← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 109

Sashe 40

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🌊🌊🌊🌊🌊 🅿3⃣5⃣ 🌊🌊🌊 *H* awaye ne sabbi suketa shatata yana daga a idanunsa, kwance yake ya mimmiqe kamar gawa yana faman hucin numfarfashi, tari kuwa yayi har yaji babu dad'i gamida atishawa, banda ciwo babu abinda qirjinsa ke masa kuma a halin yanzu kamar zai 6alle daga jikinsa ya fad'o yakeji sabida suyan radadin zafin. ya kwashi sama da minti arba'in sannan yasamu tarin ya lafa masa da atishawan,,, lamo yayi bisa gado jikinsa yayi laqwas Kamar wanda yayi gudun wuce sa'a ya gaji liqis banda numfashi babu abunda yake sake saki,, lokaci day'a yaji gumi na kwararo masa a kowane ga6a na sassan jikinsa, tashi yayi ya koma toilet ya cire dukkan kayansa ya sake yo wani sabon wankan ya canza kaya ya tsaya gaban mirrow yana kallon yanda idanunsa sukayi jazirrr dasu har yanzu basu washe ba tukun, Maganezian ya d'auko yasha ba jimawa yaji qirjinsa yabar zafin da yake masan, tunani zuciyar sa ta zurfafa yi nayaya akayi yau momy tai masa wannan hadin na lahira kurkusa?? Lallaikm ya leqota ya dawo,, sakin numfashi yayi yace a fili "momy na nasan matsala aka samu inda ba haka kika saba mun ba,, haka ya sauko falo adai dai lokacin ne momy umaimah ta fito itama daga d'akinta ta dubesa ganin yanda idanun sa sukayi jazurrr yasata saurin matsowa garesa tana shafa fuskarsa take fad'in "0h ya ilahee mahabeer na! mine ya yasamu idanun ka haka ne suka kad'a sukayi ja ne em?!! Ummu hani dake lafe cikin kujera tana jinsu farin ciki ne fal cikin zuciyar ta na jin ynda haqarta tayi saurin cimma ruwa na gameda tarkon data d'anawa shugaban mamuguntan gidan, shafa wajen saman maqoshinsa yayi zuwa kwantaccen sajensa ynda yake jin suna masa tsabar zunga har yanzu, kamar yanzu ne yasha abin yakeji,,, sam yaji bai iya cewa sabida coffee dinta ne daya sha ya tsinci kansa a cikin wanna halin, a hankali ya saki numfashi gamida d'agowa ya dubeta yace "haka nan naji idanuna namun ciwo momy,, amman kada kidamu zuwa anjima nasan zasu washe insha Allah" qwarai sosai taji tayi matuqar tausaya masa cikin karayan zuciya tace "Allah shi yarda mahabeer na, amman in anjiman yayi naga idon bai sauya kalan saba gskia dole kaje kaga likitan ido hospital" a zuciyar ummu hani kuwa cewa tasakeyi ''ni dama ya makancen wlh danaji dad'i sai inga dawane iriyar idon ne zaiyi kalla yayi muguntar mun,, miqewa tayi da zummar fita harabar gidan cen inda ta saba zawa wajen kayan games sai lokacin nema suka lura da ita cikin falon,, karaf idanunsa ya fad'a cikin nata kanya fidda nasa tayi saurin janye nata idanun tareda sakar masa wata malalaciyar Murmushi wnda yarasa gane ma'anarsa, ita kuwa tayine dan murnar datake cikin ranta fal na ramakon da tayi a sauqaqe. musamman data ga ynda idanun nasa sukayi jaaaa kamar gauta. Momy umaimah tace "ashe daman ummu kina nan falo?,, cikin sunne kai ummu hani tace "eh mah yanzun waje ma nikeson dan zuwa wajen inda kayan games din can suke ne" "ok to shiknn" cewar momy umaimah. ummu hani kuwa wucewarta tayi abinta tana faman qunshe dariyar ta. shikuwa ya rakata da harara tareda kyabe bakinsa kamar yaga abin qyama, shi ta idonsa ma yake ba ita ba musamman ynda yaji suna