Sashe 68
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sungama karatu faseelat ta wa amira wanka tana saka mata kaya tace"me mommy tafi dafa miki kitafi school dashi? "
Amira tace "tafi soyamin indomie da kwai , amma ba sosai ba sede natafi da cornflakes golden moon, cupcake,snacks da dudu milk, amma mommy tanayo dambun nama takawomin ina zuwa dashi sosai "
Faseelat tai dariya tace "ke mi kikafiso?"
Amira tace "inason tuwon shinkafa sosai mommy bata mana tuwo "
Faseelat ta zaro ido tana dariya tace "tuwo kuma princess? "
amira tace "eh anty friends dina suna zuwa da diffirent food a school,amma ni nafi shaawar tuwon "
Faseelat tana gyaramata maballi tace "yau ko zaki ci tuwo "
Turo dakin da akayi ne yasa suka kalli kofar Aisha ce tai tsaye tana kallonsu zuwa tai ta shirya amira ta samesu haka ,
Faseelat ta sadda kai tace "anty ina kwana"
Aisha tace "lpya "ta shigo dakin ta shafi kan amira tace "tunda kinshirya muje kiyi break daddy ya saukeki don shima fita zeyi "
Taja hannunta suka fita akabar faseelat a zukunne, bayan Sun fita faseelat ta girgiza kai ta tashi ta shiga daki don kimtsawa,
Bayan tafito wanka tai makeup tana saka riga fahad ya shigo dakin fuskarta nata sheki ,
Faseelat ta sakar mishi murmushi shima da murmushi a fuskarshi yazo ya rungumeta ta baya tsamm,
Tace "washhh" saboda ciwon ta da ya fama,,
Ya saketa ya Kalli jikin nata da haryanzu yake jawur ya dafe goshi,
Faseelat tace"ina kwana? "
Yayi shiru cikin jin tausayi yace "ya jikinmu?"
Faseelat ta kalleshi tace"lpya ta lau hero inafatan ka samu sallar asuba "
Yace, "nasamu ai naji dadin yin sallar a cikin mutane, shiyasa nayi setting alarm na tashi "
Tace "shiyasa nake sonka sosai "
Ta ida jan doguwar rigar kasa,
Fahad yayi karamin murmushi yace "muje muyi breakfast ko? "
Faseelat tace "inazuwa zansameka kasan "
Ya kalleta ya juya, ta sauke ajiyar zuciya tariga tasan idan suka fita tare basu kyauta ba,
Seda sukayi nisada cin abinci tafito tazo ta zauna tai sarving kanta pepper meat tafara ci,
Tunda ta zauna hankalin fahad ya koma gunta ta burgeshi sosai yadda batai zuciya da amira ba kuma ta hakura dukda seda yasha fama sannan , se kallon yadda take taunar naman bakinta cikin kwanciyar hankali yake, ya gangaro da kallonshi a wuyanta zuwa saman rigarta da breast suka turo sama ya lashi lips dinshi,
Aisha ta kalleshi ta kalli inda yake kallo cikin haushi tace "yaya zakuyi lati fa it's to 8 "
yaja numfashi ya kalli amira yace "mutafi princess "
Ta sauka Aisha rike da jikar laptop dinshi ta rakasu suka shiga mota tana masu waving suka fita daga gidan,
Ta sauke numfashi ta koma ciki ba tsayawa ta haye sama tafara gyaran dakinta,
Seda faseelat ta koshi ta kauda kayan ta shiga gyaran gidan 9:30 tagama ta koma daki ta kwanta duk abinda take dauriya ce kawai take amma batajin dadin jikinta tunkafin ma ya jibgeta, tana ta tunani aranta har bacci ya dauketa,
Karfe 12 :40pm ta farka ta shiga toilet tai fitsari ta fito ta sauka kasa ta shiga kitchen Aisha na girki faseelat tace mata "sannu anty ko da akwai abinda zan kamamiki? "
ko waiwayo wa Aisha batai ba tace "babu"atakaice
Faseelat tace "to shikenan amma Dan Allah anty kiyi hakuri abinda yafaru jiya sherin shedanne "
Aisha tacigaba da aikinta tace "naji "
Faseelat tai shiru tana kallon bayanta jin yadda take ta amsa maganar kamar dole, batakara cewa komi ba ta koma dakinta ,tai kwanciyarta ta kunna data,
da daddare faseelat ta amshi girki da dauriya tai musu tuwon shinkafa miyar egusi ta shiga toilet tai wanka ta dawo tai simple makeup,
Fahad duk yabi ya zuzuce wurin kallonta dakyar yafita ishai yana dawowa sukai dinner,
Ya riga kowa tashi saboda he's eager yajishi cikinta,
gaban faseelat har faduwa yarikayi dan kar ta takurashi da tabarwa Aisha kwanan saboda batajin dadin jikinta samm,
bawani shirin bacci tana shigowa yafara romancing dinta tafara hawaye besani ba seda ya tubeta yakara ganin jikinta dake jawur sede kumburin ya sabe, seyaji yakasa yin komi ya jawota jikinshi yana rarrashi itako tafara kuka, dakyar ya rarrasheta ,ya ciro waya yakira doctor ya mata bayani tafada mishi sunan magani biyu daya tablet daya cream cikin daren yafita ya siyo su kafin ya dawo faseelat ta kwafe number umma wadda har yanzu tana nan a tsohon sunanta bad woman, awayarta tai saving da my in-law ,ta shiga contact na fahad ta sauyawa number umma suna da umma ta,
Yana dawowa ya shafa mata na shafawa yabata nasha, faseelat da kanta tace yaje wurin Aisha yaki suna rungume da juna sukai bacci can cikin dare shaawarshi ta motsa ya tashi yabar dakin ko 15mnt baaiba faseelat ta gane baya dakin ta bude ido, kasa kasa tanajin duminshi yana sabbatuwa Aisha,
