← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 109

Sashe 7

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

🌊🌊🌊🌊🌊
🅿6⃣
🌊🌊🌊
MAHABEER kuwa sai wajen irin q'arfe goma saura na dare d'in nan ya dawo.
Yana shigowa kuwa falon gidan ya iske mu'azzam saraki da momyn tasa kan dining table Suna dinner.
isowa yayi gun nasu tareda Zama a gudn d'ayan kujeran datai saura kusa da mom, ya gaishesu kowane y amsa cikin kulawa.
mu'azzam saraki ya dubesa sosai yace
"Yadai my boy?
i hope dai komi na tafiyar maka lpia game da alamurran office naka ko?".
langwa6e kai yayi tareda d'orasa a cinyar momyn tasa datafi kusa dashi sannanyace "yeah dady, everything it's normal,
amman fa akwai wahala nikeji dady sosai har dayawa fa, dunbnsa dadyn yayi tareda murmushi sannan ya Girgiza yayi yace "dole zakaji haka my boy ay daman, amman kada kadamu i think next in ka saba zakaji komi lpia nina fad'a ma hakan my boy na ka riqe hakan"
d'an murmushi yasa ke yi sannan suka miq'awa juna hannu suka hade sa tareda girgiza hannayen nasu🤝🏻(sun saba duk in sun had'u sai sunyi hakan)
MAHABEER yace
"Ok my dady baji to.''
Yana maganar ne yana hamma alamun barci na binsa dudda yunwar dayake ji kuwa.
Momy tace "ah MAHABEER na?
kanajin barci Kuma shine baka dawo gida da wuri ba kuma?
dan ko saboda ka samu isasshen barci inda ga tafiya da zakayi katsina gobe Kuma?
q'ara lafe kansa yayi a kan laps d'inta sannan can cikin muryan barci yace
"to Momy but... but..I am very very hungry now fa."!
Mu'azzam saraki murmushi kawai yakeyi musu,
ya kad'a kai ya miq'e tsaye yana fad'in "kada na biye muku inason kallon N.T.A., yanzum dan naga alamum umaimah kullum baby kike son maida wannan zabgegen d'an saurayin naki,
kuyi tayi Allah bada saa to".
Ba umaimah kad'ai ba abin da shi ogan mu'azzam sarakin ya fad'a ya bata dariya ba hatta Shi uban garin Wanda ake maganar domin sa saida ya murmusa a lokacin.
koror d'an barcin dake neman haiq'e masa yayi ya miq'e zaune yana 'yar sakin dariyar ciki ciki ta abinda ya farun ba tareda yace uffan ba dai,
jiyayi momyn tasa tana cewa dadyn nasa.
"haba nuree muna fira ina ganinka Kaida d'ana Kuma inajin dad'i shine zaka tashi abinka ka barmu Kuma plssssss!!?
Ta q'arashe yanayin maganar da alamun shagawa6a a cikin ta.
Har a zuciyar MAHABEER yana matuq'ar son irin soyayayyar iyayen nasa da suke gwadawa juna har yanzun,
tun daga lokacin quriciyarsu na matuqar burgewa.
shi dai a rayuwa yana son mace wacce ta iya soyayya matuq'a.
Amman yana tunanin samun bahaushiyar yarinya wacce zatayo irin halin momyn sa wa dadynsa yanzu ba abune mai yiwuwa ba sam3.
shiyasa yaji baida ra'ayin irin auren bahaushiya,
dan jiyake qwamma kiristan Wanda sune yasan sun q'ware a ta iya soyayya,
in yaso saiya sa ta musulunta suyi auren,
dan a cewarsa Hausa Fulani woman shiririta kawai sukeyi bawai soyayya ba,
Yare sunfi iyawa.
(Niko nace anya kuwa dai hakane MAHABEER???🤔)
gaya shi d'in yanda yakejin kansa yasan d'an love ne sosai, be jin zai iya jurewa d'ari d'arin matarsa muddim suna tare yana sonta kuma, tofa zai d'orata ne a setin harkar burinsa, ynda rayuwar auren sa zatayi masa ynda ya tsara ta.
