Sashe 10
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Xayyneb💤💤
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xaynneb💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿9⃣
🌊🌊🌊
Cikin mamaki sahee da nahee suke duban Ummu hani tana qarar kuka kamar wadda akaiwa duka daga magana fa?
da sauri Kuma ummun tasa hannayen ta ta rufe bakinta jin maman nata ta samu ta lalla6o bakin q'ofar, dudda jikinta ba q'wari har yanzu Amman jin qarar da Ummu hani d'in tayi yasa take tambayar "miya faru haka Ummu kike wannan qara haka har kin ban shakku ni,
Kamar ba itace tayi qarar ba tayi shiru batace komi ba, dan ita kanta batasan sanda qarar ma ta kutto daga bakin taba ta fito.
"oh konmin shiru Nace mike faruwa ne haka,
Nahee zatayi magana knn Ummu hani tayi saurin sa hannu ta rufe mata baki dn batasan Maman tatan tasan mgnr Yaya baroma, dan haka cikin sanyin muryar ta tace "mommah naji abune a jikina ya cijeni shiyasa"
Tsoki bintey tayi tace "kudai kwata kwata bakuda alq'ibla ta hankali yarannan"
daga haka tayi komawarta ta janyo furar Baffa kad'do ta fara damawa masa,,
"In kin gama tsuwwar saki bamu amsa muje mu gaya masa koma kar6i kyautar mu dayace zai mana in yaji amsar gamsashhiya daga bakin ki"
dubnsu tasakeyi ta kauda kai kawai tana cewa a ranta "Allah sarki, da kunsan abin kunyar da Yaya baroman ya aikatamun ba cikin mutane taga da bazaka zo mun da wannan maganar tasa ba ynda tsanarsa ta d'asarmun ba tun a lokacin,
Bamai burin ace yau ga baroma a garin na zuwa wajen 'yar sa sabida bad'alarsa tayi nisa, kumafa Harda matar sa 1 Baffa indeh ya auro masa duddan dai yabar sakarcin nasa amman Sam abin saima gaba da yakeyi dan dud yarinyar data biye musu sai sun 6ata ta,,
tagumi tayi sannan ta sauke ajiyar zuciya,, fad'i takeyi gskia maza basuda kunya dole ne wannan karan kuwa ta nuna masa kad'an daga yanayin sanyinta da ake mata kallon mai sanyin, basu san ji takeyi ba muddin aka zafafa mata tofa sanyinta komawa zafi yakeyi a nutsenta kuma,
ba tareda an saurin yin farga da ita ba,,,
Miq'ewa tayi tsaye tace "am wajen ina Yaya baroman yake jirana kuka ce ma?
Nahe tace "kiyi sauri kije mana dan Allah, yanacen saman hili na saman gidan bukka yana jiranki kada ya gaji"
Ummu hani bata sake cewa komi ba ta d'auko gadon mayafinta blue,, nan da nan kuwa ya
q'ara haska farar fuskarta kyan ta ya q'ara bayyanuwa ziryan muraran ba wata kwalliya da za'ace tayi wacce take qarawa fuskarta kyau ,, kawai zallan kyawu ne natural beauty kyauta daga Allah, yafa mayafin tayi ta fita waje tareda cewa momanta zataje kar6o Abu waje ynxu waje.,,
can kuwa ta iske sa, ta isa wajen taja ta tsaya tareda sa hannayenta dukansu ta rungume qirjinta dasu tana masa wani kalar duba da idanunta Wanda shi kansa buroman bai cewa ga ma'anar kallon garesa,,,
Sai dai kawai washe baki da yakeyi yana fad'in "kyawu an fito ne?
(dayake haka mafi yawan cin samarin rugar suke kiranta dashi)
Wani irin dubn harara take sake binsa dashi sannan ta fara masa magana da ziryan yarensu na buzaye tace "Yayah biroma?,,
mika aiko su nahee dashi a kaina yanzun ?,,,
So na fa kace musu?,,,
girgiza kai tayi sannan tace "wlh kaga dai bn fad'a wasu Baffa abinda kaimun shekaran jia ba ko to zan fad'a musu kuwa muddin baka cnza nufin ka na Sona a kan kaba?
da sauri ya amshe da fad'in "haba kyawu na rigaya fa da nace miki fa kiyi haquri dan Allah,, kyawu wlh bn san sanda na ta6a miki hannu bane dud sonki ne ya jazamun haka da tunzurawar su henli abokaina na cewa in na fara ta6aki tun kan miyi aure zaki saurareni to ashe abun ba haka bane?
"dalla ni kaimun shiru Nace,
Wlh indai kace zakajewa baffanka da maganar kana Sona saina ce musu kayi niyyar yimun fad'e yaseen,,,
daga haka ta juya tayi tafiyarta ko kallonsa bata sake yi ba dan ta tsani namiji manemin mata matuqa a rayuwa,,,,,
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xaynneb💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿1⃣0⃣
🌊🌊🌊
Sakin baki baroma yayi ya bita da kallo, a zuciyar sa kuwa mamakin yarinyar kawai yakeyi yanda yasan magana bata dameta ba Sam Sam amman shine take fad'a masa wad'annan maganganun a zafafe cikin irin ko a jikinta d'in nan?
