Sashe 9
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿8⃣
🌊🌊🌊
*D* afa kanta mamar tayi tace "bazan mutum ba 'yata har saina ga auren ki insha Allah Ummu hani na"
Cikin sauri ummu hani ta sinne kanta tsakankanin cinyoyin mamar tata tana son yin kuka dan tuni idanunta suka kawo q'walla nan da nan,,
Bintey tasan haka halin 'yar tata yake muddin tai mata mgnr aure sai taga ta sauya a lokacin,
wai a cewarta bata yin aure bazata iya barin taba sbd ciwonta, kijifa wani rikicin na Ummu hani cewar bintey a cikin ranta.
Shafa kwantaccen laullausan gashin Ummu hani bintey tayi tace "ya zuwa yanzu yaci ace kin bar irin haka Ummu na, kinga ke macece dole zakiyi aure ne,
Ga q'awayenki nan su nahee da sahee duk sun fiddo miji Amman ke kowa yazo wajenki bazaki fitaba wajen sa fisabilillahe Ummu na ayi rayuwa haka kuwa?
Koko so kike Baffa indeh d'in ya qara huro miki wuta kamar ynda yai miki a watan daya wushe?
Har cewa yayi zaisa binde d'an gidn wazirin shanu ya turo magabatansa inda yaga yaron nada hankali sosai Kuma shima yana d'aya daga cikin masu nacin zuwa gareki baki kulawa,,,
Tun kn bintey ma ta ida sauke mgnr tata tuni Ummu hani ta fashe mata da kuka ta miq'e tayi cikin bukkarsu da gudu,,
Sakato bintey tayi tana mamakin hali irin na Ummu hani,
Girgiza kai tayi tace
"Allah shi kawo mana mafita to ga al'amurran nan,
sannan tace "haba dan Allah wagga yarinya ita da ace ma ba'a san ta da wannan halayen ba da sai muce ko aljanu ne ke sata hakan, to lpian ta lau kawai itan haka take ne,
Nahee da sahee ne suka shigo gidan kowa censu taci kwalliya da kayan su na gadon buzaye, suka gaida bintey tareda yi mata ya jiki,, sannan suka tashi suka isa wajen q'awar tasu da a lokacin ta daina kukan sai faman ajiyar zuciya take saki kamar wacce aka daddo keta.
duka sahee ta d'aka wa Ummu hani a tudun q'ugunta,,
da sauri kuwa ta miq'e zaune tana sake fiddo fararen idanunta da suka koma kalar d'an ja ja kad'an sbd kukan gaira ba sabar nata,,
itafa jitake a cikin sassan illahirin jikinta inba wannan kyakkyawan abokin saurayin da yake zuwan mata a cikin barci ba suna fira kullum har ma sun yi aure sun saba wai,
Kuma in bai zo ba takan zauna wajen da suka saba had'uwa ta dasa sababben kukan ta., Kamr dai wnda tayi mafarkin yau wai yazo da gudu taje ta shige jikinsa ta fara q'wallan kuka akan fidda ran zuwansa da tayi.
a hankali ta bud'e lips d'inta Kalmar "mun 6ata amrinin" ta fito daga cikin su a sanyaye.
daga haka tayi nufin ta jnye daga garesa,, ta juya knn da nufin barin wajen,,, anan taji ya maidota jikinsa da q'arfi ya turata cikin faffadan mayalwacin qirjinsa ya rungumeta tsam tsam yana sauke ajiyar zuciya,,,
Sunkai 8 mint a hk, sannan ya d'agota tareda sake riq'o hannayenta yana fad'in "afuwan ummuh na, hankalina na wajen ki dudda banzo kan lokacin da muka saba had'uwa ba,
Kinsan bn san na sa6a miki lokacin had'uwanmu kmr ynda muka saba kuwa, koda ace dai dai da one second
i feel hate dhis my Ummu na,,!"
