← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 130

Sashe 23

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan 2 days faseelat tai wata muguwar rama tai fesss harwani yellow tayi, saboda masassara tasha mata jini sosai,

Khalil ya dan fita ya anso masu abinci don tunda tafara rashin lpyar shike jinyarta ya mata wanki dama can yana mata wani lokaci, ya kaita toilet ta dan watsa ruwa, kwatsam sega ishak yazo gidan yazo ya sameta sheme tsakar gida kan katifa, hankalinshi ya tashi yaje kusa daita yana tambayarta "yaya bakida lpy me yasameki? "

Dago ido kawai tayi ta kalleshi batace komi ba sosai takejin jiki,

Hankali tashe ya ciro wayarshi ya kira ummi ringing biyu ummi ta daga tace "yaakayi ne ko faseelat din batanan?

a tsorace yace "ummi Yaya bata lpya sosai bakiga duk yadda ta rame ba, ummi inajin ma batada jini don bakiga yadda jikinta da idanunta yadda sukai yellow ba,"

Ummi tace "subhanallahi bata wayar "

yace "ummi bata magana "

Tace "kace ciwon yayi tsanani kenan to kajirani gani nan zuwa yanzu "kokadan ummi batada hakuri game da rashin lpyar diyanta dandanan take rudewa, tana ajiye wayar tace "itakuma faseelat nata cikin me laulayi ne kenan ai gwara ta dawo gida tai renonshi inta samu ya girma ta koma "ta jawo wayar ta kira hjya saratu, bayan sungaisa ummi tace "dama yanzu ishak yaje gidan faseelat kai mata sako seya tarar bata lpya sosai don yace min ko magana bata iyawa shine nace ai gwara ta dawo gida tai renon cikin kafin ya girma "

Hjya tace "khalil ya fadamin bata lpya amma befadamin abun yayi worse ba, to insha Allah yanzu zan kirashi ya medota gida, dan sunje asibity likitan yace typhoid ce "

ummi tace "base ya kawota ba yanzu zanje na daukota "

hjya tace "to bakomi shima kila yanzu yana gidan dan yanzu ya fita daganan Allah yabata lpy "

Ummi tace "amin Nagode "

ta kashe kiran dasauri tasaka hijab tafita se kan hanyane ma tafadawa abbansu faseelat din,

Tana zuwa ta shige gidan, faseelat na ganinta ta fashe da kuka, ummi tace "sannu faseelat tashi mutafi gida, sannu kinajin jiki "

Ummi da ishak suka kamata ta mike ummi ta dauko mata hijab suka fita ishak ya taro masu napep suka bar unguwar,

Basu dade da tafiya ba khalil ya iso kofar gidan dama ya biya siyo mata yar kaza ce ko taci,

Yayi mamaki ganin gidan kulle ya bude ya shiga wayam ba faseelat ya rike kugu yana zare ido.

*1.* *YAJIN MAZA*

1 yakuwar maza
2 sauyar gaude
3tsintsiyar maza
4 kai coma
5 me kan kura
6 sauyar burgu
7 ganyen tsaiduwa
8 bakin manda

Za'a hadesu a adakesu luk'ui a ringa zubawa cikin miyar kuka ko a gasasshen nama yanaci.

*yana kumbura azzakari, ya karamasa tsayi,sannan ana dad'ewa ba'ayi releasing ba*

*2* *Karin sha'awa*

1 dabino
2 yayan zogale da furensa
3 garin habbatussauda

Abusar da furen zogala da yayan a cikin inuwa sai a core kwallayen dabino ahadesu da garin habbatussauda a dakesu a dinga zubawa cikin nono ko madara peak anasha.

*3* *Emergency na maza*

Nonon rakumi babban Kofi guda sai k'wai guda uku na kazar hausa sai garin kananfari tea spoon guda ki hadesu cikin kofin nonon a shanye 2 hours before sex zakaga canji.

