Sashe 12
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿1⃣2⃣
🌊🌊🌊
A gabanta yaja ya tsaya yace "am,, your name is ummu hani?,
da sauri ta miq'e a tsaye sannan kuma cikin rawar murya take fad'in "yes,,, yess,, doctor is me,,,
ina su mamana dan Allah ka gayamun ko sun mutu ne doctor??!,,,
tuni yarinyar tabashi tausayi a cikin ransa bayyane kuma a fuskarsa na ganin yanda hawaye ke faman sunturi akan kyakkyawar fuskar tata,, da q'yar ya samu ya d'auke idanunsa a kanta danji yake sam inya biyewa zuciyarsa zaita kallon tsabar kyawun na yarinyar ne,,, cikin muryar tausayi yace
"we left here,,,
da sauri kuwa ta bisa suka isa har cikin d'akin da mahaifan nata aka shiga dasu,,,
da sauri ta isa gaban gadon mommo dinta ta durq'ushe tana faman sakin sabon kuka ganin yanda akabi aka d'addaurewa innar tata jikinta da bandeji.
kifa kanta tayi jikin mamar tata tayi tana mai cigaba da kukanta harda shessheqa,,,
Muryan baffanta ta jiyo a bayanta yana fad'in ''daina kuka ummu muna raye ba mutuwa mukayi ba kiyi haquri insha Allah zami samu sauqi muyi abinda ya kawomu mukoma garinmu kinjiya ko ummu,,
Kinga ni bnji ciwoba cikin ikon Allah suma ne danayi shiyasa bm iya tashi ga d'azun d'im ba, wani irin murmushi ya kucce mata na jin dad'in abin da baffan yace, a lokaci d'aya kuma
taji wani irin kalan fad'uwan gaba ya sameta dan maganar baffa ya q'aro tuno mata da jikkar su data yadda musu ta guxuri da kudin aikin mamanta a ciki kuma,,, yanzu ya zasuyi knn?? wazai temaka musu knn,,?
Babu fa,,,?
abinda zuciyarta ta bata amsa dashi knn wnda nn take wani sabon kukan ya dawo mata har takai tanajin babu dad'i a kukan dandai kawai yazama dole inda shi keyin kansa bakai ke yin saba.
da lallashi da lallama baffan yasamu ta rage kukan nata,, sannan doctor yace "babu komi zuwa gobe insha Allah itama mai d'akin naka muna sa ran zata farko lpia,,
nan ya q'ara checking d'insu duka mutanen wajen sannan ya fita Norse na biye dashi,,,
"ki kwance wannan jikkar goyon mana ta kayanmu daga bayanki ummu hani kada ki gaji ko,,, ?
Batayi magana ba kawai dai ta cire jikkar'' kayane a cikinta nasu na sawa a bayanta wanda ita tashin hanklin data shiga yasa tama mnta da wani kayansu na sanyawa a bayanta.
"baffana naga kai bakaji ciwo ba kamar mamma na ko?,
Murmushi kadd'o ya danyi sannan yace "ikon Allah knn 'yata fatanmu dai itama mamanki ta tashi lpia kisamu waje cen inda matancen 'yan jinya ke kwance kema ki kwanta ni zanje inyi sallah kinji ko? "
"to baffa"
a haka ya fita ita kuma ta kwanta acikin matan wajen tareda q'udundune jikinta najin wani sanyi na shigarta kamar masassara 2 ma ce takejin alamunta nason shigarta,,, q'anqame jikinta ta sakeyi tana nishi nishi kad'an 2 a haka har baffa kadd'o ya dawo dakin,, danshi azatonsa ma tayi bacci tuntuni shiyasa shima ya samu waje ya kwanta bayan ya tofe duk 'yan d'akin nasu da addu'oen sa,,
washe gari tatashi da murna ganin mamanta ta farko lpia ynxun abinda yai musu saura kawai shine ida warkewan ciwukan jikin nata,,,
Doctor lurwanu shine doctor d'in daya gama dubasu d'azun shine kuma ya sake shigowa yaiwa jama'ar d'akin bayanin cewa ga 'yan jarida nan zasuyi vidio wa jama'ar d'akin dan haskawa a gidajen television ko a samu masu temaka musu suma wato majin yatan wajen.
