Sashe 89
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
jin ana kiran sallar isha'e sukaje sukayi salla suna add'uar godia ga Allah ,, har suka gama kuwa bata tashi ba,hr lokacin mahaber basu dawo ba shida dady daga sallar suma kuma, jin anyi sallama an shigo ne ya sasu amsawa momyn nabeela ce ta shigo dakin itada nabeelar suka gaisa bayan sun zauna momyn nabeela tace "Allah sarki ummi ciwo lokaci day'a?! annah tace "wlh kuwa asma'u haka alamurran Ubangiji suke ay, momy umaimah tace "jiki kam aima yayi kyau bisaga jia kam ay zamce Alhamdulilla gobe ma muke saran sallama,, momyn nabeela tace " masha Allah Allah qara sauqi,, aminn suka amsa nabeela kuwa tana cen ta zauna kusada ummu sai kallon tausayi take mata dan ita dud a tuninunta ko kwai kwan ciki ne ke damun qawar tata,, momy umaimah tace "ah nabeela anzo ganin goda ne?, cikin kunyar Murmushi nabeela tace "eh momy,, murmushi momyn nabeela tayi tace "uhmm kin ganta nan yau kwananta 1 wai mijin yatafi fuddo kayakkinsa na business can tayfot shine tace masa wai tsoron zama take ita daya mafarin knn tadawo gida koda na kiraki d'azun kikace mun kuna nan hospital dataji ummu ce b lpia datun lokacin zata tafo saida nai mata mgn sannan ta haqura muka zo tare yanzun din,, murmushi momy umaimah tayi tace "uhmm qawayen knn,, yar dariya momyn nabeela tayi tace uhmm aikuwa dai nima yau kwana na ukku daga dawowa daga garinmu jos,, annah tace "Allah sarki anje ganin gida knn? Momyn nabeela tace "a'a ma annah qanwata ce tasamu matsala ta iskokai wlh basu fad'an naje dubata ba sai lokacin, alhalin ciwon yakusan wata da samuwa a jikinta ashe ms, "Allah shi bata lpia" cewar momy umaimah da annah, momyn nabeela tasaki ajiyar zuciya tace "aminn ,annah wlh mutane babu tsoron allah kwata kwata a rayuwarsu ashe ciwon nan babu wanda yayi mata turensa cikin yardar allah sai abokiyar zamanta, kuma wlh annah lami lapia suke zaune katsam sai wataran ita aishan qanwata tana zaune saiga bilkisu ta shigo dakinta wato ita abokiyar zaman nata din, suna fira cikin firar ne tabugi cikin aishan cikin dabara take ce mata wai cikin halittu na jinsi miyafi bata tsoro? sai aishan tace kamar wane hallitu knn bilkisu? sai ita bilkesun ke cewa haka dai halittu na qananun halitta irinsu mage kusu d.s.,sai aisha tace oh allah sarki ai ni wlh kam bilkesu banjin tsoron komi sama da qadangare musamman ma iriyar manyan nan wlh saina iya suma dan tsoro (dan allah yan uwa bakowane mutum zaice ka fad'a masa mikakejiwa tsoroba kai kuma ka fad'a masa dan za'a iya cutar dakai da abin kamar yanda ya faru ga aysha qanwar momyn nabeela, dan duniyar nan mutanen cikinta kawai ke 6atata allah dai shi tsare dukkan kullihin musulmi aminn) aikuwa ba'ayi kwana biyu ba dayin wannan maganar ba a tsakaninsu ba, aisha tana zuqunne bayan gida ta duqa saiga wani tsanwan qadangare ya tafo da gudu gunta,, kanta yunqura ta miqe a razane harya shige mata qasanta tace wlh annah aisha tace tayi saurin riqosa danta mnta dawani tsoro ita lokacin kawai sai rabin qugun jikin qadangare nan ya cire ya tsaya a hannunta kingin ya ida shige mata rabin ma saita nemesa ta rasa aiko saita fara hauka gadan gadan tun daga lokacin kuwa, kai abu dai yaqici yaqi yaqi cinyewa tsawon satika to dayake babanmu babban mlmin addini ne shine yadunga yimata magani karatu ruqiyya babu arziqi baqin aljanin nn ya bayyana jikinta sannan yace abokiyar zamanta ce tasa yazo gareta dan ita bata haihuwa sai ita aishan keyi amman dan allah kada akashesa zai fita, yana barin jikinta kuwa ta samu sauqi kamar ba ita ba,, sai akaga bayan sati daya iriyar ciwon yadawo kan ita bilkesun taita hauka da sabbatu tana qoqarin cire kayanta sai tonawa kanta asiri take ashe damn ta jima tana bin aishsn ta qarqashin qasa ta gaza sakamakon yawan addu'ar samun tsari da takeyi tagaza cimmata sai ynzu da allah ya qaddara abin yazo tana haila babu damar taba kurani babba bare tayi karatu,,, wlh annah in taqaice muku yanzun haka bilkesu tana gidan mahaukata wato cn sakaturum an rufeta dan babu wani sauran hankali a gareta kwata kwata, to kunji abinda ya faru kam, salati momy umaima da annah kawai sukeyi dan abun baqaramin razanasu yayi