Sashe 22
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Kyautar wane gareki pg d'in nan my mom sadeeq.... (hawwas) Allah barmun ke cikin cigaba da kasantuwa tare a zumunce har muddin rai Aminnn*
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣2⃣.
🌊🌊🌊
Rungume juna sukayi Alhj Muhammad da mua'zzam sarakin suka zauna a kan kujerar wajen bayan gaisheda annah da sukayi sukayiwa momy ya jiki ta amsa musu cikin kulawa da murmushi,,, zama tmomy ni'ima tayi kusada Momy umaima suka riqe hannun juna cikin murmushi da maganar yaushe gamo,,,
Mua'zzam saraki yace
"haj Muhammad ashe madam ta dawo nigeria???
dubn ni'ima alhj Muhammad yayi yaga hankalin ta gaba daya ya tafi ga kallon saurayin d'an abokin nasa kamar ynda shima yayi gamdakatar da hakan tun farkon ganinsa dashi,, amman ya danganta hakan ne kawai da jinin yaron ne burge jama'a da cikar qwarjininsa,,,
Murmushi yayi ya maida kallon nasa ga mua'zzam sarakin yana mai cewa"eh da safen nan ta sauka jia dama dana kar6i keys d'in gidan tun jia aka gama shirya komi na gidan shiyasa anan ma ta sauka bayan daukosu air port da nayi da qannen mamanta 2 wnda muka kaisu airport ynxu suka wuce mukuma muka yo nan ganin patient,,
"Allah sarki an gode ay Muhammad da ni'ima Allah bar zumunci dai"
cewar annah,, ciki girmamawa dady Muhammad yace
"annah ai godia tame ce waku,,,
sake dubn ni'ima alhj Muhammad yayi yaga still rabin hankalin ta naga mahabeer jitakeji a a lokacin ita wani irin qaqqarfan abu na mata yawo a ckn jinin jikinta gameda shi yaron nan take,, wnda batasan miye shi ainahin abin ba sam sam,,
Alhj Muhammad da dai yaga tayi zurfi sosai hakan yasa shi katse tunanin nata da cewa, "ni'ima ta?,,,
ahankali ta sauke idanunta kansa batace komi ba taji yaci gaba da fad'in "shine yaron da nike ce miki babban d'an hj mua'zzam nawa,,, kuma mai sunan yaronmu *mahabeer*,,,"
jitakeyi kamar ta saka kuka ni'ima na ambato mata tsohon mikin da yayi na ambato sunn danta tilo daya data rasa a duniya, bata sani ba shin yana raye koko ya mutu bata sani ba,,, qoqarin danne damuwarta tayi dan tayiwa mijin nata alqawalin daina zubda qwalla hakanan kan mahabeer suci gaba da roqan Ubangiji Allah ya bayyana masu shi zai fi,, kuma basu fidda ran sake samun wani d'an ba a duniyar nan ta maliki yaumiddin indai ana kwana ana tashi...
murmushin qarfin hali ta saki tareda yafito mahabeer da shima idanunsa suka sauka kanta lokacin yana murmushi wanda shi kansa baisan dalilin murmushin nasa ba, yadaiji matar qawar momyn tasa ta burgesa har a cikin jininsa yaji sonta kwatan kwacin irin wanda yakewa momynsa umaimah kuwa,,,,
har kusa da ita yaje ya zauna shima hsnnunsa ta kamo ta riqe da hannayen ta biyu cikin dubnsa da murmushi tace
"ina son mai sunan nan naka d'ana,, kozaka riqeni a matsayin momynka nima ka riqa dan d'ebemun kewar yaro na mai sunan ka????
Kallon ta mahabeer yakeyi fuskarsa a sake sosai yana murmushi yace
"eh momy na"
dariya annah tayi cikin son tsokanar sa tace "kayya dai ni'ima,, bakiyi dacen yaro ba dai nikega,,,
dubnta mahabeer yayi fuskarsa a tur6une jin annah na shirin kwafsa masa a zuciyarsa addua yake Allah sa kada annah ta fad'i abinda zai sashi yaji kunya a gaban wadannan mutanen,,,
murmushi ni'ima tayi tace
"komi yasa haka annah?????
