← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 109

Sashe 98

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*🌳impacting valuable knowledge and Entertainment is our concern🌳*. 🌊🌊🌊🌊🌊 🅿5⃣3⃣ 🌊🌊🌊 Saida ummu hani ta samu baby manal tai barci sannan ta lallab'a ta kwantar da ita bisa kan dan gadonta sannan ta shafa mata addu'a ta shiga toilet tayo wanka tareda dauro alwala, tana futowa tayi shirin sallar magrib koda ta idar tana nan zaune saida aka yi isha'e ta jima tana adduar allah ya sadata da dukkan abunda yafi zama alheri a cikin rayuwar ta gaba day'a, a hankali ta miqe tsaye ta nunke sallayar da hijab d'in da tayi sallar, mai kawai ta murza ta d'auko wasu riga da wando masu sulbi ta sanya ta zauna gefen gado ta had'a wani tagumin, tunani takefa ace yanzun in tagama iddar ta gskia zata lallaba su dady su barta ta koma can qasar su ta Niger taci gaba da rayuwa ciki fami (familys) nata kota samu nutsuwarta data rasa ta dawo,, lumshe idanuwan ta tayi a zuciyarta kuma sai taji sam babu dad'i datace zata tafi tabar gidan shin miyasa taji hakan? wata zuciyar tace kada ki damu knki ummu Allah yasa daman can baki fara son mahabeer ba bare rashin sa yasaki damuwa,, lumshe idanuwa tayi sosai tunowa da iriyar kulawar da ya dunga bata a can London gabda faruwar hakan takeyi ,, jitayi gabanta ya fad'i data tuna da lalurar ciwon sa, koya warke ne ma? ta tambayi zuciyar ta, zuwa can ta tabe pink lips dinta tace "to ni inama ruwana dashi da zan zauna haka in dinga wani tunanin sa? mtssss taja tsoki, jin tunanin nasa dai yaqi barinta hakan yasata yin saurin toshe kunnenta da hannayen ta biyu na yatsu amman dudda hakan har ila yau muryarsa gizau take mata dai dai inta tuno da inda yake cewa samun lpiar ciwonsa to shine kula da shan magungunan data fara basa nata kamar ynda doctor yace ai masa din, da sauri kuwa ta miqe tsaye tabar dakin kota samu ta yakice tunanin abun daga ranta wanda inta tunano irin lokuttan su na baya shi da ita na yar rayuwar su ta auratayya da sukayi sai taji har wani yarrrrr tsikar jikinta ke mata wani iriyar tashi dashi,, kwata kwata batta son tunowa da irin lokuttan da suke kasancewa da mahabeer sabida inta yarda ta xurfafa tunanun nata tofa nan take takejin sake buqatuwar mijin nata a da,, mafarin knn da taga ta fara tunanin yanzun ma shiyasa tabar dakin. kai tsaye dakin annah ta tafi tana shiga ta isketa harta kwanta, zama tayi gefen bed din tace ''annah nazo tayaki fira nr naga kuma har kin kwanta da wuri haka? annah tace "eh ni kyaleni shashashan yarinya kawai miji ya sakeki amman kike yarda dashi? cikin wata iriyar Marairaice wa tace "laaaa wlh annah ba haka bane,, hararar ta annah ta sakeyi tace "kudai kuka sani ay ni jeki ki barni barci nikeji bazan qara biye miki nayi wannan doguwar firar ba kisa na kasa tashi sallar dare,, turo dan bakinta tayi tace "kai annah please to muyi firar ko babu yawa ne,,, annah tace "kije falo kiyi kallonki du Allah ki qyaleni haka ummu, cikin shagwabe fuska ummu hani ta miqe tsaye tace "shiknn natafi annah inda kin kore ni yau nima bari naje nai barci na,, annah ta dan dago kai daga lullu6inta tace "ato dadai yafi yemiki, falo ta dawo ta zauna ita kadai tana ta