Sashe 62
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Xexen Fasaha*
f.o.w.
[10/11, 2:48 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.
*🌳impacting valuable knowledge and Entertainment is our concern🌳*.
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿4⃣2⃣
🌊🌊🌊
"gifted ango gifted ango kasha qamshi kafara kwasar garar amarya knn kaketa qyallin goshi haka? kayi fiyau ka qara kyau dud sirrin abinne halan?,,, wata kalar kallon mahabeer ya sakar masa yace
"dan iska kawai namamajo"
saidai kwata kwata mukhtar bai damu ba dangane da fadar hakan da mahabeer yy saima dariya da yayi yace "yess indai kan mata ne kirani hakan koma fiyeda hkn, kuma kacemun komi bazan damuba wlh kuwa gifted 🤷🏾♂
domin mata sune babban ginshiqin dud wani asalin jin dad'i na duniya,, tsoki mahabeer yasake yi ya miqe tsaye yana duban agogon hannunsa ya dubi bash tareda basa hannu yace "bash ni zan wuce dady nason gani na yanzun, anman zamu had'u dakai anjima" bash yace "ok babu damuwa ango mijin amarya afa gaishe mun da buzuwar amaryar tamu fa sosai ango,, wani takaici ne ya tasowa mahabeer ko kallon bash ma bai sake yiba ya isa ga motarsa yabata wuta yabar wajen, mukhatar yadubi bash sosai yace "wlh bash naji baqin ciki sosai da wannan guy din ya samfemin yarinyar nan ya aureta,, dubnsa bash yayi sosai a mamakance yace "miye haka kake fad'a kuma mukhtar gameda mahabeer?,
dame fuskar sa mukhtar yayi yace "yes abinda ke zuciyata ne na fada ay, girgiza kai bash yayi yace "koma dai miye wlh kuwa yaci ace irin halaccin da mahabeer yai maka ba gori ba har ya dauki abota dakai ta gaskia da gaskia dudda yasan mu din bawai iyayenmu kudi ne dasu ba saidai rufin asirin Allah haka muka taso muna tare tun a school har gashi muka kai ga yanzu ka gama karatunka ka gagara samun aiki shida kansa ya damqa maka jagoran cin babban gidan mansa har kake fantamawarka yanzun da 'yan iskan mata son ranka ka kuma hau dud irin motar da kakeso dud ta dalilinsa amman shine yanzu zakana kwaye masa kuma? girgiza kai bash yayi yace "hakafa kwanaki ka lumar masa da kud'ade maqudai wajen bishasharka da yan matan banzan ka amman inajin tunda yai maka maganar nan sau daya naka gyara bai qara tada zancen ba, wanda wlh nasani kuma kaima nasan kasani dawani ne kaiwa hakan wallahi saiya daureka kuma saika biyasa sannan daga baya kuma kuzo kuyi baran baran, amman shine yanzu dan butulci irin na mutumin yau kake son kwaye masa baya akan matar da Allah ya qaddara tasa ce bakai ba?, kaima inda Allah ya baka qaddarar ka ta matarka ba shiknn an zauna lpia ba kuma falillahil hamdu? , cikin bacin rai mukhtar ya d'agawa bash din hannunsa yace "waitt mlm kada fa kai mun gori akan abinda bakai kai munba dan naga kanata wani zaqalqalewa haka sosai wanda koshi mai abin bai gayan maganar data b'atan rai ba sai kai, dan haka wlh bnson ka daina, miqewa tsaye bash yayi yace"kwata kwata kayi hating din a fad'an maka gskia a rayuwarka mukhtar why why??
amman inda haka kakeso katafi can da halinka zakai danasani nason zuciya irin naka wata rana wallhi"!
yana gama fadan hakan kuwa ya tsallake sa yabar wajen.
mukhtar ya bisa da wani mugun kallo yana sakin wani tsoki ya koma yayi zamansa yana cigaba da shan tabarsa yana faman qara bad'e hayaqin ta a sama.
