← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 109

Sashe 70

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*in dedicated to my mom sadeeq hawwas* 🌊🌊🌊🌊🌊 🅿4⃣5⃣ 🌊🌊🌊 Yana ganinta kuwa nan ya dinga watsa mata wani banzan kallo dan ya kusan minti uku a hakan sannan ya miqe tsaye yace "biyoni ke,,, ahaka ta bisa sukabi ta wajen wata 'yar koridon hanya ta gefen kitchen sai gasu sun b'illo ta wata babbar hanya mai fili sosai ne awajen, anan ya bude jikkar kayan wankin ya duba yaga sunada yawa ba laifi nan ya dibar mata kusan kala 10 ya dubeta sosai da idanuwan sa kaifafa yace, "oya2 zo zo maza maza nan ki fara wankesu tasss ga sabulo da ruwa a containers zan fita kuma yanzun kan na dawo ki tabbatar kin gama wanke su tsab inba haka ba kinsan mi? shiru tayi masa ya daka mata wani iriyar tsawa da qarfi yace "useless girl badake nikeba ne wai??!!, da qyar ta bude bakinta yana dan dabarcewa tace ''a'a ban.. b.. ban sani ba'' gani tayi yasa hannu ya shafo belt din q'ugunsa yasaki wani mugun smile yace "hmmnnn jiki magayi ne muddin na dawo na iske kin tsaya shirita baki gama wankin nan ba,,""! yana gama fad'in hakan ya tsallake ta wajen ya fita, da kallo kawai ta bisa tana jinjinawa qin ta dayakeyi haka abin yakai yakawo har wasu yake sawa suna bautar da ita bama shi ba? daurewa tayi ta fara yin wankin cikin tunani a zuci tareda rarrashin zycitarta wacce ke cewa yanzu ummu hani daga zuwanki garin nan ko hutawa bakiba zaki hau aikin wahala knn? fidda komi tayi a ranta taci gaba da wankin inda Allah ma ya temaketa wankin nasu baida daud'a dan wasu kayan yanda kasan ba'a ma sanyasu ba haka suke shiyasa nan da nan tagama wankin ta shanya su bisa wear d'in wajen ta cire hijab d'inta ta matseta ta shanya tareda barin wajen ta nufi hanyar cikin kitchen tana shiga taga ba komi a kitchen din sai kayan na'ura dake aiki a ciki kawai,, tsaye tayi wajen canter ganin yanda rigar jikinta ta jiqe sosai tanata d'igan ruwa sosai yasata hakany yasata dan sunkuyawa qasan rigar ta kakkama gefen inda yafi jiqewar tana matsewa ruwan na fitowa nan ta sulale ta zauna bisa qafafunta tana maida numfashi dan tayi matuqar gajiya da qyar ta samu ta miqe ta koma daki ta cire rigar taje ta sake warwatsowa tayo alwala tayi salla,, har akayi magrib da isha'e kuwa batajin motsin dawowarsa ba harta kwanta ta fara gyangyadi sai kuma ta tashi tasa sleeping dress dinta, wata rigace iya qugu mai shara sharan tsiya sai wani guntun wando iyakarsa saman santala santalan fararen cinyoyin ta haka take ta saba ita sam bata iya kwanciya da abu mai nauyi komawa tayi ta qudundune cikin bargonta babu jimawa kuwa barcin wahalar gajiyar aiki da tasha ya sa6eta,, bai dawo gidanba sai 11 saura kai tsaye shima dakin ya shigo da wasu ledojin takeaway guda biyu medium a hannunsa, ajiye su yayi wajen gadonsa ya kwale kayansa yaje ya warwatso ya fito ya shirya cikin fajamas rigarsa sleeping drees sai wandonsa dogo ne saida har yagama turawa bash saqo ta cikin laptop dinsa sannan ya maidata mazauninta yakai dubnsa ga yankin da take kwance, d'an tsoki yaja dan hangota dayayi a duqunqune alamun barci takeyi. sai dai bai saniba tun shigowarsa ta farka dan sam ita batada nauyin barci koya taji motsi yanzun nan zata farka ta fiye tsoro, siririn tsuka yaja ya kalli takeaway