Yana son mace mai shagwaba wacce ta iyata sosai shiyasa yake d'an looking blessing tommy d'insa dan tana d'an kamantawa dud da ba full take yin taba kamar ynda yake buqatan.
amman dai ba laifi tana q'oqartawa yi d'in.
inda tasan hakan na matuqar burge tunanin sa shiyasa komi na rayuwa bai qyashin yi Mata daga 100k Har zuwa abinda yai Sama yi mata yakeyi danshi mutum ne mai hannun alheri.
sak halin babansa ya d'auko wato mu'azzam saraki. dan sau tari ma wani lokacin shi yake turowa bada sadaq'oqi a wuraren daya saba basu.
dan har yanzu a tsawon shekarun nan bawai dena bayarwa yayi ba, shiyasa kullum kuwa arziqin sa qara ha6aka yake yi Kuma sosai sosai.
Shafa kansa da Momy tayi shiyasa ya sauke sanyayyen numfashi ya maido hankalinsa wajen.
Yaga dadyn nasa ma har ya shige side d'insa da leader shp a hannunsa.
"Mi kakeso kaci to saina Sama?
Abinda tace masa knn tana dubnsa tana murmushi.
Yatsina fuskarsa yayi a lang@6e yabi kayan abincin dake wajen da kallo one by one sannan yace
"Uhhh nooo Momy nan babu m choice nawa a ciki, but zan samu indomie now Momy?
"yeah ina zuwa bn 15 minti"
Murmushi yayi tareda d'aga mata kai.
a haka ta shige kitchen shi kuma ya fiddo wayar sa a aljihun jeans d'insa dan duba mai kiransa.
ganin blessing ce ya sashi d'an jan siririn tsoki ciki ciki.
dan shi bakoda yaushe wai yake son yin waya ba, kai shifa ma gani yake 6ata lokaci ne abin ta fannin masoya. q'wamma yayi mgn face to face da mutum.
danshi Sam bai dauki soyayyar waya da wani muhimmaci ba,
gara gada ga hakane yake ga zaifi tantancen son.
Har ta tsinke bai d'aga ba wani kiran ya sake shigowa shima d'in bai daga ba again.
saiga Momy kuwa ta fito a kichen da d'an saurinta, dan ita a tunaninta tashi yayi yabar wayar ma a wajen. Amman sai tayi turus ganinsa zaune hankalin sa kwance. ya miq'e qafa akan dining d'in yana karkad'aw ga phone d'in nasa kuma ma a hannunsa.
"Ah MAHABEER na? ya haka Kuma?
Kallon momyn nasa yayi yace da tsumamman idanunsa na halitta yace "share kawai Momy banyi niyyar accepting d'in phone d'in bane shiyasa kawai"
Tsaye tayi ta kam kumatu tarasa gane halin MAHABEER fa jama'a?
sarai kuma ta lura da wacce ke kiransa d'in, da yake ta bayansa yake tsaye, ace wacce kk d'an ma kulawar sai ka jata haka Kuma ma?
Sharewa tayi sannan ta sake cewa to miyasa bazaka yi holding d'in phone d'in ba bayan kana zaune a wajen?
Rasa mizai ce mata yayi sai zuwa can yace "to fa Momy yunwa nikeji ay shine dalilin,"
Ya q'arshe maganar a yamutse yana wani shafa cikinsa kamar yaro.
Ita abinma dariya yaso bata har ta q'araso wajen data tashi ta zauna ta sake dubnsa karo na 3 tace "yanzu kai MAHABEER na yunwa sai tasa ka kasa daga waya Kuma kada ka zama raggon namiji fa ka bamu kunya ace duk kyakkyawar q'irar tabi ruwa tanan Kuma?
"Eh Momy i swear ma kuwa yunwa ne, komifa tana sawa."
Dariya tayi tace
"eh naji hakane to, amman inaga gaskia fa kuma surukata saita shirya kam sosai game da kai,
dan girki ba kama hannun yaro zata sha shi in dai kana kurkusa,
Cikin tsokana taci gaba da cewa masa "shiyasa ay nasoma Annah taje can gidan kawu bala abaka hafsat dan itama haka take da kururun yunwa kamar kai kaga knn 2 ta had'u.
Had'e fuskarsa yayi kamar zaiyi kuka yace" haba Momy wadannan d'in mai yawan fat?
kai gskia Momy daina mun fatan auren mace mai q'iba haka irin nata dinnan plsss, nafison sa6anin ta,
Kuma ma ay Momy girki ay saike mai dad'i hmm,
Gskia dadyna ya dace da yasamu momy na wacce ta iya girki sosai sosai,
Yana gama fad'in haka yayi shiru bai sake cewa komi ba, uwa ba shine yayi maganar bama.