nan danan kuwa 'yan journalist d'in suka shigo suka fara d'aukan bidiyos da rahotanni basu jimaba suka tafi.
fitarsu da mintoci ummu hani ta dawo daga siyen musu abinci anan wajen asibitin, dud tabi ta nad'e fuskarta da gwadon mayafinta na ganin dud inda ta gifta idanuwan jama'a na binta ruuuuuuuuu,,,, shiyasa tayi hakan dan ta tsani nacin kallo a rayuwarta harma take tambayar knta ko mima suke kallo haka ne?,, Mtsss wata zuciyar tace kyau suke bi da kallo ummu,,, turo baki tayi tareda zama gefen gadon da mamanta ke akai tace "ga abincin momma'' nan ta ajiye mata nata sannan ta isa wajen babanta tace "gashi naka kaima baffa,,,
baffa yace "Allah shiya albarka ummu, amman ke yabanga naki abincin ba ko bazakici bane?
Sunne kai tayi tace saura kwana 2 ay baffa in gama ramakon azumina shiyasa ban siyo bani ,,,
Baffa yace "af toto masha Allah babu laifi kam,,,
nan ta tashi ta q'ara gyara rufe fuskarta sosai tacewa mamanta da baffan zataje nan waje ta dawo suka bita da adawo lpia amman kada ta jima, da to ta amsa musu ta fice waje dan tagaji da nacin kallon da wannan doctor lurwan d'in ke mata ne,, yanafa duba wasu patient nema fa can nesa dasu amman dud rabin hankalinsa na gareta kuma,,,
Misalin qarfe 8:00 pm ne muazzam saraki ne zaune a babban falon gidan sa na q'asa yana kallon labaran duniya a tashar
N. T A. wnda lazeem ne kullum kan ya kwanta barci sai ya tsaya ya kalla sannan,,,
labaran da ake haskowane na wannan dinbin mutanen dake kwance a gadon asibiti hakan ba q'aramin tausayi ya basa ba,,
Zai san abinyi wasu insha Allah kuwa nan da cikin satinnan dan mutanen na buqatar a temaka masu matuqa,,,
Shi in zaiyi temako sam bayya jiran zuwan government gaba gadi yakeyin komi nasa, kirkinsa ne har ya jawo hankulan jama'a gaba daya knsa da nufin yai musu shugabnci dan sunsan zasuyi dace da shugaba adali ne shiyasa.
da yawa yawan mutane sukaso wannan za6en ya fito takaran presdent amman yace a'a shi baida burin siyasa tun usuli,,
dukiyarsa yasan har ya mutu bazata ta6a q'arewa ba har jikokinsa kuwa. dudda kuwa maq'udan kud'aden dayake fiddawa kusan kullum sbd mabuq'ata bayin Allah,,
mommy umaimah ce ta iso wajen hannunta d'auke da fresh milk ta miq'a masa tareda fad'in "gashi nuree ina zuwa,,, da sauri ta nufi toilet ta kusan minti 10 a bakin sink tana q'aqaran amai,,, saida q'yal 2 ta samu wani d'an hikkin nan ya fito amman kuma sai taji hakan yai mata dad'i data samu tayi aman.
wanda damn haka take yinsa kusan kullum a 6oye dud dare a irin wannan lokacin kuma,,, bakinta ta wanke sannan ta dawo ta zauna a falon, sam bata nuna masa wani alamun ciwo ne a tattare da itaba lpia lau suka fara firansu jifa jifa suna kallon tv,,, annah ce ta fito daga d'akinta tana d'an dogara sandarta harta iso wajensu ta samu waje a q'asa tayi zamanta,,mommy umaimah ta dawo kusa da ita ta zauna tace "annah mikeson ci in kawo miki kema yanzun?