mahabeer yana tuqi amman zuciyarsa naga tunanin tayaya zamansu zai kasance waima dai tukunna da wannan yarinyar ne a London kuwa?
wani malalacin tsoki ya saki a haka harya isa farfajiyar gidan nasu ya kashe motar ya fito kai tsaye ya shiga falon gidan ya taras da annah ce zaune sai ummu hani tana qara tusa mata jan lallen ta na q'afa, da yake kan wani ya fita take tusa wani ita annah din,
annah akwai son qunshi kam sosai.
wani sabon haushin ne yaji ya qara durar masa na ganin yarinyar da yayi zaune a wajen, wani boyayyen tsoki yaja ya nufu inda suke ya zauna daga gefen annah yace "matas barka da gida ykk? hahararsa annah tayi tace ''ah d'an gudun hijira ne yau kuma a gidan namu kaga dama ka dawo gidan knn? ya bude baki zaiyi magana knn yaji muryan momy umaimah ta bayansa tace "ah mahabeer na har ka dawo sannu ya hanya, murmushi ya saki ya tashi yaje ya rungume hannayen momyn nasa yabasu sumba cikin lallausan kwantaccen murmushin sa yace "eh momy saukana ma knn momy amman kin san mi ma kuwa ke faruwa yanzun?
yayi tambayar kai a langwab'e yana shafa cikinsa a Marairaice, murmushi tayi tace "hmm daga gani kanaji yunwa ne?
"yess momyna wlh momy na wani irin yunwa nikeji dan rabon dana samu isasshen abinci na kwana biyu,,
daga can annah tace "inda wani ne ya hanaka zama kaci abuncin ai sai ka zauna ta ciyar dakai inda kun saba daman ku turawa ay, turo red lips din bakinsa yayi masu kyau yadan sake shafa kwantaccen sumarsa ya dubi annsh yace
"ohh my god!!!!
i thanks our lord... ni wlh tshohuwar nan nagaji da shisshige mun nan da kike fa, zan miki saki ashirin fa in baki yi wasa ba kinbini a hankuls ba, yayi maganar tasa yana boye murmushin dake son kubuce masa yayi saurin had'e fuskarsa ganin sunyi ido biyu da yarinyar, nan da nan kuwa sukabi juna da harara a b'oye.
"to ni ina ruwana kayiman saki ma saba'en da bakwai ma in ka tashi" cewar annah din,, murmushi ya dan sake yi yace "na dawo daga tafiya ko sannu da hnya baki munba amman kinzo kina cika mun kunne da kalar naki kwankwamin tsufan,, annah ta zaburo tace "anqi ai maka sannu din wayasa ka tafiyar ne? kokuma da zaka tafi ka fad'a mana em? danfa mugun hali irin naka yaron nan karasa za6a66en lokaci na q'irqirar tafiyar naka sai ana tsaka dayin bikinka fa kayita?, suda yake iyayen kane ai ka fad'a musu tafiyan ni kuma kakarka ta qauye aika rainani qauye dai shine tushen kowa ah to,,
jin maganar da annah tayi yasa ummu hani ta tab'e lips dinta ko kallon sa batai ba kuma, sarai kuwa shidin mahabeer ya lura da hakan sai dai wata 'yar quta daya saki shima na zaki gane kurenki ne yarinya soon.
momy umaimah tace "waiii afuwan annah muma sai yau dinnan muka san baima garin na shiga zan fad'a miki kema kuma na kuma taras da kina nafilfilun sallolin ki shiyasa na fito, tayi maganar cikin yar dariya.
