← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 109

Sashe 21

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣1⃣.
🌊🌊🌊
Wani kallon gefen idanuwa mahabeer yai masa tareda kya6e pink lips dinsa yace"are you mad?
woman village cefa,
ai akwai tazara a tsakani kaima ka hanga ka hango dai"
Masu'd yace "ok ita matan qauye basu auruwa knn?
"ay shine abin tambayar ma,,, cewar bash,,, cikin qara dubn inda tabi mahabeer ya qara kallo yace"batada kunya ne yarinyar sam can da kuke ganinta sumu sumu muguwar kanta ce ga baqar mgn da tsiwa,,, mukhtar yace "ok daman kunsan juna ne knn,
"Inaga ba"
cewar mahabeer d'in yana doddojewa dason barin maganar danta soma isar sa.
Masu'd yace "huhhhh kai fa dan iska ne wlh gifted ya kana fad'in habitat nata sannan kace saninta qila wa qala wanda kayi???
gaba yayi mahabeer d'in batareda yace musu komi ba har saida ya isa wajen motocinsu sannan suka iskosa sukayi bankwana da cewar zasu hadun gobe a haka kowa ya shige motarsa suka bar hospital d'in shikuma ya koma d'akin da momyn tasa take,,,,
lokacin qarfe 10:00 yana shiga ya iskesu zaune kamar ynda ya barsu anan su mahabeer d'in da dady mua'zzam suka tafi gida aka bar annah nan zata kwana da ita momy umaimah d'in,,
Qarfe 6:30 na safe anan tayiwa su dady mua'zzam da mahabeer cikin hospital d'in, gaisheda annah sukayi dady mua'zzam ya zauna yace "annah yamai jikin ta kwana?,
annah takai dubnta ga umaimah datake barci tun bayan gama sallar asba datayi barci ya dauketa,,, tace"jiki Alhamdulilla kam yayi sauqi,, sai dai abinda zataci ne inta tashi nace bari un bari un kunzo ni saina tafi gida na hado mata kalacin,,
"eh annah to saiya kaiki shi son d'in ni saina zauna anan din,, hakan kuwa akayi mahabeer d'in ya kaita a saman hanya sai tsokanarta yake da fad'in ke
"Anna kina tsohuwa amman kita daurawa knki nauyin girke girke,, hmm yakamata fa kusamu house girl dan sawaqewa kanku wasu abubuwan,,
Cikin dubn harara annah tace"bazamu samo mai aikin ba, wa mike ciyarwa ne duka mu nawa ne a gidan ne eye,,?
Mu 3 ne saikai qaton gwauro kawai cikamakon na 4n, saika bari kai inkayi auren ka saika cika gidanka da masu aikin wannan matsalar kane,, wata irin dariya ta kucce masa hadda dukan sityarin motan nasa na ganin yanda Anna ta dage tana ta zubo masa magana cikin ko a jikinta,,,
gumm yayi a binsa saima cewa yayi da ita "sorry matas close your chapter,,
"ai dole kace abar mgnr inda na ta6o maka maganar aure wacce baka so ko?
kai nifa wlh bari kaji inka fi qarfin d'anda da maima toni baka fi qarfi naba,, wlh rass inka cikani nida kaina zan iya aurar dakai ga wacce naso a cikin dangi na had'aku aure,,,
baisan sanda kalmr "iyeeeeee ta66666,,," ta fito daga bakin saba ba shiri,,,
"oh kanaga bn iyawa knn ko?
Gimmm yayi da fuskar nan kuwa tasa yana magana da cewa "no Anna i'm not say fa,,, amman dai aurar dani annah kamar wata mace?????
dai dai nan suka shigo cikin gidan annah tayi fitarta daga motan ko qala bata sake ce masa ba,,, zamansa yayi a mota yana gunguninsa da cewa"ka jimin fa wannan old woman d'in dan Allah,,, ita komi aure aure??
tsut yaja tsoki siriri ganin wayarsa na lighting ne na plash yasashi duba me kiran nasa,,, bleesing ce yagani,,, daga wayar yayi yayi shiru yayinda yake danna dayar wayar dake hsnnunsa yana type,,,,
Jiyayi tana fad'in "halo halo hello my??
You are hear me???
"a daqile yace "yeah,,
Murmushi na ajiyar zuciya ta sauke tace "huhhhh my pleasure ,,morning my,,,, hope all well my,,, ???
"5n"
Ohkk my yaushe zanzo hospital d'in ganin mommy na ban san a sallameku kafin nan?
Wach d'in hannun sa ya kalla yaga 7:22 sadda ya dan ta6e lips dinsa yace
Kibarshi at a 9 o'clock,,,,"www thakns my innazo saina kiraka ka shigar danid cikk dan ban san room d'in ba,,
"better,,,,,,
,,, ,, till you come,,,,
hang up yayi na wayar sannan ya kashe motar ya kwantar da seat yai kwanciyar sa a motar batareda yabi annah ciki ba,, dan baisan mgnr da zata qara daddago masa ba,, ear pies dinsa yasa a kunne Yana jin music idanunsa a lumshe,,, yana nan har annah tagama shirya breakfast dun ta fito dashi ta shiga motar yatashi ya ja motar suka koma asibitin,,, suna shiga room d'in suka tadda har mommy umaima din ma ta farka ma.
Mahabeer gefenta ya koma ya zauna yana fad'in "momy ya qarfin jikin?.
Murmushi tayi tace
"jiki Alhamdulilla yy sauqi mahabeer na,, Annah kuwa ta fara bude kayan breakfast d'in ta hadawa momy tea ta miqa mata ta fara kur6a sannan ta cika mata plate da chips,, jin qamshin chips din ne yasa momy umaimah taji zuciyar ta wani motsa mata kokaci daya,, nan da nan kuwa ta fara kakarin amai tana alama da hannunta alamun annah ta rufe chips d'in batta son jin qamshin sa,,,
cikin tausayinta annah ta rufe dan tagane nufinta,,,
sannu suke mata kawai,,, zuwa lokacin ta daina qoqarin aman nata ta koma ta jingina da pillow tana maida numfashi a hankali,,,,
tea dinma mahabeer ta miqawa dan jitake bashi take buqata ba,,,
mua'zzam nema da annah sukaci chips d'in mahabeer shi ruwan tea dinma kawai yasha dan yanada qyami na launin mashaqar iska na asibiti shi,,,
Mua'zzam saraki nr sukaji yana amsa wayar tasa da cewa "eh room dinne freand kamar yanda nace makan,,, eh ku shigo kawai ina ciki,, yana kashe wayar sukaji anturo qofar,, idanunsu naga qofar dukknsu dan dubn mai shigowar,,,,
Alhaji Muhammad ne a gaba sai ni'ima matarsa na biye dashi a baya,,,,,,,

Fasaha online writers f.o.w. 📘🖊

*Xexen Fasaha*✍🏻
[10/11, 2:46 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊

Story and writing
by
Xayyneb 💤💤

🌊🌊🌊🌊🌊

Fasaha online writers f. o. w.
Chapter 21 · 0% Book details