← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 109

Sashe 56

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

rayuwar auratayya an shard'anta cewa ba a auran 'yan aiki knn? tayi maganar tana mai zama kujerar dake kusa data dady mua'zzam din, kamar zai fashe da kuka ya maida kansa qasa dan baison iyayen nasa su fahimci zabin nasu yana taqaddama dashi, annah tasake maimaitawa da cewa "bada kai nike ba ne em zaka wani sunne min kai qasa kamar wani mumini? haba yaro dud kabi ka hayyaci yarinyar mutane a cikin gida koko kana tunanin dud abinda kake mata bamu sane ne aye?, kuma ka bude kunnenka da kyau kaji gargad'ina muddin ka kuskura kaci zalin 'yar amanar mutane saina ci mutuncinka saffa saffa, yamutsa fuskarsa yayi baidai ce komi ba, babu abinda yake mamakantawa a zuciyar sa face yarinyar nan tana hayyacinta kuwa harta iya amincewa da aurena da ita? tab d'ijam lallaikm muddin hakan ta faru ta daukarwa kanta gammon wahala dan babu lamuni a tsakanin su itama tasani kuma. shi mamakin abin ma kawai yake maganar yake jinta kamar a mafarki ma shi, can wata zuciyar tace masa to mima zaisa ka damu kanka akan wannan yarinyar? aikai sauqi ma kasamu, yanda zaka juyata son ranka,sannan kuma kai mata barazanar muddun ta kuskura ta kawo qararka ga iyayenka zata d'andana kudar tane, wani dan murmushi ya saki na ganin target din da zuciyarsa ya shirya masa yai masa dai dai, dan haka cikin Murmushi ya dago kai dubi annah "yace kai wannan tsohuwar kin fiye saka mun na jiyamu na lura a cikin gidan nan fa, to ki kwantar da hankalin ki ni bazan mata komi ba, to mima nike mata neni annah a matsayin qanwa ta fa nike kallon yarinyar shiyasa ma innaga tayi abu nike mata fad'a fa annah ta, yayi maganar kai langwabe, hararsa annah tayi tace "kai tafi can komi zakace kasan sarai nike kallon ka ay ja'irin yaron kawai, kuma dai kaji abinda nace maka da babban murya"! Murmushi kawai yayi mai ciwo sannan ya dubi dady mua'zzam yace ''dady inda itada bama 'yar kaba ta amince nima na amince dady da zabinka gareni"!!! maganar yake can qasan zuciyarsa na masa qunci ,aiko cikin fara'a dady mua'zzam yace "kai sojana naji dad'i yanda kaima kayi saurin karbar xabina batareda kokontoba kamar yadda itama taimun, tashi kaje Allah shi muku albarka baki dayanku, amunn annah ta amsa da, shima can kasan lips dinsa ya amsa daqyar yasamu ya miqe tsaye zai haura sama momy umaimah data shigo tun bayan shigowar annah itama ta koma gefe ta zauna tana sauraron maganar tasu tunda suka fara. har a ranta taji dadin sake dawwamar ummu hani cikin su ranta qal farinciki, ita kanta bazata iyakance qaunar ummu hani a cikin zuciyar taba, ganin yana shirin shigewa daki yasa tace ''mahabeer na ga dinner lunch dinka can dining, dan dakatawa yayi, d'an murmushin basarwa ya furzar da iskan bakinsa sannan yace "ok momy bari na yo wanka zan dawo yanzu, daga haka ya wuce saman ya fad'a dakinsa, yana shiga bakin bed dinsa ya zauna ya had'a manyan yatsunsa na hannu guda 2 yana sosa qasan hab'arsa dasu idanunsa a lumshe banda searching babu abinda brain dinsa ke masa lokacin, ya dan jima zaune agun sannan yaje toilet ya watsawa jikinsa ruwa ya fito yayi shirin barci ya kwanta kan bed knn phone dinsa yayi ringing a zatonsa ko bash ne ma amman yana dubawa sunan blessing ne yafito kan wayar, tsoki yaja ya ajiye wayar danshi yanzu yariga yagama da rufe babinta a garesa dan bazai cigaba da b'atawa iyayensa akan tarayyarsu ba inda basaso indama ace ta yarda ne ta karbi musulnci dada sauqi ma,haka taita kiran wayan sama da mores missed cull amman kota kan wayar bai biba, an dauki tsawon minti 15 sannan wani kiran yasake shigowa dubawa yayi ganin hannat ce ya sashi sake jan wani tsokin tareda kashe wayar tasa ma gaba day'a dan ya fuskanci bawai barinsa zasuyi yaji da damuwar sama ba data hayyacesa. soyake ya rufe idanun sa ysyi barci koya samu sauqin abun amman Jin yanda cikinsa keyi ne yasashi shafa cikin da hannunsa shi kansa yasan rabonsa da abinci tun na safe shine har yanzu cikin cikinsa dole kuwa yaji cikinsa na kukan yunwa knn. agogon wayarsa ya duba yaga 10:26 tashi yayi ya fito daga dakin yasauko qasa kai tsaye dining area ya nufa ganin yarinyar yayi zaune akan d'aya daga kujerin wajen wanda hakan ya tabbatar masa da itama yunwar ce ta fito da ita, hakane kuwa ya canka dai-dai dan rabon data sanyawa cikinta wani abinci tun lokacin da dady yai mata maganar amakson koda