kufito mu cigaba da ci as albarkacin albarkaci 😂🤪
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY*

*dedicated this page to spiffy,and rukayya isma'el thanks for the love and everything*

*PAGE2⃣3⃣*

Bata bashi amsa ba ta duke ta cigaba da kukanta, gabadaya ya rikice jikinshi na cigaba da rawa yace "faseelat magana nike miki baki lpya ne? "
Chapter 17 · 0% Book details