Sashe 86
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ina har saida akayi magrib da isha'e yana yawon neman ta cikin mota saqo da lungu kuwa. daqyar yasamu yayi salla sanna ya dasa neman ta amman shiru kakeji,,, wata zuciyar tace toka koma gida my be takoma gida yanzun kaje ka duba,,, ransa a b'ace yace "kin wahalar dani ummu hani miyasa zakije wani gu bada sani naba?? "!!!!! qarfe 11 dai dai ya shiga falon gidan ya hau sama nanma shiru bata nan, nnnfa hankalin sa ya qara yin wani mummunan tashi a lokacin ne ya tabbatarwa kansa ummu hani wani abu yasameta a inda taje to ina taje?? wata zuciyar tace masa 6acewa tayi knn,, dafe kansa yayi nan da nn jijiyoyin kansa suka taso rudu rudu idanunsa sunyi jajir yana tunanin inda zai je nmta a qasar nn, zumbur yatashi ya fuce ya higi motarsa ya fuce kai tsaye gidajen television d redio ya nufa yaita bada sanarwa haka yaita yawo a titi kamar marar hankali zautacce, sai ukun dare sannan ya dawo gida gaba day'a nutsuwa ta kucce masa sam takasa masa,, alwala yaje yayo yaita sallolin nafulfuli tareda kai kukansa ga Allah saida yayi asuba sannan yarigaya da yayanke shawarar bugawa gida ya fad'awa su dady batun kosasa a add'ua nan ya lalubo wayar tasa ya kunnata ko gani bayyayi sosai ma sakamakon wani zafi da idanunsa ke masa wnda damn indai ransa ya b'aci hakan shine alamun kukansa,, yana fara ringing day'a biyu yaji dasyn ya d'aga yana fad'in "Alhamdulilla sojana,, miyake faruwa wai naga ummu hani a gida tazo kuma inata kiran wayarka yaqi shiga?? a razane mahabeer ya miqe tsaye yace "whatttt dady tazo gida fa kace? Eh tazo yanzunnan ma haka asibiti zamuje dan acan ta kwana ba lpia dan haka komi kkyi ka ajiyesa kazo gida yau yau,,, ai baima bari dadyn nasa ya gama maganar ba ya latse wayar nan yahau shiri ko wanka baiba yayi parking kayansu ya hada komi da komi ya bude briefcase dunsa can qasa ya fiddo viza dinsu wanda ya karbo jia ya tsaida drop ko sallama baiwasu mr Joseph ba sai filin jirgi nan aka gama masa komi da komi ya shiga jirgi dud a rude ba'a jimaba jirgi ya d'aga dasu,, qarfe 11:22 suka sauka a airport drop yadauka zuwa anguwarsu basu jimaba suka iso nan ya sallami dan drop din yayi cikin gida kamar zai tashi sama dan sauri yana fad'in ''dady momy ina ummu hani din miya faru da ita dan Allah?! jin anyi masa mgn daga baya yasa shi saurun juyowa wannan kurtun soja mai gadin gidan nasu shine yashigo falon yake fad'a masa suna asibi yan gidan,, bai tsaya tambayar wane hospital bane dan yasan itane suke zuwa nursing home da gudu ya fito ya figi mota ya fice daga gidan kamar mai tafiya saman iska,, da temakon doctor lurwan ya fado dakinda aka kwantar da ummu din sam shi baiga momy umaima dake zaune nesa kadan da gadon ummu dinba tana karanta littafin hisnul Muslim garkuwar musulmai, yayinda annah take can gefe d'aya tana zaune tana lazumi bayan gama sallar walhar ta datai,, ganin oxygen a hancin umnu hani tuni ya qaraso wajen a gigice ya durqushe gaban gadon yana kyarmar jiki ya dora kansa a gadon yana faman danne xuciyarsa da hannayensa kamar zata fito yekeji dan *tashin hankali*,, dubnta yake kwance kamar gawa wani tsabar tausayin ta ya mamaye masa zuciya ya kifa knsa a cinyoyinta yanata sabbatu yana fad'in "kitashi feader na please ina tsoron ace kada akan lalurar ciwo na ne yasa kika gudo kika barni????!!!! pleassssssss ummu wake up wake... Uppppppppp dan girman Allah ki tashi haka ki ganni nima na ganki zanje in nemo ma kaina magani na samu sauqi sosai,, insha Allah nai alqawarin zame miki gwarzo namiji ba marar lafiya wacce hatta kaisa garasa qarfin gaba dazai hucewa matarsa takaici ba kamar sauran maza ba, kitashi dan alah wlh xn nem mgni in warke ummu miyi rayuwarmu cikin jin dadi harki haifamun yarahh nima...... sambato kawai yake wasu zafafan hawaye yaji sun biyo kuncinsa abinda bai tab'a yiba wato kuka tunda Allan daya kawosa duniya kuwa,, amman wai yau shine yake zubarwa hausa fulani woman hawayen shi??? akan mace qwara daya? !! ta6666 shi kam dai ma bai damuba dan yayi hawayen shide din tsoronsa kada ace umnu hani tagajida lalurarsa ta gudo gida ne ta fadawa su dady dansu rabasu tunano hkn daya qarayi ne ya sashi qara zaucewa da sambatu yana sake fad'in """wlh zanje insamo maganin ummu zuqunnewa yayi a wajen tareda sake danne zuciyarsa datake sake qara masa wani iriyar addababben zafin numfashi kawai yake saki, momy umaimah da anna kuwa tuni jikinsu yayi sanyi da tsananin tausayin yaran,, wato daman wannan matsalar dayake fad'a ynxun yasa ummu hani din dawowa gida sbd baida lafiyan gaba? abinda kowanensu yake saqawa a ransa knn, a hankali momy umaimah ta qaraso ta dafa kansa tareda zuqunnawa a gabansa,,, da sauri ya gado kainsa da jajayen idanunsa kamar an watsa masa tasshi a cikinsu, ganin wacce ke gabnsa tana fidda hawaye itama hakan yasashi saurin rarrafawa ya fada jikinta yana cigaba da surutansa da cewa momy.. mo.. momy ummu kitadimin da ita kinga ance in ansanyawa mutum oxygen basu tashi a rayuwa,,, wlh momy zan mutu nima inta mutu momy na plasss kitasar mun ummu hawaye kawai yake bulbulo masa a fuska lokacin,,, rungume kansa momy umaima tayi cikin tausayin kansu tuni suka dinga fiddo hawaye a tare annah ce ta taso daga wajenda tagama sallar ta nufosu itama knn saiga...