MAGANIN KARFIN MAZA SADIDAN/MEN POWER

Jama'a da dama suna yawan tambaya ta"Shin don Allah wacce hanya ce ko wani magani zamuyi amfani da shi domin samun karfin maza" to Alhamdulillah ga wata ingantacciyar hanya wacce insha Allah duk wanda ya jarraba zai samu dacewa kuma zaiga changi sosai da sosai.

Za'a nemi.

1. Danyan kwai(Egg)
2. Man Zaitun (Olive oil)
3. Garin habbatussauda (Black seed powder).

Zadda zaa hada.

Da farko zaka fasa kwan(Egg) Kamar guda biyar sai a kawo garin habbatussauda (Black seed powder) kamar chokali daya da rabi 1/2 sai a kada kwan da garin sosai a suya su da man zaitun kamar yadda ake soya yainar kwai.a soya kamar kashi biyu za'a chi kashi daya da safe daya da yamma.

Za'ai haka tsawon sati daya, insha Allah zaka bawa wani labari.

Abin sadaqa ayiwa Annabi Salati.

LIKE AND SHARE.

MAGANIN KARFIN MAZA(MEN POWER) DA NAMIJIN GORO.

A yau zamuyi bayanin hanyar da za'a bi domin samun karfin mazakuta cikin sauki ba tare da kashe kudi ba,kuma wannan hanya bata da illa ga lafiya,sai dai kara lafiya.

ZA'A SAMU

1. Garin Namijin goro
2. Zuma

Da farko za'a samu Zuma tacecciya mai kyau a kwaba ta da garin Namijin goro sai a rika shan chokali 3 sau 2 a rana,zakai mamaki sosai.

LIKE AND SHARE.
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍

*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

2⃣9⃣

*Bismillahirrahmanirrahim*

*K'auluhu ta'ala:-faman yaamal misk'ala zarratin kairan yarah, waman yaamal misk'ala zarratin sharran yarah.*

*Gawasu de ankara samu, double power, kongy capsule ,extra large sizetablet,,gamyka herbal powder*

Yana haka wayarshi tafara ring ya dauka dasauri ganin hjya ce, ko sallama batai ba tace "ka koma gidan? kadauki diyarsu ka meda musu kar ta mutu nan, dan ummi takirani tace zatazo ta dauketa yanzu "

jikinshi nantake ya mace yace "ai har ma Sun zo suntafi da itan "

Ummi tace "to yayi ai hakan ne dede kaga kaima yanzu seka cigaba da yan hidimomin ka "

Yayi shiru yana tunanin yadda ze kwana shikadai batare da faseelat ba, hjy ta yanke kiran, tana jan tsoki.

Ko zama beba yajuya ya tafi gidan nasu lokacin har sun'isa faseelat na kwance kan kafar ummi tana ta kuka ya shigo gidan da sallama,

Ummi ta amsa mishi ya zukunna ya gaisheta yafara tambayar ya mejiki? "

Ummi tace "gatanan de, ai da tuntuni ma kamedota gida irin ciwace _ciwacennan na masu ciki beda ranar warke wa "

Yayi shiru yana tunanin maganar ta kenan tunani take ciki gare ta,

Ya buda baki yace "munsami likita yace tana fama da typhoid ga magungunanta nan acigaba da bata"

Ya ajiye ledar maganin da kazar da ya siyo mata da yoghurt

Ummi tace "ai typhoid batajin maganin bature yanzu tunda ta na nan zaa samar mata na gargajiya "

Yace "Tom mungode ummi ga wannan kunsiya magani "ya ajiye masu dubu goma,

Ummi tai godiya ya tashi tsaye yana kallon fuskar faseelat itama tun dazu shi take kallo dan tunda ummi tai maganar ciki takafeshi da ido tana so taga yanayinshi yace "Allah ya saw wake faseelat natafi "

ya juya ya fita jikinshi a mace gabadaya jiyayi kamar anraba shi da duk kuzarin sa, ya ja mashin dinshi ya tafi,

