Sashe 80
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
gaskiar zai dawo cikin satin nan mahabeer din yayiwa bash dan haka saima yace "kaidai guy din nan dan iska ne wlh iskancinka nanan, ban gama abunda yakawo ni bane zan dawo koko? dariya bash yayi yace ''kai labari fa da guminsa gobe ko jibi zamuyi maku suprise sosai nida mukhtar dan zamu kawo maka ziyarar bazata dan har mun samu addres naku a hanun dadynka dan haka maza maza ku shirya tarbarmu cikin kwana biyun nan fa gifted" cikin tsananin jin dad'i mahabeer yace "kaiii haba bash temaka mana ka fad'amun ranar zuwan naku kodan ma mu shirya muku delicious, cikin tsokana kuwa bash yace "aaaa har kai da wa haka zaka shirya delicious din? Mahabeer yace "wait bash kaifa dan iska ne wlh kaika qwacen matar ne koko😡? dafe baki bash yayi yace "aha afuwan masu mata,, banza mahabeer yayi masa jin hakan yasa bash fahimtar iskancin muskilanci na mutumin nasa ya motsa knn?? dan haka ya tsaida dariyar yace "sorry gifted namu jibi insha Allah zamu zo,, sai lokacin mahabeer ya dan saki fuskar tasa kad'an yace "ok Bash nawa muna zuba ido fa plss koba komi ummuh zataji dadin ganin yan gida,, bash cikin sabuwar tsokanar sa yace "ohh kai bndakai wato knn jin dad'in namu knn? tab'e lips dinsa mahabeer yayi yace cikin wani d'age wan shoulders nasa "nop indai tayi farin ciki ita din to nimafa hakan ma is okey ya wadaceni,, sakin baki bash yayi yace "inyeee kaji d'an iska? Kai amman daito naji dad'i da yanda 'yar buzayen magenka ta gyara ma sahu danga alama Wlh gifted ka mato mata ynxun, but ina cika bakin naka knn yaje to? tsoki mahabeer yaja ya kashe wayar ma dukanta, bash kuwa dariyar qeta kawai yake fmn kwasa abinsa hankali kwance. key mahabeer yaiwa motar yabar wajen qwalwarsa nata tunano masa maganganun bash,, tomi zaisa ma bash yace na mato mata ne ma wai dai?! shida bawai wani sonta yake ba illa iyaka damuwar ta kawai ke beson gani a matsayinta naya daukota amana daga wajensu annah da momy to mizaisa bash furta hakan ma????!!! ... runtse idanuwan sa yayi gam dan son lalubo amsar hakan a can can can cikin qasan zucuyarsa,,,