Wasu irin ruwa ya nuna mata wanda suka tare hanyar daya saba biyowa zuwa gareta yace mata
"kinga ruwan cen ummu na? to sune suka hanani saurin q'arasowa wajen ki kan lokaci,,Kuma ina ta miki kira baki ji ni ba, sai da wani mutum da banga fuskarsa sosai ba to shine fa yazo yai mun hnya har na tsallako ruwan dayake shima ga alama hnyar da zanyo shima zaizo.
mafarin knn nayo gudu na barosa can q'ololuwan nesa har na iso gareki".
shiru ya d'an yi ya numfasa sannan yace ''Kuma ma kinga ma fa har kayana sun jiq'e duka sharkaf duba kigani Ummu hani na,
jin tayi shirun dai taq'i tanka masa hakama Kuma taq'i dubansa sai kawai taji ya hannunsa ya kamo fuskarta da tausasan tafukan hannayensa yace "why my you don't look me why Ummu na? Pleassssss,,, I,, i beg you look at me or i will crying now Dan wlh jina nake zuciya na ciwo yake mun kan sonki ummu na ki sakar mun beautiful face d'in nan konaji sanyi dan Allah,,,,,,,,.,,
a hankali ta d'ago beautiful eyes nata tana bin fararen kayakkin jikinsa da kallo da suka jiq'e sosai sai d'igowan ruwa suke daga jikin nasa kuwa, dudda ba masu kauri bane shara shara suke,, dan kamar kayan wnka suke kayan,,,
gani tayi kamar ma yana jin sanyi, ganin kamar jikinsa na d'an rawa rawa hakama lips d'insa suna kyarma sai cijesu yake da haqoransa, hakan yasata taka wani dutse dake gefenta ta kamo hannunsa suka zauna sannan ta hau kan laps d'insa ta zauna ta fara q'oqarin tsane masa ruwan jikinsa da kallabinta na kayan saq'i irin nasu na buzaye masu kalar baq'i baqi'n nan da adon zaruruwa a gabn rigar kala kala,,
Saida taga ta rage masa ruwan jikinsa sannan tasa hannayen ta tura sa ya kwanta a q'asan bayan sa itama ta biyosa zuwa jikinsa ta d'ora bayan ta a saman q'irjinsa ta kwanta,
knn dukkansu fuskarsu na kallon sama,,
ta kamo hannayen sa ta d'ora a saman shafaffen cikinta zuwa tudun breast d'inta da suke cikakkun gaske gwanin sha'awa da dad'in ta'awa sbd tsabar laushinsu.
da sauri ya damtsi saman shafaffen cikin nata kuwa yana shafawa tsawon 15 mint, sannan a hankali ya isa wajen mamanta yafara yimata susa a knsu Suma yana mata round d'insu sosai, dudda kuwa da rigarta a jiki amman hakan bai hana ta jin ta6in ba har cikin q'walwan kanta,
wanda hakan yasa ta lumshe idanunta tare da q'ara damq'e hannayensa sosai a wajen, tana q'ara sakar masa ajiyar zuciya ta cikin wuyansa.
Shi kuwa murna yake dan yasan hakane alamun ta huce daga fushinta, wato yasan ita indai ta kamo hannayen sa irin haka ta d'ora a wujajen nan 2 tofa shine alamun saukewar fushinta in sun samu matsala da juna,, in kuwa ta hana sa kai hannunsa wajajen tofa yasan da sauran rina a kaba a tsakaninsu,
da sauri ta bud'e idanunta jin yanda aka wani irin fizgota daga jikinsa aka ta yarda ita tsaye, akaja hannunta suka fara tafiya,
ita kuwa sai faman son 6an6are hannun ta takeyi daga shi hannun mutumin dabatasan kowaye shi d'in ba,
sai faman kiran amrinin takeyi tana waiwayen sa a baya
(Wato masoyinta)
da sauri taga ya tashi ya biyo wannan baq'in mutumin mai siririn jiki kalau kalau kamar za'a huresa ya fad'i,
daga ganinsa kaga cikakken mashayi kuwa, wanda ya shaida shi d'in ne suka q'etaro tare dashi daga wajen ruwan nan ta hnyar kayan jikinsa daya gani da kalar baqan fatarsa da d'an jikinsa wnda babu q'iba ko kadan a cikinsa.
da sauri yasha gabnsu kuwa cikin zafin rai yaja ya tsaya yana huci, danji yake jikinsa har wani rawa rawa yakeyi masa na 6acin rai,
cikin mamaki taji ya bud'e bakinsa da rawar murya murya yacewa wannan gudan saurayin daya riqo ta "abo..kina,,, mukh,,tar,,? dama Kai,, kaine? mi,, miya kawoka cikin rayuwar mu ni da iyalina Kuma?,,,,
duk irin bin matanka knn nima bazaka barni na zauna da matata ba?
