← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 109

Sashe 99

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

abinki saikin bani magunguna na nasha kinga fa an kwana da yawa baki bani ba, Marairaice wa yayi yace "shiknn zan shiga damuwa tunda nasan gobe ne su momy zasu dawo,, please feader na ki daure ki taimake mijinki ki faranta masa kema kokya kwana cikin adduar mala'ikun Allah kinji ko feader na zaki bani? a hankali cikin wani sanyin jiki da kuma tausayinsa tace "em nama baka,, qara janyo ta cikin saman jikinsa sosai yayi cikin jin dad'i yace "yawwa feader na kinada sauqin kai shiyasa kike qara shiga kaina sosai uhm,, sakin jikinta tayi sosai tare da qara narke masa tana faman zuba masa sangarta iri iri, lumshe idanunsa yayi a hankali yaci gaba da murza mata mazaunanta yana d'an sake mammatsa mata su sosai take jin dadin hakan,, saman wuyanta ya dawo yana sakar mata hot kissing dinsa har zuwa tsakiyar bayanta, yayinda hannunwansa biyu ke cikin tulun gashi. Kanta daya warware mata shi duka kuwa ya sakko saman jikinta sai sosa mata kan yake cikin sigarsa ta tafiyar da hankali, numfashi kawai suke saki dan abun da aka kwan biyu ba'aiba shine keta faman wani azalzalar duk illahirin jikinsu,, kwantar da ita bisa bayanta yayi yayi mata rumfa da faffadan qirjinsa a hankali yayo qasa qasa ya had'e qirjinsu waje daya nan taji lallausan gashin dake kwance a qirjinsa yana mata susa a jiki qara lafewa tayi jin yanda ya had'a qirjinsu waje daya yana mutsuttsuka su a hankali, shima jin tausasan magungunan nasa a jikinsa sun tokare sa ba qaramin qara susutar dashi sukai ba, jikinsa na rawa ya hade bakinsu gu day'a yana cigaba da rura mata wutar qaunarsa a jikinta cikin zafi zafi,, itako sai qara riqe shoulders nasa take tana daga jikinta uwa zata tashi sama,, bai qara rud'a mata kwanya ba saida taji yafara sarrafa mata magungunan nata cikin bakinsa babu wani sanya,, shan kayansa yake abinka da yaushe gamo,, wata iriyar shessheqa mai kama da kuka ummu hani keyi dan taji salon nasa na yau yasha ban ban da sauran ita kanta bata taba jin son kasancewa dashi ba matuqa sai yau,, shikuwa dud yabi ya haukace mata a jiki babu inda yai saura a jikinta da bakinsa bai sauka akai ba, ko motsin kirki kasa yi ummu hani tayi sai rawa da jikinta keyi idanunta a lumshe a haka taji jagorarsa cikin jikinta ta riqesa gammm tana sauke ajiyar zuciya dan da qyar ta ida isa ciki, haka yaita yin yanda yaso akan ummu hani tun ummu na sauraran sanda zai fita daga jikinta harta mance lissafi second ta dawo mintina shima muntinan shiru....... taqaice tun abin qarfe goman dare mahabeer ke faman lugwuigwuce musu yarinya bashi ne ya barta ba sai qarfe hud'u na asuba shima din badan ya gaji ba saidan tausaya mata da yayi gani ta jigata,, aaaa nace lallaikam su mahabeer lpia ta samu,, koda sukayi sallar asuba saida ya qara jawota ya maidata jikinsa suka koma ruwa tsundum suka lula duniyar maji dad'i basu sauko ba sai qarfe bakwai na safe aiko da sauri ummu hani ta miqe daga jikinsa tana rarraba ido, tashi zaune mahabeer yayi yace "yadai feader na muna cikin enjoying juna zaki tashi pleass ki dawo wlh bn gaji dake ba inaga yau ko office