dinda yayo musu shi dud abinsa da ita sam bai yarda ya barta ta zauna da yunwa ba sam sam danshi wannan bai day'a daga cikin tsaruwar tsarukan sa,, "ke??,,, kee??,,, taji ya fara kiranta dashi cikin dakakkiyar muryan sa, banza tai masa ta qara lafewa sosai a bisa katifarta tana hangosa can zaune bisa gadonsa ta tsakan kanin malullubin nata, tabe lips yayi ya jawo nasa ya faraci saida ya gama har ya wanko bakinsa toilet zai wuce yayi kwanciyar sa sai wata zuciyar ke ce masa a'a mahabeer itamafa matarka ce, kuma tanada haqqi a kanka kaje gudun kada ayan Allah ya ya sauka a kanka na kaci ka qoshi baka ciyar da matar kaba itama, dan dakatawa ya dan sakeyi kad'an kamar mai tunani sam baison abinda ka had'a sa waje day'a da ita, runtse idanuwan sa yayi kawai ya juya yanufi inda katifarta yake ya tsaya dai dai kanta, ita kuwa tunda taga ya nufota gabanta ke faman bugawa dan batasan da wacce yazo kuma ba, tsoronta day'a ma kada yazo ya qara tara mata wata gajiyar a jiki ta hanyar duknta da take tsoron yayi,, amman sab'anin haka sai taji yana fad'in "ke? ke? wai banace ki tashi ba? shiru tayi sakamakon hakanma sai wani iriyar juyi datayi lokaci day'a ta yakice bargon smn jikinta tana yin wata iriyar sabuwan miqa da hannayen ta alamun barci yayi mata dad'i d'in nan, gabansa yaji yayi masa wata irin razananniyar faduwa ya tsurawa q'irjinta ido na ganinsu da yayi a waje sake free suna walagigin su abinsu hakan yasashi kasa dauke qwayar idanunsa akai, babban burinsa na rayuwa shine yaga matarsa ta kasance ma'abociyar mayalwatan breast sosai yana matuqar son abin nan ga mace, sai dai yau gashi ya samu matar data mallakesu sai dai kash! ita din bawai yana sonta bane bare burin nasa ya ida cika gaba day'a, runtse idanuwansa yayi gammm danjin yanda nan da nan jikinsa ya fara canzawa jagorarsa ta fara motsawa da sauri yayi saurin gyara tsayuwar sa cikin dabara yadan matse qafafuwansa dan hana jagorarsa din tasa cigaba da motsawa dan kamar zata faso kayan jikinsa ta fito yakeji dan tsabar kaikawo dayakejin tanayi masa lkcn,, wani numfashi ya fara saki ahankali ya qara runtse idanunsa daga kan yarinyar shi kansa yasan yanada tsananin sha'awa muddin yayi tozali da matadanta kuwa kamar yanda yayi kicibus dasu kuwa yanzun (her breast),, shi kansa yasan qarfin sha'awar tasa yana day'a daga cikin abunda ya hanasa kula yan mata dan yatsani zina a rayuwarsa,, yafison dai ya dafi matarsa komin nisan lokaci kuwa. to gashi lokacin kuma yazo amman kuma baijin zai iya nunawa wannan qaramar yarinyar maitarsa bare harta ga jagorarsa a fili har tazo ta raina sa daganan kuma sai girma yazo ya fad'i,, dakewa yayi sosai tareda sake kauda idanunsa da suketa mugun nacin son qara kallon q'irjinta ganin taqi tashi yasa hannunsa saman kwankwason ta ya matsa mata shi da qarfi ai kuwa a zabure ummu hani ta wuntsula ta miqe tsaye gaba day'anta tana zaro fararen idanunta fess a fuskarsa yakuwa wulla mata hararar kanya dauke idanunsa akanta kuwa saida ya qara kallon mamanta "yasalam"!!!!!!,,,,,,,,,, ya furta aransa dan ganinsu daya sakeyi kurkusa dashi sosai gashi daman ko bra bata sanya ba, inzata kwanta barci bata iya tu'ammali da breazer gudun takura da sauransu. "kije kitchen ki hadomin copee yanzun nan,, abinda yace mata knn yabarta wajen