Sashe 8
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Juma'at Kareem mu dinga yawaita salatin Annabi Muhammad S.A.W.*📿
Xayyneb💤💤💁🏻♀
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writes f.o.w.
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿7⃣
🌊🌊🌊
*A* lokacin ne yaji an turo q'ofar d'akin nasa an shigo,
bash ne ya shigo yana fadin "ay yau dai komin abinka gifted bazaka ce nayi maka delay ba, yanzu kai kawai zan tsaya jira,
danma na tsaya wajen dady da Momy ta cika mun ciki na da delicious nata munyi fira aida inaga ma saina tasheka da kaina guy nan wlh kuwa"
Wata irin Harararsa MAHABEER yayi yace "to rai rai,,, bayanin its enough just let's go,"
dariya bash ya saki yace "oho dai komi mi knn kasan yau na baka mamaki gifted wlh sai dai ka 6oye.
Ta6e lips d'insa yayi ya miqe tsaye yana fadin "inkaga dama kana iya tasowa mutafi in Kuma baka gani ba kaita zama nan har masu zama su iskeka,
Yana gama fad'in hakan kuwa ya sunkuya ya d'auki wayoyinsa da keys d'in motansa da suke a bed side d'insa ya fice bash ya biyosa yana fad'in "kaifa gifted bakai ba wlh da Allah ka jiramu mu,,,,
Anan cikin falon suka iske dady mu'azzam saraki da Momy umaimah suna breakfast, nan ya gaishesu yace "dady Momy zamu wuce,
momyn tace
"to MAHABEER na Allah shi kiyaye hanya a dawo lpia"
"Ameeen Momy na"
Dubnsa dady mu'azzam sarki yayi yace "zaka tafi d'auko Annah d'in tamu my boy?, Amman naga Kuma baka zauna kayi breakfast naka bafa?
langwa6e kai yayi yace "noooo dady bn cika son cin abu neba In xnyi tafia, kabari Annah zata Samar mun abinda zanci innaje can d'in"
Momy umaimah tace "haka yake wlh nuree, inyi inyi dashi indai zaije katsina haka da safennan dan ya yi breakfast Amman Sam basshi yarda fa,
Girgiza kai dadyn yayi ya dubesa yace "no my boy pls set here on dhis chair,
Kamar yayi kuka haka ya zauna yana kumbure kumbure. shi kuwa bash yasamu waje ya zauna kan wata one seater tun byn daya sake gaidasu dadyn.
sai dariya yakewa mahabeer ganin yau dady ya ritsasa kan cin abinci in za'ayi tafiyan.
danya q'ara tsokano mahabeer d'in yasa shi cewa
"eh gskia dady ka kyauta ma dakai masa hakan"
Wata irin muguwar harara mahabeer d'in ya dingi danna masa.
shikuwa ya q'unshe yana dariya abinsa.
nan dady yasa Momy ta had'a masa coffee shi kuma ya tura masa yace ya shanyesa duka yanzu empty cup d'in kawai yake da burin son gani.
Mahabeer babu ynda ya iya dole ya dinga kur6ar coffee d'in da spon nasa,, ganin spon d'in zai ma qara 6ata masa lokaci yasashi yasa shi matsesa da yatsansa a jikin cup d'in sannan ya d'aga cup d'in ya kai baki, nan ya fara sha, nan danan ya dure cup d'in,, yai wani saurin miq'ewa yana fad'in ''mun tafi dady,,, da sauri yafice,,, dariya sukayi masa dan sun lura da abinda yasashi saurin tashi yabar wajen,,, gani yayi dadyn na shirin sa masa cheeps a wani q'aton plate mafarin knn ya gudu.
A haka bash ya samesa waje yana faman masa dariyar abinda ya farun.
Ko kallonsa baiba suka shiga motan shi bash d'in,
Kuma shine ke musu driving.
a haka suka dauki hanya.
Sun miki hnya suna tafiya har suka kusa shiga cikin katsina sannan mahabeer ya janye strow d'in dake bakinsa na viju milk d'in dayake sha ya dubi bash yace
"In akwai Aspen guda d'aya d'an miq'o ita nan na d'an d'ana.