Annah ta girgiza kai tareda 6allar farin goranta tace "inahh a'a umaimah abinda nake sha'awar ci sam gidan nan baku dashi ay,
Dady muazzam saraki yayi dariya yace "miyeshi annah ta? ki fad'esa yanxun ko ina ne zanje da kaina na samo miki shi uwata,
Momy umaimah cikin dariya tace "eh hakane nuree nice ma 'yar rakiya kam,,,
annah zatayi magana knn saiga mahabeer ya shigo falon yana cika yan batsewa uwa zai fashe,,
kai tsaye kuwa saman cinyr annah ya d'ora kansa ya kwanta rigingine,,,
da kallo suka bisa dukansu.
kamin wani yai magana acikinsu phone d'insa ta d'auki ruri ganin yanda ya zaro phone dinsa a fusace ne tareda kiran sunn mukhtar yana faman masefe shi mukhatar d'in a cikin wayar akan wata maganarsu wacce suka kasa gane samanta bare qasanta,,,, tsoki yaja kawai tareda rufe wayar gaba dayanta ya mayar a jeans dinsa,,,
tunani yakeyi a zuciyarsa gidan wa mukhtar yakai wannan iyayen kud'in samada naira miliyan 10 a wata d'aya daga sabbin ma'aikatarsa wacce ya bud'e ya d'ora shi mukhtar d'in akan komi danshi abin zai masa yawa ga nasa gana dadynsa,, shi bama fidda kud'in ne ya basa haushi ba, a'a yasan kud'in babu inda zasu sai wajen 'yan iskan 'yan matansa yai musu facaka dasu,,
runtse idanunsa yayi dn shi sam ya rasa wannan irin halin bunsuranci irin na abokin nasa a rayuwa?
shi indan tashine bazama ka bata kokacinka ba wajen kallon wata abar yarinya hausa fulani ba, wnda babu kome a tattare dasu sai tarin fitina dasaka headache wa mutum.
gani yayi dady mu'azzam d'in ya miq'o masa hannu nan shima yayi q'oqarin danne takaicin muktar ya miqawa dadyn hannunsa suka had'a kamar ynda suka saba sannan dadyn yace
"yadai my son naganka in feeling sad?
Waya ta6omin mazajena ne em????
"wlh kuwa dad mukhatar ne ya 6atamun rai,,,
But,, but,, bakomi yanxu munyi settling ma,
Mommy umaimah tace "to mikuma ya had'oku yanxun?
sai kace dai ba d'azun nan kuka fita ku 3 lami lafia ba kuma harda basher?
Shuru yayi baice komiba, annah tace "angona ka ajiye komi a gabnka yanzu kaje ka samo min yad'iya da q'uli q'uli dan shi kad'ai nake da muradin ci yanzun"
har had'a baki momy umaimah takeyi itada dady muazzam wajen cewa "annah yad'iya fa?
da daren nan kuma?
"eh shi nakeda buqata ko babu ne?
kansuyi mgn mahabeer ya miq'e zaune yana fidda coat dinsa ya rage laktip din jikinsa sannan yace "miye yad'iya kuma annah?
"tambayi iyayen ka inkai baka santaba su ai sun sani,
bari naje na samo miki shi annah cewar mu'azzam d'in yanamai riq'o hannun mahabeer yace muje my son,,
dubnsa mahabeer yayi yace "amman dady ina zamu sami wannan abun ynxun?
"kadai taso muje inmunje wajen zaka gani,
dole yamiqe annah na masa konkomin shima wataran matarsa zata iya yimasa hkn komin dare wato tashi nakama kn abunda takeso, taqara da fadin cewa "kuma wlh angona dole kaje komin dare"
Shuru yayi baice komiba yabi dadyn kawai ammsn a zucuyarsa yana fad'in "nooo annah kin fad'a dai ne kawai inajin ko blessing bazan mata wannan bautar ba bare wata cen daban kuma,,,,
[10/11, 2:45 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.