Gani tayi shi wnda aka kirasa da mukhtar d'in ya kece da wata kafirar dariya yace"bazan bari ka zauna da wannan madarar kyau d'in ba dan dani ta dace ba kaiba,, Harda wani shafa gefen fuskarsa yayi sannan yace yana dubn Ummu hani d'in
" daga ganinta kuma kasan zatayi qwazon daukar darasi a teach room,,
cikin zafin rai taga tamrinin d'in nata ya figo mukhtar din yanata duknsa wnda nan da nan ya hada masa jini da majina da gudu taga wnda ake dukn ya tashi ya arce yana fad'in bazai bar suba har sai hakan yafaru (burinsa)
na ganin basu tare tsawon lokaci kuwa,, Cikin mamaki kuwa take binsu da kallo dukkansu,
Knn ma ga alama sunsan juna ???
tambayar dataiwa knta knn a lokacin.
a dai dai lokacin ne kuma taji mamanta bintey tana tashin ta asuba tayi taje tayi salla,
Tun lokacin jikinta ke a mace murus har yanzun Kuma,,
d'an siririn tsoki taja ji takeyi zuciyar ta batai mata adalci ba data addabeta da tunani gaibu na mutanen dabata ta6a ganinsu ba a rayuwar ta sai a mafarki gashi wai har wani yazo ya tafi da ita alhalin tayi aure suna zaune da mijinta Kuma???
q'ara sakin tsoki tayi batadai ce komi ba,
Nahee ta girgiza mata kafad'unta tace"wai Ummu hani lafiyarki lau kuwa yau,,,
Sahee tace "a,i shi d'inne nahee, naga ta samu gaba tanai mana tsoki tsut tsut kamar tsaka dai?
Dubnsu Ummu hani tayi tareda yamutsa fuskanta sanna tace "ku share mafarki ne yasani mutuwan jiki da 6acin rai kamar dai hakan shiyasa kawai ba wani abun ba,
Sahee tace "ke mudai kije can kiji da mafarkin ki ba wannan ya kawo muba kinsan kowa ya aukomu gunki kuwa mai sa'a ?
sake binsu da idanuwa tayi wnda suka jima da yin narai narai dasu har ynxu, sakamakon mafarkin datake yawan tunawa kamar tai kuka take ji kan rabata da waccen mutumin yayi da wnda suke tare har hakan yasa takejin zuciyar ta na shirin karewa tasaki kukan nata,
sam batasan miyasa ta damu dashi hakan ba, amma Kuma sai tayi q'oqarin shanye hawayen nata,
ta ta'allaq'a hakan da saurin raunin zuciyar dake gareta ne yake son sata kukan bawai rabuwar tasu ba dashi shiyasa,
amman kuma sai can cikin rnta taji wata zuciyar tace mata "anya kuwa hakane Ummu hani?
Sahee taji tana fadin "wai kina saurarenmu ma kuwa dai koko?
"eh",,
abinda Ummu hani knn ta bata amsa,
Nahee tayi saurin sa hannunta ta rufewa sahee baki tace "a'a kada kice mata dan ni zan fara fad'a mata to,
"To shiknn fad'a mata to inda daman saq'on na gidnku ne daga wajen Yaya baroma"
cewar sahee d'in tana dariya tareda kallon Ummu hani wacce take binsu da idanuwa kawai dan tarasa gane inda zancen nasu ya dosa, Amman kuma ambato yy baroma (yayan nahee knn), da taji sunyi hkn ba q'aramin fad'uwar gaba yasa taji tayi ba a lokaci guda,
Nahee ta kamo hannun tace "Yaya baroma ya ce zai sanarwa su Baffa cewa ke yakeso,
in yaso sai a had'a bikinmu da nakun dud a lokaci d'aya ayi tare, inda saura wata 6 bikin mafarin knn ma yace in zo in fad'a miki saq'onsa kn ya isa zuwa basu Baffa kad'do, dan yanzu hakama yana cen ma wajen hili na saman gidan bukka yace in tura masa ke,,,"
Wani irin hard'ewa numfashinta Ummu hani taji ya farayi mata ba shiri sbd razana, miyau ya sartseta ba shiri, tasoma fidda tari ba q'aqqautwa kuwa, tuni taji mararta ta wani irin saurin q'ulle mata a lokaci d'aya,
dan tuni tasan da sanin cewa kuwa fa muddin Baffa indeh kanin shi baban nata yaji yaronsa nason auren ta tofa babu makawa saita auresa, inda dama shi son aurar da ita d'in yake kamar ynda ya bada 'yarsa nahee ga d'an amininsa jabbo,
Shi kuma yaya baroma din mutum ne da baida halin kirki koka d'an ace shi zata aura kenan,?
Batasn snda ta dafe kai da q'arfi tana kiran *Amrinin* ba, wato gaibun *masoyinta* na cikin barci knn,,,,