Sashe 3
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣.
🌊🌊🌊
"Duban umaimah Annah tayi tareda girgiza kanta tace "anya kuwa 'yata hakan mai yiyuwane?"
Shiru umaimah tayi kanta na a q'asa idanunta na zubda hawaye.
Kan Annah ta q'ara cewa wani Abu mu'azzam saraki yayi saurin cewa
"To jeki in mun d'auko shi yaron ma mun riq'eshi inya girma kinsan da sanin dai cewa zai tambayemu inda haq'iq'anin iyayensa suke dai ko?
Sai muce masa mi to a lokacin to knn?
Cikin rawar muryar kuka ta d'ago tace
"kayi haq'uri nuree,
in muka d'auko shi zamu nuna masa mune iyayensa ay har girmansa kaji nuree dan Allah ku taimaki rayuwa ta ku amince wlh jinake kamar zan mutu in zuciyata bata samu abinda take so ba.
Ajiyar zuciya Annah ta sauke tace "to in muka nuna masa hakan mu mune iyayensa mutanen duniya fa ai sun sani,
Cikin sauri da kyarmar murya na wacce ta gaji da kuka umaimah tace "A'a Annah ba zasu sani ba indai mukabi tsarin da nike tunanin zan fad'a muku shi yanzun.
Annah tace to fad'i tsarin naki sai muji ai,
"Annah zaki buga musu waya can family namu na gida katsina kice ashe jimawar da kikayi kina rashin lpia har na tsawon wata 8 baki zo ba to ashe inada ciki Wanda mukaso muyi shiru har sai na haihu dn inkunji labari kuyi mamaki, to zuwanki shine kikaga cikin a jikina wnda harma ya isa haihuwa to shine kuma kika bugo danki fad'a musu sutayamu murna da addua,
faq'at Annah hknma in kikace musu ya wadatar dan nasan zasu yarda ne duka,
To kinji wannan shine shawarana nasan kuma Kun aminta da ita.
ganin sunyi shiru babu wnda yace komi tsakanin mu'azzam saraki da ita Annah yasa taji zuciyar ta ta sake karewa tasan ma q'ilan bazasu amince ba, nan ta fara rusa musu wani sabon kukan tana binsu da rarrafe tana kama q'afafunsu tana zubar da hawaye.
Cikinsu Babu wnda zuciyarsa bata kare ba ya tausaya mata ganin ynda ta q'wallafa ranta akan son ta ganta tana renon d'a.
A zuciyar mu'azzam saraki q'warai yaji tausayin umaimar tasa har yaji cewa a zuciyar sa indai daga garesa ne to ya amince zasuje gidan marayu d'in su dauko yaro.
Sai dai bai San ita a zuciyar Annah d'in tasa ba ya abun yake ne?
Kamo hannayenta Annah tayi ta kwantar da kanta bisa 6arin jikikinta na dama tana rarrashin umaimah tace
"Tabbas Wanda ya temaki wani Allah zai temakesa kamar yanda kikace umaimahtu, to sai dai kuma nidai a zuciyata dukkanta na amince da wannan tsari naki Amman saiki nemi amincewar mijinki gashi nan,
inya amince to Alhamdulilla gobe kam lahadi insha Allah zamuje can gidan marayu d'in mu samo yaro d'in.
Mu'azzam saraki yace "Annah ai inda har kin amince nima wajena babu sauran tantama na amince.
Murmushi Annah tayi tace "to shiknn ay Alhamdulilla masha Allah Allah tayamu riq'o,
gaba d'ayansu suka amsa da
"Ameeen".
Tsananin farin cikin fuskar umaimah kuwa kasa 6oyuwa yayi a ranar,
dan kamar wadda akaiwa albishir da samun shigar ciki a jikinta abin nema.
da dare yayi kuwa kwana sukayi tana gigita mu'azzam saraki da salon ta na soyayya a shimfid'ar auren su, shiyasa har cikin jini da tsoka yake jin bashi ba iya jin zai q'arawa umaimah di'nsa kishiya har iya muddin rai kuwa!.
