Sashe 11
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿1⃣1⃣
🌊🌊🌊
*S* aida su baffa indeh da nahee sukaga tashin motar su baffa kad'do a wujajen da moticin garinsu ke tsayawa sannan suka dawo gida.
a cikin mota kuwa ummu hani na kwance a cinyar mamanta har barci ya fara d'aukanta saboda tafiyar tasu ta fara miqawa sosai,,, sun jima suna tafiya dan ita tuni barcin ma ya ida daukanta duka, saboda doguwar tafiyar da sukeyin wacce bata ta6a yin irin taba, ko birnin ma bata zuwansa ba saida yanzun da tayi dalili,
da sauri ta farka jin wata irin babban murya na wani daga cikin karen motan na cewa
"mun iso kaduna fa mun iso kaduna garin govner jama'a masu sauka anan su fito dan mu daga nan gaba mukaci da yardar Allah...
baffa kadd'o ya riqo hannun ummu hani bayan binte ta samu ta sauka itama a haka har mutanen suka ida fitowa duka motar ta tashi ta wuce gaba..
Waje suka samu suka tsaya a gefen hanya ganin yanda manya manyan motoci da qananu suke wucewa titin da gudu kanka ankara tuni har goslow ya hadu, bare dama yamma a lokacin shiyasa titin yake a cike da cunkuso,,,
da qyar dai suka samu titin ya d'an rage goslow din sannan kuma sai sunxo tsallakawa saisu dawo da sauri dan Jin tsoron abin hawan,,
a haka suka daure suka tsallako sai dai basu ankara da tafowar wata mota ba kawai ta ture baffa kaddo da inna bintey harta kaisu qasa,,
Mai motar kuwa ganin irin aika aikar da yayi yasa tuni ya qarawa tayar motar sa iska,,
Hannuwa bibbiyu ummu hani ta dafe kai dasu tana qaran kuka tana faman jijjiga iyayen nata wanda suke kwance a qasa babu mai motsi a cikinsu saboda buguwar da sukayi bata wasa bane.
nan da nan kuwa mutane suka rufesu suna musu firfita "subhanalla abinda kowa na wajen ke cewa knn,,,
dole aka samar musu tacxe aka sanyasu akayi hospital dasu,,kai tsaye d'akin 'yan hatsari aka shiga dasu wanda daman dakin a cike yake da wasu mutane wanda ambaliyan ruwa ya rixqesu a gariruwansu har zuwa cikin dakunan gidajensu,,
dole ummu hani ta tsaya nan bakin dakin sakamakon hanata shiga da likitocin sukayi,
durqushewa tayi nan wajen tareda had'e kanta da gwiwa tana kuka mai cin rai ,,,
Zumbur ta miqe tsaye dan tunawa data saki jikkar kudin su ta maganin mamanta wacce baffanta ya bata riqo,,
rintse idanuwa tayi sosai wasu sabbin hawaye na sake bin kumatunta na tunanin shiknn mamanta zata mutu ta barta inda tayarda musu jikkar maganin,,, wayyo Allah yazatayi a rayuwarta gashi babu inda tasani a garin bare takai musu cigiyar.
tasan kuma a duniyar nan babu wnda zai samu kudin nan yace zai cigiyarsa saifa mutum mai qarfin imani,,,
jitayi wani irin ciwon kai ya shigeta lokaci daya anan wajen wnda ita kanta tasan tsabar tunani ne yajaza mata shi tunda take a rayuwa bata ta6a shiga tasku irin haka ba, har take tunanin anya kuwa wannan garin alheri ne a garesu?
da qyar tasamu ciwon kan ya lafa ta miqe ta shiga cikin hospital din tana xagayawa dan neman ruwan alwala,, wani fanfo ta hango yanata zuba qasa a bakin wata dirjebiyar icce,,.nan ta zuq'unna ta yi alwala ta koma cen gefe ta shimfida kallabinta ta a q'asan wajen. sannan ta q'ara gyara zaman gwadon mayafinta akanta,, nan ta fara yin q'asrun sallolin dake kanta.
tajima tanawa iyayen nata addu'ar samun sauqinsu sannan ta taso ta dawo nan cikin emergency d'in ta zauna,,. Tana zama bada jimawa ba taga wani likita ya nufo wajenta bayan fitowarsa daga dakin 'yan hatsarin,,,
Wnda a qalla zaiyi girman shekarun baffanta indeh,,
a gabnta ya tsaya yace "am your name is ummu hani?,,,,,
[10/11, 2:45 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.