← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 130

Sashe 74

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta nufi wurinta da niyyar kai mata wayar, but tana matsawa kusa taga abun mamaki lady tana sanye da rigar baccinta kafafunta duka akan kujera ta budesu hannunta a cikin HQ tana riding kanta while dayan hannun nakan breast dinta tana shashshafawa passionately phone dinta a kan cushion din tana kallon wani BF wanda bakajin komai se nishin masu yin xx din tayi nisa sosai don koji ma batayi,

Faseelat gabanta nafaduwa tacire wayar akunnenta cikin tashin hankali tace "Mansura me kikeyi haka? "

Mansura tai wuf ta hade kafafunta gu daya ta danne wayar jikinta na rawa tanajin matukar kunya kanta a kasa kamar ta tsaga kasa ta shige ,

Dandanan faseelat taji zazzabin ya ida rufe mata jiki ,murya na rawa tace "sister kinsan ko illar abinda kikeyi? Masturbation da kanki sister haba lady me zeja ki banzatar da pride dinki, ur virginity is ur pride haba "ta dafe kai

Hawaye suka zubowa Mansura tace "kiyi hakuri anty kaina ya kulle tun ina ganin illar abinda nake har nadena, bakomai yajawomin ba se matsananciyar shaawar da nake fama daita ,tun ina ss3 hakuri na yafara karewa gashi daddynmu baya mana aure se mungama school anty khadija seda ta gama degree a California anty fatima kuma seda ta gama school of nurse india sannan aka musu aure,tun danai candy tun kafin nashiga jamia nake biyawa kaina bukata dan karnafada aikata zina kuma banida bakin cewa amin aure danko saurayi banidashi"

faseelat ta zagayo tazo ta zauna lady taki yarda su hada ido tana kallonta tace "wannan ai ba hujja bane shi masturbation din shima ai zinane kikeyi kawai baki hakuri bane da kinyi hakuri da komai zai wuce bansan ya kikeji ba amma nasan bazaki fini desire ba tunda nafara menses nake fama kullum senayi dreaming hakan besa nabi wata wrong way ba saboda nasan kome zanyi is not good for me kuma Allah nagani na ban kuma fadawa kowa damuwa ta ba wannan yasa ummi na tasa dole na auri wanda takeso ko kadan banyi niyyar rabuwa dashi ba, amma da aurenshi gwara babu kullum yakan tadomin desire sannan ya tafi yabarni seda nai kokari sosai nakai zuciya ta nesa sannan wata na takwas dashi nafito lokacin dana auri yayanki lokacin naga amfanin hakuri na saboda ya sameni a cikakkiya ta duk da cewar na taba aure wannan yasa nakara samun zuciyarshi, yanzu sister idan kikayi aure mezakicewa mijinki tunda nasan yanzu ko bishibishin budurci babu tare dake shekara biyu kina service kanki da kanki me zakice masa?dake da wadda tai zina duk daya zaku zama saboda Kin riga Kin bude kuma kowani bayani zaki masa ba lalle ne ya yarda dake ba ina amfanin abunda kike gashi kina sabawa mahaliccinki"

Mansura tafashe da kuka tana kuka tace "anty ya zanyi ne? shikenan duk wanda na Aura kallon mazinaciya ze rikamin?"

faseelat tace "a, a ki kwantar da hankalinki karki jawowa kanki ciwo insha Allah baze ganeba amma kiji tsoron Allah kidena yi Allah ze kawomiki mafita "

Mansura ta cigaba da kuka jin ankirata mazinaciya faseelat tajawota tana sharemata hawaye tace"kiyi hakuri plsss, insha Allah nan bada jimawa ba zakiyi aure"

Mansura tace "ni bazanyi aure ba I'm afraid da yadda zaasameni "

