Sashe 96
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ya zuba da yawa yaci sosai. sadda ya gama yaje dakinsa yasake wanko bakinsa da burush sannan ya dawo qasan falon, amn ga mamakinsa saiyaga baby manal bata falon bisaga d'azun, dakin momy ya shiga ganin bata nan ya tuna dasafe suntafi katsina yin gaisuwa itada dady dan shiya zata ma kosun dawo ne, dudda ba kulasa momy keba da dady amman qa'ida ne kullum saiyaje ya gaishesu kosu amsa koko su qyalesa sai yaje shikam. d'akin annah ya murd'a zai shiga knn yaji muryan annah tace "o'o ni ummu har yanzum taje ta shige madafi kamar mai dafa duniya tabarni da wann rigimammiyar yarinyar?, jiyayi alamun tataso zata fito yayi saurin lafewa cikin labulayen jikin bangon wajen dai dai lokacin annah ta fito ta tsaya bakin kitchen yaji tace "wai ummu shin har yanzun baki gama kayan kwadayin nan naki bane kin fito kicen din nan kuwa? daga kichen yajiyo siririyar sanyayyen muryar ummu hani tana cewa "nakusan magawa ay annah saura kad'an ma na qarasa,, "to kiyi kiyi sauri ga manal nan ta tashi kada ta ankara baki nn ta fara mana wannan sababben kukan nata" "to annah" daga haka annah takoma cikin dakinta ta rufo, fitowa yayi kai tsaye kichen din ya nufa ya hangota tagama tsame dan wakenta ta yanyanka masa cucumber da tumatir da albasa da qwai dafaffe tana ci daga gaban kujera tana zaune ta harde qafafunta sai ci take tana faman shhhhh alamun yaji,, yana hangota daga inda yaja ya tsaya, sam itako bata sanma yana wajen ba harta gama yaga ta a jiye plate din a sink ta wanke sa tareda goge bakinta, sannan yaga ta bude fridge ta dauko holandia yugurt mai sanyi ta bude bakinta ta fara sha tareda lumshe idanunta, da sauri kuma yaga ta ajiye robar yoghurt d'in tana firfita harshen ta da hannunta ga alamun dai zafin tasshin nanan bai bar taba,,gani yayi tanata tsinano baki tareda yamutsa fuskarta yaji tace "wushhhh-eshhhhhh zafin tasshin nan yawa ne dashi ni ummu hani, mtss gashi ya hana mani samun nutsuwa na, saurin juyawa tayi ta dafa sink din da hannayenta bibbiyu tana tattaro yawu tana tofarwa a tissues paper kamar tai kuka, hakanma bai isheta ba saida taita watsawa fuskarta ruwa, babu zato taji anyi mata runfa saman bayanta, da sauri tabar abinda takeyi tayi saurin juyowa aiko tayi karo da mahabeer ya matse hanyar babu gaf kwata kwata a tsakaninsu, idanuwansa kawai ya zuba mata farare tass dasu,, da sauri kuwa ta janye idanunta cikin nasa tana b'abbata rai ta had'e fuskarta sosai take watsa masa harara tace "miye haka malam? plsss excuse me zan wuce bani hanya, gani tayi sai qara matsota yakeyi tareda turo mata harshen sa daya fuddo cikin bakunsa ya nufo nata dashi,, dasauri tayi qasa ta kucce masa zata bar kitchen din kenan taji ya wani damq'ota, cancakat ya d'goata sama ya d'orata a bisa wata 'yar durowa ta cikin kichen din ya azata ya zaunar kamar wata 'yar baby dl, da sauri ta zamo qasa tana banka masa harara tareda yamutsa fuskarta, cakk ba qara 6ata lokaci ya kuwa qara subgumar tata ya maida bisa, yana binta da lumsassun idanunsa, cikin tsiwa tace "wai miye haka nifa yanzun ba matarka bace mlm ehe dan kabarma qoqarin wani tab'ani saboda inka ta6ani wlh wuta bal bal ka tab'a😏,, shi abinma dariya ta basa data fad'i hakan wai wuta bal bal? shiyasa kawai yayi wani qaqqarfan murmushi yace "temaka miki zanyi fa kidaina mun yanga feader na, hararasa ta qarayi snn tace "ban gane temako na ba nami? matso da fuskarsa yayi setin tata a hankali yace "kinje kin wani sha wa kanji papper kina wani shihhhh ko? to oya sucking my tongue kinsan sweet tongue ne dani zakiji komi normal har kin nemi papper a bakinki kin rasa, cikin tsiwa tace "allah sawaqa in hada baki da maqiyi na wanda bai sona, da d'inma dakaga na