ma bazan jeba munanan cikin daki ko? narai narai tai da fuska tace "wayyo yah mahabeer annah baby manal nasan sun nemeni basu ganni ba,, aiko da gudu ta hantsilo bisa gadon ta dauki kayanta ta zura ta juya da sauri tayi dakin annah ta iske tana kwance saman sallayar ta ga alama tunda ta gama sallar asuba barci yy nasarar dauketa har yanzun bata farko ba kuwa,, sauke ajiyar zuciya tayi tareda dan sakin murmushi dan gani tana barci still,, dakin momy umaima ta koma da sauri ta nufi gadon da manal ke kwance ta ganta tana ta barcinta itama nn ma wani murmushi ta sake saki ta sunkuya ta dan sumbaci baby manal tana yar dariya,, futowa tayi daga dakin ta koma dakin mahabeer taja ta tsaya bakin qofa tanata wata iriyar yi masa miqa tareda turo masa dukkan dukiyar fulanunta dayake iya hangosu sosai ta cikin rigarta jazurrr mnya mnya dasu cike dam dam a tsattsaye kuma. tuni jagorarsa yaji ta fara masa motsi jiki na rawa kuwa ya nufota idanunsa har sun fara canzawa itako sai faman qara yafuto sa take da yatsanta manuni guda daya tana cigaba da miqarta gamida tsotsar lips dinta tana lumshe idanuwa cikin salon daukar hankalin d'a namiji gashi dutta saki gashin kanta ya warwatsu saman jikinta gaba da baya sai faman yamutsa sa da take yi cikin hannunwan ta. tunkan mahabeer ya ida isowa gareta jikinsa ya fara wani canzawa take yaji abu na futowa daga jikinsa danta kaisa maqura yarinyar ta qarshe. tana ganin yazo hannu kuwa tuni ta daina abunda takeyi masan ta wani saurin qyalqyace masa da dariya tareda fuddo tsinin harshen ta tanayi masa gwalo lulb sannan tace "alo alo nima na rama inda kasa ni na makara lulb da gudu tabar dakin shima kuwa ya biyota yana fadin "tabb nima zaki burkita wannan small babyn din tam aiko bazan yarda ba yarinyar nan. da sauri tayi dakin annah hakan yasa ya tsaya ya cije lips dinsa ya koma dakinsa daqyar yasamu ya saita kansa sannan yashiga toilet dan shirun zuwa office, ummu hani dariya kawai take masa a ransa amman tayi mamakin yanda ya canza haka a fannin auratayya dan jitayi kamar zai b'allata ga jiyan nan da suna tare,, amman koba komi taji dadin hakan itama sosai,, kitchen ta shiga dan shirin hada musu breakfast. koda ya shirya cikin suit dinsa zama yayi bakin gadon yana cumbing din sumar kan nasa amman mamaki ne ya baibayesa najin yanda wani qarfin kuzarun jikinsa yadawo sosai sosai ata cikin fannin auratayyarsu da ummu wani qarfi ne yake dingaji mai tsananin abinkam har wani mamaki yadinga basa, godia ga Allah buwayi kawai ya hauyi ,sanda ya futo falo har yayi break baiga ummu ba kai tsaye dakin annah ya wuce nan ya iskesu suna breakfast suma, gaisheda annah yayi sannan ya dauki briefcase dinsa tareda jifan ummu da wani kallo ganin tana masa gwalo a sace a haka ya fuce zuciyarsa fari qal. 12:22 Am su momy umaima suka dawo nan gida ya dauki murna har momy ni'ima saida tazo sai wajen hudu sannan ta tafi gida dan nan tai yininta. misalin biyar da mintuna sha biyar bash ne ke zaune dakinsa yana buga total na wasu kayan da yayi odarsu daga dubai, gaba daya hankalinsa ya dagu ga lissafunsa yaji wayarsa na qara,, saida ya ida total din daya dauko sannan ta jawo wayar tasa ya duba, ganin mukhatar