Faseelat tace "Kin riga kinyi kuskure yanzu gafara zaki tanema awurin Allah ze kawomiki komi a saukake,nasan kinyi nisa acikin harkar nan sekin dage zakiiya bari kimin alkawari bazaki sake ba, nikuma I will help you da duk abubuwan da nasan suna tightening mace insha Allah kafin aurenki kinhade kinmin alkawari? "

Mansura ta jijjiga kai kanta akasa,

faseelat tace "kunya ta kikeji sister? "

"kidena jin kunya ta kimanta komi inasonki sosai kar wannan abun ya zama silar boye boye tsakaninmu"

Mansura ta jijjigakai faseelat tace "kitashi kije kiyi wanka ki kwanta karki sake kihana kanki bacci kinjiko?"

ta mike tsaye wayar ta dake kan cinyarta ta fadi ta zaro ido kwata kwata ta manta abinda yakawota wurin cikin sauri ta dauki wayar tana adduar Allah yasa fahad beji maganganunsu ba but tana dubawa taga he's still on the call wanda hakan na nufin yanaji kenan tashin hankali gabanta ysyi mummunar bugawa tai sauri ta latse kiran ta nufi dayan bedroom din ta tun kafin ta shiga wani kiran na fahad ya shigo.

Masturbation (istimnai) ya zama ruwan dare acikin alumma baga mata ba baga maza ba baga matan aure ba baga yanmata da zawarawa ba kai de bazaka taba shedar mutum ba tunda dole koda kuna kwana a makwanci daya bakomi nasa kasani ba kuma nasan de bazakabishi toilet ba kuyi wanka tare, yanmata da yawa su sukayi dis virgining kansu matan aure da dama basa gamsuwa da mazajensu sunfada harkar istimnai kuma sunsan illarshi, tomuji tsoron Allah de musan yana ganin mu a duk inda muke, kuma yanason masujin tsoronsa da masu kiyayewa saboda takwa,

Innallaha yu hibbul muttakin.

Innallaha maal muttakin,

Yaayyuhallazina amanuttakillaha laallakum turhamun,

Ittakillaha laallakum tuflihun.

Acikin alkurani me girma Allah yata kiranmu damuji tsoronsa kuma yafada mana idan munji tsoronsa ze bamu mafita acikin alamurranmu Allah kakara mana tsoronka amin,

Manzon mu manzon tsira(S.A.w) yace Kuji tsoron allah kamar kuna ganinshi idan ku bakwa ganinshi toshi yana ganinku, bukhary da Muslim.
[8/7, 7:45 AM] SHALELE: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*

✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
*
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
*Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

6⃣6⃣

Kamar karta dauka tai ta maza ta dauka takara akunne cikin fada yace "wayace ki mata karya?ke zaki iya dawomata da virgininty dinta ne ? "

Murya sanyaye tace "in mutum na aikata laifi kayi iyakar kokarinka wurin dawo dashi kan hanya yanzu idan nace mata bazata dawo dede ba zata shiga tashin hankali sosai maybe ma shedan yakara ingizata ta cigaba amma yanzu nasan zatayi kokarin bari kuma hankalinta ze kwanta "

Fahad yaja dogon tsoki zuciyarshi na zafi bazaka taba gane yadda yakeji ba se wanda yataba samun danuwanshi acikin mugun hali, yace "ta tayar da hankalin nata mana kikai mata wayar bari nadawo zataci ubanta ne"

Faseelat tace "a, a plsss karka mata maganar dagani se ita mukayi maganar bazanji dadi ba kuma zakasa ta cikin zullumi ka barta plsss "

Yakara jan tsoki yace "dukkansu aure zaai musu kowa yahuta"

Faseelat tace "sede safiyya da ita din amma ai salma bata isa aure ba duka fa yanzu take ss1"

Yace "har itadin aita fara menses da anmata aure am very sure bazatai shekara bata haihu ba "

Faseelat tadanyi dariya tace "to ai basuda mazajen se yaya? "

Yace "nanda dan lokaci duk zan samar masu maza, masu bakin jini kawai "

