Sashe 46
Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ramlat tacigaba da dorawa Aisha darasi, tana budurwa amma ba makircin da bata iyaba don tafi aisha wayau,
Har marece fahad nata trying number faseelat amma bata shiga duk se hankalinshi ya tashi ya rasa me zeyi,
Itakuma faseelat jikinta ne yayi tsanani dan amai tarika yi ma daga baya, ummi duk ta rude ta dawo jinyarta,
Da daddare fahad yaje gidan alhaji suka zauna alhaji yafada mishi yadda sukayi yace "yanzu de in Allah yakaimu gobe zamuje nida su alhaji yunus "
Fahad yace "Nagode daddy ga kudin nama cirosu daga banki one million kudin neman auren se 200,0000 taka "
Alhaji yace "to godiya nake insha Allah goben zan nemeka idan mundawo "
fahad yatashi yafita cikin farin ciki, koda yakoma gida yata kiran faseelat amma akashe itako wayar har ta mutu saboda rashin caji da bata saka ba,, ya hakura ya dena kiran yanajin ba dadi dan yariga ya saba da jin muryarta, ya danyi aiki a computer shi ya kwanta da niyyar gobe zeje gidansu faseelat tunda wuri ko hankalinshi ya kwanta, yadade da kwanciya amma yakasa barci, gabadaya desire ta hanashi baccin he's missing Aisha yanata juye juye har kusan 2 nadare yatashi ya jawo laptop dinshi ya cigaba da aiki saboda ta dauke mai hankali,
Wan safe da karfe 10:30 su alhaji rabiu su ukku sukaje nemawa fahad auren faseelat, baba babba ya karramasu sosai sannan suka mika mishi kudin a leda 1 million cifff, batare da alhaji yasan adadin kudinba yace "faseelat deba budurwa bace don haka base kunkara ba kanku wahala ba munbashi ita idan kun shirya nan da 1 month ma seayi biki "
Alhaji rabiu fuska a sake yace "shi yaron yace bayason amata komi zeyi duk wata hidima, inde babu damuwa alhaji munason a ragoshi ya koma 3wks "
Alhaji babba yace "ba matsala mu ashirye muke Allah yakaimu nanda 3wks din Amman muma iyaye zamuyi mata abunda yakamata ace munyi"
Su alhaji sukayi godiya aka rufe taro da addua aka tashi bayan ansaka rana nanda 3 wks,
fahad ko se 10 yatashi ya kimtsa cikin sauri ya kama hanyar gidansu faseelat yana kan hanya ne alhaji rabiu ya kirashi danhaka ya juyar da motar zuwa gidan kawunnashi,
Yana zuwa yakirashi alhajin ya fito a harabar gidanshi, suna kan resting chair alhaji yace "to alhsmdulillah yanzu de faseelat ta zama taka, munje munyi magana da iyayenta sunbaka ita kuma sunsaka ranar aurenku nanda 3wks"
Fahad ya rumtse ido yanajin mugun dadi na ratsa dukkan gabar jikinshi, ya bude ido ya Saki kayataccen murmushinda besan yayi ba ya kamo hannun alhaji yace "Nagode daddy I'm very proud of you ,naji dadin wannan labari sosai da sosai "
Ya saki hannunshi ya fara shafar sumar kanshi da ya saba,
alhaji yace "badamuwa danbaba, yanzu seku fara shiryeshirye kafin lokacin "
fahad yayi zumbur ya tashi tsaye yanzu ba abunda yake son gani sama da faseelat yafada mata wannan gud news din, ya kalli alhaji yace "daddy zantafi semunyi waya thanks you so much"
alhaji yayi murmushi ganin irin farin cikin da fahad ke ciki yace "welcome son "
fahad ya juya ya fita daga gidan ya shiga mota ya kama hanyar zuwa gidansu faseelat cikin farin ciki.
Yana zuwa ya bude mota ya fito don samun yaronda ze tura yakira mishi ita don haryau wayarta kashe take,
Sega Mubarak yafito daga gidan fahad yayi sauri ya rufe motar ya karasa kofar gidan yacewa Mubarak yakira masa faseelat,
Mubarak yace "yaya batajin dadi tunjiya bata lpy "
Fahad ya zaro ido ya dafe kai yasan bakomi yaja ba se dukan da Aisha ta mata, ya dafa Mubarak yace "tana gidan ne? "
Mubarak yace "eh dazun suka dawo daga asibity "
Fahad yace "to kashiga kacewa ummi fahad zeshigo gaidata kaji? "
Mubarak ya gyada kai ya juya cikin gidan, fahad ya fitarda iska daga baki ya cusa hannaye cikin aljihun wandon,
Mubarak yashiga ummi na cikn aikinta na yau da kullum Mubarak yafada mata abinda fahad yace ,ummi tace "to jira karka fita bari na saka hijab na kimtsa waccan tukunna, aibawani gaidani dayazoyi faseelat de yazo gani yazo duba barnar da yayi "
Ta juya ta shiga daki ta sako hijab dinta ta shiga dakin faseelat tana barci ko hijab da suka dawo daga hospital bata cireba ta kwanta,
ummi tafita tacewa Mubarak "jekace ya shigo "
Mubarak yafita har lokacin fahad na tsaye yace mishi ya shigo, fahad ya taka zuwa cikin gidan ,
Da sallama ya shiga ummi tafito ta amsa ta masa iso zuwa dakinta, tana kara kallon kyawunshi ya shiga ya zauna akasa ya tankwashe kafa daya dayar kuma ya tsaidata cikin sanyin murya yace "ina wuni"tareda sunkuyar da kai,
Ummi tace"lpya lau ya iyali? "
Yace "alhamdulilah ya me jiki? "
ummi tace "dasauki "
Yace "Allah yakara sawwakewa, ayi hakuri ummi haukansu ne na mata bana kusa lokacin da abun yafaru "
