← Book details Ragon Miji Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 130

Sashe 36

Ragon Miji Complete Hausa Novel · about 8 min read

fahad wata biyunnan da sati daya horo kawai yakewa kanshi saboda haryanzu memakon ya rage tunaninta sema karuwa yayi, duk nakusa dashi sunga sauya warshi, ita kanta aisha taga canji sosai kuma ta tabbatarwa kanta akwai abinda ke damunshi beso yafada mata ne kawai har kara takaishi gun mommy takirashi ta mishi magana amma yace bakomi haka suka hakura suka sa mishi ido, harta dan wasa da dariya da yakeyi da aisha duk yabari any time yana busy thinking of cutie dinshi, inkaga dariyar shi to amira na wurinshi ,kullum cikin duba pics dinta yake abinda ke kara hura mishi wutar sonta da shaawarta.

Suna cikin fira da best friend nashi sabeer da ya dawo daga Italy wani aiki kiran faseelat ya shigo, tunda kiran ya shigo har ya tsinke fahad be kyafta ido ba ya zubawa screen din wayar ido yanata kallon cutie na yawo don yakasa sauya sunan kuma yakasa deleting number din,

Sabeer na kallonshi ganin duk sauran annurin fuskarshi ya gushe yace "wai dude lpya nifa tunjiya nake da tarin questions da zanmaka, mike damunka plsss duk kafada sosai ka rame kuma bakada kuzari kamar da miye ke damunka? "

Fahad ya meda kanshi jikin seat din office dinshi ya rumtse ido,

Sabeer yace "bamu saba irin haka da kai ba just tell me komiye nikuma zanyi iya kokarina wurin temaka maka "

Fahad ya tashi zaune ya bude pic din faseelat yana kallo Kasakasa yace "I'm in love "

sabeer ya daga kafada "so whats going on "

Fahad yace "she deceived me, tabari nakamu da sonta while tasan she's a divorcee"

Sabeer yace "me I don't see something bad ai tunda kana sonta ka aure ta haka mana "

Fahad yace "u known me, kana tunanin kishina zan iya auren disvirgin? a girl that someone slept with her uncountably? "

sabeer yace "so then karabu daita mana kahuta "

Fahad cikin shouting yace "I cant ,now it's over 2 month and something nakasa cireta arai na,"

Sabeer yace "ni ko i want see the girl ,wadda sonta yasa ka koma haka "

Fahad ya lallatsa system dinshi yayi viewing pic din faseelat tana sanye da red material ya juyar da laptop din wurin sabeer yace "see her "

Sabeer zaro ido yayi tareda fadin "gorgeous girl, gaskiya dole ka rude to yanzu de tunda baka son disvirgin ni tamin inasonta ahaka kamin hanya plsss "

Fahad ya harareshi yana janye system dinshi da sabeer ya danne da hannu biyu, yana jin haushi ko Wow din da yace jiyayi kamar ya kai mishi naushi,

Yace "ni takeso bakaiba kuma I don't think zata soka don kamata muni da yawa, nikuwa kaga 2 month ta dauka tana bina taimin missed call tamin message tana magiyar in yafemata amman ban kula ta ba kuma bata dena ba har yau,"

sabeer yace "gaskiya bakamata adalci ba, tunda ta baka hakuri yakamata ka hakura tunda kuna son junanku, ka dubeta fa son kowa kin wanda ya rasa ina maka tsoron karwani yazo yama shigar sauri, think mana kai mafa ba virgin dinnan bane to ita bindiga zatai, itada zata rika sharing dinka da wata fa, ni aganina ka cire kishinnan ka aure kayanka "

Fahad yayi shiru yana nazari yace "I'm missing all about her ina azabtuwa "

sabeer yace "stop following ur wrong decision and face the truth, call her back, kabata hakuri tunda tana sonka she'll forgive you, irin wannan kyan nata ko baka taba ba kallonta kawai ya isheka jindadi"

Fahad yayi murmushi ya dauki wayarshi don he's following sabeer advices always saboda tana mishi amfani yace "le me call her "ya dago ido ya kalli sabeer,

Sabeer yace "hakane dede "

Suddenly kiran fahad ya shigo wayar faseelat sede lokacin har tabar dakin tana kitchen ,

Fahad ya Kalli sabeer yace "she's not picking"

Sabeer yace "just try it again "

Fahad yakara dialing

Faseelat na kitchen
taji ringing din fahad, waqar umar m sheriff me taken tabbas,

tana gudu tazo ta dauka ganin vedio call ne yasa ta dedeta kanta ta zauna sannan ta dauka,
Shaf ta manta kayan jikinta vest ce kurum da zane gashinta kan kafada ,

Suna ganin fuskar juna dukkansu suka Saki ajiyar zuciya, ya kureta da ido tsikar jikinshi na tashi ganin breast dinta a zahirance ga nipples dinta fili dan ko bra babu jikinta,

Ganin kallon da yake mata ta sunkuyar da kai thinking that abinda ta mishi ne yasaka kallon nan da nan hawaye suka cika idonta tasa hannu ta share tadan dago ta kalleshi tace "I'm sorry plss "

Ya lumshe ido ya bude yana karabinta da kallo duk ta rame ashe itama tana wahala,

Yace "I'm sorry for what I did to you by avoiding you all that time "

