← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 109

Sashe 108

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

towel dun dake daure a q'irjinta yana shafa breast dinta, dauke hannunsa tayi a bisa breast din tana dan turo masa bakunta dayar baby face dinta tace "yah mahabeer yunwa nikeji,, "ohhh sorry feader na ganinki kusa dani yasa na mnce akwai ma wani abinci da akeci a duniya " turo bakinta ta sakeyi shi kuwa murmushi kawai yayi ya janyota jikinsa ya fara mata eating da kansa saida yaga ta qoshi sannan yasa mata rigimar saita basa a baki shima, dole ta hau basa yanaci sannan ta samu lpiarsa. jitayi ya sake daukarta ya koma daki da ita saman gadonsa ya daurata tareda jawo musu blanket ya rufesu ruf bayan ya saki net din dake saman gadon nasu ya rage hasken dakin bakajin motsin komi sai na na'urar ac dake cikin dakin. saurin duqunqune jikinta tayi waje day'a bayan tayi rub da ciki tana murmushi qasa qasa ganin yanda ya tsare ta da nagartattun idanunsa ta cikin dan dumlight dun dayake haskosu. murmushi kawai yayi ya kwantar da qirjinsa a bayanta yayinda hannunsa yana saman mazaunanta yana mutsuttsuka mata su yayinda yake cusa fuskarsa yana sunsuna gashin kanta daya warware mata shi ya zubo a jikinta gaba dayan sa. a hankali ta lumshe idanunta tareda sakin numfashi, jitayi ya jirkitota bayan ya zare towel din dake qugunsa itama yasa hannu a hankali cikin dabara ya zare mata nata nan cikakkun dukiyar fulanunta suka bayyana jajir dasu 6ulu 6ulu, jikinsa na rawa ya duma hannuwansa a bisa tuni suka lume a ciki kuwa da sauri yahau mutsuttsuka mata su suma bayan ya had'e bakunansu waje day'a jikunsu sai sake mannewa yake ana juna, hade qirjunsu waje day'a yayi yana gogawa a hankali yayo kasan tafinta tundaga nan yafara mata hot sucking yayo sama sama har zuwa magungunan nasa daya cika bakinsa dasu daga wannan zuwa wannan yana suckung nasu dudyabi ya gigice ya rud'a mata jikinta. itama nan ta biye masa suka haukacewa juna babu kama hannun yaro kowa qoqari yake yaga ya faranta ran dan uwansa. basu suka bar juna ba sai da asuba sannan, shida kansa yayi musu wanka sukayi salla sannan suka kwanta manne da juna nan suka qara komawa ruwa luntsum saidaga baya sukayi barci cikin jikin juna kamar suna tsoron a arabasu dan bakinsa naga magungunan nasa ma yayi barci sam bayya gajiya da jinsu a bakinsa lumtsum cinjum. basu tashi ba sai qarfe 2 na rana, Itace ta fara farkawa ganin mamanta a bakinsa still sucking dinsa yake dudda yana barcin ita abun har mamaki yake bata yanda yakeda son abubuwan nan, gashi yana jikinta babu yanda za'ayi ta miqe zaune batareda ya farka ba,, lumshe idanunta tayi tareda dora hannunta saman lallausan sumar kansa tana cusawa yatsunta a ciki tareda sosawa tana d'an murza masa kunnen sa a hankali, bude idanunsa yafarayi a hankali sannan ya saukesu a nata, murmushi suka sakarwa juna tayi masa alama da ido ga inda bakinsa yake, baice komiba ya janye bakinsa ya sungumeta tana maqale a jikinsa suka shiga toilet sukayo wanka suka fito da kansa ya shurya musu, wata rigace mai kama da leda sak iyakarta saman santala santalan fararen cinyoyinta mai gidan bra kalar black ce itace ya daukota daga cikin kayan da sukayo siyayya daga