lallatsa wayarta saiga kiran nabeela ya shigo d'gawa tayi cikin muryarta tace "hello sister nabee, nabeela tace "how your night sister? "fine sister" cewar ummu, daga cen nabeela tace "kai naji dad'i danaji muryanki ya sauko yanzun ba kamar lokuttan baya ba, dan Allah qawata ki daina damuwa akan abun nan danni ni inaji a jikina wlh kuwa bai shine yayi sakin ba insha Allah gskia zata bayyana ku koma zamanku keda yaya mahabeer dan wlh ni ganinku nike dud duniyar nan baku dace da kowa ba face junanku,, tsoki ummu hani tayi tace "ke dakata nifa babu digon son amakson a cikin raina kima daina tunanun wai hakan, daga can nabeela tace "a'a wlh ban yarda ba ki kuma rantse da Allah babu 6ur6ushin sonsa a cikin zuciyarki ummu ko yayane?, da sauri umnu tace "ca66 nikam bazan rantse ba ga gskia ga kuma rantsuwa? dariya nabeela kawai ke mata tace "wlh kuwa sister da ace bakison yaya mahabeer sam bazakiyi kishin sera ba kamar ynda kika ban labari ta furta miki tana sonsa, sannan kuma daba zaki damu kiyi kuka kuka na sosai ba a lokacin da akace ya sakeki koko zaki musaman ma wannan? tsoki ummu hani tasakeyi tace "dallah mlm jeki naji saida safe surutun naki ya isheni barci zanyi,, tana gama fad'an hakan bata jira taji komi ma nabeela zata ceba ta kashe wayar ma dukanta, ta kwanta nan bisa 3 seater tareda lumshe idanunta, nan zuciyarta ta hau dinga tariyo mata maganganun da nabeela tai mata akan cewa tana sonsa, to da gaske tana sonsa? tambayar dataiwa zyciyarta knn,, turo baki tayi tace "to miye dan ma naji kishin sera? ai ko baka son mutum indai mijinka ne ance zakaji haushin hakan, wata zuciyar tace to sanda su dady suke marinsa ranar miyasa kina kuka kika hanasu kikace baki son ganin hakan shima? nanma da sauri ta miqe zaune takasa ba kanta wata qwaqqwaran hujja ma taqamaimai, jin motsi da tayi a kujerar kusa da itane yasata qara waro idanuwan ta waje sosai, nan take gabanta taji yayi mata wata iriyar azababben faduwa ganinsa da tai kwance wajen ya zuba mata gaba day'a narkakkun boil eyes nasa, wayyo ni ummu kada dai ace yaji firar da mukayi da nabeela yanzun dan wlh phone d'ina qaran speaker ne dashi,, tabbas yanda yake kurkusa d'in nan dani nasan kam dole ma yaji inda dare ne babu motsin komi bare hayaniya ya hana yaji,, gskia taji babu dadi kam, satar kallon agogon wayarta tayi taga 9 saura kwata na dare, cikin sanyin jiki ta miqe tsaye tayi kamar bata gansa ba tazo gittawa ta wajensa knn shiko ya fizgo hannunta sai kuwa gata ta fad'o saman faffadan qirjinsa ya maida hannunwan nasa ya zagaye bayanta dasu ruf,, mutsu mutsu kawai takeyi tana son qwatar kanta gunsa amman ina sam ta kasa,, dole ta nutsu cikin muryarta tace "karabu dani niba matarka bace bare kace zaka riqeni, cikin wani personal smile yace "okey knn sai mata akewa haka? cikin daure fuskarta tace "eh" murmushi ya danyi kad'an qasan lips dinsa yace "to ke ay still matatace" da sauri ta miqe zaune tace "a da ba,, shima miqewa yayi zaune yace "har a yanzun ma kuwa ke din nan mata tace,, qoqarin miqewa tayi tsaye yasa hanunsa kuwa day'a kawai ya maidota jikinsa aiko ta bude baki zata qwalla masa qarar kuka da sauri kuwa ya taushe mata baki da nasa bakin takasa ko qwaqqwaran