Ta danyi guntun murmushi tace "don't say that nice namaka karya i deceived you kai bakai komi ba "

yana kara kallonta yace "u look pale why? "

Ta lumshe ido ta bude " I must I can't bear to lose you, I suffered alot ,plss don't leave me I can't be able to live with out you "

Ya danyi guntun murmushi yace "look at me carefully "

Ta kura mishi ido yace "how do I look? "
Tace "pale too"

Yace "u are not suffering alone we all shared thesame thing, meyasa kika boyemin kintaba aure se da kika bari nakamu da sonki sannan ihhim why? "

ta share hawaye yayi saurin cewa "stop this crying abeg, just answer my question"

Ta dukar da kai" banason rabuwa da kaine, nasan inkaji ina da aure bazaka taba kulani ba "

Yana nazari yace "that means kina da aure muke conversations? Together? "

Hawaye suka zubo mata tace......

You have to comments plsss😒
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰

By

*MAMAN MAMY SHALELE*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍

*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

4⃣2⃣

*dis page is for my bazawari, ina tsananin sonka son da nike maka ya zarce girman kiyashi😂luv u irin a bit tiny 🤭thanks for the love and everything,i salute you*

Tace "dan Allah kayi hakuri karka barni "

Yana kallonta hannusa kan labbansa yace "faseelat kidena min boye boye just tell me everything about you, I'm not going to leave you do you get me ? "

Ta daga kai yace "alright tell me kinada aure muke conversation? "

Ta daga kai tace "bana son mijina aka Aura minshi, bayan auren mu baya kula dani, lokacin da na ganka nafara jin sonka dan Allah kayi hakuri sonka ne ya rufemin ido nai haka"

Yana mata wani kallo idanunshi sunyi ja yace "this means ranar da mukai last chart ranar aka sakeki? "

Ta daga kai "ranar ne kuma dama wata na takwas kadai "

Kanshi Duke ya dago "kina nufin kadai ne, kato yayi wata takwas yana squeezing dinki ki kira shi kurum, kinsan yadda nake da kishi kuwa? Wlh faseelat kin mameni da ba abunda zesa nafara sonki danasan haka, shikenan duk yagama kallemin ke yagama tande komi "

Sabeer dake gefe ya babbake da dariya,

Fahad ya wurga mai harara, ya kame baki ya daga mai hannu alamun yayi shiru,

Fahad ya meda kallonshi wurin faseelat idanu Jawur,

Faseelat ta fashe da kuka tana girgizakai, batasan ya zata mishi bayani ba,

tasaka tafin hannayenta ta rufe fuska da tafin hanayenta tana kuka,

Ya kawar da kai gefe yana hura iska da baki hannunshi kan kugu ya juyo yana kallonta kukan na tabamishi zuciya yace "stop shedding your tears ,plss "

Ta dan rage volume din kukan yace "ni kikeso ko? kuma kinsamu I will now going to treat you just so, u know I love you Very much "

Ta dago ta kalleshi

Tai shiru ta ajiye hannuwanta tana jan hanci,

Yace "yanzu yaushe zan ganki I want to see you cos I'm missing you "

Ta girgiza kai tace "not now"

Yace "why? "

Tace "bazaabarni ba"

Yace "ni inason ganinki gaskiya "

Tace "OK "

Yace "now smile I want to disconnect the the call "

Tai murmushi tana rufe fuska yace "that's my cutie "yana sakin murmushi,

yana kara kallon breast dinta yace "plsss cover my thing baniso wasu suna ganinsu "

Ta dago tana kallonshi dan bata fahimta ba taga ita kawai yake kallo tabi setin idonshi taga breast dinta kawai ya kurama ido,
Ta zaro ido tana rufe fuska don tamanta kayan dake jikinta,

Yayi murmushi ganin tanajin kunya, yace "take good care of yourself sena kira anjima ko "?

ta daga kai tare da fadin "luv you my handsome "

yace "no, no ban yadda ba se kinmin kisss dina wlh I missed it too much "

Tai murmushi tana jindadi ta tura labba just like u r to kiss tai masa muhww

Ya lumshe eyes ya bude yace "thank you"

Ya mata bye da yatsu ta meda mishi ya kashe kiran,

sabeer yafara tafi yana fadin "amazing! Love birds gaskiya nima I want to find someone like her "

Fahad ya hura iska yana sauke ajiyar heart yace "kasan wani abu wlh senaji kamar an saukemin wani nauyi, gaskiya bansan irin son da nake mata ba "

sabeer yace "ai kaine kabawa kanka headache tuntuni kaga ma duka wata 8 ne tayi da aure "

fahad yace "dukda haka I feel bad, saboda ban tsarawa kaina auran bazawara ba kai ko mata biyu banyi niyyar aure ba amma this young lady tasa duk na watsar da komi,kuma kaga nima bazanso wani yana fira da matata ba, ni I'm afraid karda tamin haka nima "

Sabeer yace "haba bazata ma haka ba, kadena irin wanga tunanin inde kanason zaman lpya "

Fahad yace "naji mijin radiya "

sabeer yace "nima gaskiiya zan wa faseelat magana ta samar min irinta ko a dangi "

fahad yayi dariya yace "babu, kai kabar maganar nan kar naje nafadawa radiya yau ahanaka tabi "
Chapter 36 · 0% Book details