London ya zura mata. babu wani abu data boye a jikinta hatta kan nipples dinta gasunn free da mamanta kamar suyi magana kuwa. zaunarda ita yayi saman gado bayan ya shafa mata janbaki sai dariya suke qasa qasa,, "kinyi kyau feader na" yayi maganar yana goga fuskarsa da bakinsa saman lallausan dukiyar fulanunta a hankali tareda dan kamo niples din da lips dinsa yana murza mata su daga saman wajen rigar, rungume kansa tayi tana mai zura zara zaran fararen yatsunta a sumar kansa tana shafawa kwantar da ita ya sakeyi yasa ha6arsa ya zame rigar na shanunta suka qara fitowa gaba day'a waje, hannuwansa suka lume a ciki yafara aikin sucking nasu da sauri ta riqe fuskarsa ta miqe zaune ta maida rugarta ta dubesa ganin yana son maidasu ruwa ta Marairaice tace "bakka gajia ne yaya mahabeer ni yunwa nikeji "tayi maganar tareda dan dukan qirjinsa. rungume yayi jikinsa yace "sam banna gajia dake feader na baiwarki niimar ki nasan daga Allah ne kinsha bam bam da sauran ko wace mace feader na dan Allah kada ki barni" ga mamakinta hawaye ta gani a idanunsa, zaro idanuwan ta tayi dukknsu cikin mamaki yanzun son da mahabeer ke mata har yakai na ya zubda hawaye a kanta? Lallaikm maza sunyi sanyi, shi kansa mamakin kansa yake wai yau shine yake zubdawa hausa fulani woman hawaye a karo na uku a rayuwarsa dayai kuka domin yarinyar shi dakeda dakakkiyar zuciya? lallaikm so ba wasa ba, itama wasu hawayen ne suka dinga zubo mata a fuskarta, ita kanta tasan yanzun kam babu wani waje dayai saura a jikinta da so da qaunar mahabeer bai gama ratsawa ba. halshenta tasa itama ta dunga lashe masa hawayen fuskarsa cikin rawar jiki ya kamo lips dinta nan suka zube saman bed sunata tsotsan juna kamar ba gobe saida suka ladaftar da zuciyoyinsu sannan yasa hannunsa saman mararta yana shafawa lumshe idanunta tayi tana sakin ajiyar zuciya a kunnen ya rada mata da cewa ''feader na 'yan biyu nike da sha'awar ki haifar mun Allah ya bamu ko? cikin lumsassun idanunta tace ''allah ya bamu yah mahabeer" yace "aminn feader na" a hankali yayo sama da hannunsa yanashafa cikinta sannan yace "sry feader na na cinye miki abincin ciki kunzo kinajin yunwa ko? Cikin kunya ta sunne idonta qasa dan tasan inda maganar tasa ta dosa, sumburo dan bakinta tayi bayan ta miqe zaune ta dubesa a Marairaice tace "bari naje na hado mana tea ko? girgiza mata kansa yayi yace"nooo feader na yau da gobe da jibi bazaki girki ba zamu dunga zuwa restaurant muna ci ko? Langwabe tai tace "ok naji amman kabari na hado mana tea ko? Gyada mata girarsa day'a yayi yace "ok amman ni coffee zan sha feader na"tashi tayi zata fita yace "bari na rage miki hanya tamritun feader na" sungumarta yayi har kitchen ya kaita da qyar ta samu ya fito sannan ta daura ruwan zafin. harya zauna falo sai kuma ya koma daki yayita neman kwalun tabarsa saida qyar ya gano kwalin koda ya koma falo ya zauna kara daya ne yaga yai saura a ciki qyasta leta yayi ya fara sha knn saiga ummu ta fito hannunta dauke da cups guda biyu☕🥛,hancinta na shaqar iskan tabar nan da sauri kuwa ta ajiye cups din tayi toilet da gudu tana kakarin amai. da sauri ya bita Saida ta yi aman sannan hankalin ya dawo jikinta zata miqe kenan taji juya na shirin kayarda ita da sauri ya