Yana tafiya ummi tace "cikin wata nawa ne dan insan maganin da zaabaki "

Faseelat ta zumburo baki dukda bata lpyan can ciki ciki tace "ummi nifa banda komi yanzu haka ma mens nakeyi "

Ummi ta rike haba duk zumudin ta ya koma tace "aure wata 6 amma shiru, ke kuma taki haihuwar me jinkiri ce "

Faseelat tace "hmm" kasa-kasa inama zata iya fadawa ummi matsalar ta amma bazata iya ba ,

Ummi tace "to Allah yasa jinkirin alheri ne aini har nafara murna zansamu jika me tayani wasa "

Faseelat batace komi ba, suna haka sega abba ya mata ya jiki yana tausaya mata, ummi tafada mishi abinda ke damunta yace bari yaje wajen wani me bada maganin typhoid ya amso mata .

Yaje ya amso maganin akafara bata da na wanka da na sha dana suraci, ko da akai mata da rana da marece da dare segashi faseelat tadan fara jin sauki,

karfe bakwai wayarta tafara ringing ta dauka tana murmushi ganin maman amira ce,

maman amira tace "momyn twins rashin lpyar ce ta boye minke har yau "

Faseelat ta saki murmushi "anty kenan wlh ban lpya sosai inama gidanmu aka medoni dazun "

Tace "ayya banji dadi ba, babyn mu nata baki wahala, tun shekaran jiya da kikace min baki lpya nashiga damuwa nata kiran wayarki kashe "

Faseelat tace "eh ni kaina bansan ina nike ba se yanzu ne naji dan dama na kunna wayar "

Maman amira tace "ayya Allah yabaki lpy naso nazo dubaki to gashi kuma gobe zamu tafi London zamuyi one week sede in mundawo zanzo "

Faseelat tace "bakomi anty Allah yakiyaye ya bada saa"

Aisha tace "amin "

Faseelat tace "agaidamin amira I'm going to miss both of you "

Maman amira tace "don't mind bazamu dade bama ki kula da unborn dinmu bye "

ta kashe wayar faseelat tai murmushi ita kadai ta dora hannu akan cikinta tana shafawa tace "inaso inganni dauke da cikin my love naji ya masu ciki sukeji, "tai shiru canzuwa tace "Allah amin "

Bayan isha khalil yaje gidan hjya cin abinci ta zubomasa tanata jan shi da labari yana meda mata amsa sama sama abincin ma bawani ci yakeba gabadaya bayajin dadin jikinshi,

Hjya talura dashi tace "wai yau lpya kake de naga ko abincin ma bakaci sosai "

yana yamutsa fuska yace "banijin dadi ne hjya "

Tana tabe baki tace "to dama ya zaai kaji dadi gimbiya na can gidansu ba lpya "

daga jin maganar yasan gatse take mishi,

Ya dan matsar da plate din gabanshi yace "hjya bari natafi gida nasha magani Kaina ke ciwo "

Hjy tace "to aita himma "ta tashi ma tashige daki saboda takaici,

Khalil ya girgiza kai ya fita gidan,

Bayan yaisa yayi wanka ya haye gado gabadaya kewar faseelat ta cikashi, hanunshi kan gefen da take kwanciya yana ayyana da yanzu itace gun,

Ya dauko wayarshi ya diba time karfe 9 da rabi, duk dade dare yafara yayi dialing no din faseelat ko yaji muryar ta ya rage zafi,

Faseelat na kwance dakinta kiran ya shigo ta mika hannu ta dauka ta kara wayar akunne with out saying something,

Yayi sallama ta amsa can kasa yace "ya jikin? "

tace "dasauki "

"Kinci abinci?"

Tace "eh "

Yace "faseelat na kasa bacci saboda rashin jinki kusa dani"

Faseelat tai shiru cikin ranta tace "dan rainin hankali kada kai baccin ni anan nafisamun natsuwa "

yakatse shirun da cewa "ina kewarki sosai"
Chapter 23 · 0% Book details