"koma akwai bazan bayarba bare bnda ita dn ba amfanin komi take munba,
Cewar shi bash d'in.
Sannan ya cigaba da fad'in "kawai ka biyewa mukhtar ya koya maka shan ta ko wata baka qulla ba da farawa tana nemn zamema abin nishadi , to wlh ka daina kona sanar wasu Annah.
Hararsa mahabeer d'in yayi yace "aka cemaka kullum ne nake shanta kai Kuma d'an sa ido?
Sai inna so nake sha ay from time to time bare har ka gayamun magana mlm.
Bash yace an fad'a ma maganar Kuma
wlh in dai kabari dady yasan kana ta6a Aspen d'in nan kaima kasan sai ranka ya 6aci over dan kasan dady bai wargi a irin wannan,
Hararsa mahabeer ya q'ara yi sannan yace "aka ce maka bnsn kaina bane?
Dazan sha Aspen din bn sha milk sweet ba irin mai kauda d'andanon komi kasha a bakinka, kaganta nn ma Kuma,,, nan ya fiddo ta a jeans d'insa yace "hy guy you see?, kaganta nn wnn kalar sweet d'in ko wine kasha inka tsotseta kasha baza'a ji warin wine d'in ba at all Mlm bare wata aba common sigari mtsss."
Dubnsa bash yayi yace "ko?
To ko wine d'in ma zakaje mukhtar d'in ya q'ara koya maka sha inda yaci nasarar koya maka shan sigarin?,
duka mahabeer yakai masa a ka fad'a yace "kaifa d'an iska ne wlh, shan giya ai namai q'araman brain ne kaga kuwa bazan westing time nawa ba wajen Shanta ba.
Gyad'a kai bash yayi sannan yace "giya Sherri ce wlh gifted, babu abinda bata sawa a aikata kokuma tasa a aikata maka,,,
Banza mahabeer yayi dashi kawai ma sai yasa ear piece d'insa a kunne ya kwantar da kujera yai kwanciyar sa bai sake cewa q'ala ba.
dai dai qofar gidan Annah sukayi parking suka fito.
Suna shiga falon gidan suka iske Annah d'in zaune tana cin d'umamen ta na tuwon masara miyam kuka sai q'amshin manshanu yakeyi..
da sallama suka q'arasa wajen suka zauna mahabeer bai jira komi ba yai kwanciyar sa a q'aton gadon q'arfe na Annah irin Nada d'in nan mai dad'in kwanciya.
kullum yazo babu inda yakewa masauki sai a cen ya nad'e yai kwanciyar sa,,
Zama bash yayi yana gaida Annah ta amsa cikin kulawa tana fad'in
"Sannunku kunsha hnya basheru kam sannunku"
"yawwa Annah mun sameku lpia?,
Ta amsa da "lpia lau basheru" sannan ta waiga ta hango mahabeer yayi plate a gadon ta tace
"ni kadaina hawa mum gado q'aton tuzuru kawai dakai"
ta q'arshe maganar tana mai wanke kuskure bakinta da hannunta cikin wani akushi ta ture tuwon gefe,
nan danan bash yace Annah xnci tuwon nima,
Tace "ahh bashiru ai nazata kaima ka biyewa waccen d'an gayun mijin nawa da bayya cin tuwo sai rice.
Dariya bash yayi yace,, "a'a Annah wnda yace zai biyewa gifted zai sha wuya ne,,,
Tace "naga alama kam gwamma ay da kuka rufawa kanku asirin,,
ina mukhtaru ne da Mustapa Baku zo tare bane yau?
"eh Annah kinsan wannan satin ne ake bikin shi mukhtar d'in to shine sikaje rabon iv shida Mustapa d'in mu Kuma muka yo nan dan d'aukan ki,
Tace "ah ikon Allah bikin har ya matso haka knn?