Faseelat takara yin dariya tace "Dan Allah karkayi haka auren dole bakaramin illa gareshi ba baida wata faida barinshi shine mafi aala mata nawa ne sukebin maza da aurensu saboda basusan mazajensu nide nan sheda ce, nawa ne suke guduwa subar auren, nawa ne suka kashe mazan wasu har su tsufa kiyayyar nanan wasu Sun fada lesbians dasauransu kasani bafa temaka musu ne zakai ba tilasta su su auri wanda bashi ne zabin zuciyarsu ba, ko ita lady in batason wannan din abarta har tasamu wani kagade yanzu istimnai ne kawai nangaba ko abun zewuce haka kabi asannu ahankali karkai gaggawa"

Yace "to naji malama, amma kibata shawara taso shi ta rufawa kanta asiri "

Faseelat tace "karka samu damuwa insha Allah zata amince "

Yace "alright bari nabarki kiyi bacci seda safe ki shafamin kan princess "

tace "I will do as u said take care "ta ma wayar kisss ta kashe taja doguwar ajiyar zuciya batai tunanin zeyi sauki haka ba, takai hannu ta taba wuyanta rau yake da zafi, har yanzu takasa fadamishi batajin dadi saboda karta dagamai hankali,tasha pcm ta shiga toilet sede tai alwala da ruwan dumi ta dawo ta shige duvet tana ma kyarkyata ,

Fahad ya dade yanata nazari akan abinda suka tattauna da faseelat se tunanin Mansura yake fuskarta she look decent amma tana aikata aika aika ,

Seda yafara biyawa ya yo masu take away sannan ya nufo gida yariga yasan Aisha tana can tana risgar kuka,

Yana shiga gidan direct bedroom dinsu ya nufa tana zaune kan praying mat tunda tagama salla take gun zaune kanta jikin gadon ta kwantar dashi tana ta hawaye,

yaje ya dora ledar hannunshi saman carpet din da take ,batare da ya sauya kaya ba ya haye kan bed ya kwanta rufda ciki yanajin takaicin aisha saboda shi anashi ganin yana kokari sosai da ze fiddo duk maitar shi akan faseelat dase zuciyarta tayi blasting,he don't know when and how wutar son faseelat kullum kara ruruwa take azuciyarshi, she's beautiful kind and obedient ,dutiful she have good heart as well more of it is she's better than zuma in bed 🤣he must be blinded ,

Aisha tai shiru takurawa ledar gabanta ido tanajin karin takaici yau ko dan hakurin da yake bata bazata samu ba,

Takara hawa sosai tai zaune taki tashi wasawasa har 11:30 amma be tashi ba kuma beyi shirin bacci ba kuma da alamu ba barci yake ba, tafara bawa zuciyarta hakuri "ki daure Aisha kitashi kije ke kibashi hakuri mijinki ne fa masoyinki ko zaki barshi ya kwana acikin bakin ciki? "

Ta tashi jiki sanyaye ta cire hijabin jikinta ta ta dauke dadduman tafita kitchen few minutes ta dawo da plate da spoon da fork tazo ta ajiye ta bude fridge ta dauko ruwa ta dawo tazo ta zauna gefen gadon ta dora hannu a samanshi murya sanyaye tace"yaya kayi hakuri dani plssss, nasan inada kishi amma ina kokari wurin danneshi, kayi hakuri akan abinda nayi dazun insha Allah bazan sake ba but ka tausayamin yaya ka rage wani abu wlh inajin matukar ciwo a zuciyata "

Yayi shiru bece mata uffan ba ko motsi ma baiba idanunshi a lumshe,

Ta kwanta kan shi tace "I'm sorry bazan sake ba I promise you "

Murya dishe yakira sunanta "Aisha! Tashi ajikina karki kara tabamin jiki nima "

Ta tashi zaune ta zaro ido cikeda mamaki yaushe yayanta yafara zuciya da abin?
Chapter 74 · 0% Book details