Ummi na kallon hannunshi dake nannade da bandage tace "ai bakomi Allah ya kyauta gaba "
Cikin jin nauyi yace "zaniya ganin faseelat din? "
Ummi tace "eh bismillah "tatashi ta fita,
ya tashi yabi bayanta,
Ummi ta shiga dakin faseelat ta dan bubbuga gefen gadon faseelat ta bude idanunta da sukai ja ta kalli ummi, ummi tace "ga fahad nan ze shigo ku gaisa "
Ummi na rufe baki fahad ya shigo dakin faseelat tafara kallonshi daga Kasa zuwa sama tana akwancen yana sanye da white shirt da golden trouser,
shima kallonta yake tunda ya shigo room din fuskarta kadai yake iya kallo duk tayi ja saboda kuka da yar ramar datayi daga jiya zuwa yau,
Ummi na gefe, fahad ya tsaya daga nesa yana kallon faseelat baruwanshi da ummi da takafa ta tsare yace "cutie ya jiki? "
Tadan Saki murmushi kawai yace "I'm sorry "
ta lumshe ido tabude alamun OK,
ganin ga ummi tsaye yace "ina wayarki I have call you several times "
murya dishe tace "banida chargy "
yace "alright Allah yabaki lpya "
yacewa ummi "Allah yabata lpy "
Ummi tace "amin "
Ya juya yafita,yana fita ummi tace "Ashe de faseelat bakida hankali wani lokaci idan kikai abu se inga kamar kece yar farin, inba rashin wayau ba ki kwasa ki tafi gidan ta dankina sakarai? To Allah yatemakeki dan wlh inda nice ko fuskarki bazata ganu ba "
Faseelat lumshe ido kawai tayi, kashi biyar na ciwonta ya tafi taga habibinta da kuma gaskiyar da ummi ta gano,
fahad nashiga mota ya dauko power ban ya ba Mubarak yakaiwa faseelat tareda bashi 2000, Mubarak ya amsa ya shiga cikin gidan,
Yashiga dakin faseelat ummi nata surutu ya mikawa faseelat power ban din, Ta mike zaune dasauri kamar ba Marar lpy ba ta dauko wayarta ta jona chargy, ummi tace "hmmmm Allah ya kyauta "tatashi tabar dakin saboda takaici,
Faseelat takoma ta kwanta bayan ta saka chargyn danba warkewa simul tayi ba,
Fahad bebar kofar gidanba ya dauki wayarshi yakira daya daga cikin yaran dake aiki a plaza dinshi yace mishi yana bukatar engine good quality kuma ai masa full tank, da 2 cartoons of peak milk ,2 cartoons of maltina kwalin holandia ya fadawa yaron address din gidnsu faseelat,
sannan ya tada mota yana tuki Ahankali yana ta tunanin faseelat ya kama hanyar gidan mommy.
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽
We are bearer's of so golden a pen🖊
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden pen🖊
Be hold our words
A product of our pen🖊
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
5⃣1⃣
Daisarsa yasamesu Main pallow zaune kan aisha akan cinyar mommy tundazu anata kwatanta mata ba laifi yanzu ta fara amsar shawarar su,
Ya zauna kujera kusa da tasu, yana gaida mommy,
Aisha ta dago tadan kalleshi ta meda kai
tana shakar kamshin shi me tafiyar da tunani,
Mommy ta amsa fuska a sake tace "congratulation munyi waya da alhaji yace sunje nema maka auren yarinyar kuma anbaka ita "
Fahad yayi murmushi yadan sosa kunne, yana kallon aisha dake kwance
Mommy tace "Allah ya kaimu lokacin 3wks kamar gobe ne ai "
Yayi shiru, jin abinda mommy ke cewa ya razana aisha jitayi kamar tatashi tabar wurin ta samu inda zata rage kwallarta amma ta dake tanata meda kwallar dake shirin zubomata,
Mommy ta tada Aisha daga kan cinyarta ta shiga ciki ganin mayen kallon da fahad kewa aisha,
Tana hayewa ,yayi sauri ya dawo kusa daita,ya medata kan cinyarshi, kanta sunkuye yana leken fuskarta yace "my aisha baki missing dina ba ? "
Tai shiru batace uffan ba se hawayen da take makalewa da suka gangaro, ya tallabo fuskarta da hannu yana kallon idonta yace "Aisha I'm really sorry for what I did to you yesterday kiyi hakuri mu koma gida last night Im sleepless, I was thinking of you all the night ,nayi missing dinki sosai ki tausaya min please "
Yasa ka harshe yana lashe mata hawayen dake zubowa, ta kalli hannunshi dake da bandage ta rikoshi tana kallo cikin jin tausayin shi tace "I'm sorry for this "
Ya kureta da ido bece komi ba tai sauri ta rungumeshi tana hawaye tace "I love you yaya "
Yasaka hannu ya zagaye ta yace "I love you too dear "
Sunkai like 2mnt yayi breaking hug din yana kallonta yace "let's go to our home now, plsss bazan iya kara bacci batare dake ba "
Tasa hannu ta share hawayenta tana jan hanci tace "OK let me take my veil "
Yaji wani dadi azuciyarshi yace "thanks you honey "
Ta balla mai harara da murmushi a fuskarta ta tashi ta shiga ciki,
Ya furzar da iska daga baki ya jingina a cushion yanajin kamar yau is the best day of his life "
Aisha tashiga wurin mommy tazauna tace "mommy we're going "
Mommy ta kalleta "ko kefa ki ta kara bawa kanki hakuri kinji, ki kauda kai akan duk abinda zaki gani it's a matter of little time "
Aisha ta dagawa mommy kai,