Luddan hannunta na roba ta zo d'an shaud'a masa ya goce yana d'an murmushin dariya, yayi dakin sa
tace " ina zo,, zo,, nan MAHABEER na,
Ya dawo ya tsaya daga nesanta yanason yin dariya Amman yaqiyi,
"Koma kace kana son hafsat ay tayi miji tuni Kaine yaron knn kaga ay"
Zaro idanuwa yayi yasa hannunsa a bakinsa alamun mamaki yace
"kai Momy waye yaja wannan?
Tace "sunusi na gidan kawun ka bishir,
Wata dariya ya sakarwa momyn tasa wacce bai ta6ay yintaba yace
"No wonder Momy shida ita are desame shiyasa."
Riq'e ha6a momyn tayi tace "kaidai ka raina abokanan wasn nan naka bishir da ita ko?,
Murmushi yayi bece komiba yakoma yay shigewar sa dakin sa ya fad'a kan gado yayi rubda ciki, lokacin ne kiran bleesig ya q'ara shigowa a karo na 14 sai lokacin yayi accepting.
Wata irin ajiyar zuciya ta sauke tareda cewa "haba m heart ina ka shiga shiru haka tun d'azun?,
"miyafaru ne ?
Amsar daya maida mata knn kai tsaye.
A sanyaye tace
"today you will promise me zakazo gidnmu baka zoba nayi ado namu mai kyau da deleciou cook wakai but why not come?!,,,,
Yamutsa fuska yayi tareda d'aureta yace
"Eh bn samu change bane na zuwan ok?,
Shiru bleesing tayi dan ita kanta tasan MAHABEER na gasa mata d'abiarsa amman yata iya?
In kana son Abu sai haquri ay,
dama kuma daya akayi tasamu ya fara sauraranta?
ai Kuma dole saita bisa a hnksli gudun kar ya sake botsare mata kuma, alhanin tasamu ta samo kansa da qyar.
Tausasa muryan ta tayi tace "oh sorry m heart, sai yaushe to ynxun,
a q'ufule yace
"Heee haba bnsn mores talks I know you know ko?,,,
but i say now sai nasamu change may be,
Yana kaiwa nn ya katse wayar ya tullata gefen sa ya miqe ya koma falon dnjin yunwar data qara dirar masa lkcn.
a haka ya fito falon hannunsa dafe bisa cikinsa fuska d'aure yana tafiya a hnkali kamar zai fashewa Momy da kuka haka yaje ya tsaya mata gabnta lokacin datake ajiye masa had'addiyar soyayyr indomie da kwai.
Ganin abince ne yasa shi d'an sakin fuska kad'an yace "yawwa Momy sweet double double thanksssss",
Nan ya fara cin abincin sosai,
Saida yaci plate d'aya da rabi sannan ya ture abincin gefensa yana kurbar juns.
Kallonsa momyn tayi tace" MAHABEER na?
ball d'in nan da kukeyi duk marecen Allah Kaida su bash da mukhtar da imran tasaka kakoma cinyau ko?
Dariya yayi ya miq'e ya kamo hannunta ya sumbata yace thanks Momy na night"
dariya tayi tace "eh man tunda na taimaka maka na cika maka tunbinka ay dole kaqi bani amsa gauro kawai,
Ay bari sai nasa dadynka nemo maka mata a qauye mai qiba sosai kayi hnkali ay inka zama magidanci zaka daina abubuwan nan na 'yan goye.
Ahaka dai shi ya haye steps d'in dakinsa yana mata bye bye,
yi yayi kmr baiji mi take fad'a ba,
tabisa da kallon murmushi ta miqe tanufi wajen nuree d'inta itama tana cewa me too night MAHABEER na.
yana shiga dakin toilet din sa ya nufa yayo wanka ya shirya yayi kwanciyar sa. bajimawa kuwa yayi barcin sa cike da mafarkin wannan matar wacce ke kirnsa kullum ta mafarkin sa ta hnyar son riq'o hannunsa tana fadin "d'ana kazo gareni nima kaji,
Sai ga wani mutum yazo ya jnyeta adai dai lokacin da ya kusan isa ga matar, shi kuma mutumin yana cewa a'a ba yanzu ba da sauran lokaci Ku qara haquri kunji,
Haka koda ya gama komi na aladarsa da safe da tunanin wannan mafarkin ya tashi jikinsa yayi sanyi yana son tambayar kansa to suwaye su d'in?
Girgiza kansa yayi. kawai dai ya d'auki hakanne ne a zuwan jaye jayen mafarki ne dai.
shiyasa babu wnda ma ya ta6a gayawa kalar mafarkin nasa.
a lokacin ne yaji an turo qofar d'akin nasa an shigo b....
Chapter 7 · 0% Book details