motsi ma a wajen,, tanaji tana gani ya sa6eta a cikin qirjinsa ya miqe tsaye ya nufi dakinsa ya tura qofar ya shiga tareda maidota ya rufe harda murza mata key,, yana ajiyeta a gado tayi zillo ta koma gefe day'a idanunta qwal qwal sun kawo qwalla,, gani tayi ya shige toilet yadan jima sannan ya fito tana ganinsa gabanta kuwa ya tsananta faduwa fat! fat! fat!,, dagashi sai towel a qugu taga ya hau saman gadon nasa aiko taita matsawa da baya da baya jikinta na rawa dud tsoro ya cikata gudun kada annah ta fito, marairaice fuska yayi yace "why why feader na kina gudu na kamar kinga wani dodo? dubnsa tayi gabanta na wani tsanan ta bugawa da qyar ta bude baki tace "nidai ka daina matsoni inda ba soyayya mike ba banna sonka kuma nasan kaima bakka sona, zaro fararen idanunsa yayi yace "daina fad'a kedai kin fad'a ra'ayinki ni nawa ba haka yake ba, in kuma kinyi musu in gwada miki? cikin basarwa tace gwada mugani man to,, gani tayi ya kamo hannunta ya bude tafin hannunta yace indai kina sona zanga koga alama yanzun nan, shiru kawai tayi tabisa da kallo tana son ganin iyakar gudun ruwansa, a hankali ya sanya bakinsa tsakiyar tafin hannunta ya d'an tsotsa nan kuwa taji tsikar jikunta yatashi yarrrr!!! tayi saurin runtse idanunta jitayi ya qyalqyata mata dariya yace "yessz i winner kinga naga alamun sona a gareki kashi na farko bari muje gana buyun, kan kafadarta yasa bakinsa bayan ya janye gashin dake ta wajen nan ma yayi sucking din wajen ta qara runtse idanunta sosai har jikinta taji yayi wani tsammm a lokacin, sam kuma takasa dakatar dashi saima murmushi datake saki a hankali cikin jin kunyarsa dan yanzun kam tasan babu sauran wani cika baki daza tayi masa na cewa bata son sa ynzun kam, ita kanta tasan da bata sonsa bazata bari ya dinga mata haka a jiki ba, kunnenta taji yayi sucking tsawon munti 3 sannan ya gangaro tsakiyan bayanta yana wani murza mata shi kamar mai yi mata kamu a hankula, banda sakin ajiyar zuciya babu abinda ummu hani keyi, kwanciya yayi bisa bayanta bayan yayi nasarar zame mata yar rigar jikinta da shauransu ya jawo blanket ya rufesu ruff,, saman jikinsa ya kwantar da ita ya dora hannunwansa bisa mazaunanta yana murza mata su a hankali tareda shasshafa mata tsakiyar bayanta,, jiki a sanyaye ta d'ora bakinta setin kunnensa tace k.. k... kabari amaks.... amrinin kaga ka sakeni babu aure tsakaninmu kaga knn bazamu sake yin wannan abun ba,, tayi maganar cikin sunkuyar da kanta cikin qirjinsa. rai a dan 6ace ya kamo fuskarta da hannayensa yace "wane abu za'a bari?,, cikin wata yar kunya tace "wannan da kakemun yanzun" taqarashe maganar tana turo masa dan bakinta,, girgiza mata kai yayi yace "feader na wlh har yanzun ke a matsayin matata kike babu canji bnkuma furta da kaina na sake kiba dan haka banson sake jun irin hakan daga bakinki kamar ynda su dady suka fad'a, kuma nasan komun daren dadewa gskia zatayi halinta kin fahimta ko? jiki a sanyaye ta gyada kai alamun eh ta fahimta,, sakin dan siririn murmushi yayi yas cigaba da shsshafa gadon bayanta har zuwa qasan laps dinta da sauri ta riqe hannunsa cikin kunya da b'obboye fuskarta gefensa, cikin rada yace "feader na yaufa komin
Chapter 98 · 0% Book details