momy umaimah tazo tai mata maganar ga abinci can dato mah kawai tabita ita momy umaimah tayi tsammani ma tasauko ta debi abincin ta koma dakinta dan wani lokacin haka take daman wato taqi zama dining din saidai ta sauko ta d'ebi nata abincin cikin plate ta koma sama taci acan , saida taji yunwar na katsar tane yanzun mafarin knn ta leqo qasan falon taga bakowa shine tazo ta zauna tadebi abuncin ta fara ci ko six spon batayiba shima ya fito, ganinsa kawai tayi yaja kujera mai pacing dinta ya zauna, har a ranta ta tsorata da ganinsa a lokacin haka tsoron harya bayyana bisa fuskar ta tazaro fararen idanunta waje cikin dabara tafara qoqarin miqewa daga wajen, tsumammun idanunsa ya zuba mata cikin nata da kashedin karta sake ta motsa daga wajen, dauke fuskarta tayi daga garesa tana yamutsa ta kamar bata fahimci abunda yake nufi ba tayi. plate taga yajawo ya zuba abinci sosai ya faraci idanunsa still su na kanta ita kuwa sai tsakurar abincin take kad'an kad'an dan a mugun takure take jinta a wajen, saida yaci abincin sosai yasha lemo ya goge gefen bakinsa ta teshu paper ita kuwa saurin miqewa tsaye tayi zata bar wajen da sauri yasha gabanta ya tare mata hanyar kanta ta kauda gefe tasake ratsewa masa gudan hanyar ba zato ya finciko hannunta da qarfi saigata saman qirjinsa yasa yatsunsa biyu yadinga mammatse mata lips da qarfi sotake tayi ihu amman babu dama dole tasa ta dunga jujjuya kanta dan azabar zafin datake d'andana daga wajensa, sai kuma hawaye suka biyo baya. saida yaga lips dunta sunyi jajir kamar na jariri sabuwar haihuwa sannan yasakar mata su babu shiri tayi shirin sulalewa qasa bai bari takai qasan ba yasa hannunsa daya ya dagota ya damqo gashin kanta tareda dago da fuskarta sama dai dai saitin tasa yasakar mata wani killing smiling cikin hucky voice dinsa yace "shutup stupid girl kisani kums tunda har qaddararriyar wahalar qaddarar data sameki har kika amincewa dasu dady akan aurena to ina mai baki shawarar da kiyi gaggawar tanadar maganin ciwowwoka iri iri wanda zakiyi guxurin tafiya dasu qasar da zamu, yana gama fad'an haka ya tureta daga 6arin jikinsa tayi taga taga kamar zata fadi sai kuma dinging table din dake wajen ya tokareta har wani plate din tangaram dake bisa ya fado tuss qasa da qarfi ya fashe, annah dake shirin fitowa daga dakinta danta dauko cazbahar ta data manta nan bisa kujera a falo dazun tunkan ta fito daga dakin suka jiyo tana fad'in "kai waye anan haka da wannan barnar kuma?, haba ay da wani mugun sauri mahabeer ya shige wata 'yar duhuwar surdado mai kwana wacce take gefen dining table dinda suke ya fuxgo ummu hani ta dawo kwance bisa lafiyayyen qirjinsa dayake rigar jikinta tamfar best take mai siririn hannaye sam kuma batta da nauyi amman kuma ba'aze ce mata sharara bace dudda tana sleeping dress ce doguwa. toshi kuma kayan baccin jikinsa pajamas ce ya daura baikuma daure madauran jikin gaban rigar ba hakan yasa lafiyayyen kwantaccen gashin qirjinsa taji ya tsikarar mata enlargement din mamanninta ga kuma wani irin qaqqarfan riqo dayayiwa arms dinta mai mugun zafi jin azabar ta isheta ne yasa ta wage baki kenan zata rusa masa ihu babu shiri yayi wuf ya danna mata bakinsa cikin nata yariqe lips dinta gam, tayi tayi amman tagaza qwace kanta daga garesa saida ya tabbatar annah takoma dakin ta bayan tagama fad'an na cewa ina amfanin irin kayansu na gayu da tsautsayi Kadan zai fasasu, yana shirin cire bakinsa daga nata ne yaji ta kama lebensa na qasa ta gartsa masa cizo da teeth dinta a firgice ya sake ta tayi sama da gudu shima kuwa ya rufa mata baya da gudu ta shige daki tana qoqarin danna jamlock ne ya sa qarfinsa gaba day'a ya banko qofar dakin nata ya shigo da hannu day'a dan dayan hannun nasa da shine yake kare jinin dake zubo masa daga qasan lebensa data ciza, zaro idanuwa tayi ganin yanda yayo kanta gadan gadan kamar mayunwacin zaki. jada baya baya ta farayi harta had'a bayanta da jikin qofar toilet dinta ta tsaya tuni idanun ummu hani suka raina fata tahau rarrabasu ba shiri, ganin datai babu sarki sai Allah ne tuni ta had'a hannayenta waje day'a tace ''yaya amakson Pleass and please kayi haquri bazan qara ba"!!, maganar takeyi amman kuma idanunta a runtse suke gam jikinta na kyarma, dai-dai lokacin mahabeer ya iso gareta tareda damqe kafadunta biyu da hannayen sa yana jijjigata da qarfi tareda dauketa da wani lafiyayyen mari jikake tassss..!!!
Chapter 56 · 0% Book details