qyaleka kanamun yanda kakeso a jikina inaga asiri kai mun ne ma tayi maganar kamar zata fashe masa da kuka, qyalqyacewa da dariya kawai yake famanyi wa mgnr tata, sannan kuma daga bisani taga yawani d'an danyen ce fuskarsa ya dubeta lokacin sosai yace "hmm eh man ai nai miki asirin sona da qaunata a cikin zuciyarki tuntuni ashe ke baki sani ba feader na? murgud'a masa baki ta sakeyi da sauri kuma ta sake sakin wani "shissss papper din tana fad'in tasshi dahar yanzun ke damunta, dudda hakan datakeji amman a tsiwace ta dubesa "tace allah sawaqa mun naso wnda bayya sona nikam,, yar iskar sanyayya dake bakinsa ya furzar ya dubeta sosai wai yarinyar dayakeji babu wani waje da ke jikinsa tsoka da b'argo inda sonta bai ratsasa ba amman shine ynzun take titsiyesa tace bai sonta kuma? koda yake inyai la'akari da yarintar ummu ba lallai bane ta gane soba saidai ace mata kai tsaye ina sonki wance har raina?? to a'a Shikam irin wannan soyayyar tazama tsohon yayi a garesa, ita tasa a aikace zaiyi abunsa cikin wayau da dabara yanda sannu a hankali zakasan ma'anar sonka garesa, balle ummu daya lura saida wayau da dabara ake samun kanta nan da nan, murmushi yasajeyi ya dubeta sosai a cikin idanunsa yace "kinga albarkacin son da naga kina muni shiyasa nima na d'an fara jin wani reaction tare dake bansani ba ko ni ma ina sonki ne oho?, yayi maganar cikin ta6e red lips dunsa yana wani yamutsa fuska tareda d'age shoulder nasa, dauke fuskarta tayi daga garesa ta sake durowa qasa dan jitake bazata iya jure kallon cikin qwayar idanunsa ba jitakeyi kamar wata magana d'isu ce a cikinsu mau hana mutane yi masa musu a garesa dud in sun so a amince masa tofa idanunsa kayi kad'an kace zaka bijire masa kuwa inhar ya ka yadda kuwa ya ritsaka dasu, tana cen tana tunanin hakan kuwa babu zato bare tsammani sai dai taji saukar tafukan hannayensa bisa (manyan breast feeding nata) wato magunguna sa, aikuwa a razane ta durqushe qasa nan tasaki qara 'yar siriya dan kawai ya bata hnyar guduwa amman yaqi, dai dai nan ne sukaji muryan annah da kukan baby manal, annah tace "wai ummu kwana zakayi a kitchen din nan ne har yarinyar nan ta fara kuka? ai da gudu ummu hani tabar kitchen din cikin wata matsananciyar kunya jin yana cewa saita tsaya ta basa magungunan nasa yasha,, yana ganin ta fice dagudu hkn tasa shi sakin wni murmushi ya tsurawa tafukan hannayen nasa idanuwa still yakejin gizon tsabar wani kalar taushin magungunan nasa sosai har ma kamar yanzune yakejin ya tab'a su a hannun nasa, aiko gaba d'aya yaji jikinsa ya canza da sauri shima ya fice kichen din ya nufo falo ya taradda annah nata fad'a wa ummu yayinda take miqa mata manal, ita kuwa baby manal tana ganin ta nan ta hau murnar ganun ummu din ,, har annah zata juya ciki ganin fitowar mahabeer kichen shi yasa ta sakin baki galala cikin mamaki saita dubesa ta kuma dubi ummu wacce takejin kamar qasa zata tsage ta shige ciki ta 6uya dan tsabar kunyar daya sata taji, shikuwa mahabeer ko a jikinsa acikin ma basarwa ya fauze ya fice waje,, daq'yar annah ta samu ta dube ummu tace "au ashe daman kuna tare kuka maidani tsohuwar kakarku kuna jina kunyi bulum dan tsabar shegantaka irinta yaran yau?? kasa magana ummu tayi da sauri ta shige dakin Momy umaima danta hadawa baby manal madarar tea dinta, da kallo annah ta bita ta riqe hab'arta ta da hannu tace "ikon Allah, to Allah sawaqa muku bari kuma su yayen naku su dawo suma su sameni saidai asan biri asan gata, dan babu yadda za'ayi yara baligai ku dunga yin wnn rayuwa hka kurkusa irinta ma'auratan gsken alhalin kuwa basu bane a yanzun, to nikm sam sam dai bazan juri iriyar kallon wannan shashancin naku ba a gidan nan gskia . ahaka ta shige d'akinta tana faman cigaba da fadan ta,,,.....