Sashe 76
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
wani abu taji yana yawo tsakiyar kanta kamar an d'auke wutar nefa kwata kwata ta kasa motsin kirki da sauri kuwa tayi qoqarin fuzgewa daga garesa tayi, jitayi yasa dogayen hannunsa yayi saurin zagaye kwankwason dasu cikin sauri yana fadin "Pleass ummu haneyy don't leave me alone i need help you now please,,doleta ta haqura taci gaba da feeding nasa kuwa sun kusan awa daya a haka saida yaga ta sakar masa kukane jin yanda niples dinta suke mata zungar zafi yasa dole ya cire bakinsa badon yaso ba tayi saurin maida zip din rigarta ta zuge tana qoqarin guduwa zuwa makwancinta taji ya jawota cikin faddaden qirjinsa ya matseta gam ya lalubi kunnenta ya rad'a mata da cewa "sannun ummuhh haneyy naji dadin temakona da kikayi Allah shiyi miki albarka,, har cikin ranta taji dad'in addu'ar tasa kuwa lumshe idanuwa tayi tareda sake lafewa cikin qirjinsa sosai tana shaqar qamshinsa,, yanzu shiknn sai zuwa dare zaki qara feeding bani magungunan ko ummmuuhhh?? cikin kunya ta daga masa kai alamar eh" dudda yanda takejin suna mata zunga amman burinta shine yawarke kamar ynda doctor yace zasu iya rasasa muddin ba ai masa abinda yake so ba, yanzu inta qyalesa harya mutu taqi temakonsa Allah zai hukuntata a matsayinta na halalinsa ta hanasa kuma, inkuma ya mutu yabarta anan qasar tayaya zata iya kai kanta gida?? Katse mata tunani yayi da cewa "ummuhhh yunwa nikeji please help me,, tashi zaune tayi da sauri tace to fad'a mun mikakeso in dafa maka em? kwanto da kansa yayi bisa fuskarta a sanyaye yace "jellop kuskus mai kifi ma just is okey,,"to bari naje na dafo maka na dawo,, daqyar ya iya sakinta ta miqe tsaye knn tayi saurin dawowa baya baya sakamakon 'yar juyar dataji tana shirin kadata wajen tunano season din da suka kasance yanzun dashi. shikuwa saurin tarota yayi zuwa jikinsa yace "miya sameki kobaki lpia ne kema? girgiza kai tayi a hankali cikin dan qwarin jiki ta sake miqewa daga jikinsa ta fita daga dakin yayinda ya bita da kallo. wani sanyayyen Murmushi yasaki tareda komawa da baya ya kwanta yana shafa sajensa idanunsa a lumshe yana sake lasar red lips dinsa shi kansa yasan yau yana cikin farinciki sosai na shayar dashi da ummuhh haneyy tayi batareda tayi la'akarin da 'yan karin magana ba da suke cewa "namiji q'udan zuma bane ga zaq'i ga kuma harbi???,,,,