Washe Gari bayan sun gama komi da misalin 4 na yamma suka fito harabar gidan a shirye,
wani kurtun soja wnda a q'alla shekarunsa zasu kai 58,
baq'i ne q'aqqarfa, wato d'aya daga masu tsaron gidan knn, shi ya jasu a mota suka fita.
dai dai q'ofar q'aton ofis d'in gidan marayu d'in motarsu ta tsaya.
Har ciki suka shiga bayan an musu iso a babban ofishin marayun.
Bayan sun zauna an gaisa mutumin shugaban wajen har lokacin bai bar rawar jikin ganin Alhj mu'azzam saraki ya ziyarcesu ba ynxu kuma
ba kamar tym d'in da ya saba zuwan musu ba.
Anan mu'azzam saraki ya fara fad'a masa abinda ya kawo su wajen. mutumin yace
"babu matsala Alhj, Amman bamusan kamar 'Yan shekara nawa kuke son a bakun ba?,
duban umaimah yayi cikin murmushi ta d'aga masa q'aramin yatsan hannunta murmushi yayi shima dan ya gane nufinta da yayi, inda Annah tk ya kallo yaga tana lazuminta batasan mima suke ba.
Mu'azzam saraki ya dube mutumin sannan yace
"kunada jarirai sabuwar haihuwa ne?"
da sauri mutumin yace "yes Alhj akwai su dan cikin satin nan suma akafi kawo mana akan manyan, so ynxun zamu iya shiga ciki dan ku duba.
hakan kuwa suka shiga cikin gidan d'akin da ake ajiyar jariran, anan suka shiga kai tsaye,,
duk yawan jinjiran wajen shigarsu da tsayuwarsu a minti 5 bai hana tun daga nesa umaimah ta hango wani baby kyakkyawan gaske nannad'e cikin farin showel a hannun nanny d'in su wacce Ke sanye da fararen kaya itama a jikinta sai farar hijab da farin glass a saman fiskarta tana riq'e da babyn tana basa madarar sa a feeda.
da sauri umaimah ta isa wajen su ta kar6i yaron batasan
Sanda ta furta "tsarki ya tabbata ga mahallicin wannan jinjiri ba, yanda kasan d'an larabawa haka jinjirin yake hanci har baka gashin kansa baqi kwance saman inda hular kansa take,
gashi idanunsa biyu ammn Sam Sam baya da hayaniya,
Kar6arsa Annah tayi baccin ta iso wajen, itama tana kallon sa babu abinda ya fito bakinta sai "tubarakalla masha Allah."
Shima mu'azzam saraki haka jinjirin yayi matuq'ar shiga ransa shima.
Nan mutumin ya q'araso yace
"Alhj yayi muku wannan jinjirin ko?
Da sauri umaimah tace "eh yayi,
shi mike so abamu."
dunan nanny d'in su mutumin yayi
yace
"nanny d'anki yazo a sa'a, duka duka yau kwanansa hudu da kawowa,"
Har a cikin zuciyar nany d'in tasu bataso rabuwa da jinjirin ba kamar zatayi kuka batasan miyasa ba tafi jin sa akan sauran,
kodan bashida fitina akan sauran ne oho?
Ammn Koba komi taji sauq'i 2 inda mutumin kirkine zai kar6esa ya renesa.
Daurewa tayi tareda murmushi tace "hakane muna roq'on Allah ya tayasu riqo to".
Anan suka koma ofis d'in suka zauna,
Umaimah kuwa na rungume da balaraben jinjirinta kamar ta lashesa take ji.
Bayan sun zauna
Anan ogan yace
"to Alhj Amman da sauran bayani.,
Mu'azzam saraki yace "kamar Yaya knn mlm mukhtar?"