Annah ta 6alli goronta ta tauna sannan taci gaba da cewa"ah to inma zaki barwa iyayensa abinsu suda suka saba da halayensa su ci gaba da jura,,
Kamar yai kuka ganin momy ni'ima tayi sakayau tana kallonsa dan son jin qarin bayani daga garesa,,,
kauda kansa yayi ya maido dubnsa ga su Dady mua'zzam da suke can gefe suna ma firarsu kan tafiyen alhazawan bana.....
dubm annah yayi sosai yace "to annah basai ki fad'a mata abinda nike yin ba,,, yayi maganar a raunane harda langwabe kansa yana dan muri muri da idanunsa,,,
"yanzu kuwa zataji,,,
Hannunta annah ta daura bisa kunnen mahabeer ta riqe tace "Kingansa nan ni'ima kunnen qashi ne da dan nan naku yakai munzalin da za'ace ya ajiye nasa iyalin shima amma sam ya q'iya babu abinda ya sa a gabansa face fad'in rai da shegen muskilanci wannan wannan da kikeji da gani ba qaramin dan ban haushi bane ja'irin mutum kawai tazuru,,
Qarashe maganar tayi tare murde masa kunnen sa,, sannan ta saki.
wata 'yar siririyar qara ya saki sannan ya dafe kunnen nasa dake masa zafi zafi na matsa da yasha daga hannun annah yana fad'in kai annah kinawa wifey na kishin ta ganni da kunne 2 ko sai daya?
Annah tace "eh qwamma in cire kunnen naka ko wannan liqaqqiyar yarinyar nan taka ka rage farashi a kn idanunta,, murmushi yayi su momy umaima da momy ni'ima dariya suke musu kawai dan sun fahimci salon nasu wasan na jika da kaka ne suke ta6awa.
Momy umaima ta bude baki knn da nufin yin magana taga shigowar ummi hani wacce tun tashin su yau ta je ta wanke kwanikn abinci acan baya inda ta saba wanki sannan ta jira har lokacin da masu kawo kalacin suka kawo ta sauka ta siyo musu suka sha,, sannan doctor lurwan yayi musu bayanin cewa zuwa gobe insha Allah ne zaa basu sallama,,, dayake dan iska ne har gefenta ya matso inda take ya yi mata magana qasa qasa da cewar yana nan kan bakansa fa shi ita kawai yake jira,,, ganin bai samu fuska bane kwata kwata tayi kamar bada ita yake ba saima matsawa da tayi wajen mommon ta tana mata gyaran gashin ta daya sauko saman katifar gadon da take akai,, ganin babu sarki sai Allah yasa shi ficewa yabar wajen nasu,,
bayan fitarsu ne baffanta da ita bintey d'in taji suna tattauna kan batun sallamr nasu da doctor d'in ya ce gobe gashi basu da taqamaiman masauki bare akai ga batun neman aiki,, ita kanta abin ya dameta hakan yasa ta tashi ta fito nan harabar wajen tana tafiya wanda ita kanta bata sanin mike mata dad'i a lokacin,, tunani kawai ya mamaye zuciyar ta na yanda zasu samu mafita itada iyayen nata,,
dai dai room d'in su momy umaima d'in ta tsaya tajima Tana tunanin ta shiga gaisheda mutanen kirkin nan kamar ynda tai musu alqawalin leqosu ana gaisawa koko??
girgiza kai tayi ta dan ja da baya tana girgiza kai alamun a'a. sam ita battason shsshigewa irin mutanen nan masu abin hannunsu tana gudun akirata kwadayayyiya a rayuwarta ita,, bata son wulaqanci bata jurarsa akan abinda tasan ba tanada gskia akan sa,,,
Harta juya ta fara tafiya taji wani 6angare na zuciyar ta na cewa ''a'a ummu hani ai ba duka mutane aka taru aka zama daya ba,,, bare ma su wadannan mutanen masu karrama dan adam dudda suna da arziqi amman su babu ruwansu ga alama kowa nasu ne,, kije ai har ga Allah ba akan nufin wani abu bane zaki shiga dan dai kawai gaisawan ne kamar yanda kika maganta musu,, batason rashin cika alqawali shiyasa knn ta shiga room d'in cikin qwarin gwiwarta,,,
sallamr da tayi ne yasa suma sauran wato su dady mua'zzam Duknsu waiwayowa da hankalinsu gareta, inka dauke momy umaima da dama itace ta fara ganin nata tun farkon shigowar nata room d'in,,,,
Fasaha online writers f.o.w. 📘🖊
*Xexen Fasaha*✍🏻
[10/11, 2:46 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.