"eh Annah,,
"To masha Allah,,
Allah ya snya alheri sauran Ku ko? Kuma yakamata aiwa kai fad'a azo a fara Tara iyali dan in mutum ya girma sai yasan ya girma ko''
Sinne kai bash yayi yana 'yar dariya 2 tareda fadin "ay insha Allahu Annah muma zamu yi nn kusa bada jimawa ba".
to Allah sa dai indai gaske kuken ...
"karki damu annan mu da gaske yake, shi ay auren zaiyi Annah,,.
Cewar mahabeer da yayi matashin kai da hannyesa.
Dubnsa tayi tace "au kai knn ba ynxu ba ko?
Wani d'an fingilin murmushi yayi sannan yace "xnyi Annah, ammn saina samu dai dai da tsarina dn hr ynxu bn samu kalar burina ba Annah,
May be inajin bama tayi wayau ba babyn tawa shiyasa bn damu ba wat ever ina sauraron girman nata lokacin nakai 40 yrs,, kinsan a tsarina saina kai 40 yrs I will marriage,.
"Kai 6ur ,,,!
Annah ta katsesa da fad'in hakan tana mai q'ara maimaita fad'in "40,yrs dai? ay lokacin ka tsufa wace yarinya ne zata yarda ta auri babban tuxuro kamarka ne to lokacin??,,,
Dariya bash ya tuntsire da ita yace "a'a Annah lpia lau ma ay har lokacin,
Lokacin ma ya zama mai hnkali ma cikakke inda yanzu kinga I think hankalinsa yabar jikinsa shiyasa yake wnn maganganun,,.,
wani robar holandia yoghurt dake gefen gadon Annah mahabeer ya jawo yayi setin bash dashi zai jefa masa da sauri bash ya bar wajen yana daria,
Annah kuwa fad'I takeyi kudai zo kuyi hankali wlh,
ace mutum ya girma Amman kullum yara kuke q"ara mayaz da kawunanku.
haka taita musu kwankwmin fad'a irin nasu na🤶🏻 tsofaffi.
Zama sukayi suna dariya sannan daga baya suka dinga shiga cikin sauran maqotan gidajen family d'in nasu suna gaishe su.
nan suka wuni dudda mahabeer bawai sakin jiki yake yai fira ba sai jehi jehi yake tofawa, q'arfin firar ma naga bash d'in in sunje wani gidan.
Duk inda su kaje kuwa sai mahabeer yai musu kyauta haka sukayi ta godia suna sa masu albarka,,
Sai wajen la'asar sannan suka baro katsina suka d'auko h@nyar kd,
Sai dare sannan suka sauka.
Annah ta shiga ciki su Kuma suka juya motan suka sake ficewa abinsu..,
Ummu hani ce zaune tana taya mamanta tsifan kai suna fira jefa jefa,, har ta gama mata ta taimaka wa mamar tata tattara gashin kan nata ta d'aure mata.
itama dayake haka gashin ta yake a cike ga yawa ga tsawo in mamanta tai mata kitso tofa in ta sake jelar guda biyu ta sauko a ta gaban cikakkun mamanta tofa har saman lafaffen cikinta zakiga gashin ya sauko, shiyasa indai zata kwance kanta mamarta ke temaka mata, kuma haka itama mamar Ummu hanin tata ce ke temaka mata,
Bayan kan mamar tata ya sha iska ta taje mata sannan ta d'aure mata shi.
Suna gamawa ta dauko taiyi kwanciyar ta a cinyar mamar tata cikin sanyayyar muryarta tace
"Momma jikin yayi miki dad'i ynxu ko?
Murmushi mamar tayi ta "naji sauqi yau sosai Ummu hani ta ba kamar jia ba,
Wani sanyayyen murmushi tayi tareda lumshe fararen idanunta tace "to mommana na naji dad'i sosai, kin San bnson ki mutu ki barni ni d'aya,
Ta qarshe maganar cikin turo d'an mitsitsin lips dinta tareda saukar wasu siraran hawaye a fararen kumatun ta.
Dafa kanta mamar tayi tace bazan mutu ba 'yata har saina,,,,,,,