ba hatta ummu dake jinsu saida abun ya shigeta annah tace "Allah Ubangiji ya qara katangemu daga masu wannan mummunan kalar halayyar, "amin" suka amsa jiki a sanyaye, tashi ummu hani tayi zaune tana goge hawayen fuskarta da sauri nabeela ta rungume tana fadun "sannun sister komi zakiji sauqinsa da yardar Allah,, sam kasa magana ummu hani tai sai ma wasu sabbin hawayen datake sharewa saida annah tasa baki sannan tasamu ta bar kukan ta koma na zuci ajiyar zuciya kawai take saki,, dazasu tafi har bakin qofa momy umaima ta taka musu sannan suka sauka zasu shiga motarsu knn saiga motarsu hjy aina tayi parking dayake basu fitoba daga motar shiyasa momyn nabeela bata fahimci su waye a ciki ba, suka shiga motarsu suka wuce,, a cikin mota kuwa hjy aina ta juya ta dubi hannat tace "to tabbacciya kindaiji da kunnenki abinda boka zalimu yace daya bamu wannan maganin, da kunnenki yace yau da yabamu wannan maganin ranar sa'a ce kowa yabawa magani yau saitayi tasirin abinda akeso, kuma baza'a qara samun irin wanna sa'ar ba sai anyi tsawon shekaru kuma yaqara maimaita mana muddin ummu hani din bataci naman nan mai ganani ba tofa zakiyi baqin jini kiqi auruwa kokuma ki auri mutum sammu mai wuyar magani, to dan ubanki dan haka wlh ki tabbatar sai taci farfesun naman nan dan ni bazai yiyuba inta lallaba yarinya inda ke kika nace kikace kinji kin gani saikin aure mijinta mahabeer din, to wannan kuma aiki ya rage naki ato, hannat tace "habawa momyta ai wlh saita cisa inna cikata da dadin bakin nan nawa barema yanda boka zalimu yace tana cin naman nan take mahabeer zaiji ya tsaneta soyayyata ta shigesa kuma kin ga daga nn sai kawai nasa ya saketa kawai dan wlh nikam bazan juri zama da kishiya ba,, shewa sukayi da uwar harda tabawa hjy aina tace sanine 'yata yanzu dai zomuyi mu shiga kada dare ya qara kinga har tara saura yanzun tayi maganar tana duba agogon hannunta. haka suka fito daga motar hannat ce ke daukeda kular ferfesun naman har suka shiga dakin suka taras da ummu stiil a zaune kan gado su annah na gefenta zama sukayi suka gaggaisa sannan hjy aina tace "wlh hjy umaimah naso nazo dubiyar nan tun jia sai ban samu iko ba sbd nayi masassara nima, momy umaima tace allah sarki bakomi ay "annaj tace Allah bada lpia kam dan ana fama da masassarun nan yanzun ko'ina Allah dai yabada lpia,, cikin duniyanci hjy aina tace "aminn wlh annah" hannat ta zagaya gefen ummu cikin Murmushi na salon muguntar su tace "assha sannu sister ummu hani, nasan patient da son cin abu mai ruwa ruwa shiyasa nayo miki na tafo miki dashi, cikin Murmushi momy umaima tace "kai kimji Hannatu hadda wata dawaini ya kuma? to mungode sosai Allah saka d alheri daman ga ta nan munata fama tasha koda tea ne taqiya kuma sam wlh, hjy aina tace "ahh wlh babu komi ta dubi hannat tai mata signal a fakaice sannan tace "toke ki zuba mata man kinji ance taqi cin komi ma nasan zataso abu mai ruwa ruwa ko ummu hani ta momy? Sunne kai ummu hani tayi qasa tana mamakin canjinsu hjy aina gareta kokaci day'a kamar basune sukayi uwar watsi kwanaki ba dasu, ture batunsu tayi ta tunano a ranta wai mahabeer ne ya saketa fa??!! alhalin batai masa komi ba dan tsabar butulci irin na da namiji? Knn ynxu itafa sakakkace ya maidata qaramar bazawara yaci moriyar ganga?.... Saurin sa hannunta tayi ta toshe bakinta dan jin wani iriyar mugun sabon kuka daya tafo mata mai qarfi babu shiri amman dudda hkn wasu zafafan hawaye basu hana sulmiyo mata ba daga kuncin ta, dai dai lokacin hannat ta dago spon na ferfesun ta nufo bakin ummu hani dashi tace "karbi sister please ba'ason patient ya zauna babu komi cikinsa, annah tace daure ummu ki ci koyaya ne, jin annah tayi mgnn yasa ummu hani dagowa danda sam batayi niyyar ciba samm, a hankali ummu hani ta bude bakinta hannat ta qara matso da cokalin ta nufi bakin ummu din dashi da sauri hannunta har rawa yake sai dariya take mata a zuciyar ta na alamun cin nasara mahabeer zai zama nata ita d'ai takori wannan diyar buzayen daga rayuwarsa tareda fidda masa son iyayen nasa daga ransa sai komi tace sannan zaiyi, Kuma haihata hai hata ta kasance first and end ga can cikin ran yalla6ai mahabeer!!! ..... tofa.....