Gyara zama yayi sannan yace
"to wannan yaron yau kwanansa had'u knn da wata dattijuwa ta kawo mana shi a rud'e ta ajiyesa sannan tace bayanin komi na cikin wata farar takarda wacce Ke jikin jinjirin zata dawo d'aukarsa in komi ya lafa,
Daga haka ta juya ta fita tana waiwayen jinjirin yaron tana kuka.
Bayan fitarta ne na kirawo ita wannan nany d'in nasu mai kula dasu jinjiran,
Nan Nasa ta d'auko yaron, saiga wata takarda fara ta fad'o jikin showwl din yaron.
Bacin mun bud'a takardar abinda Ke a rubuce ciki shine
''Nice mai aikin mahaifiyar shi wnn jinjirin,
iyayensa masu mutuncine da temakawa bayin Allah,
katsam aka haifi yaron wnda haihuwarsa ta tsonewa wata mata daga cikin family nasu ido,
wato matar babansa ta 1, sakamakon yawan dukiyar uban yaron, ita kuma tana uwar gida ace bata haihu ba, sai amaryace zata zo ta haihun tagaje dukiyar gidan knn ma duka?
To wlh bazai yiwuba,!
dare nayi wai zata sa aje a sace jinjirin a kashesa.
ni kuma sai Allah ya q'addareni dajin mugun q'udurin nata lokacin da nazo kawo mata jinjirin data aika In d'aukosa dan aminanta.
Mafarin knn najuya da sauri na maida sa ga mamarsa Nace tace bazata kar6i yaron ba.
To dayake mamar yaron tasan rashin kirkin waccen matar kishiyarta, sai tayi murmushi kawai batace komiba.
Nakasa nutsuwa nikuma nasan kona fadawa uwar d'akin nawa wannan maganar zatace jita jita ne,
Ni kuma ina son tai rayuwa da d'anta, mafarin knn naje na d'auko yaron a boye lokacin mamarsa ta shiga wanka na kawo muku shi nan ajiya da nufin in komi ya lafa zan dawo in kar6esa nan bada jimawa ba.
Gashi nn na barshi riq'o @ hannun ku, Allah shi raya mana kai *MAHABEER*!!! zan dawo lokaci kad'an insha Allah na sadaka da mahaifanka bisslam saina sake kuma juyowa gareka d'an uwa ta gari....!
Yana kawowa nan yace to wannan shine taq'aitaccen tarihin na jinjirin nan *MAHABEER*,:da muka tsinta a tare dashi, kuma da
wannan ne muke roq'onku da cewa koda yaushe ne ita wannan baiwar Allah ta dawo da zummar kar6ar yaron to zamu kawota nan wajenku ta kar6i yaron su kamar yanda mukayi alq'awali da ita.
Yana kaiwa nan
ya miq'ewa tsaye ya d'auko wani q'aton photo album na ajiyan hotunan tarihi na gidan marayun snn ya budo wani shafi yace "wannan hotunan suma still mun samesu ne a jikin showl na jinjirin,
Anan nagane harda ita dattijuwar matar a hoton,
Kungan ta nan ma.
Nan yafara nuna musu kowa na gani cikin mamaki, Wannan daga ganin kamarsu itace mamar shi jinjirin *MAHABEER* nikega,
inda gashinn hannunta kuma.
Sannan ya q'ara nuna musu wani photo inda aka d'auki MAHABEER d'in shi d'aya yanata barci abinsa lpia.
Tashin hnkali ya ziyarci zuciyar umaimah a lokacin dataji abinda mutumin Ke fad'a na zai rabata da MAHABEER d'in ta in iyayensa sunzo karbar abinsu, Wanda takeji duk duniya batajin akwai abinda zaisa ta iya rabuwa dashi dan a shirye take data bada ranta fansa ga jaririn...
Xayyneb💤💤.
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.