Sashe 23
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣3⃣.
🌊🌊🌊
dukkansu suka amsa mata sallamr nata, ganin ynda take ra6e ra6e ne na rashin sabo da jama'a haka,, ganin haka da takeyi ne yasa mua'zzam saraki cewa"ah matso kusa da momyn taki mana 'yata kinga ta qagara ki matso wajen nata inda har ta miqe zaune,,,
yayi maganar fuskar sa sake a cike da annuri,,,
matsowa tayi kanta na sunkuye still ta qara gyara zaman mayafinta a kanta dan jin ynda gashin kanta mai santsin gaske da yawa yana shirin zamesa,,,
gaisar da kowa tayi cikin dakin sannan ta qaraso wajen momy umaima tana shirin zama qasa momy umaima tayi saurin riqo hannunta cikin murmushi tace "aa zauna kusa da yayanki 'yata,, ita sai lokacin ma ta dan dago fuskar ta danjin wani qamshin turare wanda yake mata gizo da kamar tasan mamallakinsa,,, a hankali ta juyo gefen inda takejin qamshin turaren ta sauke idanunta kansa wanda mahabeer yayi mutuwar zaune yana kallon yarinyar dan tun shigowar ta yagane ta,, mamaki ne cunkushe a zuciyarsa gameda yarinyar daman su momyn sa sun san tane koko???
a hankali suka zame idanunsu daga cikin na juna zuciyar kowanen su na bugawa d'al d'al d'al,,,, batareda sanin haqiqanin abinda yajaza musu hakan ba a iyakacin tunanin su a lokacin,,,
ba qaramin girgiza ummu hani tayi ba na ganin wannan mutumin dan zafi anan dama sune iyayensa ashe???? Amman kuwa indai haka ne tohm albasa batayo halin ruwa ba,,,,
annah da taketa kallon yarinyar tun shigowar ta wajen takega kamar tasan ta amman ta rasa inda tasan ta,,, saida ta qara kallonta sosai yanzun data zauna sai lokacin tace"ahoooo yarinyar kirki kece Ashe? cikin kunya da d'ari d'ari ummu hani ta d'ago ta dubi annah dan itama sai yanzun ta ganta,,
Murmushi tayi tace
"hmmm'''
annah ina wuni,,
Annah tace fa?? cewar mahabeer a zuciyarsa,,, knn ma har tasan suna ce mata annah??? baisan cewa ba a yarensu dud wacce ta take a matsayin munzalin uwa ba toda haka suke kiranta,,, mafarin knn Ummu ta furta sunn kai tsaye da sigar girmamawa kamar yanda ta saba ita ga kowa,,,
Jiyayi annah tace "lpia lau yarinyar kirki,,, haba sai tunani nake inda nasan na ta6a ganinki ashe silar wancen tuzurun mijin nawa ne,, tayi maganar tana mai nuna mahabeer,,satar kallonsa ummu hani tayi a lokacin taga yawani had'e rai kamar yasha mad'aci girar nan tasa baqa sidik mai kyawun gaske harta kusan gamewa da juna,, idanunsu na qara sauka ana juna lokacin a karo na 2 knn a shigowar ta ya wani watso mata harara a qasan idanunsa yanda bakowa ne zai fahimci hakan ba face wacce akaiwa,,ganin hakan yasa ta mayar masa da yatsina fuskarta da irin kallon nan daya tsana tai masa irinsa wato irin na kai kuma fa yadai????
Momy ni'ima cikin murmushi tace "hjy umaima wannan buzuwar fa 'yan uwa ne??
nan momy umaimah ta fad'a musu tun farkon ganinta da ummu hani harya kawo yanzun,,, nan dakin kowa yaita tofa albarkacin bakinsa ga zancen,,, mahabeer kuwa kya6e lips dinsa yayi lokaci daya kuma kiran bleesing dinsa ya shigo wayar bai daga ba ya miqe yacewa momy umaimah zaije waje ya dawo yanzun,,,
Momy ni'ima cikin murmushi tace "to saika dawo,,,,itama abinda momy umaimah tace masa knn sannan ya fice,,
sai jan ta da fira annah take dasu momy umaimah na ganin ta saki jiki dasu amman inaaaa har lokacin gimm take komi nata a sanyaye haka take gudanar dashi,,,
su dady mua'zzam dama su tuni sukaci gaba da firarsu anan Alhj Muhammad yake cewa dady mua'zzam "yanzu abinda ya rage mun na samo haj mua'zzam shine mai gadi na gidan namu sai kuma dai wacce zata dinga share mana gida haka da wanke wanke,,,""
girgiza kai dady mua'zzam yayi yace "eh hakanma nada kyau ay zan samo maka ta hnyar bada cigiya insha Allah yau zuwa gobe,,,,
dayake su momy umaimah sun danyi shiru a lokacin shiyasa hakan yabasu damar jin abinda mua'zzam sarakin ke tattauna shida alhj Muhammad a lokacin ciki kuwa harda ummu hani d'in wacce yatsunta ke cikin na juna tana matsawa dud dai saboda qin sakin jikinta har lokacin,,,,,,,
Kudan tasta fanss ba cj
*Xexen Fasaha*✍🏻
[10/11, 2:46 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.