tarairayita jikinsa sai sannu yake mata kanar zaiyi kuka dan tausayinta har falo suka tafo ya zaunar da ita tanajin wani warin tabar a jikinsa kuwa saurun turesa daqyar tace "please yaya mahabeer zan qara amai banson warin tabar nan please go! go! away please !!!""ganin yanda take kamar zata shid'e masa ne yasa yayi saurin barin wajen ya koma dakinsa, toilet ya shiga yayo wanka da brush ya fito ya canza wasu kayan ya qara fesa turarensa sannan ya fito ya isketa ta dora kanta a saman laps dinta tayi shiru, zama yayi gefenta yad'an dafa kafadar ta ta dago fuskarta, jin qamshin jikinsa ya tabbatar mata da shine ya dawo da sauri ta dubesa a raunane idanu cike da qwalla tace "kaimun alqawarin daina shan taba wlh na tsaneta da warinta kamar zan mutu haka nakeji inna jita" sai lokacin ya fahimci abinda yasata amai dan yamutsa face yayi ya jawota jikinsa yana shafa bayanta yace "dama bawai kullum nike sha ba anman na daina insha Allah nima na tsane ta kamar yanda na tsani wanda ya koyamun shanta daga yau na daina feader na insha Allah kinji ko? " aiko da saurin murna ta rungumesa qam qam tana 'yar dariya tace "my pleasure yah mahabeer thanks so much" suna gama shan tea suka qara shiryawa sannan suka fice yawon shaqatawa bayan sunci abuncin suka wuce gida har annah nai kuma musu tsiya da cewar mahirijatan jiya ne har sun fara yawo kuma ina kukan kuma? 6oye fuskarta ummu hani tayi jikin momy umaima tareda furta "kai annah "dariya momy umaima tayi tace "daina damuwa ummu na annah wasa take miki ai"har gidan momyn nabeela sukaje suka gaisheta sannan suka wuce wajen momy ni'ima anan suka wuni mahabeer sai murnar iyayensa yake sai dare sannan suka dawo gida nanma bai barta ba saida ya manne mata har yaja hankalin ta suka hau nuqur qusar juna cikin jin dad'i, washe gari ma har gidan nabeela ya kaita tai mata wuni na awa day'a shima yana waje cikin mota yana jiranta kanta futo kuwa waya harsaida ta gaji da dauka ba arziqi ta taso nabee tayo mata rakiya hr tana tsokanarta da cewar "hmm kaga birds fight lovers fa uwa ba suba" harara ummu tai mata kawai tana cewa "eh munji 'yar sa ido toya sanki? nabee tace ''ah so na kuwa shine farin cikin ganin kun shirya kanku ay anbar fad'a an dawo lobayya irinta laila da majnun"dariya sukayi har mota ta rakota ta kaida mahabeer sannan suka wuce suna d'agawa juna hannu itada da nabee. haka sukaita shan amarcinsu babu dare bare rana har tsawon wata day'a sannan mahabeer ya koma office shima kamar baya jeba, yau takama monday tun bayan tafiyar mahabeer office data koma ta kwanta sai rawar dari take lokaci day'a masassara ta rufeta ruf,, daman qa'ida ne in yatafi office tofa har sai yadawo sannan yake daina matsa mata da waya. yanzun ma kiransa ya shigo tanaji harta tsinke sau wajen uku bata iya dagawa ba babu jimawa kuwa taji qarar motarsa sai gashi ya shigo dakin da sauri yana fad'in "feader na miya sameki ne?!! baki lpia shine baki gayan ba?, ganin ta kasa magana yasa ya sa6eta a kafada sai mota suka wuce hospital, nan suka hau dubata har suka gano tana dauke da ciki d'an wata daya da sati 4,wayyo mahabeer dagata yayi cak yana juyi da ita nan wajen cikin murna a gaban doctor usman, saida aka sa mata
Chapter 108 · 0% Book details