tsaye,, tabe lips dinta tayi ta wuce tabar dakin a zuciyar ta cewa takeyi koda mima zan had'a masa cofee din inda babu komi cikin kitchen dinma? "mtss..... ta d'anja tsoki harta sauka qasa ta shiga kitchen din tanata dube dube mamakin ganin kayan abinci datayi cikin kitchen din na kowane nau'i ya bata mamaki lallaikm babu shakka dasu ya shigo yanzun cikin gidan dan data kitchen din d'azun babu komi cikinsa,, gas ta kuna ta hada masa cofee din yanata qamshi kuwa bayan ta kashe gas din ta juye copee din cikin☕cup ta hau sama ta shiga dakin dai dai wajen katifarta taja ta tsaya tana buntsuro masa bakinta tace "gashi fa to ni" jitayi yace "kina nufin ni zanzo na amsa? mtss to a nan nikeda buqata ki zagayo ki kawo min,, "sabon salo,, abinda tace knn ciki ciki sannan ta zagaya ta nufi gabansa yanda take tunkarosa ne yaga yanda nonuwanta keta rawa ne suna kallonsa yasa yayi saurin qara matse jagorarsa cikin cinyoyin sa yana ciccije gefen lips dinsa danhar ya fara jin danshi danshin lema a jikinsa sakamakon kallon q'irjinta da yasakeyi by mistakly a haka harta qaraso gabansa ta miqa masa copee din ya karba idanunsa na zube cikin nata haduwar hannuwan su waje day'a shine ya sasu dukkansu jin wani iriyar mugun shocking mai qarfi, da sauri ta janye hannunta shi kuwa kyabe lips yayi yakai copee din bisa red lips dinsa ahankali, yai masa kyakkyawar zuqa,, da sauri ya furzosa waje danjin abu guda biyu daya had'e masa lokaci day'a, nafarko dai tsananin qamshin da copee din keyi masane yasashi qagarar d'andana dandanonsa yana sha kuwa yaji dad'in sa sosai saidai wani azababben zafine daya ratsa masa maqoshi bazato babu tsammani mafarin knn daya furzosa babu shiri yana zaro idanuwan sa gamida shafa maqoshinsa da yatsunsa guda biyu a fusace ya auna fuskarta zuwa q'irjinta ya watsa mata kingin copee dun da sauri taja numfashi da furta ''hiqqqqq"!!! cikin maqoshinta dan bata zaci hakan ba daga garesa,, cikin masifa yace "bakida imanine qonani kike shirin yine komi?stupidity kawai, kina diyar buzaye kuma kema din buzuwa amman ace common copee ya gagareki settling? dalla maza bace min da gani ni kije kisake hadomin wani kuma wlh kika kuskura kika qara hadomin mai zafi haka saikin gane bakida hankali sakarya kawai maqetaciyar yarinya tana neman qonani haka kawai yayi maganar yana fifita bakinsa da hannayen sa bubbiyu,,tsaye tayi tana kallonsa kawai hannuwanta daure bisa qirjinra ita sam bataji wani zafi mai tsanani ba dahar zaice hakan,, duban jikinta tayi taga yanda gaba day'a rigar ta manne mata a jiki komi na halittar cikin q'irjinta ana ganinsa waje hatta pink din nipples dinta suna waje suma gaba day'a taji tsikar jikinta yatashi jin sanyi dake ratsata d'agowa yayi suka had'a idanuwa sauke idanunsa yayi bisa tsakiyar mamanta jiyayi kamar ya kamota jikinsa ya kwantar yaita yamutsasu ko hankali nasa zai kwanta yabar tsiyayar dayakeyi yanzu a banza,, amman dayake dan kansa ne taurin kaine dashi yasa shi sake murtuqe fuskar sa yace "kintsaya min akafa miyeeee?? mtss kin wani qwalalomin idanuwa zaki wuce koko sai nayi ball dake? da sauri ta juya ta wuce yabi bayanta da kallo yanda yaga 6anshard din mazaunanta da hips dinta na juyawa ne yasashi saurin tashi tsaye ya shiga toilet ya cire kayansa gaba day'a ya
Chapter 70 · 0% Book details