Bayan 4 day's faseelat ta warke simul sede cream na bacewar tabo dataketa shafawa don ta samu tabunan su bace ,
Har yau fahad be daukar kiran umma kuma koda yaga sauyin suna yasan aikin faseelat ne se yabarshi ahaka,
Ranar jumaa ce tunda safe yafada masu karfe 3pm zai kaisu gaida mommy,
Bayan sunyi lunch suka shiga suka shirya yana zaune yana aiki Aisha tazo ta zauna tana sanye da riga da sket na lace da gyale a kafada, itakuma faseelat ta sanyo riga da sket atamfa da gyale sede ta yafashi ne tundaga saman kai, hannunta rike da amira dake sanye da doguwar riga,
Ya dago ya kallesu su duka ya meda kallonshi gun faseelat kayan Sun mata shape sosai komai awaje gyalen yayi shara shara ,ya meda hankalinshi kan computer dinshi sannan yace "honey queen kije ki sauya kaya "
Faseelat ta Kalli kanta tundaga sama har kasa ta kalli Aisha tace "hero miye illar kayan jikina? nagafa anty irinsu ne jikinta "
Ya dago yana mata wani kallo cike da kishi yace "eh iri daya ne amma ita be fito mata structure ba kije ki sauya "
Aisha ko kallonsu batai ba hankalinta na kan chatting,
Faseelat ta haye sama can zuwa ta fito ta doro Arabian hijab saman kayan,
Fahad ya dago ya kalleta, rigar tai kwance kan breast dinta, yace"kije ki sauya dressing nace"
Faseelat ta turo baki ta koma ta sanyo gownt da bakin gyale shi kuma cotton amma karami, ya kalleta ya Kalli hips dinta yace "basuyi ba"
Cikin haushi takoma ta sako English wears da t
Dubai hijab ,ya dago ya kalleta sunmata mugun kyau yace "go and change them "
Ta koma ranta cunkushe ta sanyo riga da single zane ta dora after sama ta fito, tundaga saman bene ya dago ya na kallonta breast dinta sunyo waje motsin da take wurin saukowa suma motsi suke tun kan ta sauko yace "ki koma ki sauya kaya kiyi decent dressing "
Faseelat ta duka ta kalli kayan jikinta ta koma ta sako doguwar riga tasa gyale sama tafito fuskarta kumbure tazo ta tsaya ya dago ya kalleta sama da kasa suma tayi kyau ciki, cikin jin kishi yace "wai ina hijabobinki na gida kije kisa su"
Faseelat tace "ni duk nabada su kuma bakasaimin irinsu ba "
Yayi shiru ya rufe laptop din ya tashi tsaye ya zaro tissue paper daga kan center table yazo ya goge lip gloss da faseelat ta shafa da dan maroon eye pencil da ta zizara, faseelat ta kalleshi tai tsaye,
Ya juya ya fita Aisha ma ta tashi tafita tanajin zuciyarta na tafasa,
faseelat taja hannun amira suka fita suma harsu fahad Sun shiga mota Aisha direct baya ta bude ta shiga, faseelat tazo ta shiga gaba ta rungume amira,
Ya kalli wuyanta dake bude da breast dinta da gyale ya rufe suna tsaye ,
faseelat na niyyar rufe kofa batare da ya kalleta ba yace mata "ki koma baya Aisha ta dawo gaba"
Ya Kalli Aisha ta madubi datake ta kyafta ido da yacika da hawaye,
Faseelat tanai mai wani kallo tace "amma ai yau girkinane kuma se laasar tayi yake komawa kanta "
fahad da kishi ya rufewa ido yace "ba abinda ya damen ki koma baya kuma daga yau ke zaki rika zama baya Aisha a gaba "
faseelat tai murmushin da yafi kuka ciwo ta sauke amira ta zaunar daita gefe ta bude murfin motar ta fita batako tsaya kulleshi ba tai cikin gida dasauri,
Fahad yaja tsoki ya bude motar yabi bayanta cikin zafin rai,
Aisha tace "aikin banza ai tunda tagama gano kana jindadinta shikenan kuma, mutum ya kwana ihu kamar mahaukaci mtswwwww "taja tsoki,
Amira ta juyo tace "mommy anfasa zuwa ne? "
Aisha tace "I don't know "tai shiru dan mugun haushin amira takeji yadda take likewa faseelat ta mata warning so baadadi amma kullum tana manne daita kamar cingam,itada ubanta duk sun haukace ,.
jumaat Kareem
[8/5, 6:12 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
6⃣3⃣
Dedicated to my fan's
Faseelat na shiga ciki tai zaman dirshan a kasan tyles ta rufe fuska da tafin hannuwa ta saki kuka, ba jimawa ya shigo fuskarshi tamau ya ganta zaune kasa rai bace yace "kee me kike nufi ne kitashi ki wuce mutafi"
Faseelat ta sauke hannuwa fuska jagab da hawaye ta Kalle shi tace "ba inda zanje kuyi tafiyarku"
Yace "are you crying? Kukan me kike? "
Murya na sarkewa tace "ba dole nai kuka ba, hero duk yadda zaka batamin rai sekayi miye laifina da har zakace wai kullum anty ce zata rika zama agaban motarka? Ni I don't care da zaman motar daga yau bazan kara shiga motar ba shikenan ko "
Yayi tsaye yana kallonta zuciyar shi na ciwo wai meyasa bazata gane ba?jikinta yana kyau da duk dressing shi kuma bayason wani ya ganta yayi shaawa,