ne yasashi dagawa da fadin "ya mukhtar ykk? daga can dayan bangaren mukhtar yace "5n bash inafa gari tyn safe yanzun hakama ina kan hanyar zuwa nan wajenka dan na zaqu naji wannan labari na miye wai d kk son bani haka,, cikin tsananin farin ciki bash tace "kai shegen ashe ka iso tun dazun koka gayan?,, amman saidai ka iso din,, yana ajiye wayar jikinsa na kyarma ya ture dyd wani total da yake ya hau neman wannan yar small camera din amman kuma sai bai ganta ba, nan yaqara rudewa da nema yayi ta famn bincikowa saiko gata Allah yasa ya ganta cikin aljuhun wata rigarsa, da sauri ya maqala ta setin k'ofarsa ta daki yanda zata dauki hoton komi da komi, shima camerar ya siyota ne sanda sukaje London shida mukhatar din., komawa yayi ya zauna ba'a d'au munti biyu ba kuwa saiga mukhtar d'in ya turo dakin ya shigo yana fad'in "helllllloooo bash,, da idanuwa bash ya bisa yakasa amsa masa ma dan ganin ynda mukhtr ya wni qara tsomalewa kamar karan zaqi sai kansa daya qara girma a hakan ya qaraso ya zauna gefen bash,, yabasa hannu suka tafa bash yaqara dubnsa yace "wai mukhtar baka da lpia ne naga ka rame haka lokaci d'aya? kafun mukhtar ya basa amsa saida ya dauko sigarinsa ya kunna da leta ya fara xuqarta sannan yace "wlh kuwa may be gobe ma ko inje hospital, bash yace "gskia kam dadai yafi dan ka rame da yawa fa mutumina, kauda zancen mukhtar yayi da fadar cewa "kai bani labarin nn haka plsss inji nidai,, murmuushi bash tayi tareda tanqwashe qafafu a saman katifarsa yace "ynzun kuwa, d'an d'aure fuska bash yayi sannan ya dubi mukhtar yace "nima fa na nakan wlh mutumi na yanzun na tsani gifted dan ni ko ganinsa bn son yi yanzun ko kasan dalili? mukhtar yace "a'a" bash yace bakaga ynda yake ta faman cimaka mutunci a gaba naba wai ka daukar masa kudi ni kuma dai naga miye kud'i shida yana dasu? hmmm harfa kotu yace zai kaika da na ce masa dan mi kuwa ai bakaga ynda ya cicci min mutunci na ba gskia raina ya 6aci da hakan, ta6e baki muhktar yayi yace qyale dan iska ai shiyasa nike bishasha ta son raina da dukiyar tasa inda nasan dai bazai kore ni daga matsayina naba wlh dan baida aminan daya wucemu kaf fadun afirca dan haka nasan komi zaice kurari ne kawai yakeyi" bash yace "ni bama wannan ba shin wai kai ma tukun nama lokacin da mukaje London kaga yanda matarsa ta goge kuwa? Kai gskia naji maka takaicin rashin samun auren zuqeqiyar yarinyar nan da bakai ba, inama ace ya barta kaika aureta aboki? aida mun shirya qwarya qwrayar liyafa wlh babba,, sakarai mukhtar shi yazata fa dud wani abu da bash ke fada akan mahabeer dud gskia ne shiyasa yayi subutar bakin yace "uhmm kai ai nima nagani wlh yarinyar ta wani qara tsumani sosai shiyasa ban baro garin ba saida na d'ana masa tarko na" bash yace "wane tarko knn? saida mukhtar ya qara zuqar tabarsa sosai sannan yace "hmm wayarsa na d'auka na saci hnya na turawa matarsa saki aqalla har uku a matsayin shine yayi hakan kaga in ta gama idda saina aureta hankali kwance koko yakace amini? cikin farin cikin futowar gskia daga bakin mukhtar bash yace woww gud idea gskia abokina kwanyar nan naka naja fa suka tafa. dariya mukhtar ya kwashe dashi yace "to kai
Chapter 99 · 0% Book details