Sashe 28
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Xexen Fasaha*
[10/11, 2:46 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣7⃣.
🌊🌊🌊
"ya salamullahi"
Abinda momy umaimah tace knn tana mai dafe kanta da hannunta daya, sannan ta dago ta dubi dady mua'zzam d'in dake cewa "miya faru kuma yana maganar ne yana qara janyo mahabeer din cikin jikinsa yana qara mammatsa masa qafan tasa da hannayen sa yana cigaba da tofa masa addu'oen da sikazo cikin bakinsa a lokacin,,,
sauke ajiyar zuciya momy umaimah tayi tace"matsala aka samu ba shakka kunun ummu ne daya zube anan lokacin da zataje dakin ta dashi nasan ta manta batai moping din wajen ba shiyasa har tsautsayi yakawo mahabeer wajen hakan ta faru,,,,,. "waimi ke faruwa ne anan da kukazo kukayi dafifi haka??,,
cewar annan data qaraso wajen itama,,, kame baki tayi ganin mahabeer kwance shame shame a qasan wajen hannayensa saman qafarsa Yana wash wash,,, "kaikuma dakake wani wash wash kamar wata mai naquda miye ya faru ne em??? Annah ta tambayesa tana mai duqowa wajen itama,,,
sam kasa bata amsa yayi shi ta kansa ma yake a lokacin,,, momy umaimah ce ta fad'a mata yanda abin ya faru,,,,
anna tace "to sai kuma miye em? Ynxu dn Allah mikina kai kamar ba namiji ba? daga wannan 'yar faduwan sai kuma ka bi ka susuce???
idanunsa ya dago dasuka canza launi dan wahala da qyar ya bude baki yace"washhh wlh annah dan bakiji yadda nikeji bane cikin qafar nan nawa zunga kawai takemun kuma wlh saita san ta zubda kunu a wajen nan na taka,,,!!"
ya qarashe maganar tareda qoqarin miqewa tsaye qafar ta sake girdesa dan takawar dayai mata ba dai dai ba nan da nan kuwa ya sake zaman 'yan bori a wajen da qarfi,,, wata sabuwar auchhhh din ya sake saki dan zafin zaman ba qaramin shigar sa yayi ba,,,
sannu dady mua'zzam da hannat suketa binsa dashi zuwa wannan karan lips din mahabeer kuwa ba qaramin sake yin ja sukayi ba saboda tsabar taunar su da haqoransa da yakeyi batare da sanin saba, jin zafin zugin qafar nasa yakeyi har can cikin qwalwar kansa na xagayawa.
Momy umaimah tace "a'a mahabeer na kada kace zakaiwa ummu wani abun daban dan ba wai da gangan taimaka hakan ba kajini da kyau ko,,, dudda Yana jin azabar zafin ciwon hakan bai hanasa d'agowa da fuskar saba a raunane sannan yace "haba momy 2 wlh kuwa yarinyar nan muguwa ce ni nasan da gayya ta shiryamun wannan tarkon nata momy"
Pleass momy ki bari inyi maganin ta dan Allah hankalina zaifi kwanciya,,,, "
cikin fad'a anna take cewa "inyeee,,, to bari kaji kada Allah sa hankalin naka ya kwanta in har saika razana 'yar mutane daga zuwan ta yau knn zaka fara gwada mata baqin zuciyar naka ko?
ana cewa maka ba ita bane ta kada kaba amman kai kana ciccijewa to taje ta kadan naka kana jina ko? ta Kadan kayi abinda zakayi shashashan kawai,,, game fuskarsa ya qarayi jiyake kamar zai fashe da kuka a duke ka kuma sannan ace za'a hanaka kuka? Kai ina wlh saita gane wanene mahabeer a gidan nan haka yaita saqe saqe a ransa,,annah ta tashi ta shiga dakinta ba jimawa sai gata ta dawo hannunta riqe da wata 'yar qaramar robar magani ta miqawa dady mua'zzam tace
"ungo wannan warakar magani nane danake shafawa an ga66aina na ciwo sai inji sun daina, ka murtsuka masa shi a qafan dan maganin nada kyau kan wani lokaci insha Allah zaiji sauqi"
Ai mahabeer ganin dadyn nasa na janye qafar wandosa yayi saurin janye qafar jin ynda maganin keda wani kalan launi wnda bai masa ba yahau sake qoqarin miqewa momy tacey"ah ka tsaya mana a shafa maka kadaiji abinda annah tace ay gameda maganin,,.