annah tace ''ba wani nan yimun shuru umaimatu kema, ai kunsaba goyon bayansa daman" mahabeer yajawo hannun momyn nasa yace zomuje kicthen momy kibani abuncin nan naci ki qyale rud'addiyar tsohuwar nan dan wlh yunwar nn da gaske takemun ina jinta, dan na lura yau annah tsufan rigimarta ne ya motso mata, kunnuwana mani har zasu toshe,
annah tace "eh ba sai ka kullen bakin nawa ba ja'irin yaro,, muryar dady mua'zzam yaji daga bayansa yana fad'in "a'a sojana inajinka fa tun shigowarka kaketa samun annah ta hayaniya kada ka gajiyar mun da itafa,,, murmushi sukayi dukkansu yace ''dady itace ay, canza maganar dady mua'zzam yayi ta hanyar miqawa mahabeer hannu suka tamqe hannayen juna suka girgiza as usually sannan dady mua'zzam yace
"ka koma ango sak shigar tai maka kyau fa sosai sojana... masha AllAh haka akeso aga cikakken mutun magidanci mai kamala"
tabe bakinta annah tayi tace "ango babu babbar riga aiba ango bane saidai a kirasa da sunan angulu,
dariya dady mua'zzam yasaka shida momy umaimah dan maganar annah ba qaramin dariyar ta basu ba sosai kuwa.
shikuwa ogan gimtse fuskarsa yayi ko murmushi.
dayake mahabeer dazai fito a motar lokacin dayazo gidan ya bude baya ya fuddo hularsa ya sanya ta akai, to ganin zaman hular baiba yasa momy umaimah ta matso tana gyara masa zamanta bayan ta gama tace "yawwa kaganka ka qara haskawa ai mahabeer na,
dan murmushin qarfin hali yayi ya dubi inda dady mua'zzam yakoma yai zauniyar sa yabude daily trust yana dubawa da farin glass din idanunsa,
kama hannuwan momyn nasa yasakeyi yahada sa da goshinsa yace "tanxx momy na,, kama hab'a annah tayi tana kallonsu tace ''o'h 'o'h ni iyayen zamani kuda kanku kuke sake tabarar da yarenku? Murmushi momy umaimah tayi mahabeer kuwa yace kai annah rigima kullum muka hadu saikin sani doguwar maganar daban shirya yiba,, dai dai nan ummu hani ta gama sanyawa annah lallen annah tace
"ah ummu hani harkin gama sawa ashe? to sannunki Allah shiyi albarka, cikin sanyayyen murmushin ta tace "aminn annah bari naje nai wanka,
to 'yar kirki sai kin fito din, ta gefensa ta rab'asa ta wuce suna aikawa juna wani irin kallo wanda su kad'ai ne suka san ma'anar sa.
ahaka harta shige d'akinta ta shiga toilet tayo wanka ta futo ta shirya kanta cikin riga da sikert na jar super ta atamfa tayi kyau sosai cikin kayan hausa fulani kamar an zanata dan kyan datayi cikin atamfar dan qirjin nan nata sunsake cika fam fam dasu kamar tana shan maganin su,
zama tayi ta dauko wani farin abu ta had'a da madaran peak tasha a cikin cup ta koma ta kwanta tarasa miye wannan abun da momy umaimah take ta bata tace kuma kullum ta dunga shansa yau kusan sati day'a knn ita kanta taga jikinta ya sauya sosai tunda tafara shan magungunan komin ta ya qara fitowa hips dinta da dukiyar fulaninta ganin cikarsu da rsayuwar qyam har mamakin abin takeyi ita musamman ma intaje wanka toilet nan take qara Tantacewa, kuma sautari in tagama shansa zatanajin wani tsananin feelings haka na shigarta wanda takasa gane kona miye ma hakan??,,
yanzun hakama kwance take ta lumshe idanunta wayarta na saman mamannin ta saijin wani qamshin turare tayi wanda tuni tasan mamallaki qamshin kuwa, tana qoqarin tashi ne zaune a gadon danta ida bud'e idanunta sai kawai ji tayi an runtse mata idanuwa gam da qarfi ana.....,,,,,,,