masa qaiqayi shikuwa ya bada himma wajen murtsukasu da hankicerf din hannun sa, har saida momy umaimah tace ya daina sa wa idon hannu dan hannu shima dafi ne sannan ya haqura ya janye badon yaso ba. nan ya zauna suna fira da momy saida wayar su bash ta shigo alamun sun iso suna waje sannan yabar momyn shima ya fice wajen,,, nan bakin ruwa ya taradda mukhtar da bash, zama yayi sannan sukaba junansu tafi,, bash yabisa da kallo a fuska sannan yace "kai gifted lpia kuwa idanunka ja haka miya faru ne?? Mukhtar yace "to nima dai Wlh abinda nike shirin fad'a knn? Shafa fuskarsa mahabeer yayi zuwa saman idanunsa ya dan yi yaqe Wanda yafi kuka ciwo kad'an sannan yace "ciwo suke min ne naji a lokaci day'a,, but zasuyi normal insha Allah, yayi saurin canza maganar da cewa "inasu Masu'd ne da imran???,, mukhtar yace "kai kada dai basu fad'a maka komawarsu cenya ba dan ida had'a masters degree dinsu na final year din nan gaba day'a dai ko?? cikin mamaki mahabeer yabar sake murzar idanun nasa daya komayi batareda ya tuno mgnr momy ba, danshi yama mnta shaf har ga Allah idanun nasa ba qaramin qaiqayi suke cigaba dayi masa ba, shiyasa da hankicerf din hannunsa yaketa murza yanajin dan sauqi sauqi, sannan ya dubesu yace "basu fad'an ba, gskia,amman anyi 'yan iskan guys nan wlh,, yaushe ne suka wucen? Bash yace "jirgin yamma sukabi jia" yamutsa fuskar sa yayi yace "may be phone nawa it's switchoff ne tym din, mukhtar yace "nowender dan gskia munyi dasu zasu kirakan dan suma tafiyar ne yazo musu qurarren lokaci,, yaci gaba da cewa on sturday zamu fara programs na bikina fa shine maganar ma data sa muka hadu nn knn? Bash yace "dadyn nata ya dawo knn?, Mukhtar yace "ya dawo jia da daddare daga tafiyan nasa, kasan aida tuni angama bikin ma dandai kawai an jirkinta ne ya dawon tofa shine sai jian yakirani naje anan yace mucigaba da shiri netx week" bash yace "wow wow kace zamu barje gumunmu lokaci yazo. "kai dai bari kawai danma baban nata full sunna ne, dayaga fatittikan da zamuyi wlh cewa yayi family and freands kawai za'ayi bai son fate fate" ''ai qwamma dayai maka hakan, kaji tsohon kirki wlh ya burgeni mani,, cewar mahabeer yana daga kishingiden sa yana sake murzan ido,, Harara mukhatar ya jefa masa gamida cewa "dan baqin ciki dama haka kk so ai dan kada kaje mata su taya, yaci gaba da cewa alhamis ne partyn ya kama ranar Friday ne daurin auren,,,Bash yabawa mukhtar hannu suka sake kashewa bash yace "kai mutumina kace dai an gwanci d zafi zafi,,, mukhtar yace ''toya sanku em?, Kuma in kun gune ku yunqura mana,, dariya sukayi dukkansu yayinda mahabeer kuwa shi Murmushi kadai ya dan saki,,mukhtar yace "yawwa gifted wai ina balarabiyan gidan nan ne,? Cikin halin ko in kula mahabeer yayi shiru abinsa dan sarai ya jisa kuma yasan wacce yake magana akai bai wuce waccen fitsararriyar yarinyar ba wacce sam baison yaga ana shigo da ita cikim lamurransa shiyasa ya share mukhtar din yayi kamar ma bai jisa ba,,, saida mukhtar din ya qara cewa. "Kaifa dan iska ne wlh gifted kanaji ina magana kai shiru,,, Harara mahabeer ya sakar masa da jan idanun sa sannan yace "in gidan baqon kane sai in gani, kaje ka nemota man inka matsu, zakazo ka ritsani da tambaya kamar kaban ajiyan ta? to kaida