Sashe 55
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sauri fahad ya rike hannunshi yana mishi kallon bangane ba yace "what are you trying to do? "
Okato yace "na dis injection I will do to her "
Fahad ya girgizakai yanajin bakin ciki yace "kabarshi kawai taji sauki yanzu "
Okato ya kalleshi ya kalli faseelat da ido rumtse take karkarwa yace "sir le me save her plss she's in terrible pain, look at her condition"
Fahad yace "I know her condition ai but katafi I will call female doctor to check on her "
Doctor ya dago daga duken yana kallon fahad, inbe manta ba shi ya amshi haihuwar amira, meyasa lokacin be hana ba se yanzu?cikin sauri yace "OK then let me do the injection before the doctor arriving"
Fahad yace "no need of it, she will soon be here "
Okato yace "alright I'm leaving "ya tattara kayan shi ya juya ya fita,
Fahad ya fidda zazzafar iska yanajin haushin kanshi meyasa tun farko ma ya neme shi? Gashi yazo yagama kalle mishi mata hakan beisa ba wai he want to check on her ,
Ya dauki waya dasauri yakira doctor mary,
Ta dauka idanunta da bacci cos yau tayi dutyn rana so yanzu tana hutawa,
Yafada mata matarshi na neman temako tana bleeding after having sex with her,
Mary ta wartsake tatashi zaune tace "I'm coming right now "
Ta sauko daga kan bed batare da ta tashi mijinta a barci ba ta dauki abinda zata bukata tafita dasauri tabar gidan,
Fahad nata zagaye room yakasa zaune ,
mary takira shi ya jawo rigarshi yasaka yafita dasauri,
Atare suka shigo dakin, mary takurawa faseelat ido tana tausaya mata,
Cikin sauri ta hada injection ta yaye zanen gadon she's very shocked yadda taga wurin ya baci, tai mata alluran,
Ta dauko wasu pills masu diluting tabude bakin faseelat ta saka mata,
Ahankali jikin faseelat yadena rawar amma da zaa taba zuciyarta da anji yadda take harbawa da karfi saboda firgitar da tayi,
luckily jinin shima yatsaya,
Mary ta juya ta kalli fahad da yakasa ya tsare, tana mamakin rashin tausayi irin nashi,
Ta dawo da kallonta akan faseelat tasaka hand gloves ta bude leg din faseelat tana duba HQ nata,
Sosai ta duka tana kallon wurin tasa ka hannu tana jan gefen don gane intayi expanding da yawa, luckily bata bukatar stitching ,
Ta sauko daga kan bed din ta wuce toilet dinsu, few minutes later tafito bayan ta hada ruwan zafi ,
Ta fito tasa hannuwa ta tallabo ta tada ta zaune ,faseelat tafara bude idanuwa da sukayi mata nauyi fahad dasauri yaje ya dauketa ya kaita toilet din yasaka ta a baff din ,mary tabiyo bayan su ta Kalle shi tace "sir excuse us please "
kamar kar ya tafi yajuya yafita, faseelat na jingine acikin ruwan tana cije baki, akwai zafi amma azabar da tasha dazun bata tunanin akwai wacce zatasha wadda tafita, se yanzu da tadan dawo hankalinta hawaye suka gangaromata a kan fuska,
Mary tana kallon ta tace "sannu madam, kinsha wuya fa that's how men act now adays, basa bi asannu they did it da tsiya very rapidly, sannu kina kokari kina shiga ruwan zafi sosai don ki saurin yin recorver cos u r wounded,kina sa gishiri a ruwan ze temaka wurin kashe ciwon "
faseelat ta daga kai kurum, zuciyarta na cigaba da harbawa tanajin tsoron sex din,
Sun dau kusan 50mnt a toilet tana ta sauya mata ruwa , sannan tace"madam zaki iya tafiya kuwa "
cikin karfin hali faseelat ta daga kai,cikin dasashshiyar murya tace "kidan bani wuri I want to take shower "
Mary tace "okay try and get up I want to see if you can "
Faseelat ta tashi tsaye tana ciza baki,
Mary ta juya tafita taja mata kofar,
Faseelat ta matsa jikin shower ta kunna taja tafara wanka using warm water,
koda Mary tafito fahad ya cire bed sheet din ya sauya wani duk yagoge jinin da kenan, yana zaune ya zubawa kofar toilet din ido ,
Mary tace "sir she's now safe, tana wanka zata fito yanzu, akwai drugs da zan bata ana kula da shansu, sannan Sir u have to give her sometimes so dat she'll heal her wound, yanzu a samar mata abinci taci tasha drugs din saboda akwai na bacci aciki ,I'm going back akula da gaba sir"
Fahad hannayenshi kan baki yake kallonta yace "thank you doctor ,I will do as you said"
ta ajiye maganin kan bedside table ,
Ta kalleshi tace "good night Sir" dukda de it's to 4
Ya tashi ya zaro kudi a aljihun wandonshi ya mika mata, ta amsa tai godiya ta tafi,
Yanajin kamar ya bi faseelat toilet din ya daure yazauna jiranta,