"gskia momy ku barsa banso,kalli fa
Ynda launin maganin nan yake,, Kai gskia banso nidai wannan dama ai kalar suna anna dinne tsoffi,,,
Dariya ce ta kucce wasu dady yayinda
Anna ta hau sallallami da fad'in
"lailahaillalahu ni 'yasu?? yanzu daga taimako mahabeer kake muzan tani haka kuma,,???
dubn mua'zzam tayi tace "to bada niba can yaji da qafar tasa ni ku bani maganina na fasa bayarwa din ma Ashafan,,,
tayi maganar tana miqo hannunta riqe hannun hannat tayi tace"yi haquri annah dan Allah ki bari a samasa,,, wani kallon raini da kishiga hankalin ki niba tsaran yin kinbane ki fita daga sabgana mahabeer ya jefawa hannat shi nan da nan kuwa tayi saurin janye hannun ta daga na annah ta miqe tsaye tabar wajen ta koma mazauninta nada.
dole mahabeer ya haqura aka shafa masa maganin nan sakamakon lallashinsa dasu momy sukaitayi bayan barin annah wajen tana bambamin fad'an ta.
saida dady mua'zzam ya shafe masa qafar nan dukanta sannan ya barsa,,
bayan kamar mintiy3 da shafa maganin yaji qafan ya dan fara saki dan haka ya samu ya miqe tsaye yana dafe bango ya nufi dakinsa su momy suka rufa masa baya suma suna cigaba da fad'in sannu.
saman gadonsa ya zube idanunsa a Lumshe sauke ajiyar zuciya kawai yakeyi,,,
momy ta dubi dady mua'zzam cikin tausayin dan nasu tace" kuma nuree tunda ya dawo office baici komi ba bansan ya zamuyi ba dashi kasan shi qa'idan sane dud sonsa da abinci muddin ciwo ya kamasa komin qanqan tarsa tofa shida abinci saiya warke sannan,,,girgiza kai dady mua'zzam din yayi ya zauna gefen mahabeer ya shafa kansa ahankali ya bude idanunsa ganin dadyn sane yasashi sake marairecewa yan fad'in "dady zafy nakeji har ynxu kad'an kadan,,, da sauri momy umaima tacey"oh ya rage knn ya zuwa ynxun,,,? Sake lumshe idanunsa yayi gwanin tausayi dan mahabeer yayi matuqar iya lambo kala kala inyan ciwo, sake bude idanunsa yayi a hankali yace "eh momy ba kamar d'azun ba,,,
"Masha Allah kaga daman anna tace maganin nada kyau gashi kuwa" cewar dady mua'zzam yana Murmushi na jin dad'i ganin son din nasa yafara samuwa shiyasa hankullansu ya kwanta a lokacin.
itama momy umaima zaman tayi a d'ayan gefen knn sun sanyasa a tsakiya dubnsa momy umaima tayi sosai tace ''mahabeer na yanzu fad'a mun mikakeson ci in kawo ma uhm?? fad'a mun ina jinka kaji ko my boy na?
langwabe yasakeyi baice komiba sai juya kansa da yayi daya gefen yana kallon dadyn nasa a hankali kuma yasake rufe idanunsa ruff abinsa,, baida buqatar komi a lokacin shi haka yakeji,, mafi Abinda in an masa a lokacin yakejin za'a burgesa shine a barsa yaje daukan fansa ga waccan maqetaciyar yarinyar buzuwar datake neman nakastasa babu gaira babu sabar.
dubn juna momy umaima tayi itada dady mua'zzam a kalacin sannan suka sake maido dubnsa garesa momy umaima ta sake cewa "na girka maka fa choice cook naka Friedrich in kawo maka mahabeer na?
Plxxx ce mum ey mahabeer ns bnson na ganka a halin yinwa ga kuma ciwo,,
baison ya cika musu ne da momyn tasa gashi baijin zai iya cin wani abu mai nauyi a lokacin dubnta yayi a Marairaice fuskarsa gwanin tausayi yace
"cofee ma ya isa momy,,
"cikin jin dad'i ya amsa zaisha koda cofee din ma yasata miqewa tsaye tace
"to mahabeer na bari naje na kawo maka,,jirani yanzun nan zan dawo,, kumatunsa ta dan matsa kadan sannan ta fita shikuwa gogan naku harda qara mirginawa jikin dadyn nasa yana mai cigaba da lambon sa.