matan suka dama saikaje ai,, mukhtar ya kanne ido day'a yace "auu haka ma zakace kaga dan iska??? sharesa mahabeer yasakeyi yaqima tanka masa saima duban bash da yayi yace "bash jiya fa realmadrki ta wuce barsalona da ci daya da rabi, kaiya kaga wasan?? Tsoki mikhtar yayi tareda ture kujerar sa ya miqe tsaye ya shige cikin gidan,, da harara mahabeer ya rakasa jiyayi Bash yace kai wasa fa yayi zafi jia ai wlh mutumina naso ace muna tare muka kalli wasan da bansan irin ihun da zan sake maimaita kwatsatsawa ba kamar na ranar nan, wnda har annah taji ta ta fito, dan ita a zatonta wani abun ne ya faru,, ya qarashe yin maganar yana kyalkyata dariya na tuno dramar ranar suda annah ynda ta kasance,, Wani sbn murmushi mahabeer ya saki yace "hmmm ranar ai munsha fad'a daga tshohuwar nan,, shiru yayi yace i missing you annah, bash yace "Kaddai ta koma kt? Girgiza kai yayi yace "tatafi jia nina kaita ma, amman cikin satin nan zanje na dawo da ita,, d'an tsuka yayi yace "danma ta matsa da sai taje taga dangi aida saita haqura da xirga xirgar nan haka jikinta zaiyi mata ciwo,," Bash yace "annah ai badai son zumunci ba,,,,, zaman mukhar ne wajen ya sashi canza maganar tasa da cewa har kaje ka ganota knn ka dawo? Dubnsu mukhtar yayi yace "ban sani ba ko kun aike nine? Nida na tambayeku inda take kunban amsa ne koko bare kuji nawa amsar nima? Mahabeer yace "dakata mlm ina fatan dai wannan maganganun naka bada niba a ciki ko? Danban tambayeka ba bare,, banza mukhtar yayi dasu saida ya kunna tabarsa sannan ya fara zuqan abinsa ya dubi mahabeer din yace "ban sani ba dan iska kawai,, Kwashewa musu da dariya bash yayi yace "Kudai ba qananu 'yan iska bane wlh,,, sharesa shima mahabeer yayi yaci gaba da firan qwallansa shida bash yayinda mukhtar ya juya musu q'eya yana bawa sararin samaniya feshin hayaqin tabansa,, Karaf yayi arba da ummu hani wacce tagaji da wasan kayan gamez din ta fito daga wajen ta shigewarta cikin gida,, tunawa da yayi a shigar sa daxun gidan iske momy umaima yayi falon zaune tana kallo wnda shi yaso ace yarinyar ce yayi karo da ita koyaji dad'i amman saiya fake da xuwa yayi ya gaishe da ita momyn,, ahaka yataso yadawo wajen nasu. ganin yanda mukhtar yake bin hanyar shiga gidan da kallo har wani leqawa yake da kansa yasa suma su mahabeer kai dubnsu wajen,, Tsoki mahabeer yaja ya dauke kansa daga wajen. Saida ta wuce sannan ya dawo ya zauna bash yace "wlh kaji haushi mukhtar, kana shirun amarcewa amman kana kalle wa 'yar mutane kyawu? kaje ka kalli na amaryar ka man,, ida zuqe sigarinsa yayi yayar sannan ya miqe tsaye yace nabarku lpia 'yan sa ido kawai, yayi maganar yana kallon agogon sa,, dariya bash yayi yace billahil axeem nasan culub zakaje ynxu dan iskan qarya kawai,, wlh kazo ka rufawa kanka asiri mukhtar kaga zakayi aure, wlh kabar wannan shedantar da kk yi kodan gobenka yayi kyau,, gaba mukhtar yayi yana fad'in ''inkai keda goben ka hana taimun kyau dan iskan nan,,, ahaka yashige motar sa ya fuce. girgiza kai bash yayi yace "Kai ka sani matsalan kane kuma gskia dai ce bamai hanamu fad'an ta kotai dad'i kokar tayiwa mutum dadi wlh, yanzud duniyar nan da kafadawa mutum gskiyarka babu wuya saiya barka? Yakoma yanama wani kallo na
Chapter 40 · 0% Book details