Duk abinda suke Aisha naji har fitar doctor da shigowar wannan, tunda taji ihun faseelat ya yawaita tagane bana dadi bane, bakin ciki yakara cikata ta sauka ta bude fridge ta dauki kwalin civita takafa akai seda ta shanye ta wurgar da shi tsakiyar daki tana fidda numfashi, sanyin zuciyar da tasamu ko 2mnt baaiba ya bace tacigaba da kukanta,
Tana gama wankan ta jawo karamin towel dake atoilet din ta daura ta fara takawa don fita daga toilet din, Ashe mikewa tsayen yafi tafiyar sauki, ta samu ta kai bango tana cije lips take kallon kafafunta ji take kamar ana datsasu inta taka, ahakan tabude kofa tafito,
Yanajin karar bude kofa yayi zumbur ya tashi tsaye cikin sauri yaisa wurinta ya rungumo ta jikinshi yana sauke ajiyar heart ,
Faseelat ta fashe da marayan kuka tanajin tausayin kanta,
Yana jin yadda zuciyarta keta bugawa ya janyeta daga jikinshi ya tallabo fuskarta da hannu biyu taki kallonshi se hawayen da ke zuba daga idonta,
yana mata kallon kauna yace "cutie u make me the best man in the world by given me ur virginity I'm so excited ,u r the best cutie ,and the honey queen, I enjoyed your sweetness thank you so much honey queen "
Faseelat ta daga ido ta dorasu cikin nashi tana tuno yadda yaita hakarta kamar rijiya, sunata kallon juna shi kuma he's remembering her sweet hq yadda yajita zam-zam,
Ita tafara dauke ido tai baya zata fadi ya dauketa yana bin jikinta da kallo ya kwantar da ita kan bed,
faseelat ta lumshe ido ta bude tana kallon gefen da sukai sex,
Fahad yasa hannunshi cikin Nata yana mammatsa hannunta yace "I love you honey queen, why kika ki fadamin cewa u r virgin gashi kinsa nayi banna but I'm sorry, if I had known that since wlh bazanyi garaje ba I will do it gently "
Cikin low voice yace "am I forgiven? "
Ta kura mishi ido na second sannan ta daga mishi kai, cikin jindadi yakai hannunta kan bakinshi ya mata kisss tareda fadin "thank you my cutie "
Ta kirkiro murmushi ya sauka ya dauko ledar kazarta da maganin da zaa bata ya dawo kan bed din ya tada ta zaune ya janyo ta jikinshi, duk yadda yake ganin kamar zatai nauyi amma sakai take,
ya bude ledar kazar yana fadin "yakamata kici kazarki dazun zumudin son ci na be bari kinci ba "yaida maganar yana dariya,
Faseelat tai murmushi ta kwantar da kai a kirjinshi, ya rika debo naman yana saka mata abaki, tarika amsa dama yunwa takeji sosai murna bata bari taci abinci ba dama, gashi duk ya kwakureta, seda ta koshi ya kai da niyyar bata ta riko hannunshi ta kai naman bakinshi, ba don yanason ci ba ya bude baki yaci ,
ya ballo magungunanta ya tsiyaya holladia yoghout ya bata ta bude baki ta ansa ta shanye, sauran da ta rage ya karasa shanyewa,
Takoma ta kwantar da kai kan kirjinshi tanajin dadi takureshi da kallo yau itace tare dashi yana nuna mata wannan dumbin soyayyar ,
ya sadda ido yana kallonta yaga itama shi take kallo hollandia da tasha duk ta bata mata saman lips,da niyyar ya lashe ta, asannu yake matsawa da lips dinshi ya kamo lips dinta yafara tsotsa ,
Faseelat ta fiddo ido waje tana tsoron kar karawa zeyi, jin bugun da zuciyarta ya dauka yasashi ya janye lips dinshi yana bin pink lips dinta da kallo yace "I love you my sweet wife "
Ta saki murmushi tafara lumshe ido saboda maganin baccin da tasha, ya sauke ta akan bed din ya sauka kasa ya bude wardrobe ya dauko mata wata rigar baccin ya dawo ya tada ta zaune tana langabewa ya riketa yafara kokarin janye karamin towel din jikinta, duk da tana cikin magagin bacci seda ta rike towel din gam,
Yasa hannu daya ya zare nata yace "let me put it on you"
Ta saki towel din, yaida janyeshi, yabi jikinta da kallo yadda take sheki da taushin ta is very different, yanajin desire yasaka mata rigar ta koma ta leme kan pillow,
Yatashi yana dedeta kanshi yakashe gloves din dakin ya dawo ya zauna yamike kafa yajawo kanta akan cinyarshi ya jingina da bed yana shafa gashin kanta yana wasa dashi yanajin tsananin farin ciki, faseelat dinshi ba sauran wani bace, Allah yasoshi da rahma da yasa ba abunda ya shiga tsakaninta da tsohon mijinta,
Ya kai baki yamata kisss agoshi, ya jingina kai yana ta tunani har bacci ya daukeshi, faseelat ko tuni ta fara bacci,
Aisha ko tana nan zaune yadda taga dare haka taga rana.
Ana kiran salla Aisha ta shige toilet tayo alwala tazo ta kabbara salla kanta ya mata nauyi ,itada da se fahad yasha fama take tashi sallar saboda rashin isashshen bacci, yau gashi ta kwana bata tsaye bata zaune kuma haryanzu bawai baccin takeji ba,
Suko amarya da ango baccinsu suke ta sha, shi beji kiran sallar ba, itakuma faseelat maganin barcin be saketa ba, baccinsu suke tayi hankali kwance,