wato ma komi ya fanjama fanjam,,,,
shi kansa yasan muddin labarin abinda yai mata ya iske kunnen iyayen nasu tofa matuq'a yasan rayuka ne zasuyi 6aci ba kad'an ba,
babu abinda yakeyi a zuciyar sa kuwa sai dannawa su henli gyaro zagi, suda suka sashi riq'e mata hannu da yayi a gaban bainar majalissar tasu da dama suke jin haushin bata d'aga kai ta dubesu kamar sauran matan garin,,
Sake dubn wajen da take tafiya yayi har ta q'ulewa ganinsa,
a haka yabar wajen jiki a sanyaye,.,,,
Koda ta koma d'akin su sahee sunyi mamakin ganin yanda sukaga fuskarta ta saki kad'an ba kamar ynda ta fita d'azun ba, ga alama komi miye ke damun zuciyar ta ta ragesa,,
nahee tace "badai harya tafi ba Yaya baroma d'in?,
"Emm"
amsar da Ummu hanin ta basu knn tana nad'e mayafin ta ta d'ora akan gadon Leno d'insu,,
sahee tace "ah to saiki bamu albishir ko mallama,,,
tsoki tayi a fili ta zauna tareda gefen su tana mai q'oqarin maida rabin gashin kanta daya sulalo ta gefen wuyanta dud ya rufe mata rabin fuska,,,
Nahee tace "kinyi shiru fa,
dubansu tayi a gefe gefe sannan cikin muryan ta q'asa q'asa tace "kunsan inda yake ai sai kuje ku kar6o a wajen sa."
Sakin baki sukayi tareda binta da kallo,
zasuyi magana knn suka jiyo tari daga waje tareda kiran Ummu hani da akeyi da q'yar2,,,,
da gudu Ummu hani ta fita waje suma suka biyota,,,
gaban mamar tata ta durqushe dan hankalinta ba q'aramin tashi yayi ba ganin ciwon mamar tata ya sake tasowa idanunta har kakkafewa sukeyi wannan karon,
Kuka Ummu hani ta qwalla tareda fad'in
"Momma tashi dan Allahn mu,,,,,
Momma tashi dan Allahn mu kinji,,,, yanzufa muka gama magana dake lpia,,,
katsewa maganar tata tayi ganin mamar tata ta daina motsin ma gaba d'aya,,,
zaro idanuwa tayi duka waje,, tuni kukan nata itama ya tsaya cak,, lokaci d'aya ta sauke ajiyar zuciya itama tareda sulalewa a jikin mamar tata ta sume anan wajen,,,
da gudu su nahee suka fita waje suka bi ta bayan lambun gidan suna kiran Baffa.,,,,
Ummu hani ita dai farkowa tayi taji jikinta sharkaf da ruwa taga babanta da Baffan su baroma sai mamar baroma d'in wato iyayen su nahee knn,,,
zumbur ta miq'e ganin mamanta ta farko itama amman daga ganin yanayin ta ya nuna jikin sai a hankali har yanzu,
dan hannunta na dafe a saitin zuciyar ta tana nishi Sama2.
da sauri ta taso ta shige jikin Maman tata tana fidda siraran q'walla na tausayin Maman tata, gefe d'aya a zuciyar tata tana mata add'uar Allah ya kawo mata sauq'i a ciwon nan nata kota huta,
"sannu momma na"!
haka kawai take iya fad'a a cikin nannauyen bakinta da takejin yai mata dayi wajen furta maganar ma.
Babanta taji yana fad'in "to yanzu wannan shawarar kakega za tafi wacce ka kawo mana ynxun na game da ciwon bintey d'in?,,,
Baffa indeh yace
''Kamar irin wannan ciwon ne ya faruda mlm sira aka kaisa can Kuma gashi ynxu ya warke cikin ikon Allah,
Zamuje mu tambayo sa kan cikakken bayanin garin da su kaje dubo lafian da Kuma sunan asbitin, tomi zai hana muje can muma mu kaita cikin taimakon Allah dayai mana na saukar da ciwo da maganin sa a fad'in duniyar nan,
Ka tuna fa ubangiji Allah da kansa yake cewa ban saukar da wani ciwo a doron q'asa ba face saida na fara saukar muku da maganinsa, to inda dai munyi munyi na hausar Allah bai kawo sauq'in ba ai saimu koma na baturen inda mai ciwo bai ta6a karaya da Neman magani komin nisan waje knn kaga sai mu jaraba kaita Asibitin can ta binne d'in insha Allah za'a dace,,
Sauke ajiyar zuciya Baffa kad'do yayi yace"dud maganganun ka haka ne Kuma muna fatan Allah sa a dace,
da Ameen suka amsa,,
Kawu indeh yace inda gobe za'a kawo kud'in raq'umman nan namu saika dauka muje tare daku can d'in dan bamusan ynda sauran al'amurran zasu kasance ba,"
Hakan kuwa ya faru kwana 2 da faruwan hakan suka fara shirin tafiya da ance banda Ummu hani za'a zata koma gidan Baffa indeh ta zauna tareda nahee, saida tasa musu kuka wiwi sannan baffa kad'do yace tayi shiru za'aje da ita tofa sannan tayi tsit,,,
dakuma harda Baffa indeh zaa sai Kuma aka wayi gari matar sa ta tashi da mstsansncin ciwon ciki dole tasa suka bar shirin tafiyar tare sai suka amshi number Baffa indeh d'in a cikin wata tsohuwar waya tasa mai nadin salataf da roba shima a can birninsu ya siyota a kasuwar garin,
Saida su Baffa indeh da nahee sukaga tashin motar su Baffa kad'do a wajajen da motocin garinsu suke tsaya wa sannan suka dawo gida,,
a cikin moto kuwa Ummu hani na kwance a cinyar mamanta har barci ya fara dauknta saboda tafiyar tasu ta fara miqawa sosai,,
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!